Sashe 36
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Zainura!" Ta ji Mami ta daka mata tsawa tana juyawa ta ce "Mami wallahi na tsane ta ai ƴar tsintuwa ce kuma mummuna duk gidan nan ita ce baƙa" Ammi na zaune ba ta yi magana ba Mami ta ɗaga hannu ta zabgawa Zainura mari idanunta na sauya kala har ƙasan zuciyarta ta ji zafin maganar amma koda wasa ba za ta yi kusantar kan ta da Ridayya ba. Kafin ta ɗauke hannunta Mami ta ji an zabga mata mari da sauri ta ɗaga idanu kallonta ya sauka a kan Baffa ashe tun jiya ya dawo bata da labari dukda cewa girkinta ne
"She is right, Zainura nada gaskiya wallahi kika ƙara taɓa mini ƴa a kan wannan shegiyar mujiya sai na yi maganinki Fatima, kuma waye ya hanata yin azumi ma?"
Kuka Ridayya ta fashe da shi sosai ta kalli Baffa ta kalli Mami ta ce "Baffa, Mami yau É—aya ina neman alfarma don Allah don girman Allah ku nuna mini iyayena na gaskiya na koma wajan su, idan ni tsintata a ka yi a faÉ—a mini gaskiya ko gidan marayu ne na koma, idan kuma da gaske ni Æ´ar ku ce don Allah ku faÉ—a mini shin da aure kuka haifeni? Ko kuma zina ta samar dani, shin ni na yi kai, Ubangiji daya baku Zainura shi ne ya halicce ni don.....,"
Kau! Mami ta sauke wa Ridayya mari kalmar zina ta gigita Mami sai kawai ta fashe da kuka tana yin bedroom É—inta. Baffa ya ce "Ni kik faÉ—awa haka?"
"Ka yi haƙuri Baffa, wallahi zuciyata bugawa za ta yi na kasa jurewa" Cafko tufkar kanta ya yi ya shiga jaa tana ihun a zaba tana kiran sunan Abbiey da Ammi Baffa ya shiga dukanta kamar jaka ya saka ƙafa ya murje mata yatsun hannu azaba ta saka ta saki fitsari. Addu'a take inama a wannan dukan Ubangiji ya amshi ran ta? Inama mutuwa zata ruske ta? Sai da ta gama dakuwa Ammi ta miƙe ta ce "Ya isa haka Baffa"
Cak kamar cirar ƙaya ya daina dukan Ridayya da sauri ta miƙe ta faɗa jikin Ammi tana kuka jikinta sai ɓari yake ko'ina ciwi yake mata. Baffa ya haura sama Ammi ta saki murmushi kana ta ce "Jeki Ki kwanta Ridayya ki yi shiru haka nan" Da ƙyar ta nufi waje. Ammi ta yi murmushi ta ce "Allahamdulillah, sannu hankali ku yi ajalin ƴar ku da kan ku daga nan na dawo kan Zainura ai ba zan taɓa ƙaunar kishiya kuma na ƙaunaci ƴaƴanta ba"
Kuka sosai Mami take ta rufe kan ta a ɗaki a lokacin na farko da ta ji bakinta ya buɗe ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Rabbi inni lima anzalta min khairin faƙir" Ta ji tana son kaiwa Ubangiji kukan ta. Zainura ta dinga dukan ƙofar tana kiran sunan Mami ta ji kuma tausayin Ridayya sosai a karo na farko na dukan da Baffa ya yi mata.
Kuka sosai take a corridor har lokacin kiran shan ruwa ya yi ta ji dama kawai azumin ta yi ta huta anya ba zata gudu tabar gidan ba? Ai ta san inda ake kai marayu kuma ta san gidan karuwai ba dai sabon gari bane bata taɓa zuwa ba amma zata tambaya tana da raguwar kuɗin da Abbiey ya bata. Hijab ta saka da slippers ta goge hawayen fuskarta tas ta nufi hanyar fita da Usman sukai karo ya kalle ta ya shige abinsa tana ƙoƙarin buɗe gate ne Junaid ya shigo ya ce "Ke ina zaki?" Da ƙyar tana rarraba Idanu ta ce "Wajan Diyya zani"
"Ba ki ji ana kiran magariba ba? Za ki shige ko sai na yi ƙwllo dake" Ta juya ganin ta koma ya nufi cikin gida yana shigewa ta fito daga bayan corridor da gudu har tana yin tuttuɓe ta fice daga gidan kai tsaye titin Darmanawa ta nufa inda zata samu napep.....
