Sashe 81
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ban san shi ba, officer kaga wannan?" Ta nuna Ustaz dake zaune yana danna waya ta ce "Shi ne mijina kuma ɗana bashi da alaƙa da wannan mutumin ka duba kamannin ɗana ka duba na mijina Ustaz kaga ana zaka tantance ɗan waye, ku amsar mini takarduna ku sake shi kawai" Tana faɗin hakan ta ɗauki Little ta bawa BM USTAZ ya amsa ya miƙe a hankali ya ce "Officer let him go" Suka saki Zameer a gigice ya bi bayan motar su BM USTAZ amma ina bai gansu ba kuma bai san wanne gida suka sauya ba.
Anuty Kaltum ta shirya kayan Ridayya cif sai a lokacin Mami take faɗa mata kuɗin da BM USTAZ ɗin ya tura ta Accout ɗin Ridayya na tafiyar wai ta yi tsaraba sosai Anuty Kaltum ta yi mamaki ta ce "To Allah ya ƙara arziƙi da wadata ya bashi lafiya"
"Ridayya je ki yi masa sallama mu tafi ko?"
"Ai ba sai na yi masa sallama ba Anuty" Watsa mata harara Anuty Kaltum ta yi ta ce "Ji wawta za ki tashi ko sai na ci ubanki?" Ta miƙe da sauri ta nufi ɓangaren Ustaz lokacin Mardiyya na parlour ta ce "Ɗiyarmu da kin tsaya yanzu na taya shi yin wanka yana shiryawa ne"
Ridayya ta kalli Mardiyya zuciyarta na yi mata wani irin zafi sosai ta ce "Na san wanka ya yi ai mun yi vedio call da shi har yake nuna mini wajan ciwon shi yanzu na wajan zan gani, karki damu uwata ai Abbiey nawa ne ba wani sirri tsakanina da shi" Tana faɗin hakan ta buɗe ta shiga ta fashe da kuka a kwace yake tsakiyar gadonsa daga shi sai boxer ko riga babu sai farar fatarsa dake ta ɗaukan idanu ya juya ya kalleta ta tura masa baki taƙi kallonsa tana kuka ta ce "Anuty ta ce na zo na yi maka sallama zamu tafi" Sai ta sake rushewa da kuka idan ta tuna abinda Mardiyya ta ce ya dinga kallonta ya ɗauke kai ya ce "Miƙo mini wayata can" ya nuna mata saman stool ta ɗauki wayar ta miƙa masa wayar ya amsa ya cafke hannunta tare da fusgota saman gadon ya mirgina ta koma ƙasan shi fuskarsa a saman tata ya ce "Ni kikewa tsiwa haka ake sallama da miji?" Cikin rashin fahimta ta ce "Miji kuma?" Ya share ya ce "Ni bari na sallame ki my crazy darling wife" Baki ta buɗe za ta yi magana ta ji saukar nasa cikin nata ya saka hannu ya kashe hasken bedroom ɗin......
*ALLAHAMDULILLAH*
Ubangiji ya sanya muna ɗaya daga cikin wata zasu lazumci wannan wata, yadda za mu ga farko Allah ya sa muga ƙarshe lafiya. Ubangiji ka yafe mana zunubanmu ya sa mu yi karɓaɓɓe. Bana son labarin ya kai ni bayan sallah wannan dalili ya saka lokaci zuwa lokaci zan dinga posting a channel da wattpad wanda ya karanta yana iya zuwa group ya yi comment ko prvt ko ta can wattpad. A daure a yi sharing domin kowa yaga sanarwar🌚🥰ONE LOVE HABIBATIES.
*YI DOMIN ALLAH*
*SARAUTA CHARITY FOUNDATION*
Ciyar da marasa ƙarfi da almajirai lokacin azumi. Ta hanyar yin abinci, kunu, ƙosai da ruwan sha tun daga kan 200 zuwa sama na abinda Allah Ya a hure maka.
*Saboda wasu dalilai da kuma yadda wasu suka nuna basa so, a daina saka sunan wanda ya bada kuÉ—i saboda sun yi ne domin Allah*
Saura kwana biyu azumi har yanzu ba mu kai ga samun abinda muke so ba jama'a a taimaka.
