Sashe 86
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu ma yana cikin mota yana driving bluetooth maƙale a kunnensa farin yadi ne a jikinsa mai laushi ya ɗora hula kasancewar yau juma'a ya je masallaci juma'a daga nan ya leƙa wajan aiki yanzu kuma ya ɗakko hanyar gida.
Ya lumshe idanunsa da suke zube a kan titi cikin kasala ya ce "Allah Shanshan sai na dinga jin faÉ—uwar gaba, please come back ko sbd ni ne"
Murmushi kawai ta saki ta cikin wayar ya marairaice mata ya ce "To ki bani address zan zo na gaji da rashin ki ba ki san yadda nake jin ki a zuciyata bane, i so much loves you sweetheart"
Muryarta bata fita sosai ta ce "Ka jira lokaci banda gaggawa Sadauki"
"Yaushe za ki dai na kira da Sadaukin nan ne? Well is allowed ai ni ɗin Sadaukin ki ne ko ruwa ban bari ya taɓa mini ke i swear"
Ta yi shiru shi ma shirun ya yi haka kawai ya ji kamar tana cikin damuwa kuma tsoro a kama shi ya ce
"Ridayya" Ya kira da murya mai rauni bayan ta amsa a ƙasan maƙoshi ya ce
"You are the most beautiful person, both inside and out. I am so lucky to have you as my girlfriend. Ina son ki Ridayya don Allah kar ki cutar dani idan na rasa ki ban ya zan yi ba, i don't know what to do seriously"
"Addu'a"
Ya ware idanu kamar tana gabansa ya ce "Oh kina nufin zan rasa ki?"
Ta yi saurin girgiza kai kamar yana gabanta ya fahimci hakan ta yi ya ce "Shikenan bari na ƙarasa gida zan duba ki online take care"
"Send my regards to your family"
"I will. I love you"
"Thank you" a fili ya maimaita “Thank You†mai yasa Hausawa suke haka ne, kunya ce ko rashin damuwa? A muryarsa ta ji bai ji daɗin hakan ba.
"Uhm ki riƙe alƙawari" ya faɗa yana kashe wayar bakiɗaya.
Kuka Ridayya ta saka bayan ta ajjiyar zuciya zuciyarta babu daÉ—i sam Anuty Kaltum ta ce
"Mene abin kuka kuma?"
"Anuty tausayin Sadauki nake idan na ji labarin Abbiey ya aure ni ban san ya zan yi ba"
Anuty Kaltum ta sauke ajjiyar zuciya domin ta yi wa Ridayya bayanin komai da matsayin MB USTAZ a wajanta kuma ta yi accepting É—insa matsayin miji sai dai bata san a wanne gurbi yake a zuciyarta ba, abu É—aya ta sani tana jin wata matsananciyar kunyar Abbiey É—in nata, ba zata iya haÉ—a idanu da shi a matsayin mijinta ba na sunna.
Jin daɗinta ɗaya tunda bashi da lafiya dukda bata taɓa kawo wani abu a ranta ba, first kisses ɗin daya wanzu tsakaninsu ta bar shi matsayin kuskure, kullum yana maƙale a zuciyarta wani lokacin har shafo lips ɗinta ta ke yi tana tunawa tsigar jikinta zata mimmiƙe wani lokacin har rufe jikinta take da bargo bata taɓa tunanin akwai wani abu a zaman aure wai shi “Kiss†ba.
"Ridayya kin mini al'ƙawarin daga yau ba za ki ƙara waya da Sadauki ba, kuma kin ɗauki karatun duk da muka yi miki ni da Yamara, ki nutsu ki rayuwa mai kyau da tsafta ke da mijinki"
Ta kama hannun Ridayya ta ce "So na gaskiya yana tare da mutanen ƙwarai ne kawai. Shi yasa duk yadda za ayi just be with the right person in sha Allah za a dace, ba wai following soyayya ko sharholiya ba"
"Kina ganin Sadauki zai haƙura?"
