Sashe 107
Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asad yace, "K'yale shi yazo." Suhail ya tsorota yace, "Amma ranka ya dad'e....." ya d'aga masa hannu dole yayi shiru ya fita yaje inda Hydar yake sai gashi ya tako yazo inda Asad yake zaune ya bud'e motar ya shiga ya zauna kusa da Asad d'in shi kuma ya bada umarnin kowa ya basu waje sannan ya kalli Hydar shi kuma yace, "Kasan sai ana neman izinin ganin ku, ranka ya dad'e" ya fad'a yana yiwa Asad jinjina yana kallon sa ido cikin ido.
Kallon sa Asad yake yi shima haka sai Hydar yayi dariya kad'an yace, "oga deaf." Asad ya basar ya b'oye raunin kan fuskar sa yace, "me yake tafe dakai?." Hydar ya wara hannayen sa yace, "kashe ka." Asad ya murmusa yace, "gani gaka." Hydar yace, "Ina so kisan ya zama na musamman ne gaskiya, kamar yadda nida kai muke na musmaman ko a gidan mu haka nake so komai ya kasance."
"Gani gaka duk abinda kake so zaka iya." Hydar ya kalli Asad yace, "Ina sonka har gobe Deaf amma nafi son kujerar katagum a kanka, naga yanzu ai ka koyo magana ba kamar da ba" ya fad'a yana dariya sai ya kuma cewa, "banfa yi niyar kashe ka bane tun farko da ba maganar ake yi yanzu ba, to lamarin ne naga sai an had'a da kisan sannan za'ayi nasara. Wannan matar taka ma cikin jikinta yana da kyau ace babu shi dan bana so ka bar baya."
Asad ya kalle shi sai ya kyalkyale da dariya yace, "Har face d'in ka ta canja na ambato Muwadda a lamarina, karka damu cikin tane kawai bana so ba ita ba kar ka manta nine na bada support d'in auren ta bazan mata komai ba."
Asad ya kalle shi yace, "Babban kuskuren da zakayi a duniya shine tab'a ta ko abinda yake jikin ta." Hydar ya girgiza kai yace, "Woww! Deaf fa ya koma mai magana yanzu ta dole ya koma Aliyu" sai kuma ya d'aure fuska yace, "In na tab'a ta d'in akwai abinda za'ayi min ne?."
Asad ya jingina sosai da kujera yace, "Baka sanin abinda zai faru sai ka aikata abinda aka hane ka." Hydar yace, "Zan kuwa so naga abinda zai faru gaskiya dan haka zan aikata kodan na gani d'in, kai kasan ni akwai son rigima. amma fa sai na fara kashe ka sai na koma kan d'anka daman na hannun jidda ba naka bane bani da damuwa da wannan" ya fad'a yana zaro bindiga daga aljinun sa ya saita ta ya kalli Asad sai ya sake fashewa da dariya yace, "Deaf nawa, ina ji da kai har yanzu, kayi hak'uri wannan zata ratsa zuciyar ka ta fasa k'aunar Rauda ta fito daga ciki ta tsiyaye a k'asa tabi rariya."
Asad yayi murmushi mai kyau ya gyara zaman sa yace, "Go ahead Hydar, kashe ni in zaka iya."
"Me zai hana na iya? Indai akan kujerar katagum ne zan iya yin komai."
"Bismillah!."
Hydar ya saita bindiga a daidai zuciyar Asad yace, "silences gun ce babu wanda zai san ka mutu dan ba k'ara zasu ji ba. Ka fad'i abinda kake so na fad'awa Muwadda kafin ka mutu ina so nayi mata baban albishir."
Asad baiyi magana ba bai motsa ba kallon sa yake yi ganin hakan ya saka Hydar yaja kunamar bindigar yace, "Baka da abin cewa kenan Oga deaf? Say goodbye" ya fad'a yana dariyar mugunta tare da harba bindigar.
#NanaHaleema
#FitattuBiyar
[17/12, 10:45 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*084.*
Kallon idon Asad yayi sai kuma ya kyalkyale da dariya ya jiya bindigar a hannun sa yace, "Relax our king babu bullet a cikin bindigar, taya zan kashe ka Abba yana raye? Ai kamar na kashe maciji ne ban sare kai ba. Sai na gama da Abba na gama da babyn cikin Rauda then sai na dawo kanka" ya fad'a yana kallon bindigar yana dariya.
Asad yayi murmushi shima ya kalli taga kafin ya dawo da kallon sa ga Hydar yace, "Hydar babu abinda zaka iya yi min, wani nawa ma baza ka iya yi mashi komai ba balle ni." Hydar ya sake yin dariya yana girgiza kai yace, "Asad d'in Mama, babu dalilin da zai saka na kasa ganin bayan ka, burina shine na d'auki ran kowa ciki harda naka ran" ya fad'a yana kallon sa.
Asad baiyi magana ba Hydar yace, "Ya jikin Mama? In ta farka kace ina gaishe ta ka kuma sanar da ita ina kan cika burin ta ne dan naga kai babu abinda zaka iya" ya fad'a yana kallon idanun sa. Kallon sa shima yake yi Hydar ya d'aga riga ya sake yin dariya yace, "Asad nasan kana jin Hydar a zuciyar ka" ya dafa kafaɗarsa yana bubbuga ta yace, "Hydar ina son Asad amma kuma yafi son mulki a kanka."
