Sashe 12
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ƴar baƙata" Ta ji ya kirata jikinta na rawa ta miƙe zani na faɗuwa ɗuwawu a waskace saboda masifar zama waje guda ta zama tsohuwar gaske wacce masifaffiyar wahalar gidan miji ya mai da ita, daman ba kyakkawa ba domin Ridayya ko a kwatance tana cikin mutanen da za a yi kwatance da girman munin halittarsu. Domin saboda wannan yanayin nata zubin halittar ko a makarantar da aure ya datse mata ita Duduwa ake ce mata.
Kamar zata yi masa sujjada haka ta tsuguna a gabansa jikinta na rawar ɗari kar ya taɓa lafiyarta. A hankali ta ji ya ce "Sorry ƴar baƙa, raina ne a ɓace mece waya? Ni da nake saka ran siya miki zuƙeƙiya kalar ya yi, kin san komai na samu naki don ke nake fafutuka da ba ke, da tuni ina Lagos wallahi"
Ta yi shiru ya ce "Ki manta da faÉ—an É—azo, zan yi miki swapping na sim ko?" A nutse ta ce
"Allah ya baka iko"
Tunawa da cewa bai tsarkake jikinsa ba ya ce "ÆŠan dafa mini ruwan zafi" Ta kalle shi da sauri
"Me za ka yi da ruwan zafi a wannan tsakiyar daren?" Ya haÉ—e fuska da kyau yana nutsa idanunsa a nata bisa dole ya ce "Wanka, zafi ake yau" Ta dinga kallon shi haka kurum gabanta ya dinga faÉ—uwa ta ce
"Ba gawayi ai" kai ya bata amsa da "Amma akwai ita ce ko Ridayya?"
Muryarta a sanyaye saboda rashin ƙwarin jiki da yunwa da gajiya da surutun Zameer domin wuta take buƙata.
"Duka manya ne, babu faskararre"
A zuciye yana É—aga murya ya ce "Kuma Allah bai azurtaki da hannu ba? Bayan rashin fasali har da nakasa ko? Ina cewa akwai gatari a gidan nan, aure ba abin wasa bane dole ki yi bautar gidan miji, da ake cewa Aljanna da wajan miji ai ba banza ba, bauta kawai aka san mace da yi a gidan miji ta yi ta wahalarta masa yana saka mata albarka, idan albarkarce bakya so sai na ji ba'asi"
Miƙewa ta yi a tsakiyar daren ta tattare zaninta shi kuma ya ɗauki wayarsa yana ƙarasa kallon wani blue film yana rufe ƙananun idanunsa. Da ƙyar ta ja itacen zufa na yanko mata haka take ɗaga gatarin tana yin faskaren ana ƙarshe tana ɗagawa ruwan gatarin ya zare ya sauka a yatsan ƙafarta wani ihu da kururuwar azaba, zafi da raɗaɗin daya ratsa jijiyar kanta ya shiga rabawa sauran jijiyoyin jikinta, ƙofofin fatar jikinta ta mimmiƙe wani zazzaɓi mai zafi ya kunno kai ya ratsa jikinta, kuka take majina na fita daga hancinta ga jini na zuba sosai.
"Ke kam an yi raguwa kamar ba mace ba? Ba har haihuwa mata na yi ba kuma su jure gabaÉ—aya ruwan gatarin nawa yake?"
Bata gane saboda ji take kamar ranta za a zare ya haska yatsan da wayarsa yaga farcen saura kaÉ—an ya cire, ya ware ido ya ce
"Tab, É—an wannan abin?"
Kafin ta farga ya saka hannu ya fisge sauran farcen bata ƙara sanin meke faruwa ba sai da ta ji ana zuba mata ruwa ta sauke ajjiyar zuciya, lokacin ko kuka ta kasa sai jan numfashi ya ce
"Ai suma kikai wai? Ke komai na suma ne kamar mai cutar suma?" Ta cure waje ɗaya saboda bata ƙaunar tsawa sam ya ce
"To ɗoran ruwan tunda Allah ya nufa ba ki shige ƙiyama ba" bata iya cewa komai ba ta ɗora ruwan har ya yi zafi ta juye masa. Lokacin yatsar har ya kumbura.
