Sashe 77
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan wane irin tunani haka da
arancin shekarunka, ka tsaya tunani zai kassaraka".
Adam bai motsa ba, da ido kawai ya kalli Jamil, ya mayar da idonsa ya lumshe, tabbas ba dan jarumta irin ta
a namiji ba, da kuka zai yi ko zai samu sassauci, komai ya dagule masa, abubuwan duk da ya sako gaba suna neman su gagare shi, ya kasa komai.
Jabir ne ya fito daga toilet, ya tarar da Jamil yana yi wa takawa mita.
Jabir ya gya
a kai ya ce "Wallahi Jamil tun kan ka shigo nake yi masa nasiha, a kan ya mi
a lamuransa ga Allah, tunani bawa wata cutar damar shigarsa ne, amma ya
i ganewa".
Idanun Adam suka yi jawur, ya kalle su cikin tsananin damuwa ya ce "Ya ku ke mini abu kamar wani wanda ya rasa imaninsa ne?
Ina da hankali ina da imani, na yarda da
addara, ina tunanin yadda zan shawo kan matsalolin da suke gabana ne, a wannan halin da nake ciki, wambai yake kirana yana ci mini mutunci, na rasa laifin me na yi masa, ba wannan ne ma ya dameni ba, wani rumors ne yake yawo wai na yi shaye-shaye na yi yin
urin yi wa iman fya
anwata ko da ina haukacewa wasu lokutan amma na san iman ta haramta a gareni, ban san meyasa
addarorinmu ke tafiya a kusan tare ba, ni idan sunana ya
aci normal ne, ba wannan ne karon farko ba, iman yarinya ce zuciyarta ta yi
anta da duk wannan pressures
in, tun da maganar nan ta isketa, ta burkice ba lafiya, jikin Ammi na neman tashi, gashi kuma still wai wambai na nemana, ya ake so na yi ne?" Ya
arasa maganar cikin wani irin zazzafan huci mai cike da tsantsar damuwa da tashin hankali".
Jamil ya dafa shi ya ce "Takawa, mun san komai amma ka sani, ita rayuwa haka take, yau fari gobe tsumma, ka cigaba da addu'a kawai".
Jabir ya ce "Shiyasa na ce ka bani auren iman, ni zan jure duk wani
alubale, amma ka dage wai ba zaka bani ba, na rasa menene a zuciyarka".
Cikin son sauke fushinsa ya kalli Jabir ya ce "Babu komai a raina, amma ba zaka auri iman ba"
"Kai zaka aureta kenan?"
"Eh" ya bashi amsa.
Jamil ya ce "Duk wannan ba ta taso ba, dan Allah ku yi ha
uri, ni tafiya ce ma ta kamani ta gaggawa, na zo
aukar system
ina"
Jabir ya ce "Sarkin hijira, yau kana nan gobe kana can, kamar mara gaskiya".
"Ni ne ma takawa, na san duk yawona ban kai shi ba, shi ne mara gaskiya lamba
aya" yayi maganar cikin zolaya, da son saka Adam murmushi, amma Adam ya tashi ya bar musu
akin gaba
aya.
Kusan har la'asar ta gabato, ruma ba ta ga aisha ta tashi ba, ha
urinta ya fara
arewa ta fara yi musu halin nata, a kan sai an kai aisha asibiti, haryanzu ba ta tashi daga bacci ba.
Ta kai ta kawo ta duba aisha, ta cigaba da tsiwar azo a kai ta asibiti, su dai sauran mutanen da suka san mai ya faru, suka yi tsit aka rasa mai fahimtar da ita.
Sule ya fara
arin zare mata ido, dan ta ishe su, amma ya tuna tashin hankali da barazana ba sa aiki a kan rumaisa.
Ta wannan sur
in aka shigo da wata mota, ruma ta ce "Alhamdilillah" ta cigaba da jijjiga Aisha tana cewa "Anty Aisha tashi, ga motar da zata kai ki asibiti".
Wasu mutane suka saukko, mutum biyu sun sanya farar PPE gown, sauran kuma mutanen da suka zo ne masu ba
en kaya.
Suka
arso kan gawar Aisha, ruma ta ce "Ku bayin Allah da zaku zo kaita asibitin, amma baku zo da wuri ba duk ta galabaita tun
azu ta
i tashi daga bacci?".
Basu kula ruma ba, hannayensu sanye da gloves, suka na
e Aisha da zaninta, da yake kaca-kaca da jini da
azantar haihuwa, suka fito da wata leda, suka fara
arin zura gawar a ciki.
A ki
ime ruma ta ce "Ya hakaz'? ya zaku sakata a leda kamar wani kifi, idan ta mutu fa?"
aya daga cikinsu ya ce "To uban waye ya ce miki tana da rai?
Ta mutun ai" wata irin gigicewa ruma ta yi, ta dan
i gawar Aisha ta ce "
arya ka ke yi, wallahi ba zaku sakata a leda ba, bama zaku kaita asibitin ba, ku ajiyeta zata tashi daga baccin nan da kanta"
Hanka
eta suka yi, suka sanyata a ledar nan, suka sakata a mota,
ayan ya
aga waya ya ce "Eh, ku jiramu a boda, da wannan motar zaku zo, sai ku kar
eta"
Bayan sun sakata a motar,
ayan ya dubi bayan ruma da ta ga gama hargitsewa tana ta sambatu, ta kasa Addu'a, ya ga jariri a bayanta dan haka ya tunkareta, amma sule ya sha gabansa ya ce "me zaka yi mata?".
