Sashe 23
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin tashin hankali Mami ta ce "Kamarya ka bata ƴata? Ina saboda ita na zaɓi ka sauwaƙe mini domin rayuwa da ita? Da raina ina raye ƴar dana haifa zaka ce mini ka bawa kishiyarta Baffa, kishiyata ita zata raini ƴar dana haifa, ƴar da ka ce ba taka ba ce?"
Baffa ya ce "E, yanzu kuma na amsheta matsayin ƴata, kuma na bawa Maryam ta raineta bana buƙatar ku rayu tare tunda kika ɗanɗana mini baƙin ciki, to kema za ki ɗanɗana naga kina mugun son waccan mai kama da dalma ɗin ko? To na raba uwa da ƴa na zaɓi kishiya ta kula da ita, ke kuma ki bar mini gidana yanzu yanzu?"
Jiri Mami ta fara gani a idanunta kanta na juyawa ta nuna Baffa da hannu kana ta miƙawa Ammi hannu ta ce "Bani ƴata Maryam" Ammi ta yi murmushi ta ce "Zan bi umarnin mijina zan kula da ita tamakar ke"
"Ƙarya kike baƙar munafuka makira, macuciya azzaluma" Anuty Kaltum ta faɗa tana yin kan Ammi, Ammi ta fashe da kuka,jin kukan Ammi ya saka Baffa rikicewa kansa ya fara juyawa baya ƙaunar jin kukan nata kafin Anuty Kaltum ta ƙarasa wajan Ammi Baffa ya fincikota tare da sharara mata maruka wani ihu Mami ta yi sai kuma ta sulale a wajan babu numfashi.....
Imagining kana raye a duniya kana numfashi mijinka ya É—auki jaririyar da ka haifa ya bawa kishiya ta raina, anya?
Share fisabilillahi🤲ðŸ»ðŸ’”
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
08164069385
[email protected]
*✿ MUNAFUKIN MIJI 13 ✿*
Mikiya Writers Ass.....
BRIGHT PENS🤙🼠free batch
Masu tambayar ko ina yin paid Advert? Ina yi ga wanda suke buƙata su yi magana 08164069385
Don Allah a yi following WhatsApp channel ɗina🥹😢👇🼠faka-faka
https://whatsapp.com/channel/0029Va5fqs7E50UpMpXolU1T
Yaya A'isha ce ta nufi kan Mami dake zube a sume tana kuka da ihu domin zaton ta Fatima Batool ta rasu ta ce "Anuty Kaltum ki rabu da su ki zo Fatima, ina jin ta rasu Fatima ta mutu Anuty"
Idanun Anuty Kaltum jajur a haka take bin Baffa da kallo dafe da kuncinta, zuciyarta na yi mata zafi da raÉ—aÉ—i ta ce "Alhaji Mansur ni ka mara a kan wannan azzalumar wacce daka gani babu Allah a ranta? Ni matar General ka daka?"
"Zan miki abinda ya fi duka, muddin za ki shiga hurumin da bai shafeki ba, ƴa dai na ce bana so, yanzu kuma na amsa na yarda ƴata ce, na kuma dawo na amshi ƴar daga hannun uwarta na bawa kishiyarta ta raina, ita na fi gamsuwa data raini yarinyar idan kuna ganin hukuncin dana yanke bai yi ba, sai ku yi abinda kuke ganin shi daidai" Ya ƙare maganar cikin ƙonar kaifin ya juya ya kalli Ammi ya riƙe hannunta ya ce "Sorry, bata dake ki ba ko? Bata ji miki rauni ba?" Kuka Ammi ta fashe da shi tare da zubewa gaban Baffa ta durƙoshe ta ce "Baffa nikam na yafe wallahi ba zan iya rainon Ridayya ba, kana kallon kallon zargin da ƴan'uwan Fatima suke mini, ba zan taɓa cutar da wani rai dake numfashi a duniya ba, balle kuma na cutar da jinin Mami, ban taɓa ɗaukan Mami matsayin kishiya ba, saboda ta yi mini karamci a rayuwa, ta bani kai na aura ba tare da ƙyashi ba, na haifi Junaid ta kula da shi ba cuta ba cutarwa, don Allah don Annabi ka bawa Mami Ridayya ta kula da ita ta ji ɗumin jikin uwa mahaifiya, kar ka raba soyayyar gaskiya raba uwa da ƴa tamkar ka kashe mutum wa'adinsa bai yi bane ka tausaya mana, ba lallai ka fahimci haka ma amma ni ma uwa ce na san zafin haihuwa"
Anuty Kaltum kallo Ammi kawai take, Hajiya ma haka hatta Mai ran ƙarfe tausayin Ammin ne ya kama shi.
Muhammad-Bilal jingina ya yi da jikin bango idanunsa zube a kan Ammi, tunaninsa ya bambanta dana sauran jama'ar dake wajan, a hankali ya girgiza kai a zuciyarsa ya ce "New Episode" Ya harɗe hannunsa zuciyarsa na bugawa na rashin sanin haƙiƙanin hujjarta ta yi hakan. Baffa ya kalli Ammi sosai da kyau cikin kakkausar murya ya ce "Maryam ke na yi niyyar ki raini Ridayya, ke nake da muradin ki yi hakan, ai ita ma ta yi miki rainon ɗan'ki Junaid, sai a ramawa kura aniyyarta"
Ammi ta girgiza kai sai kuma ta sunkuyar da kan ƙasa ta ɗan jima can ta ɗago ta ce "Ba zaka fahimci kuskuren da kake shirin yi ba sai gaba, Allah yana kallo tun kafin Mami ta haihu nake ƙaunar abinda ke cikinta, bana jin zan iya cutar da jikinta, idan ni na san haka ai ƴan'uwanta ba za su lamunta a ce kishiya ta yi rainon ƴar'ƙanwarsu ba, ita kanta Fatima ba zata aminta ba, Ridayya ita ce jininta ita ce haihuwarta ta fari ka bari su rayuwa tare" Baffa ya ce
"Kar ki mini haka Maryam, muddin ba ki amshi Wannan ƙazamar yarinyar ba, to wallahi tallahi za ki sha mamaki na, kuma ba zan taɓa bawa Fatima ƴar ba"
Sunan Fatima da Baffa ya kira sai ya ji kamar an saka guduma an daki tsakiyar kansa, ya yi baya da sauri yana riƙe kansa.
