Sashe 45
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da kyau, nan da gobe in Allah ya ki nemo ku
ina da na bayar ki biyani, dan ba zan
au asara ba, kuma ban yarda ki tambayi wani a gidan nan ya baki ba, kuma ki ka je waje ki ka
auko magana sai na takaki a gidan nan, mara kan gado tashi ki bani wuri" da sauri ta zabura ta bar gabansa tana tsuma, ita yanzu a gidan uban wa za ta samo ku
in da zata biya shi?.
Haka ta koma tayi zuruuu, kamar ruwa ya ji
a mage, tana ji a ranta idan ta kama yarinyar nan sai ta daku, saboda ja mata damuwa da ta yi.
****
Samha ce zaune a falo, tana shan twa da biscuit tana yi tana kallon tv, tare da ka
afa.
Wayarta ce ta fara ringing, dan haka ta ajiye kofin tean, ta
au wayar ta kara a kunnenta.
"Samha" ya kira sunanta a ta
aice.
"Waye?" Tayi maganar cikin
osawa.
"Khalifa Usman wakili"
"Wai meye ha
ina da kai ne?
Me ka ke so kuma?"
"Easy mana, a kan maganarmu ne dai da muka fara"
Samha ta ja tsaki ta ce "Wai kai baka ganewa ne?
Ba mun gama wannan maganar da kai bane ba?"
an yi shiru sannan ya ce "Ina
ara baki lokaci ne, gudun kar ki dawo kina cizon yatsa daga baya, kin fi kowa sanin halin sa da taurin kai, ke a tunaninki ta ina burinki zai cika, kina daga zaune kina shashashanci lokaci na
ure miki?
Kiyi abin da ya dace ki samu burinki ya cika, ganin bayan Adam baya na nufin yi masa illar da ba zai amfanu a gareki bane ba, amma ganin bayan nasa shi ne samun damarki na biyan taki bu
atar.
Idan so nake na kawar da Adam, abu ne mai sau
i a gareni, amma ni ba hakan nake bu
ata ba, ha
in kanki kawai kiyi tunani amma".
Bai tsaya jin amsarta ba, ya katse wayar, Samha ta bi wayar da kallo, tamkar za ta ga Khalifa a ciki.
A hankali ta ajiye wayar ta yi shiru tana jujjuya maganar sa, sai dai ta kasa gano cikakkiyar mafita a kan lamarin.
"Samha, me ki ke tunani ne?"
Samha ta kalli mai maganar ta girgiza kai ta ce "Babu komai"
"Ki yi sauri ki je ki duba kayan nan, bana son sai an fitar mutane sun gama za
a tukuna"
Samha ta ce "Shikenan" sai dai hankalinta da nutsuwarta sam ba sa tare da ita.
Sam ruma ta rasa sukuni, gaba
aya sallolinta addu'a take a kan Allah ya sa mai sunan baba ya huce, idan bai huce ba bata san in da zata samo
ari biyun nan ba, gashi ya ce kar ta sake ta tambayi kowa a gidan.
Gashi har wayewar garin yau ba ta samu ku
in ba, wunin ranar bai kulata ba, bai kuma ce ta bashi ku
in ba, sai da dare yayi, ta rasa dalilin da ya sanya yake son hukunta ta da daddare ya hanata bacci.
Tana zaune zuruu ta takure, tana zancen zuci ta ga
afafuwan sa, tana
aga ido suka yi ido hu
Take ta rikice ya fara "Wallahi yaya ban samo ku
in nan ba, ban san a in da zan samo su ba, kayi mini rai dan Allah".
"Kin san ba ki da inda zaki samo ku
in kika arar mata ku
i, da uban wa zaki biyata da?
Wato sata ki ke kenan"
Cikin kururuwa ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wallahi ban ta
aukar kayan wani ba.
Wallahi dama niyyata na tara mata, sai na biyata amma wallahi bani da ku
in da zan biyaka dan Allah kayi ha
uri"
Cikin kaushin murya ya ce "Sai fa kin nemo ku
ina kin biyani, ko a ina ne"
"Wallahi sai dai in kayana za a sayar a biyaka, amma wallahi bani da su"
"Wallahi da kin samo ku
in nan kin bani, sai na taka kanki, ta tabatta sata ki ke yi, ko a gida ko a waje, amma sai Allah ya
wace ki, kin yi sa'a da kin gane shayi ruwa ne, sai na sakaki a mari na kulle, kuma ki cigaba da abin da ki ke yi kar ki fasa, idan ki ka kaini bango sai dai ki ji an
aura auranki da malam Ladan, ko na sakaki a mari" jikin Ruma har
ari yake, saboda wannan taratsin da yake yi mata kamar ta yi fitsari haka take ji.
