Sashe 79
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Burhan me ta yi maka da zafi haka?" Ya yi shiru yana bin Ridayya da kallo saboda yadda ta lafe jikin Mami tana kuka kamar ranta zai fita ga wani irin haushi Ustaz daya kamata yana kallo Umma ta ci mata mutunci gashi a ɗakin ta samu ciwon ya yi shiru. Mami ta kama Ridayya har zuwa ɗaki ta zaunar da ita ranta ɓace ta nufi inda Baffa yake domin ya shiga tsakani.
Mardiyya na tsaya ta caÉ—a uwar kwalliya sai feshe jiki da turare take yau zata zama mace mai Æ´anci ta fita daga layin Æ´an'mata waya take yi tana cewa
"Kamar yadda kika bani shawara ne, na siyo maganin na haÉ—a masa a juice, amma fa naga both gender ne maza da mata"
Ta cikin wayar aka ce "Da za ki siyo wannan kema sha za ki yi ne?" Ta ce "A'a ya ce yafi aiki ne da wuri kuma yana da mugun ƙarfi yana iya yin kwana biyu jikin mutum yana aiki, kuma gabaɗaya na juye"
Ta saki salati ta ce "Innalillahi kin kashe ɗan mutane wallahi kaɗan za ki saka fa shi ne kika juye duka zai iya yi masa illa fa" Mardiyya ta saki dariya tana duba gidan maganin ta ce "Kar ki damu yanzu zan je nasan idanunsa ya rufe ni kawai yake jira, ai Umma ta ce daman lafiyarsa ƙalau kiga dole na ja masa aji" sallama sukai ta yi dropping wayar saman mirror ta nufi banɗaki wanke baki. Tana shiga Ustaz ya shigo kai tsaye idanunsa ya sauka akan gidan maganin ya ɗauka ya dinga juyawa kenan shi ne dalilin kawo masa lemo? Kenan shi Ridayya ta sha?
"Ya Allah!" Dole Ridayya ta gigice a ransa ya ji dole su yi wannan game É—in 1-1 yaga lemon da take sha a saman stool ya zazzage mata raguwar ciki ya juya ya nufi bedroom É—in Ridayya.
Kwance ya sameta saman carpet tana ta birgima da kuka gefen fuskarta har ya kumbura ya ƙarasa ya ɗago ta zuwa tsaye ƙafafuwanta rawa suke sosai ta ce
"Abbiey ka daina taɓa ni ka bar ni haka" ta faɗa tana shagwaɓe fuska "Ni ne maganin ciwonki Ustaza ki yi haƙuri bani da iko but i can help ki samu nutsuwa" Ya riƙo fuskarta shatin yatsu ya gani da mamaki ya ce
"Waye? Waye da wannan aikin?" Tana kuka ta ce "Ba abinda na yi masa warin taba na ji shi ne na yi amai ya mare ni"
"???" Alamar tambaya ya yi mata da hannu akan waye? Ta ce "Burhan"
Bai ce komai ba amma tana ganin yadda jijiyoyin kansa suka fito bakiɗaya har wani huci yake futarwa ƙirjinsa na harbawa ganin bashi da lokacin magana baya kuma son gardama ya saka ya ɗauketa gabaɗaya zuwa bathroom ta tsayar da ita tsakiyar shower ya sakar mata ruwan sanyi wanda ya sauka har jikinsa. Ta yi saurin ɗauke kanta saboda wata kunya sosai daya kamata, shi da kansa MB USTAZ a tsorace yake domin bai taɓa ba, bai san ya ake yi ba bai taɓa kusanta kan shi da ko wacce ƴa'mace ba sai yanzu, ita kanta Ridayya sauyin data gani a idanunsa Abbiey ɗin nata ya bata tsoro ya damƙe hannunta ɗaya ɗaya hannunsa kuma ya riƙe ƙugunta mai faɗi.
RIDAYYA bata san meke faruwa ba ta tsinci kanta da kallon cikin ƙwayar idanun MB USTAZ ɗin da kyau wani abu mai kama da feelings na tattaro mata wanda a kansa ne kawai take jin hakan. Ruwan ya ci gaba da sauka a jikinsu ba zai iya ganinta ba domin bai shirya ba, ganin kuma bashi da wani amfani a tare da shi, bai taɓa jin zafin sabuwar wannan ƙaddarar tashi ba sai yanzu, akwai lokacin da dole sai ta ɓukaci hakƙinta na aure musamman ita data riga ta saba ta san kan abun, yanzu na ya san alkuya kawai take da yadda bata ɗauke shi matsayin miji ba, da kuma yadda bata samu labarin auren nasu ba. Rashin lafiyarta ya taimaka wajan rashin fahimtar abinda yake mata a yanzu ba iya matsayin uba bane ya shige hakan.
Ya rungumota jikinsa ya riƙe ta da kyau yana ji tana sauke ajjiyar zuciya ya ce "I am sorry Little Mama, ki yi mini uzuri"
"Me ya sa ka ce ka tsane ni Abbiey idan baka so na waye zai so ni?"
"Me kika sani game da so ko ƙi? Kin yi rayuwar aure dai kawai Ustaza ba tare da kin san mene auren ba, wahalarsa kawai kika sani am soon za ki san waye mijinki mene kuma aure da daɗin dake cikinsa. Ni ban yi mini al'ƙawarin babu ƙalubale ba domin ko harshe da haƙori ana saɓa wa kuma ko wanne aure ɗan haƙuri ne, ina da yaƙini za ki yi farinciki za ki samu freedom, soyayya, tattali, kulawa zan share miki takaicin da kika wanzu da shi zanja ragamar komai na rayuwarki"
Ta kalli gefen fuskarsa ya mintsini kumatunta ya ce "ba gemuna za ki kalla ba cikin idanuna za ki kalla"
"To me ya sa kake ce mini haka?"
