Sashe 67
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan bai ƙara cewa komai domin daman dauriyar maganar yake yana ji tana ta kuka ya rasa dalilin kukan nata a haka har bacci ya ɗauketa. Ya tashi ya bi ko'ina da addu'a ya ƙure gudun a.c ya gyara mata rufa bayan ya cire jerseyn ɗin yana ji tana ta sakin ajjiyar zuciya hawaye ya nashe da baƙin fuskarta. Can cikin dare Ridayya ta ji kamar ana buga abu da sautin fitar numfashi sama-sama ta buɗe idanunta daya kumbura a tsaye ta ganshi daga shi sai single ya cire jallabiyya ɗin bata taɓa tsayawa ta yi masa kallon tas ba, gabaɗaya Abbiey ɗin yanayin kamar ruwa biyu haka Ubangiji ya yi masa kalar tashi halittar kamar Balarabe kamar Bature fatarsa har yellow take ta ɗauka Zameer ne kawai mai yin murɗaɗen jikin nan amma sai taga naga Ustaz ya ci uwar na Zameer ko dan kullum cikin jallabiyya yake ne? Baya ya juya mata amma six packs ɗin shi a buɗe yake ko'ina ya rabu ga wasu muscles dake rawa a jikinsa kana ganinsa kasan yana cikin wani hali ji yake kamar ana tsaga naman jikinsa kansa ana sara masa gida biyu gashi ya kasa runtsawa ko kaɗan sama da sati baya iya bacci tsananin azabar ciwon ne ya saka yane buga kansa da bango kaɗan-kaɗan har ya fara da sauri.
A tsorace Ridayya ta miƙe tsaye bakinta na rawa ta ce "Abbiey?"
Cak ya tsaya da sauri kuma ya saka hannu ya kashe hasken ɗakin kafin ta kunna ya yi saurin shigewa bathroom zata iya cewa zata taɓa shi a wawtar Ridayya domin ya lura ba ta yi girma da hakan ba. Ta yi jigum ƙasan ranta kuma tunanin Sadauki take da halin da zai shiga.
Dab da asuba wayar Ustaz ta fara ringing taga baÆ™uwar number tunaninta ya bata maybe matarsa ce. Can kuma aka kira da wata number an saka “Friendâ€
"Babban mutum"
"Yaya ni ce, Ridayya ce Abban Nadra Please ka zo ka tafi dani wallahi ba zan bisa ba"
Tajj ya sauke ajjiyar zuciya ya ce "Bake kika bisa ba?" Ta kasa cewa shi ya zo ya É—auketa.
"Listen Mimi, ina Ustaz É—in?"
Ta tura baki ta ce "Na farka na ganshi tsaye yana buga kansa kuma ya shige toilet"
"Subuhanallahi, Innalillahi! Ciwon kanne? Abbiey ɗinki bashi da lafiya Mimi yaƙi bari a faɗawa Hajiya ciwon kai ne wanda yake shirin ɗaukan rayuwarsa ki gaggauta zuwa wajansa ki riƙe masa kan ki yi masa addu'a"
"Yaya Sadauki fa?"
"Ridayya wai wanne kalar tunani ne dake? Me ya sa kwakwalwarki bata faÉ—a miki daidai ga halin da Ustaz yake ciki kina tambayata a kan wani"
"Bai san na tafi bane, Yaya shi Abbiey bai taɓa nema na ba tunda nake kana ji ma wai ya yi aure ai ya jira dawowata a yi bikin ina nan?"