Cikin bacci ta ji ya ce "Ridayya ke Ridayya" Yana saka ƙafa tare zungurin gutaccen kwankwasonta ta farka a firgice tana "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un don ka yi haƙuri zan dafa ruwan yanzu wallahi zan dafa" Takaici ya cika Zameer ya ce "Au ke nan har mafarkina kike? Saboda ga mugu azzalumi yaushe muka fara haka dake ina soyayyar tawa Ridayya ina zaluntarki ne?" Ta girgiza kai ta ce "A'a mafarki ne kawai da rayuwata" Ya sauke numfashi ya ce "Firfita za ki yi mini har na yi bacci zafi ya addabe ni"
Matsawa ta yi inda ya kwanta ta fara masa firfita bacci na É—aukarta idan ta yi kamar zata kifa sai ya zunguro ta iska na busa shi a haka har ya yi bacci tana zaune.
Washegari Zameer ya shirya tsaf cikin wata shadda ash ta amshi jikinsa ya fito yana banza ƙamshi tare da murza hula, hannunsa zube cikin aljihu. Ridayya dake tsaye ta ce "Fita za ka yi?" Kai kawai ya jinjina mata bai ma kalleta ba a hankali ta ce "Babu ko hamsin ce na jiƙa kwaki?" Yana yin gaba ya ce "Sai dai ki jiƙani Ridha, neman kuɗi zan fita"
Ta ce "Allah ya tsare ya bada sa a, sharrin mutum da Aljan Ubangiji ya kare ya baka halak Ubangiji ya rabaka da haramun mijina" Bai amsa ba ta ce
"Don Allah kar ka kalli ko wacce ƴa mace ina jin kishinka har ƙasan zuciyata ina tsananin so da ƙaunarka Rayuwata" Zameer shi dariya ma ta bashi mace duk a jeme wai kar ya kalli kowa? Ya saka kai ya fice abinsa.
Kai tsaye wajan cacarsu ya nufa, yana tafiya É—aiÉ—ai duk ya samu team É—insu suna zaune A.y ya ce "Ango mijin Ridayya bada kanka a sare ka je gida kace ya faÉ—i, wuya ina wuya a gidan Ridayya daÉ—i a ina daÉ—i a gidan Ridayya É—an'gatan Ridayya farin cikin Ridayya shalelen Ridayya kuma rayuwar Ridayya"
"Zan ci ubanka zan ci mutuncin ka A.y" A.y ya sheƙe da dariya sosai ya ce "Amma fa mutuina kaci uwar shadda dole mata su yi crushing a kan ka yarinya ta mace kana da kyau da zubin nagarta sai dai kai shaiɗanin ɓoye ne"
Zameer ya fara jan ajinsa da haÉ—e fuska. Gaza dake jinsu ya ce
"Zameer akwai caca mai kyau ƙila kana da rabo" Zameer ya ware idanu yana jiran ƙarin bayani, Gaza ya ce "kuɗaɗe ne za a samu wanda mutum da talauci sun yi hannun riga, a ƙalla ba a samu kuɗi ba shi ne miliyan 500 kai fima, mu ma duk mun shiga cacar babbar harka ce" Zameer ya ce "Kai me ka saka naka?" Gaza ya ce "Motata" Zameer ya ce "Na saka gidana" Duk suka zare ido suka ce "A'a banda gida ne idan aka cinyeka ina zaka saka Ridayya ɗin?" Ya ƙanƙance ido ya ce "Babu ruwanku da inda zan saka matata ni dai na shiga caca kuma na saka gidana" gabaɗaya suka amince Zameer ya ji cewa tabbas a wannan karan mafarkinsa zai cika akan nasarar caca.
