Sashe 35
Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Katafaran restaurant suka shiga akayi order abinci suka ci shida ita basu jima a nan ba suka wuce home of ice cream, itace kawai tasha shi kam bai sha ba sai da ta shanye suka shiga mota ta sauke numfashi tace, "na gaji na kuma k'oshi." Baice mata komai ba da niyar sa su wuce sharaha amma jin ta gaji sai ya fasa suka d'auki hanyar hotel. Yana ajjiye motar ya saka ma'aikatan yi mata gaba da kayan ta su kuma suna takawa a hankalin hannun su sark'e dana juna ta kalle shi shima ya kalle ta sai ta b'oye fuska yayi murmushi suka shiga elevator.
Falon duhu sosai bata tsaya kunna haske ba ta shiga d'aki domin fitsari take ji bayan ta fito daga band'akin ta dawo falon, turus tayi ganin abinda yake falon ya d'auki hankalin ta ya kuma burgeta ta tsaya tana kallon ko ina.
Lafiyayyun flowers ne jajaye da yalaye anyi ado dasu a falon ga balloon a barbaje a k'asa kid'a na tashi kad'an-kad'an irin wanda ake kira slow music sak irin decoration na india, wajan yayi bala'in kyau ta tsaya a tsakiya inda balloon d'in suke tana kalla tana dariya cikin burgewa dan ba gani ta tab'a yi a zahiri ba. K'ananun flowers sune a zube akan carpet d'in da ya mamaye falon ko ina yayi kyau sai khamshi da yake tashi a wajan ga fitilar da take kawowa ta d'auke kalar blue.
_I wanna be in your life until the night is over, I wanna hold you so tight so tight, come in closer, it's been a hell of a ride forever single moment, you were there by my side. Whenever I'm broken u make me feel whole, whenever I'm lonely you're there for my soul, whenever you are girl that's where i call my home, whenever you doubt it i I'll lettin you know. Woahh girl i want to be dancing with you forever; you see through the storm and take me as I am, Baby it's magic anytime that we're together i make just love you and hold you for my hand, hold you for my hand, my hand, my hand._ wak'ar for my hand kenan ta burna boy itace take tashi a wajan a hankalu cikin dad'in sauraro.
Daidai inda ake ce, 'i wanna hold u so tight, so tight come in closer' daidai wajan Asad yayi holding d'in ta very tight yana jera mata kyakykyawan kiss a wuyan ta wanda ya saka ta kusa zaucewa ta rik'e shi kam a jikin ta. Zuciyar ta bugawa take domin ta fahimci wak'ar sak'o ne yake bata cikin salo na nuna soyayya da kuma sanya nishad'i a zuciya hakan ya saka ta gigicewa ta rike shi sosai shi kuma yana ta mata kiss a duk inda idanun sa yaje.
Cikin k'aramin lokaci dukkan su gangar jikin su da zuciyar su tayi nisa cikin soyayya da k'aunar junan su, shauk'i ne yake d'aukar su dukkan su ta rik'e shi kam shima haka yana yawo da hannun sa a jikin ta. Sakin ta yayi ya d'ago da kanta yana kallon idanun ta yace, "Ki yarda ko kar ki yarda I love you for the sake of Allah." Yana kallon ta tana kallon sa yake furta mata kalmar da ta saka zuciyar ta jijjiga idanun ta yayi narai-narai kamar zata zubar da hawaye tana kallon sa shima kuma ita yake kallo.
Hannu ta d'aya ya rik'e ya d'auko zobe mai kyau ya kama yatsan ta na kusa da k'aramin ya zura mata shi ya zauna cif a hannunta ya haska fatar hannunta. Kallon zoben take ta kalle shi sai ya d'aga mata kai yace,
"Do you love me Muwaddaty?." Rauda bata san lokacin da ta d'aga masa kai alamun eh ba sai kuma ta girgiza kai alamun a'a tunawa da qalubalen da yake cikin auren sa. Hannayen ta ya rik'e duka biyun yana cigaba da kallon idon ta amma ya kasa yi mata magana sai kallo.
"Akwai tarin qalubale a cikin zamana dakai, bana son sai na saki jiki dakai zuciyata tayi nisa a k'aunar ka rana d'aya ka rabu dani. Abinda nake jin tsoro kenan prince shiyasa bana son sakin jikina dakai sabida nasan ban dace dakai ba" ta fad'a a hankali tana kallon fuskar sa.
Yadda take magana muryar ta na shaking idanun ta na k'okarin sakko da hawaye ya saka shi matsar da bakin sa kusa da nata yayi kissing kad'an ya janye bakin sa yace, "babu abinda zai raba mu believe me. I will be always in your side forever." Kai ta girgiza tana kallon sa hawaye suka sakko mata tace, "Promise me u never leave me." Hannun ta ya rik'e yaja baya ya duk'a a kan guiwar sa duka biyun yace, "I promise you I will never ever leave you" Sai ya d'an cije baki yace, "Kome zai faru ina tare dake, ina sonki so mai yawa" ya furta a sanyaye muryar sa na yankewa alamu sun nuna maganar da yake yi tayi yawa.
Bin sa tayi ta durk'usa itama tace, "are you sure that you never leave me?." Kai ya d'aga mata alamun eh ya matsa hannun ta yace, "I'm very much sure Muwaddaty." Kallon sa take yi da kai yayi mata alamun tana sonsa, sai tayi murmushi ta sunkuyar da kai tace, "I love you." Jawo hannun ta yayi suka yi baya ta kwanta a jikin sa shima ya kwanta a kan carpet flat yana kallon ta tana kallon sa hannun sa yana zagaye da k'ugun ta.