Ba ta samu damar sha
ar isashiyar iska ba, sai da ya bar
akin ta dinga ajiyar zuciya.
Mama kuwa sam ba ta tanka musu ba, dan a yanzu kowane hukunci mai sunan Baba zai
auka a kan ruma, ba zata nema mata sassauci ba, saboda ruma babu alamar shiriya a tare da ita.
Sai da wannan
urar ta lafa, sannan ruma ta samu nutsuwa, ta cigaba da harkokinta.
Kamar mai
aukar karatu, haka ta nutsu a kan waya, tana kallo a Instagram wani abun ta yi dariya wani tayi tsaki.
Kan wani hoto taje, wani kyakkyawan mutum, ya sha kayan graduation, yanayinsa bai yi yanayin fara'a ba, amma ya
an ge
are baki yayi murmushi, har za ta yi liking saboda a rayuwarta tana son ta ga mutanen da suka yi nasara, musamman ta kammala karatu.
Kawai sai ta sake wurgawa, ta ga wani hoton nasa a cikin turawa, ta dinga dubawa, sauran hotunan duk a cikin turawa, da kuma aji na karatu, ajin tamkar ofishin wani shugaban
asar.
Haushi ne ya kama ruma da tuno yadda ajinsu yake, sheranjiya da aka yi ruwan sama, suka je suka tarar ruwa ya cika ajinsu, murfin kwano ya yaye, sai ha
esu suka yi a wani ajin.
Ai babu tunani ta shiga comment section ta ce An
ibi haramun an je karatu, Allah ya isa ku
in talakawa,
arayin ku
in mutane, bamu yafe ba muna fama ajinmu ko rufi babu.
daga haka ta
ara gaba, ta cigaba da kallonta.
Ta gama abin da take, ta ajiye waya ta shiga nata shagali.
Sai da daddare ta dawo, ta sake
aukar waya, ta ga an yi mata reply a message, ta yi ta murna yau an kulata a Instagram, dan ganin mutanen Instagram
in take wasu mutane daban.
Sai dai tana dubawa ta ga wani yayi mata replying da 'Ya aka yi ki ka san da ku
in talakawa ya yi karatun'
Cikin zafin rai ta rubuta 'Idan gaskiya ne meyasa ya tafi
asar waje karatun, su yi a Nigeria mana" ta rufe datar ta ajiye tana huci, tare da
an jin releif a ranta, dan ta da
e tana son samun damar da zata isarwa irin wannan mutanen abin da yake ranta.
Yanzu take jin kallon waya yayi mata rana, da ta
i yin zuciya har ta iya yadda ake amfani da irin wannan abubuwan.
Takawa ne ri
e da waya a hannunsa, Jabir sai surutu yake yi masa, amma kasancewar suna da banbancin hali shi da Jabir, ya sanya Jabir bai damu da rashin amsawar Takawa ba, saboda shi mutum ne ba mai yawan magana ba.
Can Adam ya
ago rai a ha
e ya ce "Kai, wai ban hanaka
ora hotuna na a social media ba?"
Jabir ya yi dariya ya ce "Tuna baya ne, ya sanya na
ora gashi ka yi kasuwa 'yan mata sai comment suke yi, wa
anda kuma suka sanka, suna yabawa tare da jinjina maka"
Adam ya yi guntun tsaki ya ce "Kana da matsala" har ya wuce account
in Jabir, kawai ya koma ya shiga comment section yana dudduba abin da aka ce.
Sai dai lokaci
aya annurin fuskarsa ya
auke, har wata zufar
acin rai ta fara tsatstsafo masa a goshinsa, duk kusan ko yaushe a cikin damuwa yake, amma ya da
e bai ci karo da abin da ya daki zuciyarsa kamar wannan ba.
aga ido yana kallon Jabir, Jabir ya ce "Ya dai, ya na ga kana kallona?"
e wayar yayi, ya cigaba da kallon Jabir, Jabir ya mi
e ya duba wayar, ya yi tozali da abin da ya sanya Adam
acin rai.
Jikinsa ne yayi sanyi, dan sam bai san an yi wannan comment
in ba.
Yana
arin yin magana takawa ya ce "Kira mini Sidi a waya, ayi mini tracking
in account
in nan"
(Mun kusa kammala book1 in sha Allah, mai bu
ata yana iya yin payment na book 2.
500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank.
Sai a turo mini evidence of payment ta 08081012143, zan
an bada time kan na cigaba da book2, sai an gama payment, hajiyata idan har kina iya sayen data ki saka a wayar ki, to ki tara ku
i ki sai book
anwar maza, you will never regeret tafiyar akwai
aruwa a cikinta.
Ina alfahari da ku masoya)
Ayshercool
08081012143
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
P21
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?
TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE, KO INFECTION?
KO KUMA SO KI KE FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?