Sashe 22
Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'ago ido tayi ta kalle shi kana tace, "Na'am." Ya bud'e baki zaiyi mata magana sai kuma yayi shiru taga ya runtse idanun sa yana cize baki ya fara nuna ta da yatsa yana karkad'
a shi kamar mai magana amma kuma ba magana yake mata ba. Duk sai taji tsoro ya mamaye mata zuciya ganin yanayin sa gabad'aya ya canja lokaci guda fuskar sa ta kuma d'aurewa fiye da d'azu.
Fusata taga yayi yayi cilli da robar ice cream d'in ta daki bango ta b'ata wajan gabad'aya ta firgita ta kama jikin ta tana kallon sa sai taga yana had'd'iye saliva dak'yar har lokacin cizon bakin sa yake yi yana kuma kallon ta alamun magana yake so yayi baya son yi d'in ne kawai.
Dak'yar ya fizgo maganar daga bakin sa yace, "He touched you a gaban idanuna...." Sai kuma yaja numfashi mai tsaho yace, "why.....!." Jin abinda yace sai ta gano inda maganar ta nufa kenan kishi yake dan Khalifa yaja mata kumatu wanda itama bata san hakan zai faru ba da zata dakatar da faruwar sa, zatayi magana ya d'aga mata hannu yana murza yatsun hannun sa amma bai ce komai ba ya mik'e ya shiga d'aki.
Rauda sai ta kasa nutsuwa hankalin ta taji ya tashi ganin yadda yake nuna ta da yatsa fuskar sa duk ta canja hakan ya tabbatar mata da ba k'aramin abu yaji a ransa ba tunda gashi ya bayyana har ya kasa b'oyewa kuma laifin tane. Rauda tace, "to yanzu ya zanyi? Ni ban san hakan zata faru ba da ban bud'e k'ofar ba, sannan ban san zaiji haushi haka ba."
'Kije ki bashi hak'uri tunda ke kika yi masa laifi kuma matar sace ke, zunubi kika aikata babba barin wani namijin da ba maharramin ki ba ya tab'a ki kuma a gaban mijin ki. Kije ki nema ya yafe miki fushin sa gare ki ma illa ne' abinda zuciyarta ta fad'a mata kenan ta kuma gamsu da hakan ta mik'e da niyar zuwa sai kuma tace, "to naje nace masa me?" Dafe kai tayi cikin rashin sanin mafita. Nufar d'akin tayi bayan ta samo dabarar da zatayi amfani da ita zuciyar ta na bugawa kamar zata fito daga k'irjin ta.
[17/12, 10:39 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*037.*
A hankali take tafiya har taje k'ofar d'akin tana tunanin ta yadda zata shiga in ma ta shiga tace masa me..?. A haka tayi bismillah ta tura k'ofar d'akin da sallama a bakin ta ta hango shi a tsaye a jikin taga yana kallon motocin da suke wucewa yana sauke ajiyar zuciya da alama har lokacin bai wuce ba.
Takowa take a nutse har tazo kusa dashi ta kalle shi shi kuma ba ita yake kallo ba tagar yake kalla tace, "Kayi hak'uri bazan sake ba, ban san zai tab'a ni ba da bazan bud'e k'ofar bama." Kamar jira yake tayi maganar ya sake fusata cikin maganar sa da bata fita sosai yace, "Ohh bud'e k'ofar da kikayi u think kinyi daidai?. I think tun a hospital nace miki bana son wannan shirmen da kuke yi dashi ko?." Taji tsoro sosai ranar farko da taji doguwar magana a bakin sa har haka kuma tana fita da k'arfi ba kamar yadda ya saba magana ba.
"I'm sorry" ta furta kamar zatayi kuka tana kallon sa ya d'auke ido daga kanta yana kallon tagar iska na kad'a shi yana ji kamar ya dira mota ta buge shi kowa ma ya huta. Baya son yaga wani ya rab'i abinda yake so ko kad'an balle ace ma mace macen ma matar sa har wani banza zai rik'e mata kumatu a gaban sa kuma matar bata hana faruwar hakan ba balle ta d'auki mataki. Ganin yayi shiru amma da alama bai wuce ba Rauda tace, "bai san ina da aure ba beside bai san ni matar ka bace, d'auka yake ni Sister d'in kace shiyasa."
"Ke kuma u can't tell him, just because u feel ashamed to tell him that I'm your husband right?" ya fad'a ba tare da ya kalle ta ba har lokacin kallon tagar yake yi. Rauda tace, "kaine baka bada damar hakan ba sabida baka nuna musu ni matar ka bace kace ni Sister kace, waccan likitan ma a gaban ka take cemin sistern kan but baka tab'a ce mata I'm your wife ba, why ni zan fad'a musu?. In na fad'a karyata ni ma zasuyi but ban dace da zama hakan ba shiyasa kaima baka nuna musu ni ba sabida kar kaji kunya."
Banza yayi mata bai ko kalle ta ba balle ya amsa tagar sa yake kallo kawai ganin hakan ya saka tace, "I'm stand here to tell u akwai mission da ya saka ka aure ni amma badan kana sona ba kamar yadda kace, ni nasan akwai abinda kake nufi dani amma bawai kana sona bane. Banga wani sigh da zai tabbatar min da kana sona ba, kayi amfani da power da kake dashi ka d'auko ni daga gidan mu ka ajjiye ni a nan kana k'inyi min magana. For how kake tunanin zan d'auka kana kishin wani dan ya tab'a ni for god sake?" ta fad'a with full confidence babu tsoro a tare da ita duk da gaban ta yana fad'uwa.
