← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 116

Sashe 31

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Babu wanda Ruma ta kula a ajinsu, ta nemi wuri ta yi zamanta ta yi shiru, tana ta takura
walwarta, ta tuna mafarkin da ta yi ya bata tsoro, amma ta kasa har aka kusa tashi, hankalinta baya tare da ita.

Asiya ce ta zo kan ruma ta tsaya, ta ri
ugu ta ce "Ki je ki wanke ban
akin da aka saka ki, ko na je na fa
a" tamkar ruma na jin tsoron Asiya, haka ta tashi jiki na rawa zata fita daga ajin, sai dai ta yi burki a gaban allo, ta
aukko chalk a aljihun rigarta, ta sake zana wata shirgegiyar matar, wadda tafi ta jiya, ta yi labelling
in ta.

Ta waiwayo kuma tana kallon Asiya, tare da jiran ko ta kwana.

Aikuwa kamar ruma ta san a rina, Asiya ta kuma nufo ruma, tana zuba ashar, kan ta
araso ruma ta yi ciki da ita, suka fa
a kan wasu
alibai.

Hannun Asiya
aya ta samu, ta din ga duka kamar ta samu
arawo, sai da ta tabattar da ba zata iya kai duka da hannun ba, sannan ta koma fuskarta.

An kai ruwa rana kan a
waci Asiya daga hannun ruma, sai a lokacin ruma ta ji hankalinta ya kwanta, ba
in cikin da ya tokare mata zuciya ya sauka.

Babu wata-wata, malamin su ruma ya saka su kneeldown a rana, ba tare da ya tsaya ya ji ba'asin ma meyafaru ba.

Tun a lokacin Asiya ta ji ba ta iya motsa hannun da ruma ta din ga jibga, ta din ga jin kamar ba a jikinta yake ba.

Suna Kneeldown ruma ta ri
ugu ta ce "Ke kin isa ki dakeni na
yaleki, hmm baki sanni bane, kuma wallahi ban huce ba, zaki ga abin da zan yi miki, ki dakeni ki zageni, sannan ki zaci kin ci bulus, ai fa
a ni da ke daga yau har ranar busa
aho, ba dai uwata ce tsohuwar banza ba sai ka ce babata sa'arki ce ba?

Ai ki yi mini komai ban da ta
a uwata, ban ta
a zagin uwar wani ba, kema babarki
jibgegiyar bayerabiya masu kashi a leda"
Gigicewa Asiya ta yi, tana kuka tana son kaiwa ruma duka, amma ta kasa sarrafa hannunta ga ciwon da jikinta yake yi mata.

Ruma ta dur
usa ta dinga dumbuzar
asa hannu bibbiyu tana watsawa Asiya a fuska.

Ban da kuka babu abin da Asiya take yi.

Ranar ma sai da aka tashi sannan aka sallame su, aka ce gobe da safe za su cigaba da punishment.

Rumaisa ta riga Asiya tafiya, ta je ta samu hanya, ta tattara duwatsu, ta tara su a cikin jakarta.

Ta kuma datsar Asiya a hanya, ta dinga kabbara tana jifanta.

"She
aniya gara na jefeki na huta, na ga haka ake yi idan an je makka a jefi shei
an, gobe ko cewa aka yi ki kalleni, ba zaki sake ba balle ki dakeni"
Sai da ruma ta gama abin da Allah ya nufeta da yi, sannan ta wuce gida.

Yau kam bakinta har kunne, jin ta take wasai ba ta da wata damuwa ko banza ta rama abin da aka yi mata har da riba, malamai kuwa ko zasu kwa
ata su cinye bai dameta ba.

Abdallah ne yake ta shiri, ruma sai tambayarsa take ina zashi?.

"Ke wai kin aikeni ne?"
"A'a, amma dan Allah ka gaya mini"
"Cikin gari zani ziyara"
Ta ha
a hannayenta biyu ta ce "Dan annabin rahama ka tafi da ni" hararta ya yi ya cigaba da shirinsa.

Ta dinga bin sa tana lalla
a shi, har ya amince zai tafi da ita.

Mama ta ce "Hmm in dai ruma ce zata baka kunya, Allah ya sa kar ta
auko maka magana"
"Ta
auko ma, dakuwa zata yi wallahi"
Ruma ba
aramin da
i ta ji ba, ganin ta a cikin gari cikin 'yan uwa, akwai 'yan uwan mama sosai a cikin gari, sai dai mama ba ta zuwa da ita, saboda ta din ga neman magana da dukan 'ya'yan mutane kenan.

Akwai wata 'yar cousin
in mama, da rashin jin su ya kusa zuwa
aya da na ruma, duk da ruma ta fita.

