← Book details Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 131

Sashe 76

Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai kula ta ba kamar bada shi take maganar ba ta sake zuwa wuya a fusace tace, "Asad!." Yadda ya d'ago idanun sa sai da gaban ta ya fad'i da gira ya amsa mata ta daure tace, "Ka bud'e min k'ofa na tafi gidan mu." Tab'e baki yayi ya d'auke kansa ya d'auki wayar sa ya fara dannawa kamar ba dashi take magana ba.

Takaici ya cika mata zuciya ji take kamar ta shak'e shi ya mutu sabida bala'in haushin sa take ji ba d'an kad'an ba, kai ta juyar domin ko zama baza tayi ba dole ya buɗe mata k'ofa ta fita dan bata ga abinda zata zauna tayi masa ba. "Waye Anas?." Tambayar da taji kenan ta kalle shi taga ba ita yake kallo ba ta sake banka masa harara tace, "Ina ruwan ka da sanin waye..? Haifa ta kayi ko kuwa aurena kake yi da zaka min wannan tambayar?."

Sai kuma taja tsaki tace, "to sai me ma dan kaji waye..? Mijin da zan aura ne yau saura sati hud'u bikina dashi sai me? Me zakayi?." Kaf cikin kalaman ta babu abinda ya hasala shi kamar abinda tace ya d'ago a fusace ya mik'e tsaye ya matso kusa da ita tana ja baya yana sake matsowa tana sake yin baya har taje jikin k'ofa ya saka hannu ya tare ta yana kallon idanun ta da nasa idanun da suke waje suka fara canja launi zuwa ja sabida b'acin ran maganar ta.

"Are mad?" Abinda ya iya furtawa kenan a zahiri kuma ba shine a zuciyar sa ba dogon jawabi yake so yayi mata amma babu wannan damar. Tace, "kaga ni ka barni nayi tafiya ta bana son wannan abin da kake min, meye had'in ka dani da zaka dinga min wannan kallon dan nace wanda zan aura ne?." Hannu ya saka ya murd'e mata lip d'in ta na k'asa tayi k'ara amma duk da hakan bai saki ba sai da yaga tana kuka sannan ya saki ya nuna ta da yatsa yace, "meya shiga kanki? Kin manta wacece ke?."

Tana kuka tace, "Eh na manta, muje a na manta d'in ina ruwan ka dani dan Allah?. Babu komai a tsakaninmu meyasa zaka kawo ni nan?." _babu komai a tsakaninmu_ ya maimata a zuciyar sa ya kalle ta a zuciyar sa yace, 'Wannan yarinyar kodai tayi loosing memory ne ban sani ba? Tana cewa babu komai a tsakaninmu, babu komai fa me take nufi?'

Kallon ta ya kuma yi yace, "What do u mean?." A fusace tace, "ka fini sanin me nake nufi, kafi kowa sanin abinda nake nufi meyasa kake min haka? Dan kawai kana da mulki da kud'i shikenan na zama sharar ka?."
"Oh god!" Ya furta yana dafe kansa jin kansa yana sarawa wani abu yana masa yawo zir zir a jikinsa yana zaga ko ina a jikin sa tsigar jikin sa tana tashi kofofin gashin jikinsa suna buɗewa tana sake k'ara masa tashin hankali fiye dana baya.

Shiru ya ratsa falon sai kukan ta da yake tashi ya d'ago ya sake kallon ta zaiyi magana sai ya fasa ya sake runtse idanun sa na wani lokaci kafin ya kalle ta yace, "meyasa kike magana irin haka? Bana son abinda kike cewa in wasa ne ki bari" ya fad'a cikin muryar sa ta ko yaushe maganar na fita a rabe.

Rauda ta sake fusata tace, "me kake so nace maka ne dan Allah? Wanne abu zan fad'a ka fahimta ne?. Ka fini sanin duk abinda ya faru meyasa kake min haka ne wai dan Allah?" Sai hawaye sharrr suka sakko mata daga idanun ta.

Hannu ya saka yana goge mata idanun nata yana girgiza mata kai ya rik'e hannunta ta ya had'd'iye saliva yace, "Nasan na cutar dake amma forgive me dan Allah, kin san komai meyasa kike min magana haka?" Ya fad'a yana kallon idanun ta itama nasa take kallo. Kwace hannun ta tayi ta bar jikin k'ofar tace, "Na yafe maka kake so sai ka barni na tafi..? Shikenan na yafe maka dan Allah ka barni na tafi kar ka sake waiwayo ni daga nan har a tashi duniya."

"You're my wife taya zan barki?."
"Ni ba matar ka bace, bazan tab'a zama matar ka ba har abada kar ka sake gangancin fad'ar wannan kalmar. Ni matar da Anas zai aura ce amma ba taka matar ba."
"Ohhhhh! u said u forgive me right?."
"Na yafe maka, amma ka barni na tafi dan Allah."

Runtse ido yayi ya koma ya zauna ya dafe jijiyoyin kansa da suke harbawa a hankali yana ji kan na juyawa ga yanayin jikin sa gabad'aya yana canjawa zuwa wani daban, ya jima a haka kafin ya kalle ta yace, "You know you're still my wife right?."
"Oh Allah, ta yaya zan zama matar kane wai? Meyasa kake raina min hankali ne ko an fad'a maka bani da ilimi ne da zaka yi galaba a kaina? Ko an fad'a maka kud'i da mulki zasu saka ni sabawa Allah ne..?."

