Sashe 26
Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mum tace, "Kar ki kuma fad'a zaki aure shi ke kad'ai zai zauna da ita a matsayin matar sa bayan ke babu wata. Ki kwantar da hankalin ki komai ya kusa dawowa hannun mu nan bada jimawa ba, nan da wani lokaci kad'an Asad d'in kansa hannun ki zai dawo ba babar sa ba." Jidda ta goge idanun ta ta d'ago kanta tana murmushi tana kallon mahaifiyarta ta domin kalaman ta sun kwantar mata da hankali ba kad'an ba shiyasa take alfahari da ita.
*☆☆☆☆*
A b'angaren Hydar tunda ya bar wajan Mama jikin sa yake a sanyaye gani yake kamar bai kyauta mata ba goyan bayan auren Asad da yayi tunda bata son hakan matsayin ta na uwa kamar bai kyautu yayi mata haka ba. Hydar ya shafa kansa yana kallon wani waje daban yace, "Ina so ta daina fushi dani domin tafi kowa sona a duniya."
Ya cize lips d'in sa yace, "Ta yaya zan dawo da Asad bayan yana tare da wacce yake so? Shima in nayi masa haka banyi adalci ba nafi kowa sanin waye shi, bashi da wanda yake so a duniya sama dani kodan na saka masa ya kamata nayi iya bakin k'ok'arina wajan ganin bai dawo yanzu ba." Yayi shiru kafin ya naushi hannun sa yace, "meya kamata nayi? Ya zama dole nayi wani abun kodan fushin Mama da yake a kaina, Yadda Mama bata son auren nan zata iya yi min baki akan cikar burin ta nasan babu abinda bazata iya ba balle babban burin ta da yafi ko wanne a duniya."
Ya sauke numfashi ya shafa kansa yana cize baki yace, "Dole nayi wani abun!."
_Tofa an shiga tsaka mai wuya._⛹♀️⛹♀️
[17/12, 10:39 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*039*
Bud'e idanun ta take yi wanda suka yi mata nauyi sabida kukan da tayi ba kad'an ba hakan ya haifar da nauyin idanun ta da kuma kunburi, Bud'e idon take a hankali kasancewar babu haske a inda take hakan ya taimakawa idanun nata wajan bud'ewa ba tare da wani abun ya kawo musu barazana ba. K'arewa d'akin kallo take yi sautin agogo yana tashi a hankali, tik, tik, tik, hakan ya ja hankalin ta ga kai idanun nata kan agogon.
Dafe kai tayi ganin lokacin sallar azahar har ya wuce ta rutse ido tana jin rad'ad'i a jikinta ga kanta da yake ciwo ga k'afar ta da take yi mata suka kad'an-kad'an. Yunk'urawa tayi ta mik'e zaune tana share goshin ta tana furzar da iska abubuwan da suka faru suna yi mata yawo a cikin kanta. Runtse ido tayi tunawa da abinda ya wakana tsakanin su ta cize baki ta d'aki gadon tana ji kamar ta d'auki ruwa ta wanke abinda ya faru ta daina tunawa ko zata daina jin abinda take ji a zuciyar ta amma hakan bazai yu ba.
Idanun ta taji suna niyar kawo sabbin hawaye tayi aurin mayar dasu ta yaye bargon da ta rufa ta sauka daga kan gadon a hankali ta mik'e tsaye tana jin kamar ta kurma ihu sabida takaicin da take ji a zuciyar ta. A haka ta shiga band'aki ta watsa ruwan zafi a jikin ta ko zata ji dad'i ta gasa kanta sosai tayi alwala ta fito tana takawa a hankali sabida tana jin zafi tana daurewa ne kawai. K'arewa d'akin kallo sai kuma taja tsaki hawayen da take rik'ewa suka sakko mata towel d'in na jikin ta take takawa har taje bakin k'ofa ta bud'e ta fito falon.
Babu kowa a falon ta wuce zuwa d'akin ta ta shiga yana nan yadda ta barshi ta saka kaya har lokacin kuka take bayan ta gama ta tayar da sallah har ta idar hawaye bai daina zuba daga idanun ta ba ta kwanta a kan sallayar tana cigaba da kuka. Taji motsin bud'e k'ofar amma bata motsa ba sabida haushin sa take ji bata so ta ganshi ko kad'an hakan ya saka tayi kamar bata ji shi ba.
A hankali ya k'araso inda take kwance yana jiyo sautin kukan ta ta cikin hijjabin da yake jikin ta wanda ta b'oye kanta a ciki ya durk'usa ya saka hannayen sa duka biyun ya d'ago ta zaune tayi luuuu zata koma ya rik'o ta yayi mata garkuwa da jikin sa ya zauna shima kamar yadda ta zauna gabad'aya tana kwance a jikin sa.
Shiru ya sake ratsa tsakanin su bata daina kuka ba shima kuma baice komai ba ya zubawa waje d'aya ido yana kallo amma ya rasa ta inda zai fara fad'a mata abinda yake zuciyar sa game da ita, ya rasa ta hanyar da zai bi ya fayyace mata sirrin zuciyar sa da yadda yake jinta a jikin sa ko zata fahimta ta daina wannan kukan. Ya kalle ta sai ya d'ago da kanta yaga kukan take har lokacin bakin ta har rawa yake yi ya matsa da fuskar sa kusa da tata yana kallon ta, tana jin hakan a zuciyar ta tasan kallon ta yake amma duk da hakan bai hana ta daina zubar da hawaye ba.
