Sashe 41
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Soyayya? Wani kike cewa i love You Ustaza?" Ya Girgiza kai ya ce "Ba haka mukai dake ba, kin ƙarya al'ƙawari Ridayya ban shirya hakan a gare ki yanzu ba, karatu nake son ki yi ba Soyayya ba" Ta kasa magana ya sake matse hannunta yana jawo ta dab da shi muryarsa bata fita saboda rawar da take ya ce "Soyayya Ustaza? Mene laifina da za ki hukunta ni ta wannan hanyar?"
"Aure nake so ba karatu ba Abbiey ka tausaya mini ina......," A bazata ya tsinkayi maganarta gane abinda take ƙoƙarin faɗa wanda faruwar hakan daidai yake da tarwasa zuciyarsa ya saki hannunta ya matsa kafaɗunta yana sake kusanta kan shi gare ta a fusge ya ce "Karatu nake so ki yi ba soyayya ba, idan soyayyar kike shi ma za ki iya, idan auren kike so ba gani ba? Ustaza idan auren kike so ba gani ba? Nine ya dace dake ni ne kuma zan aure ki.....
As your wish as my own wish ga update ne🥹🧚ðŸ»â€â™€ï¸
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
08119237616
*✿ MUNAFUKIN MIJI 21✿*
Mikiya Writers Ass....
BRIGHT PENS🤙🼠free batch
Nimcyluv
Ustaz ya kasa magana sai kafaÉ—un Ustaza daya sake matse wa yana jijjigata idanunsa har wani ruwa ke kwanciya a cikinsu.
"Ustaza why? Ni na ce ba zan iya aurenki bane? Kar ki hukunta ni ta wannan hanyar Ustaza, na yafe miki ki janye maganar nan" Zuciyar Ridayya ce ta yi wani irin tsalle da ya tilasta mata rufe idanunta tare da ware su da kyau ta watsa a kan rikitacciyar fuskar ta Abbiey É—in nata, bata san mene a idanunsa ba da yake mata shamaki wajan nutsa ganinta cikin nasa, ta kasa bisa dole ta janye idanunta na zubar da hawaye ta ce
"Me kake nufi Abbiey, ban gane ba wa zaka aura? Wani laifi ka yi mini Abbiey?"
Ustaz ya runtse idanunsa takaicin yadda maganin shaye-shayen nan ya dauɗar mata da kwakwalwa ke ƙuntata zuciyarsa a hankali ya ce
"Kin gane mana Ustaza, bambancin ko wacce rana shigar ta da fitar ta, na ƙara kusanta ni dake, ki yi mini alfamar a bar maganar haka nan"
"Ina son auren shi bana son karatun aure nake so nikam" ta faɗa hawaye na sake wanke mata fuska zuciyarta na yin ƙaura zuwa ga tunanin Zameer ɗinta.
"Ok zan miki aure, zan haÉ—a ki da miji na gari Ridayya" Kuka take sosai ganin yadda Abbiey ya kasa fahimtar ba kowa take muradin aure ba sai mutum É—aya wanda a duniyar Ridayya babu wanda ke burgeta sama da shi domin har yanzu bata san ma mene soyayya ba, ta É—auki alhakin yadda take jin a kan shi da yadda komai nasa yake Unique matsayin SO. Bata da hankali da nutsuwar tsayawa ta gane bambancin dake tsakanin SO da BIRGEWA.
"Shi ma na gari ne, wallahi Zameer na gari nikam shi zuciyata shi ta ke da muradi" A wannan karan wata tsawa Ustaz ya daka mata amma ko gezau ba ta yi ba, sai ma haÉ—e fuska da ta yi tana sake ci-gaba da kukanta.