Ta ce "Ruma, zo mu je yakasai, akwai
awata a gidan Turakin Kano, jikarsa ce biki ake a gidan, kuma za ayi kilisa, kan Abdallah ya dawo mun je mun dawo, mu je mu ciyo banza"
Ruma ta ce "yauwwa hauwwaliya, yi sauri ki shirya mu tafi kan ya dawo ya hana ni zuwa"
"Ke har da babbar leda zan
auko, idan mun ci mu
ullo sauran"
Haka suka shirya, suka yi sallama a kan zasu je biki su dawo.

Suna tafe a hanya suka sai masara, suna tafe suna ci suna hira.

Tabbas idan ka ji wane ba
arya ba, gidan ya tsaru yayi kyau sosai da sosai, gini ne na sarauta da aka
awata da kayan alatu, ruma sai rarraba ido take yi.
awar hawwaliya ta din ga murna da ta gansu, ta kai su wani falo suka zauna.

Ruma kuwa hankalinta na kan wata mata, da ta sha ado sai kai wa take tana komowa tana wani hura hanci, tana dakawa mutane tsawa.

Ruma ta ce "Ta
, wai wacece waccan?"
Yarinyar ta kalli wadda Ruma ta nuna ta ce "Laa Anty Samha ce,
anwar mama ce, ba mata bace ba ta da aure".

Ruma ta ce "too na ganta wata gwabjejiya, sai masifa take yiwa mutane, ni na zaci matar sarki ce ma, yakamata a samu mai kwa
eta ya zata din ga hantarar mutane?"
Hauwwaliya ta daki cinyar ruma ta ce "Ke,
anwar mamanta cefa"
Yarinyar ta yi murmushin ya
e ta ce "Bari a kawo muku Abinci, sai mu je wurin ki
warya da kilisa"
Ruma ta mi
e ta ce "Hauwwaliya, ni dai zan je wurin da na ga an
aure dokuna na kallesu, idan an kawo Abincin ki
ulle mini nawa a ledar da ki ka zo da ita" bu
e baki Hauwwaliya ta yi, da jin hansfreen da ruma ta yi musu.

Kai tsaye ruma ta fito tana cigaba da kallon gidan, da yadda manyan mata ke shiga suna fita, da shiga kala-kala.

"Ke ba kya gani ne, meye haka?" Ruma ta
aga kai ta kalli wadda ta daka mata tsawar.

Matar da take ta hantarar mutane ce.

"Eh bana gani, sandata na fito nema, ke da ki ke gani meya hana ki kauce?" Ruma ta yi maganar tana tsare Samha da ido.

Wata mummunar fa
uwar gaba ta ziyarci Samha, da ta yi tozali da idanun ruma, ga ta
arama amma wani abu mai kaifi ne a idanun ruma.

Ruma ta ra
ata ta wuce abinta.

Da sauri Samha ta bi bayan ruma, amma ta nemeta ta rasa.

Kai tsaye burgar dawakin da suka wuce ta je ta tsaya.

Ta tarar da wani dogari yana basu Abinci.

"Sannu da aiki"
Ya kalli ruma ya ce "Yauwwa sannunki"
"Dan Allah ina dokin sarki a nan?" Yayi murmushi ya ce "Nan babu dokin sarki, na 'ya'yan sarki da manyan Hakiman fada ne"
"Dan Allah ka cewa sarki ya bani doki
aya"
Yayi dariya ya ce "Ke idan aka baki doki ya zaki yi da shi?"
"Hawa zan din ga yi mana" ruma ta din ga yiwa dogarin nan surutu, sai da ya gaji sannan ya ce "To ai Shikenan, yanzu dai fita za ayi da su, za ayi kilisar angwaye"
Ta jinjina masa kai, ta koma gefe ta tsaya, tana kallo aka shirya dawakan, aka yi musu kwalliya sannan aka fita da su.

Hauwwaliya ce ta fito ita da
awar ta ta tana fa
in "Ke ruma, tun
azu jira nake ki dawo, amma ki ka
i komawa"
"Ke
yaleni, kallon dokuna nake"
awar hawwaliya wadda suke da Turaki, ta ce "Mu je to, sai mu kalli kilisar"
Suka fita daga cikin gidan gaba
ayansu, kan barandar wani gida suka je suka tsaya, suna tsumayin a fara kilisar.

Abin yana burge ruma sosai da sosai, duk wanda ya zo wucewa sai ta
aga masa hannu tana tsalle.Tun da suke wucewa babu wanda ta kira sarki, sai da ya zo wucewa tare da ango.

"Sarki mai koriyar alkyabba, a dawo lafiya, dan Allah ka bani kyautar doki, ko kuma ka
anani a kan dokinka!!!"
(Wannan 'ya ni kaina tana bani ciwon kai
in kun ji ni shiru ku dinga yi mini addu'a, Allah ya
ara mini lafiya
Mai nema daga farko, ya duba watpad Please
Ayshercool
08081012143
[21/07, 10:53 am] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?

TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE?

KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHE
I TA NA HASKAWA?
Chapter 31 · 0% Book details