Sashe 98
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayshercool.
*Littafin ku
i ne,
500 via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
*Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, masu bu
atar special kuma, suna iya zuwa arewabooks su yi searching.*
Bashir ya ce "A'a, ba sai an kai ga amfani da
arfin tsiya ba, zata yi magana a hankali,
uriciya ke damunta, amma duk da haka kamar akwai wata 'yar tsama tsakaninka da ita, yanayin abubuwan da take yi maka, kamar da gayyya take yi maka".
Adam ya
an yi guntun tsaki ya ce "Manta da ita kawai, sai gobe in Allah ya kaimu, X-ray
in na ta babu wata matsala?"
Bashir ya ce "Ai na gaya maka sai gobe in Allah ya kaimu likitan zai duba".
"Allah ya kaimu"
Bashir ya amsa da "Amin".
Nusaiba tun da ta ji abun da yake faruwa, ta rasa nutsuwarta, ko abincin kirki ba ta iya ci.
Yanzu haka tana tsaka da tunanin da ta saba ta ji Iman ta dafata "Anty Nusaiba" Nusaiba ta
an zabura sannan ta sauke numfashi ba tare da ta ce komai ba.
"Anty Nusaiba tunanin me ki ke yi haka ne?"
"Bari kawai Iman, tun da Ammi ta gaya mana zancen nan, na kasa nutsuwa ina tausaya mana idan zancen nan ya fita, kin san yadda aka samu a gaba da ma a masarautar nan,
iris ake jira wani abu ya faru, to ga wannan babbar magana gaba
aya na kasa nutsuwa, idan har ba Anty Aisha aka gano ba, wallahi muna cikin tashin hankali".
"Haka ne, amma babu abun da ya gagari addu'a anty nusaiba, kuma babu ta yadda muka isa mu kaucewa
addara, in sha Allah babu abun da zai faru".
"Iman, na san kina dakewa ne kina
arin kwantar mini da hankali, amma kar ki manta abun da aka gaya wa mutane a kan barinta
asar nan, kin san yadda aka sako yaya Adam a gaba, yanzu idan maganar nan ta fasu, babu irin sharrin da ba za ayi masa ba ba shi ba har Ammi da mu baki
aya.
Shiyasa ni tun farko ban so hukuncin da ammi ta yanke ba, tun da komai mu
addari ne" ta
arasa maganar tana kuka.
Iman ta rungumeta ita ma tana zubar da hawaye ta ce "Na sani Anty Nusaiba, amma Ammi uwa ce, duk abun da zata yi, tana yi ne dan bamu kariya da wanzuwar farincikinmu, kuma in sha Allah
arin ta ba zai tafi a banza ba, komai zai zo
arshe da yardar Allah, ki daina damuwa, komai zsi zo da sau
i, ai babu abun da ya gagari Allah" suka cigaba da kuka iman na rarrashin Nusaiba.
Baba uwani ce ta shigo tana sallama, tare da zuro kai.
Da sauri suka gyara iman ta amsa mata.
Ta dubi iman ta ce "Uwar
akina lafiya kuwa?".
Iman ta
alo murmushi ta ce "Lafiya lau baba uwani, akwai wani abu ne?"
"Ni fa
na kasa gane muku gaba
aya, giwa ta daina walwala, mai gida ma haka, kuma gashi na tarar kuna kuka, dan Allah me kuke
oyewa ne meyake faruwa haka?
Gaba daya gidan babu da
i, babu wata walwala saboda yanayin nan da ku ke ciki" Ta yi maganar tana neman fashewa da kuka.
Nusaiba ta ce "Baba Uwani babu wani abu kar ki damu".
Cikin damuwa iman ta ce 'Dan Allah kar ki yi kuka baba uwani, komai zai daidaita ba wani abun bane ba, Ammi jikinta ne ya
an tashi shiyasa bata walwala, kuma kin san walwalarta ce ta mu, kar ki yi kuka Please" baba Uwani ta matse
walla ta ce "To shikenan, Allah ya bata lafiya, ya sanya komai lafiya, ya jishe mu alkhairi" tana gama maganar ta juya ta fice.
Iman ta ce "Allah sarki baba uwani, tana sonmu da yawa, bana son in ga masu shiga damuwar nan suna
ara yawa, Allah ya bamu mafita, ina shirin gaya miki wani abu, wannan maganar ta kunno kai".
Nusaiba ta dubeta ta ce "Wane abun?"
"Ki bari wannan matter ta yi settling, zan gaya miki".
"No, kin san ba zan jure ba, ba zan iya jira ba, ki gaya mini yanzu kawai".
Iman ta ja numfashi ta ce "Kin san me uncle J ya ce mini?"
Nusaiba ta girgiza kai ta ce "Sai kin fa
"Wai so na yake yi, kuma ko ban amince ba zai bi ta in da ya san za a bashi ni"
Nusaiba ta yi murmushi ta ce "Ni na san a rina ai, take-takensa duk ya gama nunawa, amma ke mai ya sa na ga kamar ba kya son shi ne?
Mai uncle J
in ya yi?"
Iman ta
an murza zoben hannunta ta yi shiru.
"Do you still loves him?" Nusaiba ta yi maganar tana kallon fuskar Iman.
Iman ta
an waro ido ta ce "Who?".
"Your recent ex,
an......"
"Shhhhh" iman ta katseta.
"Kar mu kai ga nan Please, mu bar maganar ma kawai"
Baba uwani kuwa da ke la
e a
ofar
akin, jin sun sauya hira ya sanya ta tafi tana tsaki "Aikin banza jarababbu, sun
i yin maganar gaba
aya, zancen da suka yi kuma, idan na kai mata ba so take yi ba, aikin kawai".
