Sashe 78
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Saboda wasu dalilai da kuma yadda wasu suka nuna basa so, a daina saka sunan wanda ya bada kuÉ—i saboda sun yi ne domin Allah*
Saura kwana biyu azumi har yanzu ba mu kai ga samun abinda muke so ba jama'a a taimaka.
1. Sa'idu Hafsat 1k
2. A'isha Gadanya 3k
3. Maman Khalid 1k
4. Someone 2k
5. Received from pos 1k
6. Fatima Kabir 500
7. Unknown 2k
8. Murtala Maimuna 500
9. Fauziyya Abdulsalam 500
10. Unknown 1000
11. Unknown 500
12. Unknown 500
13. Unknown 500
Total 14k
6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank
Ko kuma
8164069385 Na'ima Sulaiman Shu'aibu Opay
Ku taimaka saboda Allah kuma ku yi sharing
*MUNAFUKIN MIJI 35*
Mikiya Writers Ass
Bright pens free batch
Nimcyluv sarauta
*Ba zan ce na tafi hutu ba, ba zan ce ban tafi ba duk mai son jin ƙarin bayani ya duba ƙarshen page. Zan cigaba da posting iya wattpad da channel ɗina. Wanda suke buƙatar ci-gaba da karatu su yi following channel ɗin tawa, wanda baya buƙata shi ma yana iya joining bayan sallah ya karanta*
Follow my WhatsApp channel👇ðŸ»
https://whatsapp.com/channel/0029Va5fqs7E50UpMpXolU1T
Sakin ƙafarsa ta yi ta fasa abinda ta yi niyya jin kanta ya sara da ƙarfi Ustaz ya kalleta kamar zai share sai ya ce "Sai dai fatan Allah ya bawa ƴar rainota lafiya, amma Ustaz tuni kin ci kai bayan tsaraicina da kika gani kina ƙarama yanzu kike son sake gani? Zunubi har haka Ustaza?"
Ta tura baki taƙi cewa komai kanta a ƙasa maganganun Mami na mata yawo a kunne kamar yanzu take faɗa mata. "Abbiey wai zan iya zama matarka?"
Ya ware idanu da kyau yana mai gyara zaman shi ya ce "Kuma injiwa?"
"Haka na ji" girgiza kai ya yi yana sauke idanunsa a kanta a nutse ya ce
"Kina son zama matar tawa ne?" Ta tura baki ta ce "Ni dai kawai na tambaya ne, kaga ni ai ba zan iya haÉ—a Idanu da kai ba idan ka zama mijina"
"Jiki ma za ki haÉ—a dani soon Ustaza"
"Ma ka ce Abbiey?"
"Ke na ce mana" ta fara lumshe idanunta da suka fara yi mata laushi ga wani abu dake mata yawo saman fatarta.
"Ni ban ji ba ka sake faɗa" ya miƙe daga kishingiɗan da yake zuwa zaune ya gyara da kyau hannunsa ya miƙa masa ya ce "Zo mu yi sirri" ta ɗauke kanta sai kuma ta runtse idanunta ta miƙe da ƙyar tana ƙoƙarin zama ƙasan carpet ɗin wajan ƙafafuwansa ya yi saurin tare ta, ta hanyar kama hannunta ya zaunar da ita a gefensa kafaɗarsu na gogar ta juna.
"Wassh Abbiey jikinka ya jani" wuyanta ya bi da kallo da mamaki domin bai taɓa lura ba sai yanzu wasu yanka yanka ya gani kamar wacce aka saka reza aka tsatsaga mata fata ko aka karce ta, ta kasa kallonsa ya saka hannunsa masu taushi a saman haɓarta ya juyar da fuskarta ɗaya gefen wanda ya ƙone ga ɗan raguwar tabo nan ga wani karcewar ne. Ya saka yatsunsa biyu ya fara shafa wajan da son tantance mene.