"Yeah but not really. Saboda if one of them got another man or lady and the other is such a jealousy he can't absorb it. Dole zuciya ta tsaya a iya É—aya na san Ustaz yana da kishi kuma soyayya ba zata rufe masa ido ya kasa hukunta ki ba.
Mafi girman dace ko kuskure shine na zaɓar aboki/abokiyar rayuwa. Shi yasa a irin wannan lokacin ga samari da ƴan mata yake da matuƙar haɗari musanman a zamanin nan, ki tsayar da zuciyarki ga Ustaz"
Idanunta ta lumshe ƙofofin zuciyarta ya buɗe maganganun Anuty Kaltum suka shige ta sosai ta ji Abbiey ɗinta take son gani. Wayarta ce ta fara ringing ganin sabuwar number ya sa ta ɗaga ta cikin wayar aka rangaɗa buɗa nan da nan hankalin Ridayya ta sha can kuma ta ji saukar muryar Mardiyya ta ce
"Yadda kika aure mini miji da sunan aure da haɗi na iyaye bayan mijin ba son ki yake ba, to yau an sake ki uwar da ta yi nishin haihuwarsa ta ji zafin naƙudar shi ta saka ya miki saki har uku. Bashi da mata sai ni don haka stay away from my husband idan ba haka ba zan miki abinda ba ki yi tunani ba. Banza baƙa mummuna mai auren mijin wata kuma bazawara a karo na biyu"
Ƙitt ta kashe wayar Anuty Kaltum ta ji komai Ridayya ta kasa kuka wani abu ya tsaya mata a wuya zuwa ƙirji she needs a shoulder to cry on wanda zai fahimci kukanta. Miƙewa kawai Anuty Kaltum ta yi ita kanta jikinta ya yi sanyi. Ridayya ta zama so silent ashe sakinta ya yi shi ya sa baya nemanta.
Washegari suna zaune a parlourn an gama yi wa Ridayya kitso wasu manya kamar doka jelar ta sauka har hannu aka saka mata stone yatsunta sun sha zanen lalle da ƙafa. Kamar daga sama suka ji sallamar mutum kasa ɗago kanta ta yi jikinta ya ɗauki rawa ta gane muryar Abbiey ce. Wata riga ce a jikinta iya qwiwa gashi a ranar ta sha gyara ta kasa motsi tana ji ana ga gaida shi bata sani ba ko ya amsa tunda bata jin muryarsa.
"Ashe kana tafe?"
Ya É—an kalli Anuty Kaltum ta gefen ido sai ya jinjina kai kawai kafin wani lokaci an jere masa abinci kala-kala Anuty Kaltum ta ce "To bari idan ka gama ma gaisa da kyau ko?"
"No, zan ɗan je unguwa da ita ne yanzu ta shirya ina waje" Ya miƙe ya nufi waje har zai fita sai ya tsaya ya ce
"Ta É—akko wayarta,abu mai muhimmanci banda kaya"
Ajjiyar zuciya Ridayya ta sauke shi kansa ya ji bai dai kula ta bane bashi da lokacin shirmanta. Da ƙyar ta shirya cikin wata lafaya mai kyau da taushi zanen kitson ya fito Yamara ta yi mata wani turare ta mata wasu magani ta sha kana ta yi waje tana tafe tana harɗewa da lafaya ɗin.