“I dreamt that you were mine, and then I woke up smiling because I realized it was not a dream. You are already mine!â€
Ta tura masa ba ta yi aune ba ta ji saukar bakinsa a gefen nata ya yi mata light kiss ya ce
"Love you my dearest wife Mimina! Æ´ar lukutar Abbiey"
Jikinta ya saki tana ganin zunzurutun iskanci yau yarr haka ta ji bata taɓa sanin akwai wani abu mai kama da haka ba nauyi da kunyar Ustaz ya kamata. Jin tana atishawa kuma yanayin ya ɗan sauka ya kashe shower ɗin ya jata gefe ya ce "Cire kayan kar sanyi ya kama ki"
Fita ya yi a parlour ya same su Baffa yana ta faɗa Mami kuma har kuka ta yi Ustaz na zuwa yama mance jikinsa a jiƙe yake kai tsaye kan Burhan ya nufa lokacin ɗaya ya sauke masa lafiyayyun maruka biyar a gefe ɗaya gefen bakinsa ya fashe ya shaƙe masa wuya ya ce. "Na rabu da kai saboda babu ruwana da kai, amma yanzu ka shiga hurumina ka taɓa iyalina zaka san ka taɓa matar Muhammad-Bilal Tahir Rano, kuma daga kan ka babu wani zai yi gigin dukan Matata"
Hannun Burhan ya kama ya ce "Bada wannan hannun ka mare ta ba? To daga yau ya tashi aiki"
Lanƙwasa yatsun hannun ya yi suka bada sauti Burhan ya yi ƙara saboda jin yatsun sun karye Ammi ta ce "Wai mene haka akan ya mare ta zaka masa haka ba ita ce ta yi masa amai a jiki ba?"
Ustaz ya kalli Ammi ya ce "Shhhh ban saka dake ba, akwai ranar da zan waiwaye ki kuma ko ke yanzu kika dakar mimi mata wallahi sai na watsa miki yatsuna a fuskarki, kuma ki shirya amsa duka tambayoyin da suke jiranki sonna or later, zalincin da kukai mata tun tana ƙarama bai isa ba ko? Waye bai zalunce taba a cikinku duk da kuke tsaye?"
Baffa ya yi ƙasa da kai domin yasan wannan faɗan har shi. MB USTAZ ya murza hannu ya ce "Na yi shiru ne saboda ba ku ɗinne a gabana ba duka, amma yanzu duk wanda zai taɓa mini mata wallahi shari'a ce zata raba ni da shi for sure idan duk babu mai son ta ni kaɗai na ishe ta,ita ce ni; nine ita so stay away from my darling wife"
Yana faɗin hakan ya juya zuwa part ɗinsa ransa a ɓace kwance yaga Mardiyya a kan gadonsa tana ta juyi tana ganinsa ta miƙe tsaye zata ƙarasa wajansa ya dakatar da ita da hannu "Don Allah ka taimaka mini ina buƙatarka"
"Ba ki yarda bani da lafiya ba? Shi ya saka kika saka mini abu a lemo? Yanzu da kika saka mini mene ya same ni?"
Za ta yi magana ya ce "Bana son na yi insulting naki in any way just leave my room"
MB USTAZ ya nemi hutu wajan aiki suka koma Kano har lokacin Ridayya bata bari ta sake haÉ—uwa da shi ba, kunyarsa take ji da kansa deep down na zuciyarta tana tunanin Sadauki. Kwanan su biyu da komawa Anuty Kaltum ta zo ita da Yaya A'isha sun jima suna nusar da Ridayya kana Anuty Kaltum ta yi wa Ridayya wasu picture ta turawa wata ta WhatsApp tana gamawa ta yi voice ta ce
"Yamara ga pictures É—in nan don Allah ki haÉ—a kayan dana kawo ta a fara komai kafin Ramadan kun kammala na tura kuÉ—in komai, gyaran ciki da waje" Yamara yana nufin Hafsat a kanuri mazauna barno a Maiduguri. Kiran Yamara É—inne ya shigo wayar Anuty Kaltum ta É—aga ta saka handsfree ta ce "Ridayya É—an jeki waje"
"Ashe haka abu ya faru da Æ´ar wajan Botula? ÆŠazo muke magana da Falmata fa" Anuty Kaltum ta ce
"Wallahi shi ne dalilin daya saka na kira ki, aure ya mutu kuma an sake ɗaura wani kuma yarinyar tana buƙatar ilimin ɗa namiji da rayuwar gidan aure, infact she knows nothing about it kin gane me nake nufi?"
"Ai kar ki damu Kaltum dole mijinta ya san ya auri jinin Kanuri kuma ya san daga wacce jiha dangin uwarta suke, domin ita kanta bata san cewa Dada kakarta asalinta Æ´ar Barno bace ba hala?"
"Alamu sun nuna haka, ai babu wanda ya taɓa zama ya faɗa mata Dada Ƴar Barno bace a can kakanninmu na wajan uwa suke a can aka haifi babar Dada itama Dada acan aka haifeta ita kuma ta haife mu a Kano ƙaddara kowa da kalar tasa zanen jarrabawar"
Yamara ta ce "Kar ki ji komai zata zama mutum zata dawo new Ridayya in sha Allah kin san komai ba sai na miki bayani ba, babu buka ba malam kawai dai mijinta ne abinda tausayi kuma ayi mana afuwa domin sai mun wana shi sai kuma ji a jikinsa"