← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 116

Sashe 16

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun da ga ranar da suka ha
u da auwal a chemist, kullum ta ganshi a makaranta sai ta gaishe shi, duk da baya sakar mata fuska idan zai amsa, amma bai sanya ta daina ba.
****
aya ga watan ramadan, bayan gari ya
auka an ga wata, mutane na ta shirin
aukar azumi, da asuba mama ta tashi kowa sahur, amma da
yar ruma ta tashi ta yi sahur, saboda nauyin bacci.

Ranar
aya ga azumin ya kama asabar ce, ruma ta ce gaskiya ba zata iya zuwa islamiyya ba, tun
arfe goma take jin kamar zata mutu.

Wajen
arfe sha biyu na rana, ta dinga yiwa mama kuka tana burgima wai hanjinta na gutsutstsurewa ita fa mutuwa zata yi.

Aliyu ya ce 'mama dan Allah ki
yake yarinyar nan, tun da ba zata yi ba ta je ta
arata".

"Aikuwa sai ta yi, idan ya wajaba a kan ta wa zai mata?"
"Mama ki bari ua wajaban sai ta yi, kalli fa kamar zata rasu"
Mama ta ce ruma ba zata karya azumi ba, mama tana can tana salla, ya kandamowa ruma ruwa ta sha ta karya azumi.

Sai da mama tayi kamar ta zane Aliyu dan takaici, a ganinta sangartar ruma ta yi yawa.

Abu kamar wasa, ruma ta
i yin azumi, idan ma ta
auka ta ji wuya, sai ta karya abin ta, idan aka sha ruwa kuwa tafi uban kowa za
ewa, da
yar ska samu ta yi shida, shima Usman ya ce bai yarda da ingancinsu ba. idan aka ce ta je sallar asham kuwa sai ta ce ita wallahi gajiya taje yi da tsaiwa,
afafuwanta sai sun fara su
ewa ake ruku'u, nan ma sai bayanta ya kusa karyewa ake
agowa ba zata iya ba. mama kuwa ta gaji ta kamata ta zaneta da mafici.

Idan kuwa aka matsa ta je sallar asham, wataran a can cikin yara ake tsintowa mama ruma tana tsalle -tsalle ko dambe a maimakon salla, tilas mama ta hanata zuwa take titsiyeta su yi a gida.

Sai da salla ta gabato, ruma ta sake da tabattar da mama ba zata yi mata wani
inkin ba, ta dinga yi wa mama magiya, a kan ta yi mata wasu kayan, amma mama ta ce ba zata yi ba, lokaci ne da zata rama rashin jin da ruman take yi mata.

Gaba daya
okin sallar ya fita daga kanta, saboda ba ta son kayan da aka sai mata, gashi sallar bana ko arzikin takalmi da jaka bata samu ba, dan haka ta ce ba zata yi ko kitson salla ba.

Mama ta bata ku
i ta ce taje ayi mata lalle, dan ba zata yi salla haka ba.

Ruma ta tafi
unshi tun safe, sai bayan la'asar ta dawo.

Mama ta kalli lallen nan babu kyan gani, kamar ana saka shi aka
auraye.

Kafin mama tayi magana mai lallai ta kira mama, suka gaisa.

Mai lalle ta ce "Mama, wallahi kar ki ga lallen ruma bai yi kyau ba, ana saka mata wai sai an cire ba ta so ta gaji, da na
i cire mata, ta cire abinta wai kashi take ji"
Mama ta ce "To shikenan, kar ki damu na gode sosai" ta kalli in da ruma ta tsaya ta ci magani kawai ta jinjina kai ba ta ce mata komai ba.

Tun magariba, ruma taga mama ta kwa
a lalle kaya guda, ba ta kawo komai a ranta ba, ta cigaba da harkokinta.

Sunanta da mama take kirane, ya sanya ta san asuba ta yi, ta yin
ura zata tashi, ta ji motsin leda a
afarta, ta tashi zaune amma ta ga hannunta da
afarta duk leda.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mama me ya sameni?"
"A ina?"
"Wannan ledar mecece?"
Mama ta ce "Ahh, ruma ai ba ke ka
ai ki ka san ta kan tsiya ba, na sai miki kaya ba godiya ki ka raina, na biya ku
i ayi miki lalle ki ka
i zama, ai da ni ki ke zancen, kina wannan shegen baccin na yi miki dungulmi da shi zaki yi sallar, tsohuwa ta fa
a kwata ba, irin wanda nake yi, kuma kitso ma gidan Hanne zan saka Huzaifa ya kai ki, tayi miki zane hu
u ba dai ba kya ji ba, ai daidai nake da ke, ina sane nake kawar miki da kai".

Ruma ta kalli yadda aka
unshe mata
afa har
wauri, ga hannayenta kuma ana batun ay
i mata zanen Hausa guda hu
u a ka tayi salla, ta tuna uwar rigar da zata saka a matsayin kayan ssllarta, ta
ora hannu a ka ta zunduma ihu.

DAN ALLAH MASU NEMA DAGA FARKO KU DINGA TAMBAYA A GROUP KO DUBA WATPAD KO AREWABOOKS NA GODE
AYSHERCOOL
08081012143
[03/07, 2:14 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.

