← Book details Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 131

Sashe 24

Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ina girmama mace that's why ban dakatar dake ba tun farko. Rauda is my lovely wife not my sister, so ko k'yaleni bana son takura" ya fad'a da alama ya fusata yana kallonta dan ya gaji da bibiyar sa da take yi shiyasa yayi maganin abun. Kallon Rauda take yi da mamaki ganin abincin ta take ci duk da yanayin ta ya canja daka kalle ta zaka ga haka ta nuna ta da yatsa tace, "Wannan abar ce matar ka? Ka daina irin wannan wasan Handsome baka dace da yin k'arya ba."

Ba wanda yayi mata magana ta sake kallon Rauda tace, "take a look at her how com wannan abin zata zama matar ka for god sake?." Ta sake kallon Rauda sai tayi dariya tace, "nasan kana min wasa ne amma wannan sai dai tazo a housemate d'inka amma ba matar kaba. See her face abeg; she look like mon....." dukan table d'in da yayi k'arfi ya hana ta k'arasawa sabida yadda ta tsorata ya kalle ta yana cize baki yana nuna ta da yatsa cikin fushi da b'acin rai amma baiyi magana ba. Rauda ce ta mik'e tsaye shima ya mik'e bai kalle ta ba yayi gaba Rauda ta kalle bayan ya wuce tace, "Ni da kike rainawa na fiki sau dubu a wajan sa, da a bashi ke gwara a bashi matattaciyar dabba mara motsi, ki duba yadda yanayin sa ya canja da kika fad'a min magana ko a nan zaki tabbatar da matsayin da nake dashi a wajan sa, ki nemi wani wannan kam nawa ne ni kad'ai" ta fad'a tana wucewa ta barta a zaune tana kallon su. Muhibba ta mik'e tsaye tace, "Noo that can't be possible! babu ta yadda za'ayi wannan abar ta zama matar handsome kamar prince. I'll surely find out the truth ko meye zan gane."

      A mota ta same shi ta shiga motar ta zauna yaja motar suka bar wajan kana kallon sa kaga ransa a b'ace yake sosai har suka koma baiyi magana ba, suna shiga d'akin sa ya shiga itama ta wuce nata jikin ta duk yayi sanyi a haka tayi wanka tayi sallar i'sha da take kanta ta shirya cikin kayan bacci riga da wando masu tsantsi ta fito falon.
Agogo ta kalla taga k'arfe d'aya na dare ta nufi d'akin sa jikin ta duk a sanyaye ba tare da tasan abinda zai kaita can d'in ba ta tura k'ofar ta hango shi a inda ta same shi jiya.

A hankali take takawa ciki har tazo daf dashi cikin murya mai sanyi tace, "Prince!." Runtse ido yayi jin sunan yayi har cikin bargon sa bai juyo ba bai kuma motsa ba ya dai yi ajiyar zuciya. Rauda tace, "ka fad'a min gaskiya, meyasa ka aure ni....?." A hankali ya juyo ya kalle ta ta d'ago masa kai tace, "ban dace dakai ba abinda likitan can ta fad'a gaskiya ne ban dace dakai ba da y'ar aikin ka na dace ba mata ba. Ina so nasan gaskiyar lamarin ko zan samu peace of mind sabida a zahiri ban dace da kai matsayin mata ba.  Meyasa ka aure ni?."

Takowa yake a hankali yana kallon idanun ta itama kallon sa take duk da abinda take fani a idanun sa amma bata janye ido ba har yazo gab da ita yana kallon ta ya saka hannun sa duka biyun ya jawo ta jikin sa ya rungume ta tsam-tsam for the first time.
[17/12, 10:39 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*038.*

         Yadda ya rik'e tsam a jikin sa a karona farko dukkan su sun tsinci kansu cikin bak'on yanayi mai wahalar fasarawa musamman zuciyoyin su da ta k'ara kaimi wajan gudu da bugu wanda basu tab'a riskar kansu a cikin yanayi irin sa ba. Gangar jikin su tayi sanyi ko wanne a cikin su ya kasa kwatar kansa daga wajan d'an uwan sa tafiyar wani abu suke ji a cikin fatar su yana zagaya har cikin gashin kansu. Ruwan soyayya suke ji ana kwararo musu daga sama tun daga kansu har Farcen k'afar su.

Sun kwashi tsahon mintina biyar a haka ya manta k'afar Rauda har lokacin ba lafiya ne da ita ba tsayuwa mai tsaho tana sakawa ta sagewa ta fara yi mata ciwo, a daidai wannan lokacin k'afar ta rik'e ta d'aga ta sama ta furta, "k'afa ta." Yadda ta furta maganar a hankali har lokacin tana jikin sa ba k'aramin sabon yanayi ya sake jefa shi ba bai sake ba a haka yake tafiya da ita har kan gado ya zaunar da ita ya zauna gefen ta yana kallon ta idanun ta a rufe. Rana ta farko kenan da ya fara jin abinda yake ji akan wata mace shiyasa ya rud'e tsintar kansa da yayi a wani yanayi wanda ya kasance bak'o a wajan sa. Umarnin da zuciyar take bashi shi kawai yake bi hakan ya saka shi kafa mata idanu tare da rik'o hannun ta yana sake k'arewa fuskar ta kallo.