_Me take nufi ne?'_Ya tambayi zuciyar sa yana kallon ta da yasan irin abinda zatayi masa kenan da baizo inda take ba. Hannayen ta ta had'e waje d'aya tace, "Kafi kowa sanin ni ba matar ka bace, babu aure tsakaninmu meyasa kake mayar dani yarinya k'arama ne wai?" Ta fad'a tana kama k'ugun ta tana kallon sa. Kamar zai mata magana sai ta koma maganar ya sake dafe kansa tace, "Ni ba matar ka bace bazan tab'a zama matar ka ba, ka buɗe min k'ofa na tafi kafin nayi maka abinda bazaka manta ba. Kai sarki ne bai dame ni ba abinda yake gabana kawai na sani."

Yarrrrr yake ji a jikin sa yanayin sa yana canajawa zuwa wani daban in ya kalle ta sai yaga ya dinga hango ta a yanayin su na baya nan take komai ya damalmale masa ya tashi tsaye da hanzari ya jawo k'ugun ta ya had'a ta da jikin sa yana kallon fuskar ta yana sauke numfashi a hankali yana kallon ta yace, "You're my wife."
"I'm not, ka sake ni bana son irin haka bana so!."

Zata sake magana ya sanya bakin sa cikin nata hakan ya saka dole maganar ta koma tana k'okarin kwatar kanta amma ina yak'i ya bata damar hakan ya rik'e ta gam yana jin yadda hawaye suke sauka a idon ta amma baya tunanin zai iya k'yale ta.

Tun tana k'okarin kwacewa da k'arfin ta har jikin ta yayi saki sai kuka da take yi wani yana bin tana ture shi amma ina ta kasa tsanar sa take ji na zaga ko wanne b'angaren na jijiyoyi jikinta, tsanar sa sake nink'aya take a cikin zuciyar ta da gangar jikin ta.

Ziiiiii taji ya sauke zip d'in gaban rigar ta rigar ta buɗe ta gaba dogon skin tried ya bayyana a jikin ta sai bak'ar vest k'arama. Dagewa tayi da k'arfin ta zata ture shi ya farga da nufin ta ya sake matse ta har loakcin bai zame bakin sa daga cikin nata ba.

Abinda ya sake tayar mata da hankali jin hannun sa a cikin vest d'in ta ya balle hook d'in brazier ta yana yawo da hannun sa a cikin rigar kukan ta ya k'aru sosai zuciyar ta neman tsari daga shaidan take yi amma ina gangar jikinta ta fara karb'ar sak'on da yake bata tana so ta kawar amma abin yaci tura bata san sun zube akan doguwar kujera ba sai ji tayi yaja zame dogon wandon jikin ta har lokacin bai cika mata baki ba ta fara wutsil-wutsil ya saka mata nauyin gabad'aya ta koma tayi laqwas tana kuka sosai.

Yadda yake murza ta yana shiga jikin ta sosai ta fara fita daga hayyacin ta tana karb'ar sak'on da yake mata jikin ta ya mutu murus yasan babu abinda zata iya sai ya zame bakin sa daga cikin nata ya kai shi wuyan ta yana sakar mata kisses da ya saka ta sauke numfashi bata shirya ba ta rik'e shi gam idanun ta a kulle amma duk da haka hawaye take yi.

Bata farga ba batayi zato ba batayi tsammani ba taji yana k'ok'arin kaiwa inda yake nema a lokacin ta farga amma ina ta jima da makara yadda yayi niya bazai fasa ba. Baki ta bud'e zata kurma masa ihu ya toshe mata baki da hannun sa ta fara juya kai tana kukan kurame kamar ranta zai fita.

*☆* Kuka take yi sosai ta cure akan kujerar ta yafa Abaya jikin ta tana kuka har numfashin ta yana up and down sabida kuka ji take kamar ta kashe kanta kawai ta huta da bak'in cikin da take ji, kukan bak'in ciki take yi da kuka kuma mugun ciwon da take ji a gabad'aya jikinta zazzaɓi nan take ya rufe ta ruf sai jan numfashi take dak'yar ta kasa koda motsin kirki.

Wanka yake yana sauke numfashi yana fidda ajiyar zuciya jin sa yake sakayau kamar ba shi ba, jinsa yake kamar wanda ya amayar da abincin da ya jima yana damun sa a cikin sa haka yake ji. A haka ya fito daga wanka ya kalli agogon d'akin yaga har lokaci sallar i'sha yayi ya saka jallabiya tunawa da ko magriba baiyi ya tayar da sallah da sauri.

Yana idar da magriba yayi i'sha ya lumshe idanu yana tuno yanayin da ya tsinci kansa a d'azu sai yayi murmushi yana girgiza kai tabbas yanayi ne mai dad'in gaske duk da bai shirya ba itama haka amma yanayi ne wanda bai tab'a tsintar kansa a cikin sa ba, yanayi ne da yake ji a take zai iya koma masa indai zai samu abinda ya samu a dazun.

Mik'ewa yayi ya fito yana murmushi k'aunar ta yake ji sosai tana sake ratsa zuciyar sa yana fitowa ya ga ta mayar da kayan ta da alama ko wankan ma batayi ba yana fito ta kalle shi tana kuka jiri yana d'aukar ta tace,
Chapter 76 · 0% Book details