"Shin ni bani da Qualities É—in zama miji na gari a wajanki Ustaza? Ki yi tunani shekaruna nawa, mene ya hanani kasancewa da wata É—iya mace, just because _I love you_"
Da sauri ya sake ta, jin yadda kalaman sukai futar da kan su tare da zama daram a kan shi bai shirya ba, bai san yadda akai ya saki abinda zuciyarsa ke danƙare da shi ba. "Kashe ni kawai Ridayya" Muhammad-Bilal Ustaz ya faɗa yana jin alamun zufa na yanko masa daga tsakiyar goshi zuwa bayan wuyansa, idanunsa na lumshe wa har wani dishi-dishi yake gani tare da wata yana-yana.
Ta durƙushe ta ce "Wallahi ban taɓa mafarkin ganin kai na a matsayin matarka ba, kai ɗin uba ne, babu wani tarihi da zai zo ya sauya sunana daga matsayin Ridayya Muhammad-Bilal Rano, bana son ka Abbiey komanka baya burgeni kana da tarin bambanci da Zameer wallahi.....,"
"Ya isa! Allah yafe miki Ustaza nikam na yafe miki" Yana faɗin hakan ya juya da sauri ya fice daga cikin ɗakin. Rasa inda zai nufa ya yi, baya da wani da yake sharing damuwarsa da shi, baya son mutane sam mutane basa ɗaukar hankalinsa. Ya tsani ƙarya magana biyu cuta ha'inci uwa uba rainin hankali wannan dalilin yasa ya ware kansa. Yana shiga bedroom ɗinsa ya dinga safa da marwa zufa ta gama wanke shi tas hannunsa goye a bayansa maganganun Ridayya na amsa kan su da kan su a kunnensa. Da sauri ya fice daga ɗakin ya nufi bedroom ɗin Baba ƙarami domin Umma bata nan.
Baba ƙarami na zaune saman laddumar dake shimfiɗe a carpet yana duba jarida. Idanu ya ji a jikinsa ganin daya bambanta dana ko wanne lokaci ya ɗago kai a hankali idanunsa ya sauka a kan na Muhammad-Bilal Ustaz. Rabon da yaga yanayin mai firgitar wa a tattare da Ustaz ya manta wannan shi ne karo na farko daya taɓa shiga irin wannan situation ɗin, tun yana ƙarami sai kuma yanzu. Kafin Baba ƙarami ya yi magana Ustaz ya ƙarasa ciki da sauri kuma ya kwanta yana ɗora kan shi a cinyarsa mahaifin nasa.
"Subuhanallahi! Babban mutum lafiya kar ka rikitar dani da wannan yanayin mene ne? Ridayya ce babu lafiya mene ya same ta?"
Domin a ransa yake jin babu wani abu da zai iya saka Ustaz shiga wannan halin sai Ridayya ko ciwon nata ne ya motsa? Mene ya samu Ridayya? "Babban mutum bar rufe ido faÉ—a mini ne kar ka yi give up da wurwuri kana da rayuwar muradan daya kama ta ka cimma"
"Abba ka yi mini addu'a" Da ƙyar yake maganar saboda wani zazzafan zazzaɓi da ya cimma shi lokaci guda. Ya damƙe hannun Baba ƙarami ya ɗora a saitin zuciyarsa dake dokawa da matsanancin ƙarfi kamar zata fito ta ratso ta tsakiyar ƙirjinsa. Jijiyoyin kansa sai harba masa suke ciwon kan shi ya tashi nan da nan idanunsa ya fara rufewa. Jikin Baba ƙarami ya fara rawa ganin yadda jikin Ustaz ya saki ya ɗauki waya ya kira Baffa ya sanar da shi kana ya kira mahaifiyar Ustaz ya faɗa mata. Ustaz bai san yaushe ne ba, kuma san ya akai ba kukan da ya addaba masa yake shirin fasa masa kai shi ne ya saka shi buɗe idanu, tashin farko ya fahimci a gadon asibiti yake ga ruwa na bin jikinsa meke faruwa?
