Sashe 39
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Don Allah kar ka ci mutuncin HALITTAR ALLAH, nasan tsananin munina ya sa kake cewa na zama Miss Nigeria, bani na halicci kai na ba, BAƘAR KALA da launin halitta na muni shi Ubangiji yaga ya cancanta dani, kuma na gode da ni'imar shi"
"Subuhanallahi!" Cewar Meer yana sauya fuska tare da jujjuya kai daga hagu zuwa dama, daga kudu zuwa arewa, daga gabas zuwa yamma ya ce "Who told you cewa ke mummuna ce, yanzu na zubar masa da haƙura, keep a joke aside Black beauty ban taɓa ganin colour mai kyau da ɗaukan hankalin mutum nan take kamar na ki ba"
"Uhm" Meer ya ce
"Ban son Uhm É—in nan, ina nufin abinda na faÉ—a i never lie to you"
"Stop kidding me" _Ka daina tsona ta_ Ya girgiza kai yana É—aga gira ya ce "Ko tsokar da kan ta, ta yi kaÉ—an ta tsoka ne ki"
Murmushi kawai ta yi tana bin gefen shi zata shige ya bi bayanta, gabaÉ—aya Ridayya jin ta take wata uncomfortable duk duniya banda Abbiey ba wani namiji daya nuna mata kulawa ya faÉ—i kalaman masu daÉ—i a kan ta sai wannan mutumin da ko sunan shi bata kai ga sani ba.
Ya sha gabanta idanunsa zube a kanta yana bin yadda jikinta ke motsa wa dukda ta saka hijab, da baya da baya yake tafiya ya lumshe idanu ya buɗe ya ce "Kuma ba ki tambayi sunana ba?" Nan ma ba ta yi magana ba ya sassauta murya cike da salo na yaudara wanda yake ƙara nutsar da zuciyar Ridayya na daga cikin abubuwan da suke burgeta da shi.
"Iyee irin wannan jan a ji? Well is allowed sunana ZAMEER MAHBOOB DOLLAR" Ta dai yi murmushi kawai wanda ya tabbatar da ta ji sunan. Ya ɗaga kafaɗa duk biyun yana ƙara yin baya ya ce "Sunan ba daɗi ko? Ai shikenan bari na gudu tunda am not welcoming"
Ya juya abinsa. Sai Ridayya ta ji duk ba daɗi tunda shi ne first person a maza daya fara nuna kulawa a gare ta, gashi yana da sauƙin kai da fara'a da kuma wasa bata kammala tunanin ba ta ji ya ce
"Ok see you later RIDAYYA" ya faÉ—a yana nufar inda ya faka motar shi. Mamaki ya cika ta a ina ya san sunanta? Me ya sa kuma zai ta fi? Ko ba a makarantar yake ba? Sai ta ji gabaÉ—aya kamar ya tafi da Æ´ar nutsuwar data fara samu.
Daman ta riga ta san a Department ɗin da zata ɗauki lecture yau ɗin kai tsaye ta nufa kan ta a ƙasa saboda kar wani ya ganta ya ƙara razana domin abinda Mahmud ya yi a kanta yana nan zaune a ranta bata manta ba. Tunda ta shiga cikin hall ɗin ake ta kallonta sai a tuntsire da dariya nan da nan idanunta ya cika da hawaye ta na jin wata na cewa "Ba za ki daina kallonta ba sai kin yi mafarki? Kila irin mayun dajin nan ne ko ƴan ruwa ai duk haka suke fa"
"Wallahi Ilham mamakin yadda aka samu mutum bai wannan baƙin nake, kima ture munin baƙin ya yi over zan sauya wajan zama gaskiya wannan ai illa za ta yi wa mutum" Hankalin Ridayya ya tashi ainun wannan shi ne ba'a rabu da Bukar ba an haifi Habu. Yadda ake aibata halittar da Ubangiji ya yi mata ya sanya babu abinda ta fahimta har lecture ɗin ta zo ƙarshe, zaman ya gundure ta sai kuka take na zuciya wanda ya fi cin rai. Ta riga kowa tashi ta fita ta yi nisa sosai har ta zauna kan kujera ƙasan wata bishiyoyi tunanin rayuwarta da yadda babu farin ciki ko kaɗan a ciki ya shiga kai kawo a ranta, tun daga haihuwa a yadda aka bata labari, fitar mahaifiyarta zaman ta wajan stepmother ɗin ta wacce tasha azaba kala-kala wanda shiru da miskilancin Ridayya yana daga cikin ƙona ta da a ka yi a saman harshe, tsanar mahaifi rashin jan jiki da Mami ke nuna mata dukda lukuta da dama ana ce mata wai don ita ƴar'fari ce a ranta ta san ba haka bane.
"So You are here?"
Ta yi saurin ɗago kan ta domin ta gane muryar. Suna haɗa ido ya kashe mata nasa idon ɗaya tare da langwaɓar da kai gefe "Wai guduna kike yi? Yasin to ba ki isa ba don ni naga wajan zama" ganin idanunta sun sauya sun kumbura ya yi ƙasa da murya ya ce
"Kuka? Kuka ki ka yi pretty?"Ta ce "A'a"
"Kuka ne mana ya zaki ce a'a bayan ga gaskiya nan a kan fuskarki, waye ya saki kuka wlh sai ya ci ubansa" A sanyaye a yanayin muryarta na zan yi da shagwaɓa ta ce
"Kai ne ke mini ciwo, thanks" Mamaki ya kashe Meer jin yadda ta ce wani _thanks_ a wulaƙance ya ce "Oh sorry, kin sha magani?"