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
[email protected]
08164069385
Whatsapp Only
*BRIGHT PENS...* _suna mara ba da masu buƙatar a tallata musu kasuwancinsu, masu siyar da turarruka, kayan sawa, magani komai da komai, cikin sauƙi za a tallata musu a cikin duka littafan guda uku🤙🼠*CUTARWA, MUNAFUKIN MIJI, YI WA KAI*_
Tsari👯ðŸ»â€â™€ï¸
Duk page É—aya 200
Duka littafin kuma 600
Shafi biyar a littafi É—aya 1000
A littafai uku kuma 3000
Domin Æ™arfin bayani sai a yi wa wannan number magana 08164069385🤙ðŸ¼ðŸ‘¯ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ«¶ðŸ«¶ðŸ¼
*✿ MUNAFUKIN MIJI 19 ✿*
Mikiya Writers Ass.....
BRIGHT PENS🤙🼠free batch
Nimcyluv
Masu tambayar ina advert a book Yes ina yin tallah a book if you're Interesting just chat me...... 08164069385
Tunda ta fara tafiya bata waiwaya ba, cikin kasalar da take tunanin sauri take yi haka ta nufi titi ba tare data san inda take cillar ƙafafuwanta ba. Tana tafe tana share hawayen da yaƙi tsaya mata, ga wani masifar ciwo da jikinta yake yi mata, hannunta jinsa take tamkar ba a jikinta ba saboda karayar data samu lokacin da Baffa yake haɗa mata na jaki.
"ÆŠitt, É—itt, É—itt"
Haka wata dakakkiyar mota ke danna mata horn amma ina, Ridayya babu abinda take ji da matukin motar zai mata adalci da ya bi ta kan ta, kilan farinciki da jindadinta yana Aljannar firdaus. Tana ƙoƙarin shiga tsakiyar titin ta ji an saka hannu tare da fincikota zuwa baya rai ɓace mutumin ke magana idanunsa rufe
"Ke wacce kalar yarinya ce? Kurma ce ke da ana horn bakya ji? Who do you think you are? Eh? Salon ku jawa mutum bala'i a wannan rayuwar da ta tsada kuɗin diyya ma da ɗuwawun shi yake zaune, banda azumi sittin" Kasa cewa komai ta yi kanta ƙasa jikinta duk rawa yake don fargaba ransa ba ƙaramin ɓaci ya yi ba, musamman da ya ga taƙi kallonsa. Inda take fuskanta ya koma Ridayya ta yi saurin sauya direction ita bata so ya kalli fuskarta don bata san da wacce kalar dabbar zai haɗata shi kuma.
"Kurma ce ke da ina magana za ki yi ignoring nawa? Wace ke?" Ya faɗa yana sake kai hannu zai fusgota ta yi saurin juyawa tana haɗe hannunta biyu idanunta har yanzu hawaye yake fiddawa muryarta na rawa ta ce "Ka yi haƙuri don Allah" Zaka ɗauka iyayi ta yi wajan maganar saboda a sanyaye muryar ke fita, ga kukan da ya zama abokinta kodayaushe. "Goodness!"
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Wa'innahu Sulaimanu wa'innahu Bismillahir.....," Da sauri ta buɗe dara-daran idanunta farare tas ta ƙura masa ido irin me kake nufi ɗin nan? Shi kam murya na rawa ya ce "Oh.... Shi.... Shikenan it's okay" Ya juya da sauri zuwa cikin mota ɓangaren direba yana addu'ar data zo bakinsa. Yana shiga motar ya kurma ihu ya ce "Aljana ce, mun shiga uku na yi gamo" Duk ya gigice saboda har zuciyarsa ya ɗauka gamon ya yi dalilin duhun magaribar daya kunno kai ga baƙin Ridayya gami da baƙar abayar data saka a jikinta. Wanda yake zaune a gefe ɗaya hannunsa riƙe da jarida yana dubawa don shigowar su garin Kano kenan tafiyayyiya sukai.