Kallon ta yayi ya cize bakin sa ya girgiza kai kafin ya nuna msta k'ofa yace, "Out!." Murmushi Rauda tayi tace, "Zan fita, but stop pretending like u feel jealousy about me, I know your target ka kawo ni ne kawai dan kayi humiliating d'ina not love" tana fad'a ta fita ta k'yale shi kamar baiji me tace ba sai bayan yaji ta kulle k'ofa zuciyar take angiza shi akan ya fad'a k'asa kawai mota ta take shi ya mutu tunda har zata iya tsayawa a gaban sa ta fad'a masa haka duk da tarin son da yake mata.
Zantuttukan ta ne suke tayi masa amsa kuwa a kunnen sa ya toshe kunnen sa ya bar jikin windown ya dawo ya zauna a gefen gado idanun sa a kulle. Shi kansa yana jin haushin rashin maganar da bayayi mta amma ya zaiyi halittar sace a haka baya iya magana kamar yadda mutane sukeyi. Yana sonta ya sani yana kuma son kasancewa da ita a ko yaushe amma baya iya furta mata hakan ko yaushe bakin sa nauyi yake yi ga kuma jinin sarauta da yake yawo a jikin sa abun sai ya zama biyu ga halitta ga kuma gadon sarauta komai sai ya k'ara tunzura.
'Ba mayafi taje ta bud'ewa wani k'ofa, tayi masa dariya har yana rik'e kumatun ta maimakon ta baka hak'uri da kalamai masu dad'i matsayin ta na matar ka sai taso yi maka rashin kunya? Tama raina maka hankali dan kawai taga kana sonta ne shiyasa ta furta abinda ta fad'a amma badan so ba da ita in akace tayi baza ta iya ba" zuciyar sa ta fad'a masa ya koma da baya ya kwanta yana sauke numfashi haushin ta dana Khalifa yana sake ninkuwa a zuciyar sa musamman ma ita.
A fusace itama ta koma d'akin da take har k'afar ta nayi mata zafi sabida takun da take yi da k'arfi har ta manta ma tana da ciwo ta zauna a kan gado tana wuci ita kad'ai ita a dole anyi mata laifi. "An tab'a mutum haka bazai yi magana ba amma ya dinga nuna min iko dan kawai ya d'auko ni da kud'i?. In badan halin Baba na son kud'i ba dashi ya isa azo wannan matsayin? Kud'in sa ko kyau da mulkin sa duka basa gabana kulawa nake buk'ata a gidan aurena ba wannan ba, dan kawai yasan ta yadda ya d'auko ni sai ya dinga min abinda yaga dama, to wallahi bai isa ba daidai nake dashi na; na daina yi masa shiru zan nuna masa asalin wacece Rauda."
Yadda take bayani ita kad'ai sai ka d'auka ita da wani take jawabin sai masifa take ita kad'ai a lallai ba'a kyauta mata ba. Tsaki taja ta jawo wayar ta ta d'auka ta shiga wps ta bud'e novel tana karantawa ko zai d'ebe mata kewa.
Tana ta karatun ta tana yi in ta tuna taja tsaki a haka har akayi sallar asuba bata farga ba sai kira ta gani ta wayar ta ta ajjiye da sauri ta shiga band'aki tayi alwala ta tayar da sallah kafin ayi asuba.
Tana idar da asuba bacci ya d'auke ta mai nauyi.
Bata tashi ba sai azahar tana mik'ewa zaune abinda ya faru jiya ne ya fad'o mata sai kuma jikin ta yayi sanyi tunawa dafa laifin ta d'in ne ba nasa ba tunda a gaban sa wani ya tab'a ta koda baya kishinta baya sonta tunda akwai aure dole zaiji babu dad'i. A haka ta shiga band'aki tayi wanka ta fito ta d'auki riga da wando na Pakistan cikin wanda Yaya Ummi ta siyo mata ta saka ta d'aura d'ankwalin a kanta sukayi mata kyau sosai.
Gyara gadon da ta tashi tayi ta had'e komai waje guda tana niyar fita taji wayar ta tayi k'ara sai kuma ta katse, k'arasawa tayi taga number Yaya Ummi ce tayi mata flashing ta zauna a gefen gadon ta kira ta amma bata d'auka ba sai kawai ta kira Umma. Sun sha hira sosai Umma tana tayi mata fad'a akan zama da mijin ta da yadda yanayin sa yake na rashin magana tayi mata nasiha kamar kullum kafin suyi sallama.
Ajjiye wayar tayi ta tayar da sallar azahar kafin ta idar ta taso ta fito falon gabanta na fad'uwa matuk'a. Baya falon sai dai an gyara shi tsaf sai khamshi air freshener na yake yi ga khamshin turaren sa da ya had'e dana d'akin ga sanyin a.c da ya garwaye da khamshin sai yake bada kalar khamshi mai sanyi daban. Mamaki take yi wai waye yake gyara d'aki da falon haka ita dai tasan bashi bane ba amma ko yaushe sai taga wajan tsaf kamar ba'a zama a ciki.