Sashe 100
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta cikin cikin zuciyarsa naman wajan rawa yake gumi ya lullube zuciyar har hucinta ya ke jin da maƙoshinsa wani irin firgitaccen yanayi ya ruftu masa zazzaɓi ya nemi rufe shi ya sake duƙar da kansa ganin idanunsa na rikiɗewa muryarsa na rawa ya ce
"Leave"
"Ta ya ya zan barka cikin wannan yanayin?"
GabaÉ—aya Ustaz ya juya kan Tajj yana sake yin murmushi tare da É—age girarsa duka biyun ya girgiza kai ya ce
"Allahumma yahdiìka, Allah ya yafe maka"
Tafiya suke har entrance kana suka nufi hanyar emergency daga nan suka nufi sashin ICU ɗaki na musamman a baƙin ƙofa suka tsaya shi kuma ya shige ciki. Idanunsa ya sauka a kanta tana kwance bacci mai nauyi ya ɗauke ta ga drip a jikinta kuma ga ƙarin jini ya sauke ajjiyar zuciya so wannan tashin hankalin ya sana Shalele shiga wannan halin?
Dr Lin daya shigo tun É—azo ya ce "Karka damu she will be fine by the grace of God É—an cikin yana mararta lafiya lou"
Da rashin fahimta MB USTAZ ya kalli Dr Lin gane hakan yasa Dr Lin cewa "Sir Allah ya kiyaye cikin bai bi jini ya gudu ba, babyn yana lafiya itama matan ki she will soon recovering"
Kallonsa kawai Ustaz yake Dr Lin ya bawa Ustaz wani file ya ce
"Your wife is pregnant"
A zaune yake amma bai san lokacin daya miƙe tsaye ba, da wani irin yanayi na farinciki yake duba wajan positive ya dubi Dr Lin dake murmushi baturen likita duk hasken shi amma Ustaz ya ɗara shi haske tunanin Dr Lin ko baya jin irin nasa turancin ne ko larabci yake ji?
Ustaz ya damƙe hannun Ridayya sosai ya haɗe fuskarsu waje guda ya kasa magana sai wani light kiss da ya yi mata a gefen lips ɗinta wani irin hawayen farinciki running down to his face ya sake sumbatar goshinta da kumatunta da ƙyar ya ce
"I love you Mintyna. Allahumma barik"
"What a love!"
Murmushi USTAZ ya yi ya mance damuwarsa ya rungume Dr Lin wani irin farinciki yake ji a ransa yana shiga dukkan ƙofofin zuciyarsa. ALLAH alhakkamu wanda komai nasa yake a tsare ya ƙara tabbatar rabon Little Bilal ya haɗa Zameer da Ridayya haka kuma wannan rabon ya saka su rabuwa ta dawo gare shi, rabo ajali haka ko mutuwa ce duk inda ya je sai ya dawo wajan mutum indai rabonsa ne. Wata bata haifar ɗan wani amma tana auren mijin wata hakan rubutacce ne a lauhil mahfuz Allah kaɗai ya san abinda ya ɓoye a aurensa da Ridayya koma mene yana fatan akwai zama tabbatacce wanda mutuwa ce zata raba.
Ustaz ya dinga murmushi shi ɗaya hannunsa riƙe dana Ridayya ya mance batun Tajjudeen Baita dana Zameer komai ya shafe a zuciyarsa sai Ridayya da abinda yake cikinta idan ya lissafa daidai babu mamaki tun a ranar budurcinsa Ridayya ta samu rabo ƙwallonsa ya isa ga raga haƙarsa ta cimma ruwa.
Cikin dare ta farko jikinta lafiya lou amma da kuka ta farko Ustaz dake ƙasa saman ladduma yana Sallah da addu'oi ya miƙe ya nufi wajan ta tana jinta kusa da shi ta fisge ƙarin jinin ta ƙanƙame Ustaz tana kuka sosai kamar ranta zai fita magana take son yi ta kasa ganin haka ya saka shi shigar da ita jikinsa ya rungume yana bubbuga bayanta.