Ridayya kamar wata wuta haka take jin yatsun Ustaz jikinta ya fara rawa É—akin ya shiga juya mata ga wani murÉ—awa da mararta ta yi ta kumburu nan ta nan ta fara fitar da numfashi.
"Ya aka yi kika samu wannan ciwon Mimi?"
Baki ta buɗe da nufin faɗa masa cewa Zameer tsohon mijinta ne silar komai shike shaƙe mata wuya a duk sanda suke tarayya. Nauyin Ustaz da girman shi da yadda kullum yake cika mata idanu da kwarjininsa yasa ba zata iya faɗa masa cewa mijinta na baya ke shaƙe mata wuya ba idan zai nutsu har suma take wani lokacin, ta yi ƙasa da kanta zuciyarta na bugawa.
"Bana son tabo bana so ko kaÉ—an ina kika same su?" Ya faÉ—a yana juyo da fuskarta zuwa dab da tasa numfashinsa na sauka a kan tata fuskar.
Kasa bashi amsa ta yi jikinta na rawa ta fashe da kuka tana kifa kanta a cinya tare da yarfe hannunta kuka take sosai ɗaya hannun tana riƙe mararta. Ta kasa daurewa da abinda take ji bata saba da wannan sabon yanayin ba ji ta yi akwai abinda take buƙata idan bata samu ba zata iya mutuwa.
Ustaz ya zuba mata Idanu shi dai babu abinda ya yi mata ya miƙa hannu zai ɗago ta a firgice ta ce "Don Allah kar ka taɓa ni Abbiey ƙara mini azaba kake" Ya jinjina mata kai ya rasa mai ma zai ce bai ɗauka taɓarar Ridayya ta je har haka ba.
Ya zame a hankali zuwa ƙasan carpet kansa daidai cinyarta a hankali ya ce "Ok meke miki ciwo? Jikin ne? Mu je asibiti"
"Abbiey wallahi mutuwa zan yi na shiga uku, wani abu ke mini yawo a jiki marata ƙirjina wani iri Abbiey" Kuka take har da majina ta fita daga hayyacinta nan da nan kanta ya fara ciwo wani irin zazzabin ya fara rufe ta saboda abin yawa jininta girma ya fi ƙarfinta. Shi kansa Ustaz ya fara rikicewa bai kulata ba yama mance bashi da lafiya ya saka hannunsa duka biyun ya jawota zuwa ƙasa saman cinyoyinsa ta riƙe hannunsa da kyau jikinta kamar an jona mata wutar lantarki ga wata uwar zufa data gama wanke mata jiki.
Addu'a ya fara yi mata yana É—an buga kumatunta "Wifey, Little Mama, Angel buÉ—e Idanunki"
Buɗe Idanunta ta yi ta zubawa fuskarsa Idanu musamman laɓɓansa ta saki wata ajjiyar zuciya mai ƙarfi ta yi saurin rufe idanun "Ban san meke mini ciwo ba Abbiey ka taimaka mini ƙirjina marata, Abbiey ina son....,"
Idanunta da ya yi jajur yake kallo da kuma gargasar jikinta da suka mimmiƙe sai haɗe ƙafa take waje guda ya girgiza kai kawai ya jata jikinta kamar jira take ta yi saurin ƙanƙame shi tana jan numfashi jikinta ya yi zafi sosai.
"Shhhh ya isa it's okay"
Ta jinjina masa kai ta ce "Ka ƙara riƙe ni Abbiey wani abu ne yake mini yawo a jikina"
"Bari na duba jikin mu gani, can i?"
Kunya take ji amma gwara a duba mata kawai kar abin ya kasheta tana da sauran burika a rayuwarta. Ya É—ago ta ta dinga kallon bakinsa ya É—age mata gira ya ce
"Go on; fell free to ask Little Mama"
Ta yi shiru ya mirgina ta ya fara ƙoƙarin zuge ziff ɗin zuwa ƙasa baƙar fatarta ta bayyana a fili fresh and natural skin ɗinta yake kallo sai kyalli yake daya taɓa fatar bayanta taushi da laushinta har tsoro ta bashi kamar ta yage bai ga komai a bayan ba ya ɗora hannunsa a saman bra zai yi unhooking ya ji an zabga salati.