"What nonsense, Mahmud?" Wanda aka kira da Mahmud ya ja numfashi idanunsa waje ya ce "Aljana ce, Aljana na gani?" Ya ware Idanu da mamaki can ya taɓe baki tare da yin shiru. Mahmud ya ce
"Tajj da gaske Aljana ce wacce mu ke wa horn fa" Ya sake ɓata fuska ya ce "In Ramadan period?" Ya ce "Wallahi Tajj" Tajj bai sake magana ba don baya ra'ayinta da ƙyar Mahmud ya iya jan motar suka ɗauki hanya a ransa yana mamakin mugun halin Tajj Baita ko jajinta masa bai iya ba.
Ridayya kowa itama a tsorace ta matsa daga wajan domin ta ɗauka wani mugun abu mutumin ya gani, a hankali ta ja jiki waje guda a bakin titin banda ƙugi babu abinda cikinta ke yi mata, ga wani azabar ciwo da murɗawa da mararta ke yi mata tun safe sannu a hankali ciwon ke ratsa ta yana cin jikinta. Ta rufe idanunta bakinta ɗauke da sunan Allah, da sauri ta buɗe idanun ganin a wannan karan ma kamannin shi ya ƙara gittawa ta cikin idanunta. Ta marairaice fuska da gaske ya takura ta, bata san waye shi ba amma tunda ta fara shiga B.u.k kullum sai taga rukunin su _who is he?_
Ta ɗan yi murmushi kaɗan sanda ta runa farar fatarsa da idanunsa da kuma abin kunnensa, tana son ganin namiji ɗan gayu yana burgeta haka kurum. Sai kuma ta ɓata fuska sanda ta tuna Abbiey kullum cikin jallabiyya da hirami, wanda ta gani yana da bambanci da Abbiey ɗinta ƙwarai ko dan shi babba ne ya manyan ta? Ƙara rufe ido ta yi kamar alamar fuska ta ƙara gilmawa ta idanunta ta marairaice ta ce
"Kar ka hanani bacci, Uhm waye kai? Shaddarka mai kyau" Tunani ta fara to ina za ta je yanzu? Ga dare ya yi idan ta tafi Abbiey fa? Zai shiga damuwa saboda shi kawai zata koma gidan don shi ɗaya ta miƙe tana juyawa har zata shiga sai ta fasa ta nufin gidansu Mardiyya dake kusa da su. Tana shiga ta gaida babbarsu Mardiyya lokacin ana sallar isha'i kwanciya ta yi saman carpet idanunta rufe, sai juyi take a yanzu ba yunwar ke damunta ba tunaninta wanda ya yi tsaye a zuciyarta shi ne matsalar gashi bata san ainahin abinda ke faruwa da ita ba, ga ƙoshi ga kwanan yunwa. Yin duniya Mardiyya ta yi a kan Ridayya ta ci abinci amma ta ce Allahamdulillah ta son bawa Mar labari amma tana shakkar abinda hakan zai haifar.
Sai ashirin ga watan Ramadan Ustaz Bilal ya dawo daga Lagos shigowar dare ya yi don haka ba wanda ya san da zuwan shi. Bayan ya nutsu ya huta sosai a hankali ya miƙe kamar kullum yana tafiya cike da izza nutsuwa kama da haiba faffaɗan jikinsa na motsa wa, he looks so good amma ya ɗan faɗa sosai ba hirami a kansa sumar ta yi baya kamar Balarabe jallabiyyar ta kwanta. Yana tafe yana karatu cikin kamilalliyar muryarsa har ya isa bedroom ɗin dake kusa da na shi ya saka key tare da buɗewa ya shiga. Kasancewar dare ya sa sallamar can maƙoshi ya yi ta.