"Lokacin da na dawo Nigeria zan yi swapping sim card me ka bani abinci naci?" Asad ya tambaya yana kallon sa. Dariya Hydar ya sake yi yana tafa hannu kana yace, "Y'ar dabara ce irin tamu ta k'ananun yara ba wani abun bane ba" ya fad'a yana kallon sa har lokacin fuskar sa da murmushi.
Asad baiyi magana ba Hydar yace, "kana da yarda da yawa shiyasa a ko yaushe ake cutar dakai, nasan tun a Germany ka gano ni musamman lokacin da ka dage akan a kai Abba India nak'i tun a sannan nasan ka saka min question mark baka nuna min bane ba amma kar ka manta harara Asad yayi nasan me yake nufi, shiyasa tun a lokacin nayi maganin ka."
Ya sake kallon Asad d'in suka had'a ido sai ya d'an yi k'aramin tsaki yana runtse ido yace, "idon ka yana saka ni jin wani iri a jikina ka daina kallona haka bafa sata nayi maka ba." Kafin Asad yayi magana ya kuma cewa, "in kuma ba haka ba a juya akalar auren ka da Rauda ya dawo kaina, cikin sauk'i zan raba ku na aure ta daman can tawa ce. Kaga sai ayi 2_0 Aliyu ya rik'e Jidda ni har da albarka an samu ni kuma na rik'e Rauda" ya fad'a yana d'agowa ya kalle shi.
Asad ya lura so yake ya hasala shi ransa ya b'aci sai yayi murmushi yace, "Hydar!." Hydar ma yayi murmushi yace, "Asad! Sai fa kayi haƙuri na shirya wasu abubuwan da yawa za'a rasa rai za kuma a rasa lafiya. Tabbaci nake baka akan cikin jikin matar ka sai ya zama babu shi dan in zan k'yale komai bazan k'yale cikin ba, ka shammace ni ban san za'ayi ciki da sauri haka ba dan ban bari an zo wajan ba. Duk d'auka nake har yanzu abin sautin ya daina d'aukar sauti ashe ya gyaru har amo yake fitarwa ba iya sauti ba" ya fad'a yana kallon sa shima shi yake kallo.
Hydar yace, "Ashe sitiyarin motar ya dawo da aiki yadda ya kamata na d'auka tunda Mama ta lalata shi bai dawo daidai ba ashe nine nake haukan banza tunda gashi harda ciki."
Asad ya sau ke numfashi yace, "Ko a mafarki kar ka d'auka wannan abinda kake fad'a zai kasance." Hydar ya hard'e hannu a k'irji yace, "to muyi deal mana, in na zubar da cikin ta me zaka bani? Ni kuma indai ban zubar da cikin ba ka saka a kashe ni." Asad yace, "bani da lokacin da zan tsaya yin deal dakai Hydar, bana da lokacin da zan saurari shirmen ka mai kama da tatsuniya. In kayi nasara a kaina a kwanakin baya tabbas yanzu ni zanyi nasara a kanka."
Hydar ya murmusa yace, "Kana nan yadda na sanka confidence d'inka yana nan, to in ban tabbatar da shirina a kanka ba ai ba sunana AliyuHydar ba." Asad yace, "fitar min a mota." Hydar yace, "Daga na ambaci Rauda sai a kore ni daga mota? Ayi haƙuri tuba nake ranka ya dad'e ba wani abun nace zanyi da ita ba ai" ya fad'a yana yi masa jinjina kafin ya sake kyalkyalewa da dariya yace, "Zan fita Asad koda baka ce ba, amma ina so kasan zan dawo gare ka bazaka tab'a zama lafiya ba matuk'ar ina raye sai na raba ka da komai da ka mallaka ni na mallake shi ciki kuma harda matar ka da kake so. Zamu had'e nan bada jimawa ba, ina nan zuwa gare ka" yana gama fad'ar hakan ya fita daga motar ya shiga tasa motar yaja a guje.
A lokacin escorts d'in sa da Suhail suka dawo Suhail ya shiga motar uana fad'in, "Ranka ya dad'e fatan komai lafiya? Naga bindinga a hannun sa." Asad ya masa alama da su tafi kawai driver yaja motar kai tsaye gida suka wuce.
Shiru Asad yayi suna tafiya tunani yake yi ta ko ina Hydar ya gama gano lagon sa, ta ko wanne b'angare ya karance shi sosai shiyasa cutar dashi bazai yi wahala ba. Tambayar da yake yiwa kansa itace anya Hydar zai iya kashe shi? Yasan har yanzu Hydar yana sonsa anya zai iya kashe shi?. Bai gama nemo amsar tambayar ba suka iso cikin gidan kai tsaye b'angaren sa ya wuce.
Suhail yana bayan sa bayan sun shiga falon yace, "Suhail a tabbatar an sake k'ara tsaro a kaf gidan nan, inda babu camera ina so a saka" ya fad'a yana dafe kansa.
Suhail yace, "An gama ranka ya dad'e. Allah yaja zamanin ka Fulani Hajiya ce take neman izinin ganin ka." Asad ya sauke numfashi a wahale yace, "Suhail bana jin zan iya ganin kowa. Suhail na gaji sosai."
"To ranka ya dad'e sai a sanar da ita" ya fad'a yana juyawa zai koma.
"Tazo" ya fad'a a hankali Suhail ya amsa ya fita. Zama yayi a kan kujerar da take mallakin sa ba jimawa Hajiya ta shigo da kaf y'ay'anta mata da namiji ganin hakan sai ya mik'e tsaye suka k'araso yace, "Hajiya da an sanar dani da nazo da kaina."