"Abbiey ka yafe mini ka yafe mini Abbiey"
"Shhhh it's ok Mintyna"
"Na maka laifi Abbiey ka yafe mini ka ji tausayina"
A banza yake jin maganarta ya ci-gaba da rarrashinta ta fara sauke ajjiyar zuciya ya É—ago fuskarta ya É—ora tasa akai yana mata murmushi ya ce "I love you"
Ya shafa cikinta ya ce "Kin ji kyautar Allah ko Minty? Za ki bani babies ranar da nake jira ya zo tsayin shekaru babu adadi abinda nake fata da buri da kwaÉ—ayi shi ne ki tabbatar ke jaruma ce baki amshi budurcina a banza ba, now let celebrate together wife"
Ta lumshe idanunta tana jin É—umin tafin hannunsa a hankali ta zame ta kwanta a jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya "Abbiey"
Ya É—aga mata gira "Ka yafe mini ko?"
Ya yi kissig nata ya ce "Allah ya yafe miki Ustaza"
Ta yi shiru can ya matseta a jikinsa ya ce "Thank you"
Nigeria
Sosai hankalin Baba ƙarami ya tashi amma bai nunawa Umma ba, shi kansa Baffa ya ɓoyewa Mami komai a ɓangaren Umma ta ci-gaba da kula da Mardiyya har wata ramewa ta yi kamar itama laulayin take yi bata san nawa ta ƙarar ba burinta kawai jikanta ya zo duniya a ranar zata zuba ruwa a ƙasa kuma ta je ya direwa Ridayya ta kalli jinin Ustaz a duniya ta san jaririn dole ya kasance kyakkyawa Diyya fara tas haka Babban mutum tun yanzu ta fara nemawa yaro maganin baki.
Da Biba da Baffa kusan tare suka shigo cikin gidan kamar zata bige shi ta buÉ—e murya ta ce
"Ina kike Æ´ar matsiyata wacce bata san halacci ba wallahi kin yi kaÉ—an kuma kin jawowa kanki masifa" da Ammi da Umma kusan tare suka fito Ammi ta yi tsalle ta dire ta ce "Huhuhu ai daman na san za a-rina an saci zanin mahaukaciya har Ni za ki ci amana? Na baki ajjiyar kuÉ—i ki turmushe dake na kyatuminki ne?"
"DaÉ—in kuÉ—in ba naki bane kuma na cinye na ci banza" Ammi ta daki cinya tana tafi da juyi ta ce "Ahhayeee riiii ai yanzu kinga me gari ya waya"
Biba na huci ta ce "Ai ba ki ci lalas ba har ni za ki kira wanda zai aure ni ki ce masa wai zaman kaina nake yi? Banza mai kwacen saurayin wata annamimiya"
Magana Mami za ta yi Baffa ya hanata ya nemi waje ya zauna watching all of them da yadda dramar zata kasance. Zagi suka dunga ƙundumawa junansu da tunawa kai asiri kafin dambe ya ɓarke aka fisge ƙarin gashin Biba, itama Biba ta tsalle ta damƙo zanin Ammi sai ga ɗan tofi ya faɗo ta zaga rigar sharaf abubuwan suka bayyana kamar nono ya zube a kwalta.
"Za ki ci kaza kazanki ni za ki wa tsirara mai yawo hotel hotel"
Junaid ya yi saurin juyawa Yaya Zuhura dariya kawai ta yi mai ciwo Mami na riƙe da Junior Zainura ta ce "I have never watch a beautiful movie like this perfect drama in season finale"
Biba ta juya ta kalli Baffa ta kalli Mami ta ce "Ita ce nan ta yi asiri ta aureka kuma ta yi asiri ka tsani Ridayya saboda ta ji labarin zaka mallaka mata dukiya tun tana ciki wai ka zama Munafikin miji. Sannan ta yi asiri ka saki matarka Hajiya Fatima ka kwace Ridayya ka bata a ranar da ka bata jaririyar ta ajjiyata a bula ta kwana Muhammad Bilal ne ya ɗauke ta a wajan, kuma ta ƙonawa Ridayya harshe da wuƙa bayan ta gasata a gas ta yi jajur sannan ta fara bata maganin bacci har ya zame mata jinin jiki ta fara maida maganin na shaye-shaye shi ne ya taɓa mata ƙwaƙwalwa ta dinga amsar dukiya a wajanka kuma ita ta ɗauke tunanin Hajiya da Mai ran ƙarfe....,"
Sharaf suka ji faɗuwar abu da sauri Baffa ya miƙe ganin Mami zube a ƙasa Ammi ta dinga tsinewa Biba tana cewa ƙarya ne.