Ku yi following
ina a arewabooks a kan account
ina na ayshercool7724
Ko watpad Ayshercool7724 kowanne a cikin manhajojin za ku iya samun litattaiafaina da na yi a baya, da wanda nake yi a yanzu na gode
*Ina mi
a sa
on godiya, ga wa
anda suka yi mana ta'aziyya na rashin uba da 'yar uwa Naima Suleiman (Nimcyluv) ta yi, muna fatan Ubangiji Allah ya ji
ansa da rahama.*
ABBALALLAHU MINNA WA MINKUM, INA TAYA AL'UMMAR MUSULMI BARKA DA BABBAR SALLA, UBANGIJI ALLAH YA KAR
I IBADUNMU YA MAIMAITA MANA*
Da rige-rige Usman da Abdallah suka shigo
akin, suna tambayar meyafaru da ruma take wannan uban ihun.

Kallonta Usman ya yi, ya kalli mama ya ce "Mama meya sameta ne?"
Mama ta ce "Ku tambayeta mana, ba gata nan a zaune ba"
Abdallah ya ce "Ke menene?"
Nuna masa hannunta ta yi, tana sake fashewa da wani uban kukan.

"Wannan ledar ta meye haka a hannunki, kamar wata miskiniya"
are baki tayi, ta cigaba da kuka iya
arfinta.

"Dalla ki rufewa mutane baki, kiyi mana bayanin menene?" Usman ya daka mata tsawa.

"Ba mama ce ba"
"Me maman tayi?"
"Ta yi mini lallen tsofaffi wai tsohuwa ta fa
a kwata ina bacci, wallahi dariya za ayi mini idan aka ganni da shi".

"Kuma saboda baki da mutunci, ki ke mana wannan uban ihun da Asubar nan, ke dai ba zaki yi hankali ba ko?"
"Wallahi mama ba ta sona, ban san meyasa ta tsaneni ba, wayyo Allah na"
Abdallah ya ce "Allah ya
ara, a wannan shegen baccin naki, har aka yi miki lallen baki sani ba".

Mama ta ce "Ki tashi ki kwance lallen nan kiyi salla".

Ko motsi ruma ba ta yi ba balle ta tashi.

Abdallah ya ce "Wai wane irin lalle ne tsohuwa ta fa
a kwatar ne?"
Cikin kuka ruma ta ce "Irin fa wanda mama take yi a
afarta"
Dariya ce ta
wacewa Abdallah, ya ce "Haba mama, ya zaki yi mana haka?"
Mama ta ce "Hukunta ta nayi, duk rashin jin da take yi ba ta zaci ina da hanyar hukunta ta ba, na bada ku
i ayi mata abin arziki na zamani, amma ta
i zama, ai da ni ki ke zancen, kuma ajima da kaina zan kai ki kitso zane hu
u za ayi miki".

Sosai ruma take kuka, Usman kuwa ficewa yayi ya cigaba da sabgarsa, Abdallah ne ya kaita bakin rariya, ya tayata ya cire ta wanke, aikuwa hannunnan yayi jawur, lalle ya kwanta
ar hannunta da
afarta.

Da gari yayi haske kuwa, Huzaifa ya ga lallen rumaisa, ya zauna ya sakata a gaba ya dinga yi mata dariya, har da kifawa, wai hannunta kamar kuturwa.

Ko Abincin safe ruma ba ta ci ba, sai kuka da goge hawaye, wajen
arfe goma na safe, mama ta sakata a gaba zuwa gidan kitso.

Kamar yadda mama ta fa
a, kitson hannu biyu aka yiwa ruma, gashi ta sha azaba a wurin mai kitson, saboda da ta
i tsayawa, mama na dukanta, matar kuma ta matse mata kai a tsakanin cinyoyinta, ga kitson azabar zafi tamkar za a zaro
walwarta saboda yadda matar ke jan gashin.

Ko da aka gama kitson, ruma ta ha
a gumi ga hawaye da majina saboda azabar zafi, mama ta sakata a gaba suka tafi gida.

Ruma da ta kalli hannunta ranta yake
aci, saboda hannun ganinsa take kamar ba nata ba.

Har ana gobe salla ruma bata farin ciki, ji take ina ma ace an fasa sallar idi wannan shekarar, saboda wannan yankan
auna da mama tayi mata.

Har bata son a aiketa, dan idan ta fita ta ga yara sun sha kitso da
unshi, sai ta yi kuka, saboda yadda ta
arfi ita aka mayar da ita zamanin mutanen da.

Yanzu haka tana tafe a hanya, zuwa aiken da mama tayi mata, ta gaji da tafiya ga
acin rai, ta samu wuri tayi zamanta a kan wata baranda, tana share hawaye.

"'Kukan me ki ke yi ne haka, ba aiken ki aka yi ba?"
aga kai taga mai maganar, Auwal ne, na makarantar islamiyya da ta yiwa bori rannan.

Shiru tayi masa tana tura baki.

"Meyasa ki ke kuka?"
ewa ta yi tsaye tana fa
in 'Babu komai"
an girgiza kai ya ce "Ina Yasir?"
Cikin
uni ta ce masa bata sani ba, tayi wucewarta.

Mamaki ne ya kama shi, duk in da ta ganshi ko ba zai kulata ba, sai ta yi masa magana, amma yau tayi masa wula
anci.

Aiken da bai fi tayi shi a mintuna ashirin ba, sai da ta shafe awa biyu da rabi, ta koma gida Aliyu sai da ya mur
e mata kunne, saboda yadda ta je ta da
Da safiyar salla kuwa, an kai ruwa rana da hajiya ruma kafin tayi wanka, dan cewa ta yi ba zata je idi ba.

Huzaifa kuwa musamman ya
i shiri da wuri, sai ya ga shigar da ruma zata yi yayi mata dariya.

Ta na kuka, mama ta watso mata wannan atamfa da ta zauna ta dinga kushewa.

"Mama dan girman Allah ki barni na saka tsofaffin kayana, wallahi bana son kayan nan".
Chapter 16 · 0% Book details