"Sannu Babban mutum ya jikin?" Cewar Ammi ya haɗe fuska tamau yana shigar da idanunsa ciki, a hankali ya dinga bin mutanen ɗakin. Baffa na zaune a gefen Ustaz idanunsa sun faɗa sbd fargaba, sai Baba ƙarami da baya cewa komai, sai Umma da kuka take, sai Ammi, sai kuma Mami data rufe idanu tana jan carbi Zainura a gefenta sai Zuhura Balkisa. Sai kuma sauran mazan gidan ga Junaid ma. Mutum ɗaya ce babu wato Ridayya to me ma yake a asibiti mene ya samu Ustaza da babu ita? A nan ɗin.
"Sannu Yaa Bilal"
Ya kame fuska ya ce "Wai wani ne ya mutu ne da naga gabaÉ—ayan ku?"
"Wani ne dai yake jinya" Junaid ya bashi amsa Zuhura ta ce "Kenan bamu kyauta ba da muka damu da ciwonka kake ta haÉ—e fuska?"
"Ban sa dake ba, daga ɗan yin ciwon kai na kwanta bacci sai na ganni a asibiti?" Junaid ya riƙe haba yana jinjina wulaƙancin Ustaz ya ce
"Gafa ciwon kai nan mun gani, kama ce da ƙafar ka zo kwanan ka biyu a sume fa, wai mene ya same ka har haka"
"Ubanka ne" Baffa dake kusa da Ustaz ya ce "Gani nan ina godiya kuma" Ya yi saurin rufe ido sai kuma ya sakko "Ina zaka?"
"Ko second ba ƙara yi cikin asibitin nan ba" Kafin sun yi magana ya fice yana jira yana mai dafe kansa da ƙyar ya shiga napep ya yi gida ko kuɗi bai bawa mai napep ɗin ba ya nufi cikin gidan kai tsaye bedroom ɗin Ridayya.
"Allah ya baka lafiya"
Cewar mai napep ɗin yana jan a bar shi ya bar wajan. Domin tunaninsa zafin ciwo ne ya sa bai bashi hakƙinsa ba.
Sautin kukanta ne ya fara sauka a kunensa ya shiga da sauri ya ganta kwance ta yi zuru daga ita sai body short ya zauna a gefen gadon dab da ita ya ce "Kuka Ustaza? Mene haka?"
"Abbiey don Allah don Annabi ka tausaya ka aura mini Zameer wallahi ni bana son ka, ba ka yi mini matsayin miji ba"
Maganar ta daki Ustaz jin kai tsaye yadda Ridayya ke jin gina kalmar rashin so a gare shi. Ya sunkuyar da kan shi sai kuma ya ɗago fuskarsa ba yabo ba fassala ya ce "Babu laifi, ki turo shi ina neman shi ok?" Nan da nan murmushi ya mamaye fuskarta tana ƙoƙarin shigewa jikinsa tare da yi masa godiya kamar yadda ta saba ya yi saurin miƙewa.
"Na gode sosai Abbiey ubana maganin kukana thank you" Bai ce komai ba ya fice daga É—akin sai ya ji kanon ta yi masa zafi sosai da sosai yana son samun kaÉ—ai ta baya son a fahimci rauninsa ko kaÉ—an gashi gab yake da bayyana.
Cikin farin ciki Ridayya ta kira Zameer lokacin yana kwance a ɗan ƙaramin shagon sa suke kwana su wajan goma, banda tsami da warin kayan Almajirai babu abinda shagon ke yi ga allo kala-kala da rubar bara ta almajirai. Wayarsa mai ƙirar Vivo ta fara ƙara ya duba yaga an saka "My target" Tsaki ya yi a fili domin baya son yadda take takura shi da kira sosai idan ya tuna target ɗinsa da plan ɗin da yake da shi a kan ta sai ya daure. "Hi baby"
"Abbiey ya amince ya ce ka zo yana son ganinka" Zameer ya ɗan taɓe baki a fili kuma ya sauke wani irin numfashi ta cikin wayar murya can ƙasa ya ce "Wow har na fara hango kai na matsayin mijin My pretty babyna" Ta yi murmushin ta mai sauti ba tare da ta ce komai ba. Ya ce