Fitowar ta kenan daga lecture fuskarta ɗauke da farinciki yau Abbiey da kansa zai zo ɗaukarta da ya yi mata text ɗazo kasancewar ya ji Nigeria ya yi wata guda a can abubuwa da yawa sun faru a can amma bai faɗa mata ba. Inuwar mutum ta gani a gabanta tun daga shap ɗin mutumin ƙirjinta ya duka abin cikinta ya juya gabaɗaya watan cikin shida sai ka ɗauka ta kusa saukewa hakan yasa Ustaz baya barinta iya ɗaya karatun ma don ya zama dole ne hatta Tajj bashi da labarin cikin Ridayya daga ita sai MB USTAZ.
Da ƙyar ta ɗago kanta numfashinta na riƙe wa idanunta ya sauka akan Sadauki dake tsaye cikin Black suit ya yi kyau ainun fuskarsa yalwace da wani irin murmushi na zallar so da ƙauna wanda yake nuna tsantsar kewa wani abu na fisgarsa zuwa gare ta ya azabtu ainun da rashinta ashe sa a ce ta kawo shi Japan har yana complain ba zai zo ba.
Ridayya komai nata ya tsaya zuciyarta take ji kamar tayo sama zata fito da maƙoshinta Sadauki ya matsa yana kashe mata idanu ya ce
"I so much miss....., shiru ya yi kalaman suka tsaya ganin turtsetsen ciki a jikinta.
A yi haÆ™uri idan aski ya zo gaban goshi ya fi zafi 😥🥰ðŸ‘ðŸ»
_*MUNAFUKIN MIJI*_
Nimcyluv
43
"Beloved" Sadauki ya furta idanunsa zube a kan ta, ganin tana jan baya hannunta dafe da cikinta daya girma sosai ya saka ya ƙara kusan ta kan sa zuwa gare ta, tana ƙokarin juyawa ta gudu ya saka hannu ya jawota zuwa jikinsa, abinda ya yi masa iyaka tare da yi masa shamaki daga rungume ta ya saka shi saurin sakin hannun Ridayya. Ciki! Shi ne abinda Sadauki ya gani har ya girma cikin haihuwa ko nacin abinci? mene ya haɗa his fiance da ciki? Innalillahi!
Zuciyar Sadauki ce ta fara rawa tana wani irin yunƙuru masa har maƙoshinsa yake jin numfashinta, ya sake buɗe idanunsa da sukai laushi ya zuba akan cikin dake maƙale a jikin Ridayya,what does that mean? Did she cheat or what? Hatta ƙafafuwansa rawa suke suna neman gaza ɗaukar gangar jikinsa a karo na farko kuma kusan na biyu.
Murmushi ya suɓuce masa dukda cewa idanunsa a rine suke tana iya hango yadda ƙirjinsa ke ɗagawa. Kallon Ridayya kawai yake irin kallon dake nuna, I love you so much, the kind of crazy love that even in Ustaz's eyes she has never seen that. Har ya juya sai kuma ya sake tsayawa irin me ya sa zan tafi? Why should i do that? Ridayya ce fa? Ba zata taɓa cin amanar shi ba, ya aminta da ita aminta mai yawa amintar da har zuciya da gangar jikinsa sai da suka shaida hakan, murmushi ya dinga yi shi kansa bai san dalilin faruwar murmushin nasa ba.