"Me zan gani ni ƴar nan? Wacce ƙaniyyar ce haka"
Har lokacin hannun Ustaz yana wajan ya kasa É—ago kai ya kalli Umma kuma ya kasa É—auke hannunsu, Ridayya kuma azaba ce ta yi mata yawa ta kasa tashi.
"Bariki a lalan gero an saba da gidan miji daman yaushe za a jure? Har kika kawo kan ki tare da sakar wa ɗa namiji jiki uwar mai zai tsinta a jikin bazawara, sai baƙar fata da mugun baƙi kamar kwal za ki tashi ko sai na yi ciki dake kika kwanta kamar ruwa"
Ustaz da idanunsa sukai wani irin sauya kala tun kafin Umma ta shigo ya É—ago ya kalli Umma cikin wata kalar murya ya ce
"She is my wife Umma, kar ki yi haka bata da lafiya"
Ta zabga salati ta ce "Muhammmmd ya na ji kana magana da ƙyar, to banga dama ba tunda kai baka san meke maka ciwo ba ga matar arziƙi zaka zauna ka ƙare a fanko"
Ya yi mata shiru ya riƙo fuskar Ridayya data gama caɓewa da hawaye ya saka yatsunsa ya share mata hawayen tas wasu na sake sakkowa ya ce "Mu je asibiti?"
"Uban uban uwar asibiti za ku" Ta saka hannu ta fisgo Ridayya ta tura ta waje ta ce "Li'ilafi kurash"
"Kai kuma shanyaye kake son zama har ni zan dinga magana kana mini kunnen uwar shegu Babana?"
"Wallahi ban ji me kike cewa ba"
Ta dinga kallonsa ta ce "To tashi ka fito waje" ya yi shiru ta ce "Zaka tashi ko sai na zo na miƙar da kai? Ka daina ganinka wani gansameme mai shekaru 43 wallahi ganinka nake kamar yanzu na haifo ka"
Yana daga zaune ya juya kama zai duba abu ya juya mata baya ya miƙe tsaye ba tare daya juyo ba ya shige bathroom yana dafe kansa.
Ta saki baki tana binsa da kallo ta shiga uku kar fa ɗanta ɗaya tal ya zama bita zai-zai. Ta yi ƙwafa dole ta kawo karshen wannan auren.
A gigice Ridayya ta fito daga part ɗin Ustaz idanunta rufe karo ta ci da abu warin taba ya daki hancinta cikinta ya hautsine ta shiga kwarawa amai a wajan kamar zata amayar da abinda yake cikinta ta tsani warin taɓa zata iya lissafa sanda ta taɓa jinta. "Kan uba!"
Ya faÉ—a yana daka mata tsawa da sauri ta buÉ—e idanunta ganin Burhan tsaye a gabanta daga shi sai gajeren wando yana busa taba gabaÉ—aya ta wanke masa jiki da amai ta dinga kallonsa ta kasa magana ya ce "Ke wacce irin mahaukaciya ce za ki mini wannan abun a jiki? Kin manta waye ni ko?"
"Ka ka yi haƙuri don...," Kafin ta ƙarasa ya saka hannu ya zabga mata mari wanda ya saka ta ƙara gigicewa kafin ta dawo hankalinta ya ƙara zabga mata wani marin wata ƙara da ihu ta fasa tana kifawa ƙasa daidai nan Mami ta ƙarasu wajan ta ɗago Ridayya dukda kasancewarta baƙa bai hana yatsun Burhan fitowa ba, duk kawaicin Mami sai da ta ji ranta ya ɓaci sosai domin ba zai kassara mata yarinyar da bata mori komai na rayuwa ba.