← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 116

Sashe 27

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya waiwaya ya bi bayansa da kallo, yayi wani murmushi sannan ya ce "Zamu ga wanda ya fi iya buga wasan sa"
(A mini afuwa ban editing ba)
AYSHERCOOL
08081012143
[19/07, 8:42 am] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.

Kwanci tashi asarar mai rai, ruma ta kammala primary school za ta shiga sakandare, sai murna take yi, sai dai babu abin da ya sauya a halayenta na rashin ji, ta hanasu sakat,a gidan, da an jima sai ta buga tsalle ta ce "Wooo ni zan shiga sakanni in dire"
Yasir ya ce "Ji banza, me aka yi da maza meye wata sakandare, ai yanzu aka fara"
"A'a bar ni na yi tsalle, na samu cigaba a rayuwa ta, Sakandire fa, zan shiga jss1 ai girma ya zo, yanzu ni ma zan yi tsayi tun da zan shiga Sakandire"
Usman ne ya mi
o mata ku
i ya ce "Yi sauri ki je wurin mai shayi, ki kar
o mini madara zan karya"
ata fuska ta yi ta ce "Mama fa ta hana ni zuwa wurin mai shayi, da mai kifi da mai nama"
"Za ki wuce ki je ko sai na zo kan ki?"
Ba dan ta na son aiken ba, ta kar
a ta saka hijjabi ta fita, tama tafe tana shan farar
asa, bakinta yayi fari tas, kai ka ce akuya ce ta dumbuji dusa.

Ko da ta isa rumfar, dandzon matasa ne a ciki, sun cika kuma galibi abokan yayyenta ne, ba wanda ta kula a cikinsu ta mi
a ku
i a bata madara.

"Rumaisa, ina Dambele?" Cewar wani matashi da yake
arin kai lomar indomie.

Ta kalleshi ta ce "waye kuma dambele?"
"Ussy mana, na gidanku"
"Sai ka ce mini wani dambele kuma, kamar sunan rago, yana gida ya aka yi?"
"A'a ba komai, kawai na tambayeki ne, kin san Usman dambele wani
an ball ne, shi ma haka ake ce masa a filin ball".

"Ni zaka gayawa dambele
an ball me, ai sai dai na baka labari"
Kan kace me, aka
arke da hirar ball a teburin mai shayi tare da ruma, yadda take bayanin ball ya isa ka gane
anwar maza ce, gaba
aya ta manta da aike da aka yi mata, ta tsaya ana sharhi da ita.
alla ta kai mintuna arba'in a wurin, ta manta da aiken gaba
aya, ga wurin shayin a
ofar gidan su yaje, ya ci ace ta je ta dawo, amma babu ruma babu dalilinta.

Ba shiri Usman ya sanya riga, ya fito nemanta, 'yar muryarta kawai yake jiyowa, tana bayani, har da dukan teburin mai shayi tana mayar da yadda aka yi.

"Ke!

Meye haka?" Firgigit ta waiwaya, ta ga Usman a tsaye a bayanta.

"Aiken da na yi miki kenan?"
Kame-kame ta tsaya yi, dan har ga Allah ta manta da wani aike, musun ball na
ibarta a rumfar mai shayi.

"Dambele yanzu nake tambayar ruma kai, ashe kana gidan ma, yarinyar nan ta burgeni, ta san ta kan ball abin mamaki, gaskiya na yarda
anwar maza ce"
ule ya ce "Kai dilla ware, wannan ai hauka ne, kawai kun saka yarinya a gaba, kuna wani surutu, meye ala
arku da ita?"
"Haba Usman, Ruma ai
anwarmu ce"
"Ba wani
anwarku, baku ha
a ala
ar komai da ita ba, ke kuma wuce kan na saka
afata, na kifa ki a wurin" sumi-sumi ta bar rumfar mai shayin ta nufi gida.

Ya bita gidan, ya dinga yi mata masifa, kamar zai cinye ta
anya.
*****
"Hutawarki lafiya uwar
akina ta kai na, jirgin sama ma
urar tafiya komai nisan ta"
Gyara zama ta yi ta dubeta ta ce "Bani labari, me ake ciki ne?"
"A'a, labarin bai gama nuna ba, amma ki bari ya
arasa tukuna, amma fa gida ya
ara hargitsewa, ina ta gwara kawuna ta ko ina, na hanata sukuni, kusan tun bayan da Mahmud ya sa
afa yayi fatali da
udurinta"
"Hajiya Jamila, idan har muka tafi a kan tsarin da muka yi da farko, to tabbas zamu cimma buri, sarautar ta bar gidanku har abada"
Hajiya Jamila ta yi murmushi ta ce "Ai hakan na fi so, gara ai ayi biyu babu, sai na yi mata kassarawar da zata bar gidan nan da
afafuwanta, tun da dai na fuskanci asiri ba ya cin ta, gara ayi mutuwar kasko"
Dariya suka yi a tare, suna tafawa cike da duniyanci, tare da cigaba da tattaunawa a kan cikar muradansu.
****
Tamkar mai shirin zarewa, haka yake kai gwauro, ya kai mari a cikin katafaren falon, da ya sha ado da kayan alatu kamar ba za a bar duniyar ba.

Gefe guda wani babban mutum ne, zaune a
aya daga cikin jerin kujerun da suke falon, hannunsa ri
e da wani kwagiri, fuskarsa
auke damuwa.

Matashin ya daki teburi ya ce "Daddy meye abin yi ne?

