Sashe 73
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan kin tabattar ina son gaya wa uwani ta kawo mini shi, dan da maganin wannan malamin yace zai mini aikin da zai kawo
arshen hankali a jikin adam, kin ga ba shi ba sarauta kenan"
"Wallahi mummy na gani, sai dai akwai mukulli a drower mudubinta ne"
"Fine, kafin nan, ina son ayi raising issue na cewar yayi yin
urin yi wa iman fya
e, wani sashin kuma ace an kama shi shi da ita, hakan zai
ara
ata sunansa, da yi wa zuriyar binta ba
in jini a cikin masarautar nan"
Fauziyya ta
an yi jimm sannan ta ce "Anya Mummy, decision
in nan naki bai yi tsauri ba kuwa?"
"Ban gane tsauri ba, duk wannan fafutukar ba dan ku nake yi ba, ki shiga hankalinki fa"
"Am sorry, ba zan sake ba duk hukuncin da ki ka yanke dai-dai ne"
Mummy ta yi
wafa ta tashi ta fice.
Habiba
awar ruma kullum sai ta je layinsu ruma, ta tambaya ko an ga rumaisa, dan tsoron zuwa gidan su ruma take saboda yayyen ruma, tsoro suke bata, ita a da can ma idan ba dole ba ba zuwa take yi ba, balle yanzu da suke cikin damuwa da tashin hankali.
ofar gidan su ruma take tsaye tana le
"Me ki ke dubawa ne?" Ta ji muryar usman.
Da sauri ta waiwaya tana kallonsa.
"Me ki ke yi a nan?" Ya maimaita.
Habiba ta ce"So nake na ji ko zan ji yo muryar ruma ta dawo"
Cikin sanyin jiki usman ya ce "Ruma ba ta dawo ba Habiba, na san kina yi mata addu'a, to ki cigaba kar ki daina dan Allah".
Hawaye ya cika idon habiba za ta yi kuka, usman ya ce "Kar ki yi kuka kin ji, maza tafi gida kar a neme ki kin ji"
Haka nan ta juya ta tafi gida.
Ruma kuwa sai da rana ta take, sannan ta tashi daga baccin da take yi,ta tashi zaune ta
aga kai suka yi ido hu
u da Aisha, amma rumaisa ta kawar da kanta gefe ta
i kula Aisha.
Sai dai a kallo
ayan da ruma tayi mata, ta hango damuwa a fuskar aishan.
Gaishe da mutanen wurin tayi, ta koma gefe ta tattara duwatsu ta hau 'yar carafke.
"Sannu rumaisa, ke rayuwarki baki da wata damuwa, yau ba kya jin yunwar ne?" Cewar wanda suke kira da sha tara.
"To kun bani abincin ne?"
"Ga abinci nan barde ya kawo miki kina bacci"
"Nifa na gaji da buredin nan ba yau ba gobe...
Au ashe waina ce yau" tayi maganar tana murmushi, yayin da mutane suke kallon tsabar samun wuri da ruma ta yi.
Ta koma gefe da nufin ta fara ci, suka yi ido hu
u da Aisha ta zubo mata ido,haka nan ruma ta ji jikinta yayi sanyi, dan haka ta tashi ta je gaban Aisha ta zauna ta ce "zo mu ci"
Aisha ta
i magana, kawai ta zubawa ruma ido.
"Mu ci mana" ruma ta sake maganar tana kallon idon aisha, amma ga mamakinta taga hawaye a kwance a cikin idonta.
"To Meyasa kuma zaki yi kuka?" Ruma tayi maganar kamar ita ma ta yi kukan.
"Meyasa ki ke fushi da ni ruma?
Na ji da
in kwanciyar da na yi a kan
afafuwanki, har na ji ina son yin bacci, amma ki ka tashi ki ka barni" tayi maganar cikin damuwa.