"Wai yau wasan Barcelona da Real Madrid" A.y ya ce "Wacce match?" Gaza ya bashi amsa da "Afcon 2024"
Zameer ya ce "Madrid ne ma za su ci, su Barcelona uwar me suka iya?" Gaza ya ce "A'a fa, wallahi Barcelona za su ci wasan bana fatan gidan madara su ɗauki cup" Zameer ya zaro waya daga aljihu ya ce "Na saka wannan wayar idan Barcelona suka ci ka riƙe" Ya dinga juya wayar domin yasan ba wayar Zameer bace.
"Na saka Dubu hamsin"
Hira sukai sama-sama domin dukkansu zaman banza suke babu mai aiki arziƙi, sun fi ƙarfin aikin ƙarfi saboda sun yi degree aikin office suke jira sun ce amfanin karatun kenan. Daga nan Zameer gidansu ya shige
Lagos
A hankali yake danna system ɗin gabansa lokaci zuwa lokaci yake ƙara danna number Ridayya amma sai ya ji baya going, ya ajjiye wayar yana sauke numfashi. Daga bakin ƙofa aka yi knocking Ustaz ya dinga kallon ƙofar haka kurum ya ji baya buƙatar ganin kowa jin knocking ya yi yawa a hankali ya ce
"Uhm" Buɗe ƙofar akai tare da shigowa. "Assalamu alaika Ustaz Bilal" Ustaz ya ɗan ware Idanu sai kawai ya jinjina kai, laɓɓansa da suka motsa ya bada tabbacin ya amsa. Nasir ya ce
"Ai tunda na shigo nake tambayar Md aka ce baka samu damar zuwa ba, ina can ɓangaren customers care naga shigowarka ta baya, fatan ka zo lafiya Ustaz" Ustaz bai ko tari ba Nasir ya ce "Yaushe ka shigo Lagos ne? Har hutunka ya ƙare?"
"Nasir" Ustaz ya kira kamar baya son magana, Nasir ya yi dariya ya ce "Da alama yau kaɗaici kake ji ka yi aure kaƙi ƙaton gauro babu mai aurenka yanzu ai"
Ustaz da idanu ya bi Nasir idan suna maganar aure mamaki suke bashi suna ɗaukar kalma kamar wasa, bayan yana da kyau kafin namiji ya yi aure ya tsaya ya yi karatu guda akan sanin ma'anar aure da haƙƙoƙin auren, amma daga maza har mata auren kawai ake domin nishaɗi da magance abinda suke kwaɗayi. Nasir zai sake magana Ustaz ya lumshe fararen idanunsa wanda suke ɗauke da dugwayen gashi sukai kwance luf saman matar idon cikin muryarsa ta ustazanci ya ce "Ya isa, ya isa Nasir"
Nasir ya kwashe da dariya ya ce "Yanzu zaka fara Asstagafirullah, Hasbunallahu kamar an yi kalmar ɓatsa ustazan nan kuna yin abu kamar baku san komai ba, bayan kun fi kowa iya shege a gidan aure" Ustaz Bilal ya juya tare da ɗaukan gwangwanin Malt ya cillawa Nasir, da sauri ya miƙe yana cafe gwangwanin ya ce
"Ohho dai nasan kai ba waliyi bane" Ganin Ustaz ya miƙe yasa Nasir ya kwasa da gudu ya yi waje, girgiza kai kawai Ustaz ya yi yana zama saman kujerar dake office ɗinsa.
Wayarsa ta fara ringing ganin sunan Abban sama mahaifin Ridayya ya sa ya É—auka ya ce "Baffa"
Ya yi shiru can ya numfasa ya ce "Allah ya sauwaƙe ku je kawai ban jin zuwa Rano"
Yana faɗin haka ya kashe wayar idanunsa ya lumshe a hankali ya shafa ƙirjinsa dake harbawa ya miƙe ya shiga zagaye office ɗin ya ƙara komawa ya zauna a taushashe ya ce
"Ustaza" Da sauri ya ce
"Asstagafirullah!"