Sashe 107
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Muhammad yaushe haka zata ci-gaba da kasancewa ne? Akwai rikici mai yawa muna buƙatar ka, hakƙin matarka dana mahaifiyarka ga matsalar kuma ta cikin Mardiyya, gashi kai kaɗan zaka iya tanƙwara surukinka ya saka a saki mahaifiyarsu Junaid ai abin kunya ne"
"Cikin Mardiyya?"
"E, ai tama kusa sauka" Ustaz ya taɓe baki yana murza lips ɗin Ridayya can ya ce
"Oh, cikin gaske ne ashe?"
"Baka da labari ne? Bayan jininka zata haifa"
"Ina da shi, amma Ridayya ce kawai ta amshi budurcina Abba, ita kawai ta san baÉ—ini na, kuma Mardiyya ta sake ta furta haka a kan idanuna zan watsa mata yatsuna biyar a kuncinta, kawai ina addu'ar Allah ya yafe mata zunubanta da kurakuranta ne Abba"
Baba ƙarami ya ce "Ikon Allah, to Allah ya yafewa Babban mutum da sakin bakin sai anjima"
Ustaz ya dinga tunani mai ya ce wanda bana daidai ba? A hankali ta juya suka haÉ—a idanu ya É—aga mata gira ta yi murmushi ta ce "Ba ka yi bacci ba?"
Ya sake jinjina mata kai ta miƙe tare da jingina a jikinsa a sanyaye ta ce "Abbiey" ya yi shiru ta sake cewa "Abbiey?"
"Kina buƙata ta ne jaririya?" Ta girgiza masa kai ya lumshe idanu.
"I am sorry, ni kaina na kasa yafewa kaina tsananin ruÉ—ewa ne ya saka na aikata abinda na aikata, amma bawai don ina son murgayi bane, na faÉ—a ne da tunanin ko kalamai na za su saka ya dawo hayyacinsa amma wallahi ba kowa a raina kuma....," bakin dake ta juyawa ya kame ta yi saurin yin tsit bisa tilat some minutes ya sake ta yana jan numfashi.
Ta zare idanu ta ce "Yawon bacci fa Abbiey" ya juya ya harareta ba tare da ya ce komai ba, fuskarsa a haÉ—e dai ta yi ta magana ya yi banza da ita can ta fara masa cakulkuli ya juyo gabaÉ—aya ya ce
"Wa'auzubillah yake Ustaza wasan banza ne wannan ai" ci-gaba ta yi ya fara murmushi tun yana daurewa ya fara dariya sosai wacce bata taɓa ganin ya yi ba, ya jata ya rungume sosai yana shafa cikin jikinta dake gab da zuwa duniya.
"Tab Mimi kalli hancinki ya yi kamar funkaso wlh"
Ta haɗe rai ya girgiza kai ya ce "Serious wannan cikin ya saka ki zama Mama boss kin fi ƙarfin bayana" bata kula shi ba ta miƙe tana juya masa mazaunai ya girgiza kai kawai ya san tsokana ce.
Zameer ya shiga tashin hankali cikin bacci zai farka a gigice yana kiran sunan Ridayya ya azabtu ya rame ya fita hayyacinsa da kamaninsa wanka da gayun tuni babu daman ya tattara ya koma Batsari, ba sana'a sai dai ya É—auki fatanya da magirbi zuwa gona ga yara har uku har tsora tashi suke cikin dare sai ya gansu kamar yaran aljanu. Idan azabar kasancewa da Ridayya ta tasu masa yaje wajan Hanne haka zata raraka shi ya kwana yana birgima yana son komawa Kano ko Ridayya ta dawo ya san zata ji tausayinsa ta dawo gare shi amma yana tsoran Tajj da kuma Æ´an'sanda ya susuce.
