← Book details Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 131

Sashe 32

Kwantan Bauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

       Door bell taji an danna tayi k'ara kamar baza ta tashi ba sai kuma ta tashi ta k'arasa ta bud'e tayi karo da kyakykyawar balarabiya hannun ta da tray tayi mata murmushi itama ta mayar mata da martani kafin ta mik'a mata tray ta karb'a ta koma itama ta shiga ciki ta tura k'ofar da k'afa ta k'arasa ta ajjiye akan table ta bud'e ta fara ci daman yunwa take ji sosai. Taci ta k'oshi tasha magani sai ta tuna da abinda Muhibba ta fad'a ya fad'o mata a zuciyar ta, tsaki taja tana so ta kawar da tunanin amma ta kasa maganar yawo take mata a kanta gashi daman kuma abinda yake zuciyar ta kenan.

Tana wannan tunanin taji kiran magriba ta tashi tayi sallah ta karanta suratul waqi'a kana ta tashi ta shiga d'akinta tana kallon k'atuwar tagar glass d'in dake d'akin, 'Rauda akwai dalilin da Asad ya saka ya aure ki, babu soyayyar da zata saka ya bar mahaifiyar sa sabida ke sai dai in akwai wani abun a k'asa, to meye shi?' Numfashi ta fesar ta kama k'ugu tana kallon tagar zuciyarta ta cigaba da bata labari, 'wataƙila wani aikin asirin za'ayi dake shiyasa aka auro ki bayan haka baki da wani amfani a wajan sa. Amma kin manta kalaman da ya fad'a miki lokacin da ya karb'i budurcin ki?.'

A bayyane tace, "Wannan dad'in baki ne kawai amma tabbas akwai wani abun a k'asa." Ranta taji gabad'aya ya b'aci damuwa ta mamaye mata zuciya tana nan tsaye har akayi i'sha ta bar wajan tayi sallah tare da shafa'i da wutur ta kuma tashi ta koma bakin tagar ta tana kallo tana tunanin mafita da inda zata nemo gaskiyar dalilin kawo ta k'asar matsayin matar sa.

        Ta baya taji ya rungume ta ya d'ora kansa a wuyan ta yana kallon tagar shima ba tare da yayi magana ba ta daure bata kalle shi ba ta cigaba da kallon tagar ta domin bata so zuciyarta kamu da soyayyar sa kar hakan ya zama mata babbar illa nan gaba, "kinyi kyau!." Yarrrrr taji a jikin ta kasancewar a kunnen ta ya fad'a ta sauke numfashi ta lumshe idanun ta sai ga hawaye suna sakko mata daga idanun ta.

Kallon ta yayi ya sake ta ya dawo yana fuskar ta ya rik'e fuskarta ta saukar da kai k'asa tana kuka ya d'ago da fuskar ta sai ta kulle idanun ta hawayen na cigaba da zuba taji ya saka hannu yana share mata hawayen amma baice komai ba. Kallon ta kawai yake yi zuciyar sa na bugawa da sauri ko kad'an baya so yaga tana kuka amma ya lura dabi'ar da ta d'auko yanzu kenan ko dan taga baya so ne oho.

Zaiyi magana yaji tace, "meyasa ka aure ni ka kawo ni nan bayan kasan ni ba sa'ar auren ka bace? Sam ban amince da kana sona ba har kawo yanzu zuciyata tana fad'in min akwai dalilin da ya saka ka aure ni, ka fad'a min meyasa kafin zuciyata ta buga na mutu ka huta" ta fad'a tana sake fashewa da kuka mai sauti. Numfashi ya sake saukewa yana kallon dan bai san me zai kuma ce mata ta amince da sonta yake yi ba wani abu ba, ya fad'a mata abinda ya kamata amma ya lura har yanzu zuciyarta tana rawa akan kalaman sa.

        Zata kuma magana ya toshe mata baki da hannun sa ya girgiza mata kai yana juya kwayar idanun sa a cikin nata ya lumshe ido ya bud'e ya saka d'aya hannun ya jawo ta ya had'a ta da jikin sa sosai har lokacin bai saki bakin ta ba, goshin sa ya had'a da nata goshin ya kulle idanun sa kamar yadda ta kulle nata har lokacin kuka take yi bata daina ba.

Bakin sa ya sanya a cikin nata bayan ya cire hannun sa daga kai ya rik'e kanta da hannu guda yana tsotsar bakin ta cikin k'warewa da son kawar mata da damuwar zuciyar ta. K'okarin kwacewa take yayi mata rik'on da ta kasa ko motsi sai juye-juye take wanda hakan yake k'ara masa jin dad'in abinda yake yi dan hakan da take yi kamar tana taya shi ne. Jikin tane yayi sak ta daina juye-juyen ta tsaya cak tana jin abinda yake yi mata har cikin jikinta.

Babu zato babu tsammani taji ya gama b'alle duka mallaban gaban rigar ta ta bud'e ta gaba ta sake yunk'urin kwacewa ya sake rik'e ta babu yadda ta iya haka ta sake kulle idanun ta tana jin yadda yake mata abinda hankalin ta bazai d'auka ba, k'afar ta bazata iya d'aukar ba a wannan lokacin hakan ya saka k'afar ta fara rawa ta koma jikin sa gabad'aya ya d'auke ta cak ya k'arasa kan gadon ya kwantar da ita yabi bayan ta shima ya kwanta yana cigaba yana yamutsa mata jikin ta.