Ka na zaune ba ka ce komai ba?"
Dattijon ya numfasa sannan ya ce "Ka bini a hankali, ina tunanin wani abu ne"
"Daddy ba mu da isasshen lokaci fa, you know am following your footsteps, idan aka
ata siyasarka, zai shafeni, mutum mai girma da daraja, kamar kai wannan
aramin alhakin zai kawowa barazana, gaba
aya gidajen jaridu, da dandalin sada zumunta, an buga labarin nan, kamar kai ka cancanci haka a
asar nan"
Murmushi mutumin ya yi ya ce "Easy Khalifa, ai ja da baya ga zaki ba tsoro bane ba, shirin ya
i ne, haka zalika yaro bai san wuta ba sai ya taka, ka
yale shi, a yanzu ba ta tasa ma nake yi ba, na zuba ido ne in ga wani mataki za a
auka a kansa.

Saboda idan ya matsa sai ya fasa
wai, to ba ni ka
ai za ta shafa ba, zata shafi manyan
asar nan da dama, yaron tone-tonensa ya yiwa, amma yana daf da tona wu
ar da za ta yi ajalinsa"
"Ohh my God, Daddy sai wasu irin maganganu ka ke yi, amma haryanzu ba ka gaya mini menene mafita ba"
Alama ya yiwa Khalifa da ya je, Khalifa ya
arasa gabansa ya dur
usa.

Ya tallafo kan Khalifa ya yi masa ra
a a kunne.

A take damuwar kan fuskarsa ta gushe, murmushi ya mamaye fuskar ta sa ya yiwa mahaifin na sa alamar jinjina da hannunsa.
****
Sati biyu kenan da fara zuwan ruma makarantar sakandare, kullum sai ta yi gugar kaya, wai kar ta je da
azanta kamar ba 'yar sakandare ba, amma idan ta tashi dawowa tamkar ta yi dambe da kura, kayan nan du
un-du
un haka take dawowa da su.

Haka kawai yau zuciyarta ta raya mata, ta bi ta hanyar gidan mai unguwa, kasancewar a hanyar makarantar da take gidan yake.

A layin gidan mai unguwar, ta ga manyan motoci a fake, da alama wani abun ake yi.

Hankalinta na kan lambun da ta ta
a zuwa ta
ebo mangwaro mai gadi ya ce mata
arauniya, dan haka ba ta tsaya jin me ake a layin gidan mai unguwar ba.

Sai dai ko da ta
arasa layin lambun, wasu manyan motoci ta tarar guda uku a
ofar lambun.

Lelle
awa ta shiga yi, ta na ha
iyar yawu, saboda yadda take iya hango cincirindon bishiyoyin mangwaro da yadda
suka yi 'ya'ya, ban da sauran 'ya'yan itatuwa.

"Ke uban me ki ke yi a nan wurin?"
Da sauri ta waiwaya, ta ga waye yake yi mata tsawa haka.
an gidan mai unguwa ne dai, da ya ta
a kamata.
dama kana nan?"
"Eh ina nan, yau ma satar ki ka zo yi?"
Ta tsuke
an bakinta ta ce "Ba yayana ya ce kar ka sake ce mini
arauniya ba?"
"Oho miki dai, ai
iba ki ka yi ba a baki ba"
"Eh amma ai dai ya biya"
Cikin hanzari ya ce "Wai me ma ki ke yi a nan wurin ne?"
Ruma ta
an ri
e ha
a ta ce "Hmmm, ashe haryanzu ka na nan, ba ka cigaba ba, ni gashi har na gama primary na shiga sakandare"
"Ke dalla ware, tun kan a haife ki na yi sakandare na gama, fitsararriya wai wani ban cigaba ba,
ace ki bar nan wuri muna da ba
an yi
asa da murya ta ce "Wai su waye suka zo, na ga
ofar gidanku ma da mutane"
"Ban sani ba, ba zaki wuce ba sai na zane ki?"
"Dan Allah
an uwanmu mangwaro zaka san mini, ka ga dai yau ba sata na yi ba ko?"
Dariya ya kwashe da ita ya ce "A ina na zama
an uwanku?"
"Ai kai
an uwanmu ne na Musulunci"
Girgiza kai ya yi, zai wuce ta ya shiga cikin lambun, amma ta biyo shi.

"Wai ke baki da hankali ne, na ce miki muna da manyan ba
i masu wurin ne suka zo"
Cikin ko in kula ta ce "To ni ina ruwana, koma suwaye ai mutane ne ba mala'iku ba, dan Allah in biyoka ka san mini, ni sai na je na tambayo mai unguwa ma, na san shi zai ce ka bani"
arewa ruma kallo tsaf, a rashin hankalinta, tsaf za ta aikata abin da ta fa
a, na zuwa tambayo mahaifinsa, gashi yana tare da ba
i, ya dubeta ya ce "Yanzu abin da za ayi, ki zauna ki jirani, bari ba
in su tafi sai na baki"
"To, bari na je na zauna, kuma idan baka fito ba, biyoka zan yi"
"Wallahi ki ka shigo, zane miki jikinki za su yi"
"Su waye wai?" Ta yi maganar tana sake le
a lambun.

"Kin ga tsaya, bari na je na samo miki" ya
arasa maganar tare da shigewa cikin lambun.

Dandamalin wani gida ta samu, ta ajiye jakarta, ta
ebi duwatsu ta hau 'yar carafke.

Tun 'yar carafken na
auke mata hankali, har ta gaji da jiran
an gidan mai unguwa.
Chapter 27 · 0% Book details