Sashe 96
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tukunna akwai sauran time, remember? Sanda kike ƴar mitsitsiya kin leƙa ni a toilet tun daga ranar na sawa raina da zuciyata na samu matar aure, na ɗauki hakan matsayin promise of the heart, yanzu ke ɗin tsagina ce"
Ta runtse idanunta kunya mai tsananin girma ta kamata dukda da ya hanata wanke sabulun ta dinga jan numfashi ba ƙaramin jarumta ta nunawa Ustaz ba, har mamaki ya yi for some minutes ya wanke su tare sai a lokacin ta buɗe idanu kanta na zubar da ruwa ya tallafo haɓarta
"Allah ya yi miki albarka"
"Uhm uhm ka yi shiru ni"
"Da na yi magana ne? Tsayin shekaru nawa ina rufe da bakina da zuciyata? Ki bar ni na faÉ—a kin ji ina da abubuwan cewa"
Ta maƙale kafaɗa tana narke fuska ta ce "Abu ɗaya"
“I LOVE YOU â€
kalmar ta saukar mata har cikin ƙasan zuciyarta,ta dinga jin wani iri kanta a ƙasa ya girgiza kai kawai yana ficewa bakinsa ɗauke da furucin
"Ustazu mijin ƴar baƙa"
Zameer na tsaye shi da Moo da Shaba sai Khalid kowa cikin shadda matasa masu jini a jika Shaba ya kalli Zameer ya ce "Na yi mamaki fa?"
"Name?" Cewar Moo idanunsa akan wata kyakkyawar yarinya dake cikin kyakkyawar shiga abaya ce jikinta amma ta saka irin baby hijab É—in nan,sai wani mayafi ta yi covering jikinta tafiya take fuskarta a haÉ—e babu alamar wasa.
"Ban taɓa ganin Daddyn Zameer ba always baya ƙasar nan, mu a cikinmu waye ba a san dadynsa ba don Allah?"
"To mene matsalarka ne wai Shaba?" Shaba ya É—aga kafaÉ—unsa ya ce "Kawai ina son ganinsa naga how rich he is yadda Zameer ke feeling kansa wani daban a cikin mu da alama Alhaji Mahboob Dollars is richer than my father, don haka ina neman appointment please Zameer"
Zameer dai bai yi magana ba, Khalid girgiza kai kawai ya yi yana murmushi hankalinsa na kan waya Moo ya ce "Akwai ƙamshin gaskiya sai ka ƙara girmama Zameer akan wanda kake" gabaɗaya suka saka dariya wasu na saman mota wasu jingine da mota Zameer gabansa sai faɗuwa yake yanzu babu mamaki Baffansa yana can gona ma, ga Hanne matarsa ta can ko ta haihuwa ohho ma ko ta kan lamarin baya bi Ridayya ce kawai a gabansa ita ke masa yawo a zuciya.
"Kunga wata Beb"
GabaÉ—aya suka kalli direction É—in da take hankalin Khalid ya karkata sosai a kanta "Wannan hannuna ce"
"Amma kamar babyn can nata ne ka duba hasken fatarsu mana" cewar Shaba. Cikin sauri Zameer ya cewa
"Zainura? My son"
"Ɗanka ne?" Ya jinjina musu kai ya ce "Ɗan da Ridayya ta haifa mini ne Zainura kuma ƙanwar matata ce"
GabaÉ—aya suka kalli little Bilal wanda yake tsananin kama da MB USTAZ kyakkyawan yaro mai shiga rai ga wayo kamar ba haihuwar Ridayya ba, ga baki irin na Zainura magana yake sosai hatta sumar kansa irin ta Bilal ce.
A wannan karan Khalid ne ya ce "Karka raina mana hankali tayaya wannan baƙar matar taka mummuna zata haifi wannan yaron?"