1. Sa'idu Hafsat 1k
2. A'isha Gadanya 3k
3. Maman Khalid 1k
4. Someone 2k
5. Received from pos 1k
6. Fatima Kabir 500
7. Unknown 2k
8. Murtala Maimuna 500
9. Fauziyya Abdulsalam 500
10. Unknown 1000
11. Unknown 500
12. Unknown 500
13. Unknown 500
14. Unknown 2k
15. Unknown 500
16. Unknown 3k
17. Unknown 1k
18. Unknown 1k
19. Unknown 4k
20. Unknown 1k
21. Unknown 1k
22. Unknown 500
Total 28k
6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank
Ko kuma
8164069385 Na'ima Sulaiman Shu'aibu Opay
Ku taimaka saboda Allah kuma ku yi sharing
*RAMADAN FEEDING*
Sarauta Charity Foundation. Re-post and support. Share saboda Allah
THE LAST DAY. KA SANYA KO BIYAR NE ALBARKACIN WANNAN WATAN YA ZAME MAKA MAFARKIN BUÆŠIN AYYUKANKA NA ALHERI A WANNAN WATAN. CIYAR DA WANDA BASHI DA SHI WANNAN SHI NE ABIN FARIN CIKI.
KA YI SHARING SABODA WANNAN WATAN SABODA ALLAH
*MUNAFUKIN MIJI 36*
Mikiya Writers Ass
Bright pens free batch
Nimcyluv
“coward†ya ce yana ɗage mata gira da kashe Idanu ganin yadda jikinta ke rawa kamar ba a taɓa ya yi mata abinda ya yi yanzu ba, he just gave a little light kiss. Amma ya lura jikinta sai rawa da ɓari yake ta rufe Idanu kamar bata taɓa jin abu makamancin wannan ba.
Ya dungure mata kai ya ce "Lazy wife, buɗe idanun" Ridayya ta kasa saboda da wani dake masa yawo saman jikinta yana kai mata saƙo na musamman da ban kuma. Wanda a duniyarta bata san da shi ba, hatta babban yatsarta rawa yake wai Little? Abinda ya yi mata ya fi ƙarfin a kira shi da haka yin duniya Ustaz ya yi ta buɗe idanunta amma taƙi sai wasu hawaye da bata san na menene ba suka fara bin gefen hawayenta.
"Kuka Ustaza? To shikenan a fasa tafiyar" Ta yi saurin girgiza masa kai tana ci-gaba da shassheƙar kuka na rashin dalili abinda ya yi mata ya tsaya mata curr a zuciya.
Ya ɗagota zuwa gefensa tare da riƙe hannayenta duka biyun ɗayan ya tallafo haɓarta yana zubawa fuskarta Idanu da gajiyayyun idanunsa a hankali ya ce.
"Kukan fa? Na mene?"
"Why Abbiey?"
Ya juya Idanu yana ƙara mutuwa da kyau gudun kar ƴar mitsitsiyyar yarinya ta birkita masa lissafi. Dukda ya gane sai ya basar ya ce
"Me?"
"You ki....,"
Sai ta yi shiru tana shagwaɓe fuska still taƙi kallonsa kamar yadda yake son nutsa ganinsa cikin ƙwayar idanunta da son gano ai nahin abinda ta ji game da hakan.
"Uhm za ki me dalili"
"Me ka ce?"
Ya matse hannunta dake cikin nasa tare da yin ƙasa da bakinsa daidai kunnenta numfashinsa na sauka ya ce.