Juyawa yayi ta koma k'asa shi kuma ya dawo sama yana gefen ta yana kallon ta cikin blue light a hankali yace, "repeat it again" ya fad'a cikin muryar da ita kad'ai ce kawai zata ji.
"I love you so mu......" bakin ta yayi shiru lokacin da ya fara kissing d'inta cikin sauk'in soyayya mai nuna tsantsar kewa da k'auna a bayyane.
Wak'ar da take tashi ta sake jefa su cikin shauk'i sukayi nisa a cikin sabon yanayin da suka tsinci kansu, suna kwance cikin flowers masu kyau da khamshi k'auna da soyayya na sake narkar da zuciyar su cikin k'auna. Ya gigita Rauda tayi nisa a cikin duniyar da yake so taje shima yayi nisa a cikin ta. kamar an saka masa remote ya dakata da abinda yake yi ya dafe kansa da hannun sa ya koma gefe yana jan numfashi har lokacin hannun sa yana kansa yana sauke ajiyar zuciya.
Rauda ganin yanayin da ya shiga sai ta janye jikinta ta tashi da sauri ta shiga d'aki tana sauke numfashi duk a tunanin ta ciwon da take dashi ne ya dakatar shi yin abinda yake niya. Ya jima a haka kafin ya tashi jikin sa a sanyaye ya shiga d'aki zuciyar sa cike da tsoro da tunanin dalilin yanayin sa da kuma abinda ya jawo tsayawar komai ba tare da ya shirya ba.
_Gafa Mama a hanyar Egypt, ga Asad yayi Alqawari, ga kuma aikin Mama ya kama shi.😨_
[17/12, 10:40 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*043.*
Zuciyarta bugawa take tana dafe da ita har lokacin idanun ta a kulle yake babu abinda take gani sai abubuwan da suka faru a lokaci kad'an da ya shud'e. Gani take kamar a mafarki ya faru ba gaske ba ta bud'e idon ta tana fuskantar kanta a mudubi tana kallon fuskar ta sai ta kulle idanun ta tunawa da abinda ta furta masa ta sake dafe zuciyar ta tana ji yadda take bugawa da sauri.
'Ke Rauda anya bakiyi gangancin barin gangar jikinki da zuciyar ki fad'awa tarkon soyayyar wannan bawan Allah ba?, kin sani shi ba daidai yake dake ba meyasa zaki bari rud'in kalaman sa suyi tasiri a kanki?. Kija jikin ki ki tuna matsayin ki sannan ki tuna wacece babar sa har kashe ki ta turo ayi dan kawai bata sonki, ki san abin yi kafin wankin hula ya kai ki dare.' Salon bugun zuciyarta tane ya canja ya koma na tsoro da fargaba domin abinda zuciyarta ta fad'a mata gaskiya ne ta tabbatar ba k'arya bane.
Ita ba sa'ar Asad bace tabbas amma gashi tayi sake zuciyarta ta fara yin nisa a cikin k'aunar sa. Kanta ta dafe a bayyane tace, "Yayi min alqawarin bazai barni ba nasan kuma zai cika" ta fad'a tana dafe kanta da hannun ta.
Numfashi take saukewa a hankali kafin ta tashi jikin ta a sanyaye ta shiga band'aki.
A b'angaren Asad tunda ya shiga d'akin yake zaune yana tunanin abinda yake faruwa dashi wanda hakan bai tab'a faruwa ba bai kuma tab'a tunanin zai faru d'in ba, kansa yake ji yana juyawa ya tashi zaune yayi shiru yana tunanin abinda ya faru har hakan ta kasance. Tunanin yaga bazai yi masa ba ya shiga band'aki sharp-sharp yayi wanka ya fito ya canja kaya ya fita daga d'akin gabad'aya.
Asibiti ya wuce kai tsaye ya kai kansa ya sanar dasu matsalar da ta faru aka shiga yi masa gwaje-gwaje a nan take amma babu wata matsala da aka gani a tare dashi, magani suka bashi wanda zaiyi amfani dashi jikin sa duk a sanyaye ya baro asibitin. Koda ya koma d'aki kawai ya wuce ya kalli agogo yaga dare ya raba yayi alwala ya tayar da sallah kamar kullum.
Ya jima yana ibada har akayi asuba sannan ya nemi waje ya kwanta duk da ba baccin yake ji ba zuciyar sa a cushe take ya rasa tunanin ma da zaiyi gabad'aya damuwa tayi masa yawa zuciyar sa tana bugawa da sauri-sauri.
*☆☆☆*
*Nigeria.*
"Hydar ya jikin nasa? Me likitocin suka ce?." Hydar daga can b'angaren yace, "Ranka ya dad'e tunda muka iso aka karb'e shi yanzu haka har yanzu basu fito ba nima jiran su nake." Mai martaba sarki yace, "babu wani bayani da sukayi maka ko kad'an ne?."
Hydar yace, "Babu." Mai martaba yace, "Hydar ina zargin wani abu akan lamarin ciwon nan nasa."
Hydar yace, "kamar me kenan Takawa?."
"Ina zargin da saka hannun wasu a ciwon nan, in ka duba shekaran jiya da daddare lafiyar sa lau har da babar ka sunyi magana dan tana fita ya naje wajan sa yake sanar dani fitar ta. Akwai wani abun da ya faru."