Tsaye ta same shi jingine da mota shi da Khamis ɗan gidan Yamara tana ƙara sawa Ustaz ya yi shiru sai kuma ya buɗe manya mata ganin ta tsaya ya saka ya zuba mata narkakkun idanunsa da sauri ta shiga shi ma ya shiga, Khamis ya ja su zuwa airport. Kwanan BM USTAZ biyu a garin bai zo sai da komai na tafiyarsu ya zama ready daman yana da komai nata suna zuwa airport minti ashirin sukai suka shiga jirgi shi ya ɗaura mata igiya duk a tsorace take shi kuma ko tari bai mata ba, sanda jirgi zai tashi ya kama hannayenta biyu ya damƙe cikin nasa dukda haka bata nutsu ba sai ya ɗora kanta a ƙirjinsa ya ɗora nasa kan saman kafaɗarta ya ɗan riƙe ta da kyau a jikinsa jirgi na sama ta ƙanƙame shi tana rufe fuskarta a ƙirjinsa Ustaz rufe idanunsa ya yi a ƙasan zuciyarsa yake furta "Ya subuhanallahi banda kisa Ustaz"
Bata san wacce ƙasa suka ta fi ba, ta farka dai ta ganta still kwance a jikinsa ya rungumeta very tight hannunsa riƙe da nata yana kallon red henna ɗin ta kasa kallonsa ganin ta motsa ya saka Ustaz ɗago ta ya kalli fuskarta idanunta rufe a hankali ƙamshin bakinsa na sauka a hancinta ya ce.
"Kin danne mini ƙirji" Ta ɗan turo baki a ransa yana Maman rufe idanun a hankali ya ce "Baccin za ki koma?" Ta girgiza kai a nutse ya ce
"Za ki ci abinci Baby?"
Jin sunan Baby ya saka Ridayya saurin buÉ—e idanu kunya ta sake rufe ta, sunan babyn ya yi mata wani iri a ranta tana mamaki Abbiey da zai ce mata baby sai taga babu Ustaancin a fuskarsa yau.
Kafin ta yi magana ta ji saukar hannunsa a flat tummy É—inta daya shafe a daidai kunnenta ya É—ora bakinsa ya ce
"U need a food Baby"
Ya ce shortly yana kiss ƙasan wajan very lightly da lips ɗinsa da suke softly. Ridayya ji ta yi komai na shirin ƙwace mata mene ya damu Abbiey yau?.
Kayan fruits ya jawo ta fara ƙoƙarin zame wa daga jikinsa ya hana ta ya ɗakko kankana ya kai bakinta ta girgiza baki ta buɗe za ta yi magana ya ɗora yatsarsa ya ce
"Shhhh, buÉ—e bakin" a hankali ya fara bata fruits cikin nutsuwa jirginsu na ta yawo saman gajimare.
Sosai hankalin Mami ya tashi jin batun sakin Ridayya nan da nan Baffa ya haÉ—a meeting É—in gaggawa kowa ya hallara bayan addu'a Alhji Mansur ya cec
"Yaya yaushe aka saki Æ´ar wajan Babban mutum bani da labari?"
"Alhaji Mansur ai baka gari ne ina son a samu daidaito....,"
"Ba wani daidaito Allah ya ƙara rusa wannan auren na ƙaddara"
Baba ƙarami ya kalli Umma bai ce komai ba. Baffa ya ce "Ikon Allah to saki nawa ne?" Baba ƙarami ya zaro takarda ya miƙawa Baffa.
A hankali Baffa ya fara ware takardar abinda idanunsa ya sauka a kai ya bashi mamaki ya sake dubawa yaga an saka
_“Ba zan iya rabuwa da jaririyata ba, yin hakan kamar mutuwa ce bayan ina numfashi, ba kuma zan saki Mardiyya ba domin babu saki a rayuwata zan je ba zan dawo ba sai Ridayya nada turtsetsen cikin da na yi mata in sha Allah. I love my wife ina son jaririyata Umma ki yi haÆ™uri bye daga Mijin Ridayya Muhammad-Bilal Tahir Rano na Ridayyaâ€_
More comment more update
A yi haƙuri da errors
Ramadan mubarak
*MUNAFUKIN MIJI 38*
Mikiya Writers Ass...
Bright pens free batch
Nimcyluv
Follow my tiktok Account
https://www.tiktok.com/@nimcyluv?_t=8lxgsAjuU0z&_r=1
Allahamdulillah Channel É—ina ya je 2k followers keep following my peopleâ¤â€ðŸ”¥ðŸ¥°