A hankali ya had'e bakin sa da nata yana kissing a hankali a nutse babu tashin hankali, hawayen bai daina zuba ba hakan ya saka shi rik'e kanta da hannun sa guda biyu yana kissing yana kallon fuskar ta yana so yaga hawayen sun daina sakkowa. Bai d'auki lokaci mai tsaho ba cak kukan nata ya tsaya sai hawayen da suke kan fuskar ta tayi shiru tana fuskantar yanayin da ya kawo mata ziyara a karo na biyu, wani abu take ji a jikinta wanda baza ta iya jure masa ba hakan ya saka taja baya duk da ya rik'e kanta amma hakan bai tana ta zare bakin ta daga cikin nasa ba.
Bai hana ta ba daman abinda yake so ta daina ta daina d'in ta kifa kanta a guiwar ta haka kawaj take jin wani abu mai kama da kunya yana zaga jikinta lokaci d'aya, tashi yayi ya fita jim kad'an ya dawo ya same ta a yadda take ya ajjiye abinda ya shigo dashi ya a inda ya tashi zauna yace, "kici abinci then Kisha magani."
K'in d'ago kanta tayi ya saka hannu da niyar d'ago ta ta sake cusa kanta ciki sai ya k'yaleta ya jingina da gadon kamar yadda take yi ya zaro hannun ta d'aya daga cikin jikin ta ya rik'e yace, "I'm sorry!." Yadda ya furta kalmar sorry d'in ji tayi kamar an soka mata wani abu a zuciyar ta taja numfashi amma bata d'ago ba ya kuma cewa, "Amsar tambayar ki ta jiya ita na baki a jiyan, in baki amince u can cheek your phone, but kici abinci" ya fad'a a sanyaye yana jawo abincin ya d'auki tea d'in da ya had'a mata yana jiran ta d'ago kanta.
Bata d'ago ba har lokacin ya zuba mata ido yana kallo jin shiru babu motsin sa sai ta d'auka baya wajan ta d'ago a hankali sai suka had'a ido ta firgita zata mayar da kanta yayi saurin rik'e kan nata yace, "Please" ya furta yana kai cup d'in bakin ta.
Ido ta lumshe tak'i bud'e bakin shi kuma yak'i janye cup d'in, a hankali ta bud'e bakinta ya bata tea d'in ciki sai tayi saurin dawo dashi jin zafi hankalin sa ya tashi ya ajjiye na hannun sa yace, "I'm sorry ban yasan miki zafi ba, I hope bb damuwa?" Ya fad'a yana rik'o kanta ganin bakin ta a buɗe har lokacin sai ya sake mayar da bakin sa cikin nata duk dan kar taji zafin shayin.
Mintina biyu ya sake kashewa kafin ya zame bakin sa ita kuma har lokacin idon ta yana kulle ya sake d'aukar tea d'in ya kai bakin ta ya bata tasha dan ya wuci. Sai da ta shanye tasss sannan ya ajjiye glass cup d'in ya mik'e tsaye.
Tashi yayi ya d'auko wayar ya ajjiye mata kusa da ita ya fita, tana jin rufe k'ofar sa tayi tsaki ta buɗe ido tace, "Iya abinda zai iya cemin kenan matsayina na wacce yayi disvirgin, ina so da k'auna a nan?. Allah ka bimin hakkina ba laifina bane laifin Baba ne badan shi ba da hakan bata faru ba" ta sake fad'a tana kuka sosai sai kuma taja wayar tata ta kunna nan tayi karo da notification ta danna taga godon message ta fara karantawa kamar haka.
_Heey Muwaddaty!. nayo miki wannan sak'on ne ba dan komai sai dan na bayyana miki the kind of love i have for you, and the reason why i have gotten married to you is because i love you muwaddaty believe me or not wannan shine gaskiyar abin dake cikin zuciyata,na aure ki ne dan ina sonki badan na wulak'anta ki ba, ban tab'a son wata y'a duniya kamar yadda nake sonki ba, ina sonki tsakanin da Allah ba dan wani abu ba . It's my nature rashin yin magana Rauda bake kad'ai nake yiwa hakan ba, ina so na koya kodan na fad'a miki sirrin da yake raina game dake but a duk lokacin dana shirya wa hakan sai naji na kasa, ina so ki sani d'an adam baya iya canja halittar Allah ne yaso ya ganni a haka nima bawai yin kaina bane. Kince you don't deserve to be my wife which i don't no what makes you think of that, that's why na nuna miki ke kad'ai na amince da ita ta zama matata kuma ta san sirrina, ke ce mace ta farko dana tab'a having sex da ita. Nasan wannan kad'a ya isa tabbatar miki dake nake so na zauna bada wata ba, inda ace bana sonki bazan taba bari hakan ta kasance a tsakanin mu ba Raudaaa. I'll never forget what happened between us Muwaddaty kin bani abu mafi qima da daraja wanda ni Asad bazan taba mantawa dashi ba a rayuwata ta duniya, kece mace ta farko dana fara sani kamar yadda yake a wajan ki Nina mutum na farko da kika fara sani, you mean everything to me Muwaddaty zan iya yin komai because of you. Please muwaddaty i want you to stop thinking that i don't love, because it hurt me a lot. You're the first and last da zan so a rayuwata ina so ki sanya wannan acikin zuciyar ki._