“Play the role of my wife and be my children's mom Mimi†Ta yi shiru sai duk ya damu da shirun nata, kuma a ɗabi'ance hakan ya yi mace mai alkunya a kamata kuma hakan damuwa ce a gare shi, ko ABBIEY ɗin zata ce yana son jin muryarta. Da ita ɗinne kawai ƙofar zuciyarsa ke buɗewa yake jingina da ita ya yi hirar daya jima bai yi da ita, shi kawai yana son ta kama hannunsa ta ja shi zuwa rayuwarta da kanta, samun damar haka zai bashi ƙarfin qwiwar share dukkan wani damuwa da baƙin cikin data wanzu da shi tsayin shekaru, zai bata cikakkiyar dama a matsayinta na matarsa, zai share mata hawayen data daɗe tana zubar wa. Babban rainonsa yadda zuciyarsa taƙi masa adalci wajan buɗewa ta faɗa mata ainahin menene SO da ƘAUNA da kuma bambancin da suke tattare da shi game da BIRGEWA so yake ya samu damar da zai faɗa mata dukkan abinda yake ji a zuciyarsa game da ita, sai dai ƙaddarar shi kenan zurfin ciki kuma a kan abinda ya fi so da bawa muhimmacin ya fi ganewa ya yi komai a zahiran ce ko za a fi fahimtar yaran nashi.
"Can you? Za ki iya?"
Ya maimaita a hankali ta buɗe idanunta ta kalli gefen fuskarsa ya riƙo ta ya ce
"Ƙwayar idanuna za ki kalla" Ta girgiza kai.
"Ok fine an fasa zuwa ko'ina ma"
"Ka yi haƙuri Abbiey ban iya ganin Idanunka" ta faɗa a kasalance wani abu na yunƙuro mata.
"Za ki iya Ustaza nutsu" Ya riƙe kafaɗunta duka biyun yana gyara zaman shi a gadon daya gama cukurkuɗa shi da ita. Ya matsa gare ta sukai kusa da juna speaking calmly ya ce
"Rufe idonki" Ta yi yadda ya ce "Ja numfashi" Nan ma ta yi ya ce "Ok breath out" a hankali ta sauke numfashi zata buÉ—e idanun ya ce.
"Noo, wait a moment ɗan jira" Ustaz ya jima yana kallon fuskarta ƴar jaririyarsa yau ta girma har ta haifi Bilal, wanda da Allah ya ƙaddara a ɗan shi zai zo, lallai wani baya haifar wani rabo kuma ajali. Idan rabo ya rantse sai a rabo da juna a je wajan wani a haifa masa, Ubangiji ya sanya yana da rabon samun zuri'a da Ridha.
"Buɗe Idanunki, kai tsaye ki kalle ni Ustaza" ya ce yana riƙe fuskarta da duka tafukan hannunsa.
Kamar mai shirin ganin sabuwar halitta haka ta buɗe idanunta wanda kai tsaye suka samu gurbin sauka a cikin idanun Ustaz, wani abu ta ji ya tsarga mata a zuciya wanda ya sanya halittar ƙirjinta buɗewa da kyau tana fahimtar wani abu na musamman, wasu launi idanun Ustaz ke dasu, wanda ta kasa tantance ko na mene a karo na farko da take son ganin jallabiyya a jikinsa domin taga kamar ma ya fi kyau da ita, kallon ido cikin ido suke Ridayya ta dinga gani kamar ba Abbiey ɗinta ba, ya sauya ya ɗan birkice ya kuma rame sai nutsuwa da kamala haɗi da daddakonsa suna nan.
“Love is not by meeting eyes but by uniting hearts Ridherh, ki nutsu ki cire ƙuruciyar nan you are no longer a child, ke ɗin Oum-Bilal ce, haba jaririyata ya kike so na yi?"
"Me zan yi Abbiey"
"Be my wife"
Runtse idanunta ta yi sosai lokacin data tuna kalaman Zameer sanda ya ce yana son ta zama matarsa ta har abada sai dai mutuwa ta raba, ya yi mata al'ƙawarin hakan, Had all his promises been nothing but lies. Datse bottom lip ɗinta ta yi bata san ya fashe ba sai da ta ji taushin yatsarsa ƴar manuniyya yana goge mata jinin dake fitowa.
"What about me? If i ware to ask you to marry me, what would you say?" Ustaz ya yi shiru yana binta da idanu zuciyarsa na bugawa da ƙarfi amma bai bari rauninsa ya bayyana ba sam. Ya kasa ce mata komai.