Ita ma ruma cikin damuwar ta ce "Ba ke ce ki ke cewa zaki mutu ba, na gaya miki kuma bana so".
"To na daina, amma ki matso kusa da ni in kwanta a kan
afarki, ko zan
an ji da
in kwanciyar, kwana na yi ina ciwon baya da ciwon mara,
afafuwana kamar ana sara mini su"
"To mu ci wainar, sai ki kwanta"
Ta girgiza wa ruma kai, ta karkata da
yar ta kwanta a kan cinyar ruma, sannan ta kalli ruma ta ce "Har na ji da
i, mu daina fa
a dan Allah
awata, gurin nan yana bani tsoro, da sakani cikin damuwa ke ka
aice
warin gwiwata, idan na ganki nake jin da
i, kuma ko ina cikin damuwar barkwancinki na sakani nisha
Murmushi ruma ta yi ta ce "Ni wallahi idan ki ka ce baby ruman nan, sai na ji kamar na fara rarrafe da shan hannu, kamar wata jaririyar zanin goyo, wai da mama baby take ce mini da har a yanzu sai na din ga fitsari a wando, zan zuba ta
ar wallahi".
Cikin dariya Aisha ta ce "Ki gauraya da mai sunan baba ba" tare suka cigaba da dariya, kamar babu abin da yake damunsu duk su biyun.
Can aisha ta ce "Wai ina
an kunnenki, na ga kunnenki babu yari".
Ruma ta ha
iye lomar wainar da ke bakinta ta ce "Ai ni ina ga sai salla salla nake saka
an kunne, nifa kamar su Huzaifa haka nake yawona, dan da za a barni, zan iya yawo da gajeren wando a cikin unguwa, in je ayi mini askina"
Aisha ta girgiza kai ta ce "Ruma idan na biye miki, sai ki saka na fara na
uda yanzu" ta saka hannu ta ciro
an kunnayen kunnenta, ta sakawa ruma.
Ruma ta yamutsa fuska ta ce "Ni fa bana son
an kunne, idan suka dameni tsaf zan ciresu na watsar"
"Ruma kin san ku
in abin da na saka miki a kunnenki kuwa?
Gold ne tafiyayye daga dubai, dan Allah kar ki yar".
"To ni me zan da shi?" Ruma ta tambaye ta tana shafa kunnenta.
"Bar miki na yi, ga wannan ma, ta mi
awa ruma
an kwalin kayanta, ta
ulle wani abu a ciki ta ce "Sar
an kunnen ce, da zobuna da kuma sar
afa".
"To su kuma me za ayi da su?" Aisha ta
an yi shiru, daga bisani kuma ta ce
"Ajiya ce na baki, zan kar
a, idan kuma ban kar
a ba na bar miki"
"To ni yanzu wannan ajiyar taki, a kaina zan
aurata ko kuma
uguna zan
aurawa, dan tsaf zan manta ya kama gabansa na kama nawa"
"Amana ce fa, ki kula da su sosai" ruma ta takurawa aisha sai da ta
an ci wainar nan, amma kallo
aya zaka yi wa aisha ka san bata da lafiya, amma sai
arfin hali take tana biyewa rumaisa.
A 'yan kwanakin nan kusan kullum, akwai kalar mutanen da suke zuwa wurin nan, wasu idan sun zo su
auki manyan jakunkuna.
Yau ma wasu ne suka zo a babura kusan hu
u, amma su wa
an nan sanye da ba
en coat, suma fuskokinsu a rufe, ruma ba ta damu da su ba, ta mayar da hankalinta kan aisha, tana fatan kar
arar baburan nan nasu ya tasheta.
Bayan mutanen sun tattauna da wa
anda suka sace ruma, kai tsaye aka nuno musu in da su ruma ke zaune, suka tunkari su rumaisa.
Tsayawa ruma ta yi taga ikon Allah,wurin wa aka zo, wurinta ko kuma wurin Aisha....
Ayshercool
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.