"Ni ma ka sauwaÆ™e mini kamar yadda ka sauwaÆ™e wa Mami, sai ka zauna da yaranka kawai" A gigice Baffa ya zube gaban Ammi idanunsa a Æ™anÆ™ance yana riÆ™e ta kamar zai yi mata sujjada ya ce "Na tuba, na bi Allah na biki Maryama kar ki kuskura ki sake furta kalmar saki, azaba kike gana mini a zuciyata, aure na dake kamar auren zobe ne, auren alÆ™awari, auren yarda da juna da aminta muddin na barki zan iya rasa raina" Æoyayyiyar ajjiyar zuciya Ammi ta sauke. Hajiya dake tsaye ta ce "Duk ba za a yi haka ba, matsalarmu É—aya ce shi ne, sheganta yarinya da Mansur ya yi. Allahamdulillah yanzu kuma ya amshi Æ´arsa da Maryam da Fatima duka É—aya ne, ko a wajan wa Ridayya ta tashi ba za ta yi assha ba, Ke Maryam ki riÆ™e Ridayya Allah ya rayata har zuwa lokacin da Mansur da Fatima za su daidaita kan su, ta dawo gidan"
Anuty Kaltum ta ce "Ai da salihar kishiya gwara muguwa, da makira gwara annamimiyya, green snake in the grass, Fatima Batool ba za ta taɓa dawowa gidan nan ba, idan kun ga dama a daren nan ku saka wuyan Ridayya gabas ku yanka" Hajiya ta ce "Ki yi haƙuri Kaltum, ɗa na kowa ne bawa sai mai shi, ɗan Fatima ai ɗan Maryam ne, tunda kike kin taɓa gani saɓani ya haɗa su? Kuma duk runtsi da Uba ake ado bada riga ba"
Kai tsaye Anuty Kaltum ta ce "Hehehe tab, ba girin-girin ba, ta yi mai wallahi da wata kishiyar gwara gidan marayu, Ridayya kuma Allah zai kula da lamarinta, sara da sassaƙa baya hana ganji toho" Tana faɗin haka ta juya suka kama Mami tare da ficewa daga cikin gidan domin daman farkawar ta kenan daga allurar baccin da likita ya yi mata ta fito a haukace da ƙyar suka gano ita ta nufa, dukda ikon Allah da ƙudirarsa ce ta kawo ta gidan.
Bayan fitar su Anuty Kaltum, Baffa ji ya yi ciwon kan da yake masa ya ragu ya samu peace of mind, ko minti ɗaya bai tsaya yin nazarin cewa Mami fa ya saka? Hakan na nufin za ta yi nisa da ganinsa, gefensa zai rasa komai nata sai ya ji tamkar daman bai taɓa auren wata mace ba face Ammi. Hajiya ta kalli Ammi da kuma Ridayya dake hannunta ta ce "Ke kuma Maryam na dawo kan ki, ki ji tsoron Allah ki riƙe wannan jaririyar tsakani da Allah ki ɗauke ta tamkar su Zuhura, idan har kika cutar da ita bayan a kan Idanunki aka raba uwa da ƴa to wallahi Ubangiji ba zai bar ki ba" Ammi dai bata kalli Hajiya ba sai cewa ta yi "In sha Allah"
"Mansur mu za mu shige, daga nan zani gidansu Fatima na sake basu haƙuri kuma In sha Allah watan gaba zan dawo gani Ridayya" Baffa ya ce "To" Ya miƙe ya ce
"Allah ya tsare ya kiyaye, Junaid zai kai ku ko kuma driver?"
"A'a Junaid zan aike shi ga Muhammad-Bilal nan" Cewar Ammi tana miƙewa tsaye idanunta kuma a kan Bilal ɗin daya kafe ta da Idanu.
Ya ɗan taka har tsakiyar parlon kafin ya tsaya ya ce "Nikam ban so, tsahirta miki nake idan ba za ki ce Yaya Bilal ba ko Babban mutum ki barshi" Ammi ta riƙe baki ta ce "To ba zan ce Yayan ba ba kuma zan ce Babban mutum ɗin ba, Muhammad-Bilal zan faɗa tunda haka aka raɗa maka"
Bilal ya ƙanƙance idanunsa rai ɓace ya ce "Baffa ka yi wa matarka magana yanzu ni idan na ce Maryam za ta ji daɗi"Ammi ta saki baki sai kuma ta nufi kan Bilal ta ce "Ungu wannan dan ubanka ka rama ka ji daɗi, ni kake cewa Maryam?" Bilal ya yi kicin-kicin da rai fuskar nan a ɗaure kamar zai ce ya shiga uku. Baffa ya kalli Bilal kawai sai bai ce komai ba, Hajiya ce ta ce
"Kai Babban mutum Maryam ai matar ƙanin mahaifinka ce, kar ka kuma ambaton sunanta mahaifiyarka ce ai"