Sashe 91
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alwala ta yi itama ta gabatar da raka'atul fjr kana ta yi sallar asuba, ta yi wanka cikin sauri ta haɗa turaren zama wanda Hajiya Nana ta bata da Anuty Kaltum ta yi mata bayani tare da mata order nasa. Sosai take jin daɗin turaren aduk sanda ta yi sai ta ji jikinta ya sake haɗewa nan da nan kuma za ta ji sauyi bayan ta kammala, ta kunna kwal mai ƙwalli ɗaya ta saka turaren icce ta yi durƙuso ya shiga jininta sosai, cikin sauri ganin har 6 ta kusa ta ɗauki halin oil ɗin da aka yi mata na musamman wanda ke ƙarawa fata laushi da santsi kamar ta jarirai idan kana shafa shi babu buƙatar kana yin dilka duk a haɗin kayan Hajiya Nana yake, bayan ta shafe jikinta ta ɗauki kwalaccar Nana ta shafa, ta ɗauki humura ta shafa, ta haɗa wani magani a cup mai ɗauke da hulba ta ruwa data gari saboda tsaiwar ƙirjinta tunda ta shayar kuma Allahamdulillah maganin na musamman ne domin a sati guda ta yi da fara amfani da maganin abin har tsoro yake bata idan ta kalli ƙirjinta lallai a gaida Hajiya Nana mai da tsohuwa yarinya, duk yadda Zameer ya wulaƙanta mata jiki amma yanzu tamkar ba ita ba.
Idan ta tuna yadda ta komaɗe ta nemi zama tsohuwar ƙarfi da ya ji a gidan Zameer sai ta ji a rayuwa babu namiji da ta yi wa muguwar tsana sama da shi, ya cuceta ya ruguza mata rayuwa, ya rusa gobenta yana son lalata mata career ɗinta, idan haka aure yake zata bugi ƙirji ta bawa ɗiya mace shawarar kar ta sake ta yi aure. But now rayuwarta Allahamdulillah tana rayuwa cike da kwanciyar hankali da mutumin da tun fil'azal ya dace ace shi ne zaɓinta na farko, amma ƙaddarar auren MUNAFIKIN MIJI ya sanya bata fahimci hakan ba.
"Ridayyerh yana da kyau ki nutsu ki rayuwa mai kyau da tsafta da mijinki, hakan ne zai ba ki damar janye hankalinsa daga kan Mardiyya,da kuma macen dake kwaÉ—ayin zama da shi"
Kitchen ta nufa ta tafasa black tea domin tasan dole ya nema, bayan ta kammala ta haɗa zuma cikin cup da dafaffiyar madarar shanu mai zafi ta shanye a kitchen ɗin duk ƙaunarta da son shan ruwan sanyi haƙura ta yi saboda maganin da take akai yanzu.
Parlour ta koma ta sanye da plazo da kuma t.shirt mai babban hannu É—aya a zame wajan kafaÉ—a É—aya daidai ta É—ora hula ta rufe kunnenta, tana zaune tana azkar wajan 6:34 ya shigo ciki bakinsa É—auke da sallama muryarsa a nutse wajan ta nutsar da zuciyar Ridayya sosai da kyau.
"Good morning Abbiey"
Ta ce bayan ta durƙushe har ƙasa ta miƙa hannunta, ya yi murmushi mai taushi yana lumshe idanunsa "Oh Allah na, yaushe za ki bani wani gurbin ne Ustaza?"
Ta yi murmushi ya kama hannunta tare da ɗagota saman kujerar ya zaunar kusa da shi, sukai kusa very close numfashinta na sauka a wuyansa ya kama kanta tare da sumbatar goshinta, ya sake sumbatar ƙuncinta a hankali yana kallon fuskarsa dake cikin tafukan hannunsa ya ce
"Kina lafiya Mar'atussaliha?"
"Cikin amincin Abbiey"
Ya jinjina kai yana ta kallonta for long a hankali ya sauke breathing numfashinsa calmly ya ce
"Kin san me?"