Kalmar baƙa mummuna ya caki zuciyar Zameer ya ce "Idan ka kuma cewa matata mummunan sai na ci uwarka a wajan nan"
"Me za ka yi? Na faɗa baƙa mummuna wacce baka taɓa yi wa ko kiss ba, wacce ka tsana saboda ta baka budurcinta" da sauri Shaba ya rufe bakin Khalid ya ce "Haba Khalid this is not good, bai kamata kana aibata masa matarsa ba, kuma ai ba zai ga yaro ya kira sunansa ba Ubangiji ke halitta fa, don uwa ta kasance mummuna kuma baƙa ƙirin ba shi yake nufin ɗanta zai zama kamarta ba"
"Ikon Allah, baƙar tukunya mai fidda farin tuwo" cewar Moo ya kalli Zameer sai kawai ya girgiza kai, Zameer wani irin ƙaunar ɗansa ya matsa masa amma shakkar yi wa Zainura magana yake ya lura suna da bambanci da Ridayya mai son shi.
"Hi jimana" Khalid ya ce yana shan gaban Zainura ta ja ta tsaya tana tsare shi da idanu ta juya ta kalli Zameer ta ce
"Oh sawa ka yi a tare mini hanya ko me? Saboda na faɗa maka cewa karka ƙara zuwa ƙofar gidanmu? Wai kai wanne irin mutum Please?" Ta yi dariya tana cije bakinta Zameer ya ce
"Me ya sa ke baki da kunya ne? Ki koyi haƙuri da kunya da kawaici irin na ƴar'uwarki mana"
"Zameer kake ko? Koda yake bari na kira ka sa sunan da zaka gane Giɗaɗon ƙauyen Nahutun Batsari ta garin Katsina"
Shaba, Moo, Khalid da mamaki suka kalli Zainura ta riƙe ƙugu tare da yin fari da idanunta ta ce "Meye kuka tsare ni da idanu kamar yau kuka taɓa jin sunansa ba, ko kuna nufin yau kuka taɓa ji?"
A gigice Shaba ya ce "Wait; keep a joke a side GiÉ—aÉ—o kika ce fa?"
"Yes haka na ce, oh baku san cewa Almajiranta ya zo Kano ba daga Katsina shi ne ya zama É—an fake life? Ku je ku yi tunani ko kuma baya ku yi nazari da kyau"
Wata zufa ce ta shiga yankowa Zameer kana ganinsa kasan ƙarya ta ƙare buri ya kar boka da tashin hankali yake kallon Zainu ita kowa sai murguɗa baki take hankalinta kwance, Khalid ya dinga murmushi Moo ya kasa cewa komai Shaba kallon Zameer yake from head to toe ya ce
"Amma da gaske wannan cute boy É—in nasa ne? Ni kama yake mini da wanda ya fito takarar Gwamna É—in nan Muhammad Bilal Tahir kamar ya yi kaki"
Watsa masa harara ta yi "E ai duk inda magana ta je ta dawo gaskiyar ba zata ɓoye cewa bashi ya haife shi ba, Muhammad Bilal Giɗaɗo sunansa muna ce masa Little, amma a yanzu na raba wannan alaƙar ya je can ya nemi ɗansa, little ko zaka je wajansa?"
"No Abbiey" ya ce yana maƙale kai "Well-done my son za ka yi albarka irin ta uwarka"
Duk wannan tashin hankalin Zameer bai dame shi ba, ganin yadda ɗansa yake ƙoƙarin gudunsa da gaske shi ke firgitar da shi, kar dai Ridayya ta karantar yaron nan komai? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ya shiga uku ga wani masifar son Ridayya dake ƙoƙarin haukatar dashi tattausan laɓɓanta ranar da ta je police station yaƙi barin idanunsa ya biyo bayan Zainura da sauri ya ce
"Ki faɗa mini Ina matata take ina mai so na, ni ne rayuwarta Please Zainura ina kika ɓoye mini matata?"