"Me kike so nace Muwadda? Kina so kiga zuciyata sannan ki amince da ina sonki?" Ya furta a daidai kunnenta amma kuma yak'i bata damar magana. Tayi shiru ta kasa magana sai bugun zuciya da ya addabe ta har kunnen ta take jin bugun ta. "I love you so muchhhhhh!" Yaja kalmar much d'in a kunnen ta daga nan bata sake jin wata magana ba.

*Shud'ewar wasu mintina.*

        Yadda fuskar sa ta jik'e da gumi sai ka d'auka ruwa aka watsa masa rawa jikinsa yake yi hak'oran sa suna had'uwa da juna, gab, gab, gab haka jikin sa yake rawa har gadon amsawa yake sabida jijjigar da yake yi. Kansa sarawa yake yi yana ji kamar zai fashe ya tarwatse kwakwalwarsa ta watse a k'asa, marar sa ciwo take masa wacce bata tab'a yi ba tunda Allah ya kawo shi duniya sai a wannan lokacin ya cure a cikin bargo gumi na zuba a jikin sa kamar ruwa.

Hankalin Rauda in ya kai dubu ya tashi duk da abinda ya faru tsakanin su tana jin zafin jikinta har lokacin kuma babu dad'i kanta ciwo yake amma ta nemi nata ciwon ta rasa ganin yadda yake jijjiga kamar mai manyan aljanu. Tun lafawar komai yanayin sa ya fara canjawa kansa ya fara ciwo haka jikin sa bata yi aune ba ta ganshi a wannan yanayin.

Towel ta shiga band'aki ta d'auko ta d'aura ta haura kan gadon ta zauna ta d'ago kansa ta d'ora a cinyar ta tana kuka tana fad'in, "Asad me ya same ka haka? Meye yake maka ciwo?." Baya iya magana sai rawa da jikinsa yake yi da sauri hankalin ta ya kuma tashi ta fara tofa masa addu'ar da tazo bakin ta a fuskar sa.

Gani tayi hakan baya aiki ta dire daga kan gadon dirowar da tayi taji ciwo sosai a jikinta ta d'an tsaya tana hawaye kafin ta k'arasa inda alkur'anin ta yake har zata d'auka sai ta tuna daga ita har shi basu da tsarki sai ta fasa ta fita da sauri ba jimawa ta dawo da ruwa a kofi tana tofa ayatul kursi da a'uzubika bi kalmatullayi tammat min sharri ma kalaq.

Sai da tayi k'afa bakwai sannan ta koma inda yake ta fara zuba masa a fuska taga ya zubara kamar mai aljanu ta sake zuba masa taji yaja numfashi amma har lokacin jikin sa rawa yake yi, ta saka masa kofin a baki dan yasha amma yak'i sha ta rasa yadda zatayi dabara ta fad'o mata ta zuba a bakin ta ta zame ta saka bakin ta a cikin nasa tana d'ura masa masa ruwan yana dawowa tak'i cirewa duk da yadda jikin sa yake rawa bai saka ta cire ba sai da taga ya had'd'iye sannan ta k'yale shi ta cigaba da zuba masa tana yin ko wacce addu'a da tazo bakin ta.

A hankali taga rawar jikin da yake na raguwa kafin taga ya daina gabad'aya bacci ya d'auke shi. Ajiyar zuciya tayi har lokacin kansa na cinyar ta ta shafa fuskar sa da duk ta jik'e da ruwa, tuno abinda ya faru take yi yadda komai ya gudana a tsakanin su da yadda yake k'ok'arin furta mata kalma mai dad'i da kuma lokacin da abin ya tsaya can bayan ya janye jikin sa daga nata. Numfashi ta sauke ta kuma kallon sa lokaci d'aya take jin k'aunar sa na shiga cikin zuciyarta da kuma tausayin sa wanda bata san dalilin hakan ba.

Idanunta ta share ta zame kansa daga cinyar ta tana kallon gadon duk a jike amma babu yadda zatayi baza ta iya d'aukar sa ba balle ta d'auke shi daga wajan ta canja masa wani wajan. Tashi tayi tana cize bakin ta domin Allah ya sani tana jin zafi ta rashin lafiyar sane ya saka take daurewa ta shiga band'aki ta gyara kanta sannan ta fito ta saka doguwar riga ta zauna a gefe tana kallon sa kanta nayi mata mugun ciwo.

A gefe ta kwanta tana kallon fuskar sa ta d'ora hannu akan fuskar sa tana shafa fuskar aa hankali har bacci ya kwashe ta.

*☆☆☆*

           Tunda ta shiga take a zaune bata ce komai ba shima kuma baice ba domin in dai batayi magana ba bata isa yayi mata ba, yadda take ji da sarauta haka yake ji shi ya mulki dubban jama'a ita kuwa a k'arkashin sa take. Kusan mintina goma haka kafin ta motsa k'afar ta tace, "Takawa daman magana ce akan dawowar Asad tunda ka bayar da sarautar bai kamata ace anyi sarki biyy a lokaci kad'an ba."

Baice mata komai ba ta sake sauke numfashi tace, "Shine nace mai zai hana ka saka shi ya dawo domin ya karb'i sarautar sa da wuri." Nan ma bai kula ba ta kalle shi taga bama ita yake kallo ba ta sake cewa, "A ganina dawowar sa da wuri shine abinda ya kamata ayi, da ya dawo sai ayi bikin sarautar sa da bikin sa da Jidda." Nan ma baiyi mata magana ba ta kalle shi tace, "Takawa magana nake yi fa." Nan ma bai kula ba ya cigaba da kallon labaran da ake yi.
Chapter 32 · 0% Book details