Sosai yake saffa da marwa a harabar wajan ya kasa zaune balle tsaye yana cikin halin Dr ya fito da sauri ya ce "Sir dole sai dai ka saka hannu mu yi mata c.s ba zata iya haihuwa ba"
Ya ja wani irin numfashi da ƙyar da ya ji ya tukare masa maƙoshi a hankali ya ce "Ok" ya amsa ya saka hannu har Dr ya tafi sai kuma ya ce
"I love my wife dr please...,.," ya kasa ci-gaba likitan ya ce "Idan baka nutsu ba, zaka iya shigowa ka kasance da ita lokacin aikin"
Ya jinjina kai. Cikin ƙaƙanin lokaci aka shirya aiki kasancewar babban asibiti ne kuma na kuɗi komai nasu daban yake. BM USTAZ na zaune saman kujera ya damƙe hannayenta biyun idanunsu maƙale da juna, yayinda aka saka labule ya raba tsakanin cikin Ridayya na wajan likitocin ƙirjinta da kanta yana wajan Ustaz.
"Abbiey"
Ya ware idanunsa har lokacin bakinsa ɗauke yake da addu'a ta ce "Me ake mini ne? Na ji ƙafana ya sake kamar ba nawa ba"
Ya shafa kanta yana murmushi can ya ce "Za ki zama Big Maama jaririyata Little zai samu sister" ta É—an yi murmushi ta ce "To bani labari"
Ya ɗan yi jim a taushashe ya ce "Me zan ce wanda ya shige labarta miki yadda nake son ki tun kina zanin goyo ina goyaki a bayana? Ridayya da gaske ban taɓa shan a zaba wacce ta shige ta soyayyarki ba, har mamaki nake da zuciyata bata buga ba, ke wata irin macace da duk wanda ya kasance dake zai ji kin fiye masa mata da dama, ba kowa ke bawa ni'imar daya ba ki ba. Ina tsananin son ki da ƙaunarki akan ki nasan cewa ni mutum ne lafiyayye, sanda kika zaɓi wanina da tunanin ya fini qualities I just hate myself, na fara ƙoƙarin ganin na sauya na zama yadda zaki iya sona amma it's too late to cry, kin wahalar dani da zuciyata da gangar jikina. A hankali na fara fahimtar hakƙin Muwaheeb ke bibiyata ta so ni sosai amma na yi kamar ban sani ba, ta sha tara ta tana kuka akan na taimaka mata na kunnen uwar shegu...."
Ridayya ta sauya fuska kishinta ya fito sosai Ustaz ya kashe mata idanu kana ya sumbaci goshinta ya ce
"Da ne not now, you're the only one i love you Miftaahu qalbiy"
Sosai ya zage yana faÉ—awa Ridayya abinda ita kanta bata sani ba, ya buÉ—e zuciyarsa a haka suka wanzu suna kallon juna bata cewa komai sai shirunta ya yi yawa ta lumshe idanu ya É—an bugi kumatunta ya ce "What?" Ta girgiza masa kai yana lura da yadda fuskarta ke É—an sauyawa ta yatsuna fuska ko ta marairaice ce a hankali ya ce "Repeat after me"
Yana addu'a tana maimaita hannunta har lokacin yana cikin nasa fuskarsa a kan tata. Basu ankara ba Dr ya ɗorawa Ridayya baby a ƙirjinta sai kuka yake, ta dinga kallon babyn shi kansa Ustaz kallon babyn yake, zai magana Dr ya sake ɗora wani babyn suka buɗe idanu lokaci guda"Dr.....," maganar ta tsaya ganin na ukun Dr ya ce "Wannan kuma kai na bawa ka riƙe" bai damu da jinin ba ya amshi yaron ya riƙe a ƙirjinsa Ridayya idanun take ta rarrabwa suna ta hira ashe abinda ake ciro mata kenan? Abinda suka rayu a coming kenan ashe wani irin hawaye ta ji ya zubu mata ya fahimci rabo masifa ne musamman idan ya rantse, ta dinga kallon yaren shi kansa Ustaz girman zatin Ubangiji yake girmamawa likitan ya ce "Madam yara nawa kika haifa?"
"Uku" ta furta hawaye na bin fuskarta sosai ya ce "Mata ko maza?"