A nan Tajj ya warware mata komai na irin neman da Ustaz ya yi mata tare da cigiyarta "Ke a iya tunaninki Ustaz zai iya zuba idanu ba tare da ya san inda kike ba? Idan ke za ki iya aikata abinda kika aikata kina tunani shi zai yi, Ridayya kin san waye Babban mutum kowa? Ki yi tunani da kyau ki nutsu ki fahimci shirun shi, kallonsa idan ke ba ki fahimce shi ba waye zai fahimce shi ba, idan ke ba ki zama silar farincikin shi ba da yayewar ciwonsa ba waye zai zama wa yake da shi? Ko biyu ne kawai kuka rage a duniya daga ke zai shi nasan kina sane da cewa iyayenku basa raye, Hajiya ta rage da Mai ran ƙarfe su kuma ba za su iya kulawa da ku ba, idan ke Ustaz ya kula dake shi waye zai kula da shi? Kin san zurfin cikinsa rashin damuwa da abu, sadaukarwa. Kin san adadin matan da suke ƙaunar Ustaz dukda shekarun shi? he is blessing ni da kai na ina ƙaunar zama kamar shi da Nadra ta isa aure ko kuma babba ce wallahi shi zan aura mata ko ta na su ko bata so.....,"
Ya yi shiru yana sauke ajjiyar zuciya kafin ya ce
"Every girl deserves a guy that can make her smile, even when she doesn't want to. Ki buɗe zuciyarki ki ji sunan waye idan kika tuna ko kika ji yanayinki ke sauyawa? Waye bakya jure ganin ƙwayar idanunsa? Waye bakya gajiya da ɗabi'unsa waye za ki iya sadaukar da farincikinki saboda shi? Waye idan ya taɓa jikinki yanayin yake kaiwa har kwakwalwarki? Waye kike jin kishin shi? Waye bakya ƙaunar ganinsa da ko wacce mace sai ke ɗaya? Who sacrificed many things for you?"
Ya yi shiru a hankali Ridayya ta ce "Mene amfanin haka?"
"Idan kika nutsu kika gano waye wannan mutumin to shi ne the best for you shi ne wanda kike so kuma kika cancanci rayuwa da shi"
"To idan na gano fa sai na yi me?"
"Ki faÉ—a mini waye wanda fitilar ta haska miki, sai ki fara tunanin rayuwa da shi"
Ta yi saurin girgiza kai ta ce "Wai da gaske Abbiey ya yi aure?"
Tajj ya yi shiru ya san ba haka bane sai kawai ya ce "Oh ba ki sani ba ko? Ai ya yi aure kama yana matuƙar son matarsa komai ya ce ita komai ita ba kiga yadda itama take son shi ba, ina tunanin ma ciki gare ta kuma....,"
Ƙittt! Ya ji Ridayya ta kashe kiran ya yi murmushi a ransa yake addu'ar ranar da zai ga Ustaz da Ridayya matsayin mata da miji dukda damuwar dake ransa shi ma amma ganin wannan ranar kamar abu ne mai wahalar gaske.
Ridayya ta kifa kanta tana rufe idanunta "Ciki?" Ta maimaita kalmar haka kawai abin ya zauna a kanta kenan duk abinda Zameer ke yi mata shi Abbiey ya kewa matarsa har ta samu ciki? Wani abu ya tsaya mata a maƙoshi.
Washegari kafin ta farka Ustaz ya yi wanka ya shirya cikin shadda ruwan makuba ta amshi jikinsa ya ɗora zanna bukar a kansa ya yi wani irin kyau amma idanunsa ya faɗa. Yana parlour ya zaune can ta fito sanye da baya mai hijabi ta amshi jikinta idanunta ya kumbura Little na ganin Ustaz ya fara dariya yana zillo tare da miƙa hannu ya ɗauke shi.
Kanta a ƙasa ta ƙarasa ta tsuguna gaban Ustaz da ƙyar ta iya cewa
"Ina kwana? Ya jiki?"