"Tana cikin Aljihuna na ce gata cikin Aljihuna wai kai wanne iri ne, Yaya Ridayya ta maka nisa har gaban abada muna nan da kai akan son ta zai zuciyarka ta buga,kuma idan baka rabu dani ba Wallahi zan saka a sassaraka a mayar da kai Nahutu a ƙarye useless useless" baki sake ta bar Zameer ga kunyar su Moo ga zuciyarsa da take masa wani irin tsalle ko wacce gargasar jikinsa idan ta buɗe da muradin samun Ridayya take yin hakan baya iya bacci wani irin MAHAUKACIN SO ne ya kama shi.
Bai tsaya ba ganin Shaba na zuwa inda yake ya saka cikin sauri ya faÉ—a cikin wata napep dake harabar jami'ar.
Zainura na zuwa gida ta tarar parlorn Mami cike da su Anuty Kaltum da Yaya A'isha da sauran jama'a ana ta hira ta dinga mamaki cikin sauri ta shiga bedroom baki ta sake ganin Baffa zaune hannunsa ɗauke da jariri ta juya ta kalli Mami, Mami ta watsa mata harara tana ɗauke kai daga ita har little Bilal wajan jaririn suka nufa, ta taɓa babyn taga yana motsi ta fasa wani ihu ta faɗa kan Mami ta ce
"Is true Mamina ta mini ƙani wow Zainura you are so lucky" Ta ƙanƙame Mami Baffa ya ce
"Maza yi ƙoƙarin danne mini matata sahibata"
"Haba Baffa murna ce fa, Mami ko na ji miki ciwo ne" Mami ta ranƙwashe ta ita kam ta riƙe Mami so take ta ƙara taɓa Babyn Baffa ya ce "Idan ba ki ɗaga mini mata ba idan na zo ni da ke ne, ga wahalar haihuwa ga taki ke bakya girma ne"
Little ya ce "Baffa wannan" Baffa ya ce "ÆŠan kyakkyawan jikina kalli Madam ce ta mini kyautar baby say thank you granny"
"Thank you granny"
Mami ta yi murmushi ta ce "Wato little surutun uwarsa Zainura ya É—auka" Baffa ya ce "I see, like son like mother kenan"
"Uhm ai yau na sake ganin tsohon mijin Yaya Ridayya wai ina matarsa ji banza fa? Na kowa ci masa mutunci ya ɗauka ban san shi ba, Giɗaɗo sunansa fa a Katsina yake can ƙauyen Nahutu daga yankin Batsari ai Almajiranta aka kawo shi nan kuma.....,"
"Zainura!"
Mami ta kira sunanta da ƙarfi har sai da ta ji tsoro ta ce "Zameer ɗin kika faɗawa haka?"
"Mami to mene? Wallahi na tsane shi criminal ne gabaɗaya ya wahalar da Yaya Ridayya" Mami zata ƙara magana Baffa ya ɗaga mata hannu ya ce
"Baya saki Ridayya ba? Meye na kiran ta da matarsa "
Zainura ta tura baki ta ce "Ɗan wahala ne hadda rantsuwa bai sake ta wai guduwa ta yi matarsa ce yen yen yen ni ko jin zancen ban yi b saboda warin bakin ƴan ƙauye yake ai yama faɗawa Yaya Junaid everything "
Hankalin Baffa dana Mami suka tashi bada aure akan aure Ridayya ta yi ba? Nan da nan Baffa ya kira Junaid ya ce duk inda yake ya je.
Ammi kusan zaucewa ta yi bata taɓa ganin cikin Fatima ba sai kukan jariri ta ji? Ya akai bata taɓa lura ba mai ya ɗauke hankalinta har haka? Kenan Mami zata ci-gaba da haihuwa har ta kamo ta a raba gado daidai kenan gashi wannan karan namiji rawar kan da Baffa yake akan haihuwar har ya ɓaci ta rasa ya za ta yi koda ta samu Yaya Zuhura ta mata magana cewa ta yi