"Ban sani ba" ya girgiza kai ya ce "A'a duba da kyau" Ta juya ta kalli Ustaz ta ce "Abbiey"
Ya yi mata tattausan murmushi ya ce "GabaÉ—aya boys ne Mimi" Ta jinjina masa kai. Ya ajjiye jaririn Norses suka É—auke su aka fara shirya su. Ustaz ji yake kamar ya gama samun komai a rayuwarsa ya dinga sawa Ridayya albarka da addu'a ya rungume ta sosai ya dinga sumbatar fuskarta ta yi shiru a jikinsa.
Labarin haihuwar ƴan ukun masu matsanancin kama ɗaya ya wanzu a asibitin sai labari ake wasu na zuwa ganinsu sosai kuma Ustaz ya musu addu'a da huɗu ba. Ɗaya ya amsa sunan Baffa ɗaya kuma Baba ƙarami na ƙarshe ya amsa sunan Hamza Sadauki. Da sauri Ridayya ta kalli Ustaz jin ya ce Sadauki ta kasa furta komai sai gdy take a ranta.
A can gida Nijeriya fitowar Umma kenna daga ɗakin Mardiyya sbd har ta shige Edd nata amma shiru. Turus ta yi ganin wani abin mamaki makeken photo ta gani an saka shi a Frame yara har uku jere farare tas jajur tasu suma har gaban goshi kamar su guda baka iya bambance ɗaya a ciki. Nan take son yaran ya kamata ta sake kallon frame ɗin da manyan baƙi aka saka “WELCOME TO THE RANO'S FAMILY, TAHIR, MANSOOR, HAMZA†Baba ƙarami ya yi kamar bai san me take ba, ta sake juya can da sauri ta ce "Yaran waye waɗannan?.....
More comments more update
08164069385
Na'ima Sulaiman Sarauta
*MUNAFUKIN MIJI*
Nimcyluv......
46
*Follow my account AREWABOOKS* https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
Jaririn shima ya zubawa idanu ya ce "Sun miki kama da wani ne?" Umma ta girgiza kai ta ce "Bana jin kaf RANO'S FAMILY akwai mai kyawun halittar jariran nan, Ustaz ne kyakkyawan ciki kuma sun ninka shi a kyau da komai yana jariri bai samu kyansu ba wallahi wannan girmansu abin kallo ne" Baba ƙarami ya jinjina kai ya ce
"They're blessed, Allah ya yi musu albarka ya ƙare haɗa kan iyayensu ya kau da idanun maƙiya akan su"
"Amin, yaran waye?" Umma ta tambaya cike da zaƙuwa saboda kyawun yaren ya gigita ta ainun ya sake murmushi ya ce
"Ki fara saka musu albarka tukunna tunda kin yaba" Umma da take jin wani irin matsananci daɗi ga wani farinciki daya saukar mata lokaci ɗaya wanda hakan ya faru ne sanadin ganin zuƙa-zuƙan jaririn guda uku sanye da kaya iri guda kuma kamanni guda ta ce "Wallahi tun kafin na furta komai na sanya musu addu'a tare da addu'ar Allah ya tsone idon maƙiya ya yi musu albarka, ya ƙara so da ƙauna a tsakanin iyayen su, ma sha Allah tubarakallah har cikin zuciyata nake jin ƙaunar yaren" yadda take nuna farinciki a fili zai nunawa mutum zahirin gaskiyar da take faɗa tsakani da Allah take son yaran kamar yadda ta furta.
Baba ƙarami ya sauke numfashi idanuna akan matarsa yana jinjina girman rabo, kuma duk inda jininka yake sai jikinka ya baka ya kasa furta komai deep down na zuciyarsa addu'a yake Allah yasa haihuwar yaran nan ya kawo daidaito tsakanin uwar yaran da kakarsu ya zama silar kwanciyar hankalin duka familyn bakiɗaya. Ya nemi waje tare da zama saman kujera yana girgiza ƙafa shi kansa yaran Ridayya da Ustaz sun jijjiga shi kyan yaran ya bashi mamaki dukda ba'a mamaki da ƙudirar Allah.