"Azumi" Ya ɗan shafa kai ya ce "Oops yhhh haka ne, sannu kyakkawa" Ta miƙe tana shirin tafiya ya miƙe shima ya ce
"Kuma shi ne ba ki tambayi sunana ba, jan ajin ya yi yawa haka". "Ka faÉ—a mini ai"
"Na ce miki me?" A sanyaye ta ce "Zameer" Ya lumshe idanunsa cike da gwaninta ta samarin zamanin yanzu ya ce "Oh my dear lord, za ki kashe ni da golden voice Ridha" ta yi shiru har sukai nisa cak ta tsaya ganin motar Abbiey jikinta na É—an rawa sosai ta ce
"Don Allah ka daina mini ga Abbiey na can zai ganni" Meer ya taɓa fuska yana laɓɓansa ya ce "Na je na gaida Abbiey na nemi ta barraki da albarka saboda watarana"
Ta yi rau rau da Idanu wanda suka cika da hawaye ta ce "FaÉ—a zai yi mini fa, please ka tsaya nan" Ya ce "zan tsaya muga wayarki?"
Kafin ta yi magana ya amshi wayar ya saka numbersa kana ya kira ashe har credit duk Ustaz ya saka mata bata sani ba, ya bata wayar ya ce "Matsoraciyya kawai, bye ki kula kar ki yi kuma ki taimaka mini" Bata kula shi ba ya zo daidai kunnenta ya ce "Take care of yourself for me, only me pretty"
Ta runtse idanunta tana jin wani irin, ban bara kwai wai namiji da suna Hajara haka take ganin al'amarin Zameer lokaci guda ya yi zaune daram a zuciyarta ko iya haka ne ita kam ba zata mance da shi ba, ya faɗa mata kalamai masu daɗi a lokacin da take tsananin buƙatar hakan, dukda ko sau ɗaya bata taɓa jingina kan ta da wani namiji ba balle ta yi kwaɗayin rayuwar aure da shi, babu lissafin hakan a ranta. Burinta ta yi karatu ta yi achieving muradanta, ko sauya ɗaya ta samu kusanci da iyayenta su jata su rungume ko da basu kira ta da sunan ƴa cikakkiya wacce kwayayayen halittarsu ya samar da wanzuwar ta a duniya ba. Daga nan kuma ta jirayi lokacin da ruhinta zai koma ga mahaliccinta.
Sauyin bugun zuciyarsa ya samu asali tun kusanto shi da ta yi, sannu a hankali zuciyarsa ke buɗewa wani abu na shiga tare da wanzuwa a zuciyarsa. Ƙoƙarin hana idanunsa abinda zuciyarsa le buƙata da muradin gani a kodayaushe, haƙar shi bata cimma ruwa ba, tsintar idanunsa ya yi kwance a kan ta. Ya zame idanunsa yana mai yin tasbihi har ta buɗe ƙofa ta shigo kan ta a ƙasa ta ce "Sannu da hanya Abbieyna na kaina" Bai yi magana ba ya tayar da motar suka fice a hankali kuma yake driving ɗin.
"Ridayya" ta yi saurin cewa "Na'am Abbiey"
"Kin tuna girman alƙawari Ustaza" ta kalli gefen fuskarsa yadda sumar sajan ya yi kwance yana ta kyalli sai duk ta ji ba daɗin ganin jallabiyya a jikinsa, da yadda ya naɗa hirami sai ta ɗauka kamar tsofa ne ya saka ko rashin waye na ohho. A hankali ta ce
"Al'ƙawari Abbiey?"
"Ustazana ke fa baushiya ce, na maimaita wa wasu magana kema, da gaske kema maimaici kike so shalale?" Ta girgiza kai ta ce "Ka yi haƙuri Abbiey ba zan karya ba" Ya sauke ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya yana jin kamar ganganci ya yi a hankali ya ce "Mene al'ƙawarin?"
"Ka ce University ba irin primary school bane ta sha bamban da secondary school na riƙe mutuncina, na yi maka alfarma zuwa sanda zan kammala karatun, na jingine batun samari har zuwa lokacin, zaka share mini tantama a wannan zaka bani mamaki zaka tabbatar da sauyin matsayin dana samu"
Ya yi shiru yana hamdala a ransa ganin maganganun shi sun yi zaman tishin hadda a kanta jin ya yi burus ta ce
"Mene matsayin Abbiey?"
Ya juya sai a lokacin ya kalleta da kyau a hankali ya É—auke Idanu kafin kamar an yi masa dole ya ce "Ba zan su furta su a yanzu ba Ustaz, kar ki tilasta mini faÉ—ar hakan da gaske ba za ki É—auka ba, bar lokaci"
Bata sake magana ba, har suka je gida bayan ya yi parking shi ne ya fara fitowa ya matsa yana buɗe mata ƙofa tare da kallon ta, ta marairaice ce fuska cike da gajiya ta ce "Wassh Abbiey na, ka ɗauke ni na ga ji" Ya girgiza kai ta sake cewa
"Ƙafana bayana cikina Abbiey ka taimaki ka ɗauke ni na ga ji" ya kame fuska da kyau yana gyara tsaiwa ya ce "Allah ya yafe miki Ustaza watarana haihuwa za ki fa, ki daina raki yanzu ai ba zan iya ɗau kar ki ba"
"Yee na zama Æ´ar lukuta Abbiey ba zai iya ba" Ganin ya nufu ta ta yi saurin fitowa tana gudu ta ce "Yanzu sai ka É—auke ni Abbiey"
"Gudanawa kike? Goyaki zan daga nan har bedroom" Ta yi dariya tana jerawa da shi ta ce "Kuma na yi missing bayanka da gaske Abbieyna mai laushin nan" Girgiza kai kawai ya yi suna shiga ya nufi bedroom ɗinsa, ita ta fara zuwa ta gaida Umma da Baba ƙarami.