A hankali ta bud'e idanun ta suka had'a ido ya saukar da nasa k'asa yana kallon hannun ta kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa sabon tunani ya d'arsu a ransa ya sake kallon ta ya sake d'auke kai alamun tunanin wani abu yake yi wanda yake son aiwatarwa amma kuma yana jiran umarnin zuciyar sa kafin ya tashi tsaye ya tasar da ita itama yace, "can we pray?." Kallon sa tayi yadda yayi maganar a hankali ta shige ta sosai ta tab'e baki ta d'aga masa kai alamun eh domin so take taga iya gudun ruwan sa kana ya bata amsar tambayar da tayi masa.

       Sallah sukayi raka'a biyu kamar yadda addini da al'ada ta tanadarwa ma'aurata bayan sun idar ta tashi daga kan sallayar ta zauna a gefen gadon ta kalle shi muryar ta a sanyaye sosai tace, "baka bani amsa ta ba, ina so na sani domin nasan matsayina a wajan ka, duk da amsar a bayyane take amma ina so naji daga bakin ka zanfi amincewa." Tsam ya tashi ya d'auke sallayar ya ajjiye a mazaunin ta ya dawo kusa da ita ya zauna zuciyar sa na sake fad'a masa abinda zaiyi tana sake ingiza shi ga aikata abinda bai kawo shi a ransa kusa ba ya kalle ta yace, "meyasa kika tambaya?."

"Ina so na sani na fad'a maka, ban dace dakai ba meyasa ka zab'e ni? Ban dace da rayuwar gidan ku ba meyasa ka d'auko ni? Ban dace da zama a cikin iyalan ku ba meyasa ka saka ni?. Ni ba kowa bace face k'ask'antacciya a cikin ku domin bazan had'a kaina daku ba ta ko ina kunyi min zarra wacce bazan kamo ku ba har abada. Sannan gani ni ba kyau gare ni ba sai......." d'uf bakin ta ya kulle sakamakon abu mai sanyi da khamshi tare da taushi da taji ya kulle mata bakin ta, ta zaro idanu waje ganin abinda take karantawa a novel take gani a American film da sauran finafinan k'asar waje ya faru a kanta.

Cak numfashin ta ya fara k'ok'arin tsayawa jin abinda bata tab'a ji ba a cikin bakin ta yana yawo tamkar tafiyar maciji yana zaga ko wanne sak'o na cikin bakin ta yana tab'a duk wata halitta da Allah yayi a cikin sa. Shiru ya ratsa a wannan lokacin baka jin sautin komai a d'akin motsin kirki babu wanda yake yi a cikin su idanun su dukka a lumshe suna karb'ar bak'untar bak'on yanayin da yazo musu bazata ba tare da tsammanin zuwa sa ba.

Dukkan su basu da nutsuwa wannan lokacin jikin su da zuciyar su tayi nisa cikin lokaci kad'an ba tare da sun shiryawa hakan musamman ga Rauda. Rauda bata farga ba taji sabon yanayi yana ratsa ko wanne sassa na halittar da Allah yayi a jikinta nan take jikin ta ya sake saki lokacin da ta tabbatar babu riga a jikinta, har lokacin bai cire bakin sa daga cikin nata ba sai ma tallafar kanta yayi da hannu guda d'aya yana cigaba da abinda yake yi zuciyar sa na sake k'arfafa guiwa.

        Lokacin da hannun guda d'aya ya fara zagawa a kan fatar bayan ta sai da ta sauke b'oyeyayyiyar ajiyar zuciya jin hannun sa yana tab'a fatar bayan ta hakan ba k'aramin sake rud'a tunanin ta yayi ba, ba zato babu tsammani taji yana k'ok'arin kwantar da ita a kan gadon hankalin ta ya fara dawowa jikin ta ta yunk'ura cikin rashin k'arfin jiki zata tashi ya mayar da ita ta kwanta sai a lokacin ta sake tabbatar babu suttura a jikinta. Hasken d'akin taga ya kashe d'akin yayi duhu sosai daidai lokacin da ya cigaba da zagawa da hannun sa ko ina na jikinta ta sauke numfashi ta kulle idanun ta tana ji kamar ta kurma ihu sabida yanayin da take ji a jikin ta bana wasa bane.

'Kin sakar masa jikin ki yana niyar mallakar ki har abada ba tare da kin tabbatar da sonki da yake yi ba, ya gama abinda yane so dake k'arshe ya sake ki shikenan ya cuce ki ya mayar dake bazawara mai lasisi, baki da hankali ko?' Zuciyarta ta fad'a mata ta bud'e idanun ta tunawa da hakan tayi k'ok'arin kwace kanta a hannun sa amma ina ta makara a wannan lokacin babu wanda zai iya kwatar ta daga hannun sa domin yayi nisa baya jin kira kome zatayi a wannan lokacin tunda yayi niya sai dai ta jira ya kammala sannan ta aikata nata domin yadda yake jin zuciyar sa babu mai tsayar dashi a wannan lokacin.

Ba zato babu tsammani ba tare da shiryawa hakan ba taji bak'on abu wanda bata tab'a jin irin sa ba tunda Allah ya kawo ta duniya yana shiga cikin jikin ta sai a sannan take jin muryar sa a hankali amma bazata tantance abinda yake cewa ba sabida ita kanta ba'a cikin hankalin nata take ba.

(fan's kar ku manta fa Asad a cikin labarawa yake so akwai soyayya⛹‍♀️🤣😎)

*After some minutes.*
Chapter 24 · 0% Book details