"Sai ka faÉ—a Abbiey"
"Za ki iya rayuwa dani for life? Na dindin ba na wani lokaci ba?"
"Abbiey zan rayu da kai na har abada, zan rayu da kai zuwa ƙarshen numfashina da zan yi a jikinka koda mutuwa ta ruskeni" ya matse hannunta wanda shi ke nuna mata magana ta shige shi da kyau "Allah ya yafe miki Ustaza ya taƙaita miki haka nan"
"Why? Mardiyya kake so? Da ita kake son rayuwa? Baka so na bayan na kasance matarka ko akwai wani abu daka riƙe a zuciyarka Abbiey wanda kake ƙoƙarin hukunta ni da shi, why not me sai Mardiyya? To why i am here? Me ya sa ba Mardiyya ba?......,"
Caraf ya cafke bakinta da yatsu biyu yana juya mata idanu, amma ina idanunta zallar ƙaunarsa suke nunawa, sai ya ji zuciyarsa na matsewa tana tattarewa waje guda a ƙirjinsa wani irin emotions na yunƙuru masa gabaɗaya ƙofofin gargasar jikinsa suka buɗe ya kasa furta komai sai ƙwayar idanunta da yake kallo. Hakan da ya yi mata ya ƙara tabbatar mata zuciyarsa naga Mardiyya sai ta fashe da wani irin makirin kuka wanda ya gigita Magidancin mutumin, Ustaz ya rasa me zai yi sai kawai ya zame ƙasa ya durƙushe gaban Ridayya a saman qwiwowinsa.
A can ƙasa Nigeriya Ammi ce zaune a parlour ta saka Yaya Zuhura a gaba da mita tana faɗin "Ba zan zauna dake a cikin gidan nan ba Zuhura, kina kallo na lallaɓa ɗan wulaƙancin mijin nan naki amma shi ne kika sake dako wani yajin ko? Kina so a yi mini dariya kin kasa zaman gidan miji"
Yaya Zuhura ta yi shiru wani irin haushi kalaman Ammin ke bata wato ta zauna ya kashe ta? "Dan ubanki ina magana kina mini shiru? Shegiya uwar taurin kai"
"Ammi idan kika yi mini baki wallahi ke zan lalacewa ba wani ba, domin sanda muke zuwa wajan malamai ana siye zuciyar mijina yana bani kuÉ—i Baffa bai sani ba, kuma ni da za ki sani a gaba kina mini mita so kike na koma ya yi ta dukana ya samu jaka?"
"Jakar ce mana tunda ba za ki iya haƙuri da zaman gidan miji ba, tunda kike duk wahalar da Ridayya ta sha kin taɓa ganin tayo ya ji a gidan? Ba kalar uƙubar da bata shiga ba, yarinya ta zama kamar dabba don azabar gidan miji...,"
Yaya Zuhura ta miƙe tsaye ta ce "Ni da ban Ridayya daban, ba zan iya ba kuma ba zan jura ba, ya ce a biya shi kuɗinsa daman duk kuɗin da nake amsa ke nake bawa, wallahi ki nemi kuɗinsa ki kai masa babu ruwana ficika ban ci ba" a fusace Ammi ta miƙe tsaye zuciyarta na tafasa ganin Junaid a tsaye da kuma Zainu ta ce
"Zuhura har wuyanki ya yi kaurin da ina uwarki za ki dinga faÉ—a mini haka? To oya zoki shige ki tafi gidan mijinki kafin na yi miki baki yanzu"
Ƙunƙuni Yaya Zuhura ta fara ta ce "Duk wata masifa bake kika ja mini ba, idan don ina kwana a gidan nan ne sai na daina kima daina ganina bakiɗaya a gidan, sai na daina kulaki mu daina magana da juna"
Junaid ya ce "This is serious, kin san me kike cewa kowa?"