"Jaririn nan zan kar
Sule ya girgiza masa kai ya ce, ka
yalemu, da kaina zan kar
i yaron nan na kashe shi, yanzu idan kace zaka kar
e shi ta
arfi, sai dai ka kasheta ko yi mata illa, dan duk in da kake tunanin wata halitta mai azababben taurin kai da kafiyar masifa, aka samu wannan yarinyar an gama magana, idan kuma wani abu ya sameta, fa
a zai faru tsakaninmu da su barde, dan tana zaune ne bisa yarjejeniya, akwai yaranmu a wurinsu, idan ta cutu zasu kashe su, mu kuma ba zamu
yale ba".
"Amma ka tabatta zaka kashe yaron?
Muddin yaron nan ya rayu, asirinmu zai iya tonuwa, kuma ina fatan yarinyar nan ba zata bar wurin nan ba, da duk sauran wannan mutanen?"
Sule ya ce "Lokaci kawai muke jira, kar ku damu"
"To shikenan, muna kan tattaunawa da mijinta, zai kawo mana ku
in fansarta, zuwa jibi zai kawo, idan ya kawo ku kar
a ku ajiye mana, sai a gaya masa ta mutu ita da
an cikinta".
Sule ya jinjina masa kai, mutanen suka shiga cikin motar, suka kunna.
Ruma kuwa ta din ga kurma ihu tana "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na fa bata ruwa ta sha, wallahi ba ta mutu ba, haba Anty Aishana, haka muka yi da ke, ba tare muka ce zamu tafi gida ba, har ki ka ce zaki zo gidanmu, haba Anty Aisha kin san fa na sha
u da ke ina sonki, meyasa ki ka tafi ki barni da jaririnki, a ina zan gano danginki?".
Sha tara ya ce "Ke rumaisa!
Wai ke baki san
addara ba, to sai ki bita in da ta tafi, tun da uwarki ce".
"Eh zam bita, idan ka isa kai
an halak ne ka kasheni in bita, tun yaushe nake muku magiya, wata
ila da kun kasheni da ban santa na saba da ita ba.
Ba zan yafe muku ba, Allah ya bi mana hakkinmu, kun sa an haifi jairiri a dajin nan babarsa ta mutu, wa zai shayar da shi?
Kuna da imani kuwa, anya kun san Allah?"
"Idan baki rufe mana baki ba, wallahi sai na kashe jaririn nan kamar yadda na yi al
awari" sule yayi maganar yana kallon ruma cikin takaici.
"Wallahi ka kashe yaron nan kai ma sai na kashe ka da hannuna, na shirya yin fito na fito da duk wanda ya ta
a mini
a, sai dai ku fara kasheni"
Sha tara ya ce "Ohh, barde ya barmu da bala'i, dan girman Allah ku bashi yarinyar nan kamar yadda ya bu
ata mu huta da masifar wannan yarinya mai kama da tsaka".
Ruma ba ta iya kuma cewa komai ba, ta dur
ushe a kan gwiwoyinta, ta fashe da wani irin matsanancin kuka, tun da mama ta haifeta ba ta ta
a jin wani abu mai ra
i da ya daki zuciyarta irin mutuwar Aisha ba, tayi kuka tayi kuka, tun mutanen wurin suna rarrashinta suna sanya ran ta yi shiru, har suka gaji suka rabu da ita.
Kan fa
uwr rana idonta suna kumbure, da
yar ka ke iya gani tsagar idonta saboda kumburi, ga yaron sai kuka yake, da yayi kuka sai ta tuttula masa pure water ta cigaba da rarrashinsa.
Gaba
aya haka suka
arasa wunin ranar cikin jimami, domin Aisha akwai kirki duk da rumaisa take sabgoginta, amma dai ta shiga ran Mutanen wurin, kuma sun ji mutuwarta sosai da sosai.
A haka har dare yayi, yaron ya fara karkarwa saboda jikinsa babu sutura, ga shi jikin masa duk busashshen jinin haihuwa, babu wanka babu wanki.
Ruma ta du
une shi a jikinta ta cigaba da kuka, ta shafi
irjinta da babu wani abun kirki a wurin sai
irgar dangi, balle ta bashi, to idan ma ta bashi mai zai zu
o tun da dai ruwa ake sha a ciki, to ita nata guda nawa yake balle a ji wani ruwa a ciki.
ila ma idan da ruwan, ba zai fi cokali
aya ba" ta bawa kanta amsa.
"Ke wallahi sai kin kawo yaron nan an kashe shi, uwar me zaki bashi duk ya cikawa mutane kunne?"
Duk da tana cikin matsananciyar damuwa, hakan bai hanata cikin
uni cewa "uwarka zan bashi ba".
Sule ne ya tako ya zo gaban rumaisa ya zauna, ya ce "Bani na ga jaririn"
Juya masa baya tayi, tana sake
ame yaron.
"Ganinsa kawai zan na baki, babu abin da zan yi masa".
, ai Allah
aya ne kawai zaka ce mini na yarda da kai, wallahi ba zan bayar ba, na san kashe shi zaka yi".
"Ke ki na ji na ko?
Ki kawo yaron nan a basu, dan dole zasu dawo wurin nan, kuma kin ga za a
au hakkinsa, tun da dai uwarsa ta mutu, ki bani shi gobe sai a basu gawarsa kema ba iya raino zaki yi ba"
Share shi ta yi, ta cigaba jijjiga yaron a jikinta, cikin zafin nama ya dan
afafuwan yaron zai
aga shi, ruma ta dan
ara masa cizo a hannun, zafin cizon ya sanya ya saka hannunsa
aya ya daki kanta.
Sai da ta daina ganewa na wucin gadi, kanta ya juye gaba
aya, amma hakan bai saka ta saki jaririn ba.