Adam yana kwance ya
ura wa roofing ido, sai ya tuna Jabir, abun da yayi masa
azu ya tuna, sai ya ji bai kyauta ba, jabir a komai yana tsaye a kan lamuransa, bai kamata ya yi masa haka ba, kuma jabir mutum ne mai kaifin tunani da hangen nesa, sanin ko ya so ko bai so ba zancen zai fit6, ya yanke shawarar ya yi wa jabir zancen, mussaman da suna tare Ruma ta yi masa abun da ta yi masa da farko, tare da saka ran Jabir zai iya samo masa mafita.
Da sauri ya tashi ya fita, ya
au mota ya tafi gidan Galadima mai ci.
Sai dai tun a hanya yake kiran wayar Jabir ya
agawa, ya je gida ya tarar Jabir baya nan, sarai ya san in da zai same shi, dan haka bai tsaya ko ina ba sai can.
Ko da Jabir ya ga Adam,
arin share Adam
in ya yi amma ya kasa.
"Wurinka na zo" Adam yayi maganar yana duban idon Jabir.
"Ina jin ka" jabir yayi maganar yana basarwa.
Adam ya sanya hannu ya
ago Jabir da kwalar rigarsa, ya ja shi suka fita waje.
"Wai meye haka ka ke yi?".
Adam ya tsuke fuska ya ce "Yaya na zo wurinka in ce wurinka na zo, ka shareni ba ka fini mulki da jin kai ba, na san ka sani".
Jabir ya kalli Adam ya ce "Har ka manta few hours ago abun da ka yi mini?".
"Forget about it, just feel like to share it you"
"Ka ri
e sirrinka, tun da bai kamata na sani ba".
Adam ya dafa kafa
ar Jabir ya ce "Kar ka yi mini yawa mana, yakamata ka saurareni".
"Ina jin ka"
Adam ya
an yi shiru, sannan ya gaya wa Jabir abun da yake faruwa.
Sak jabir yayi, gaba
aya jikinsa yayi sanyi, wani irin gumi ya shiga tsatsfo masa ya ce "Takawa, wannan fa ba
aramar magana ba ce, case ne mai girman gaske, ni gaba
aya sar
iyar nan ta yi yawa, na kasa ganewa gaba
aya, an ce Aisha zata tafi
aro karatu, kuma tana Saudiyya rainon ciki, ta dawo ba wanda ya sani an yi garkuwa da ita, ta haihu jariri ya ku
uta ita ba a san in da take ba, wannan zancen kamar film ko almara ni ban gane ba".
Cikin matsananciyar damuwa Adam ya ce "Bar shi a baka gane
in ba, ka san wacece ta zo da yaron?"
Jabir ya girgiza kai, Adam ya ce "Wannan yarinyar da ta zageni a social media, da na yi niyyar hukuntawa ka hanani".
Jabir ya waro ido kamar su fa
o ya ce "Again?
Ita a ina ta samu jaririn naka?"
"Wai kai Jabir anya ka ci waec kuwa?
Duk bayanin da nake baka ganewa, amma ni babban mamakina bai wuce yadda yarinyar nan take manne da
addarata ba, ita ma an yi garkuwa da ita watannin baya, Bashir ne ya tsinceta a Katsina, a hanyar kai ku
in fansar aisha, ta zo da
ankwalin aisha wanda ya
ara tabattar mini ba
arya take yi ba, sai dai duk yadda muka ka
a muka raya ta
i fa
ar komai a kak aisha, kamar tana amfani da hakan ta rama abun da na yi mata ne".
Zamewa jabir yayi ya tsuguna yana maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Adam kuma yana tsaye yana murza yatsunsa ya na jin yadda hawaye ke cika masa ido.
Sai da Jabir ya gama salallaminsa, sannan ya tashi tsaye, ya dubi Adam ya ce "Yanzu ba lokacin tattauna wata magana ba ce, babu isasshen lokaci, dole a nemo in da aisha take kan kowa ya ji wannan zancen, gashi ka ce sun daina kiranka a kan ku
in fansarta".
Adam ya jinjina masa kai alamar eh.
"Ka ga, maza mu je mota, muje Asibitin".
Haka Adam ya
auki Jabir suka tafi wurin rumaisa.
A can unguwa kuwa, mama na nan suna ta fama da jinyar rumaisa, amma maganar jaririn nan ta cika gari, kasancewar mama babu wanda suka yi wa bayanin in da rumaisa ta samo jariri, ko a 'yan uwa ba kowane ya sani ba.
Wasu suka din ga cewa ciki rumaisa ta yi, shi ne aka kaita wani wurin ta haihu, dama wannan shegiyar fitinarta ta da rawar kai ta yi yawa, tsaf zata aikata, ba su yi la'akari da irin raunukan da suke jikinta ba, wasu ma cewa suke yi, ba wani saceta da aka yi, rainon ciki ta yi.
Ya yin da wani sashen suke cewa gaba
aya rumaisa ba ta yi kama da wadda ta
au ciki ta haihu ba, dan a yadda take
in nan, idan ma cikin ne, abu ne mai wahalar gaske ace ta iya haihuwa da kanta, haka unguwa ta
auka, wasu suna sukarta, wasu suna bata kariya, sai dai su mama sam basu sani ba, dan ko a gari babu wanda ya iya tarar zaratan samarin nan ya yi musu zancen.