Bai kalleta ba, bai kuma amsa ba ya amshi Little ya miƙe ya yi waje ta bi bayansa da kallo kana ta bisa a jikin mota ta ganshi suna magana da wani ganin ta kusa ƙarasuwa Ustaz ya sallami mutumin ya shiga bayan mota yana rungume da Little itama ta shigo drive ya ja zuwa airport basu ɓata lokaci ba wajan shiga jirgi daga nan suka nufi hanyar Lagos lokaci zuwa lokaci tana kallonsa kamar bashi ba a ranta tana makami daman haka shadda ke yi masa kyau? Yadda Little ke bacci a jikinsa zaka ɗauka uba da ɗana kamar Ustaz ya yi kaki ya tofar.
Da farinciki ya shigo parlourn yaga bata ciki ya kalli Zainura ya ce "Daughter where is your Mom?" Zainu ta ce
"Baffa kullum idan ka zo sai ka ce ina Mami ni baka cewa ina nake?"
"Ke me za ki yi mini me kuma za ki bani banda surutu da amsar kuÉ—i"
Ta rausayar da kai ta ce "to ai kowa yau ba zan faÉ—a maka inda take ba"
Baffa ya zaro idanu ya ce "Haba mana daughter rufa mini asiri kar ki ga yanzu na sume muku"
Ta dinga dariya ta ce
"Yanzu ta shiga bedroom tana waya ne"
Ya nufi bedroom ya hango ta tsaye gaban madubi sai kanshi ke tashi a room ɗin ta sha kwalliya waya ce kare a kunnenta sai kuma ajjiyar zuciyar da take saukewa ya ƙarasa ya rungumo ta, ta baya yana ɗora kansa a kafaɗarta
"Zan kira ki anjima Yaya A'isha" ta katse wayar tana juya Baffa ya rungumeta ya ce "Lovely ke kullum kamar wahainiyya" ya sunbaci goshinta da kumatu yana kallon bakinta ya ce
"Albishirinki" Ta ce
"Goro" ya girgiza kai ya ce "Canki kawai ma"
Idanunsa akan jakar wata zuma.
"I have no idea, ka faÉ—a mini mana"
"Idan na faÉ—a miki me za ki bani? Idan kin yarda mu ji daÉ—in wannan zumar tare da ake cutata da ita" Ya kai zumar bakinsa yana sha kallonsa kawai take tana murmushi tamkar ba Alhaji Mansur Rano ba, wanda ya gana mata azaba ita da yarinyarta
"Kin san me? Wahalarmu ya ƙare ba, they are together kuma i have a plan in sha Allah"
Wani irin rungume Baffa ta yi tana fashewa da kuka ta ce
"Allahamdulillah na gode Allah da ban mutu ba zan ga Ridayya Allah ka bani ikon nuna mata soyayyar data rasa Allah ya sa ta amshe ni matsayin uwa ta haife mini"
Dariya kawai Alhji Mansur ke yi mata ya ciro alawa da dabino da goro ya ce "Amshi naki rabon ki saka albarka"
Ta kalli abinda ya bata ya ce "all this for?"
"Idon matambayi ki yi addu'a na ce"
Fita ya yi ya bawa Ammi itama da Junaid ya ce duk su yi addu'a abin farin ciki ne Ammi ta yi, ta yi ya faÉ—a mata ya yi shiru
Junaid ya ce "Ki yi addu'a kawai Ammi"
Baba ƙarami yana zaune fuskarsa ɗauke da farinciki Umma ta ce "Wai wannan tulin alawar ta mece?"
"Ta abin alheri ce mana sai da kika shanye za ki tambaya?"
Ta share ta ce "Ina buƙatar ɗana kusa dani na fara gajiya da wannan tsarin a gaskiya zan je wajansa, ni ina kan ƙudirina wallahi tallahi bana ƙaunar a haɗa mini yaro da wannan yarinyar tunda bata da halacci gabaɗaya na tsane ta a nemo ko wace a bashi da ita wallahi idan kaga an yi auren sai dai idan bana numfashi"
Bai kulata ba yana ta murmushi "Ina magana ka mayar dani sauna?"
"Bani da lokacinki ne Hadiza"