"Ina cikin hankalina ba hauka na yi ba, ni wallahi ban san me ya sa ba amma ji nake inama ba Ammi ce uwar data haife ni ba, dama ace Mami ce" Wani irin mari Ammi ta kaiwa Yaya Zuhura ta yi saurin kaucewa Ammi ta yi luuu ta kifa zuwa ƙasa bakinta ya daki jikin kujera nan take bakin ya fashe, ya fara fidda jini haƙori ɗaya ya gutsire. Da sauri Yaya Zuhura ta tattara kayanta tas ta koma part ɗin Mami da zama, Junaid da Abdullahi ne suka kama Mami tare da kiran family Doctor.
A daren bakin Ammi ya haye ko magana bata iya yi, wai yau ƴarta da duk duniya ta fi ƙauna cikin yaranta ita ce ta yi mata haka? A gaske hakan ya faru ba zahiri ba? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un babban tashin hankalin Ammi bai shige tunani wai Yaya Zuhura ta koma part ɗin Mami gabaɗaya ba, ta daina mata magana gaba take da ita suna rayuwa kamar Musa da fir'auna. Ammi ta manta yadda ta raba ƙaunar dake tsakanin uwa da ɗiyarta tun tana jaririya ta raba ganawa, ta yi musu farraƙu gida ɗaya suke amma Mami taba iya ganin Ridayya ta yi mata magana kamar ba yarinyar da ta yi dakon cikinta ba har wata tara da wasu kwanaki, yarinyar data kusa mutuwa wajan haihuwarta. Wataƙila shukar da Ammi ta yi ce ta fara girba amma duhun dake cikin kanta ya mamaye ƙwaƙwalwarta har ta kasa lura da hakan.
Daman Zainu jininta bai haɗu da Ammi ba, wani lokacin a dole take gaishe ta. Mami dake zaune cikin baƙar abaya wacce ta rufe mata tsohon cikinta, mace mai tsananin haƙuri, kawaici ɗauke kai, da nuna damuwa akan damuwar wani, ga kyau ga kyan hali ga kula da miji da tsantsan biyayya ta dubi Zainura ta ce
"Mr tsiwa je ki duba abinci idan ya nuna, ki shirya dinner ok?"
Zainu ta kwaɓe fuska tace "Mami wai tsiwar me na yi ne haka, Allah ki daina mini wannan shaidar ba kyau ke uwa ce"
"Na ji uwar Æ´an tsara zance"
"Mami" Mami ta É—aga Idanu ta kalli Zainura sai bata ce komai ba, Zainu ta ce
"I love u Mami, u looks so young na matso a yi mini ƙani kowa yana da ƙani ban dani"
Mami ta zare idanunta da suke farare ta ce "Na shiga uku, waye zai miki ƙani?"
Da hannu Zainu ta nuna cikin Mami ta ce "I saw it, wallahi cikin haihuwa ne bana abinci ba"
"Get out Zainu"
Fita Zainu ta yi da gudu saboda ta san halin Mami bata ɗaukan nonsense akan abu, musamman tarbiyya ta yara, Zainu akwai karabbani bata ɗaukar raini kana yi mata zata maka nan take tana da wani irin kishi da uwarta da ƴar'uwarta Ridayya. Mami ta girgiza kai kawai ta sauke ajjiyar zuciya how long zata kasance tana ɓoye cikin? Bayyanar cikin na nufin abubuwa da yawa ta gwammace ta yi ta ɓoye wa har zuwa haihuwa tunda tana da jiki da tsayi cikinta baya bayyana sosai. Waya ta yi da Mahaifiyarta Dada tana ta yi mata taɓara irin ta auta.
Tana zaune taga new number kuma special ta yi ta kallo haka kawai jikinta ya bata, a hankali ta É—auki wayar danna answering call É—in ta cikin wayar aka sauke ajjiyar zuciya.
"Ridayyerh" Mami said; tana sakin murmushi da kunyar Æ´ar fari tattare da ita, Ridayya dake zaune ta ce "Mami ina yini"
"Allhamd ya kike? Ya mijinki?"
"Uhm lafiya lou, Mami ina Baffa da Zainura na yi kewar su sosai"
"Zan basu numberki sai su kira"