Sashe 71
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aliyu ya saka wayar a hansfree, suka gaisa da mijin gwaggo sannan ya
ora da cewa "Baba haryanzu ba ka ce mana komai ba, an gano a in da taken, ko kuma sun fa
i abin da za a basu?"
"Aliyu zancen ne babu da
in ji, shi ya sanya na yi muku shiru".
"Sun kasheta ne?" Abdallah yayi maganar a ki
ime.
"A'a, ba kasheta suka yi ba, wanda muka tura
in ya dawo ya sanar da ni cewa sun ce ba sa bu
atar komai ba zasu bayar da ita ba, halinta ya sanya za su ri
eta ko kuma a fansheta da 'yan mata biyar, duk iya
arin da zan yi na yi abu ya faskara, sai dai mu cigaba da addu'a kawai".
Gaba
aya aka rasa mai magana, sai mama da take ta "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya sa ba taurin kan take yi musu ba, Allah ka ku
utar mini da yarinyar nan ka tsare mini ita" tayi maganar tana kuka
Abdallah ne ya rungume mama yana rarrashinta, yana goge mata hawaye.
Mintuna kusan talatin da takawa ya sanya aka yi masa iso wurin wambai, amma shiru bai fito ba gashi ya fara
oasawa da zaman, dan haka ya tashi da nufin ya tafi, dan akwai tarin ayyukan da suke gabansa ya yanke ya taho.
"Na sallameka ne zaka tafi, ko nima halin rashin
a'ar zaka gwada mini?" Cak ya tsaya ya waiwayo ya kalli wambai da ya shigo falon, sanye da jallabiya ba tare da na
i ba.
"A'a ranka ya da
e, na zaci ba zaka samu fitowa ba, na baro ayyuka da yawa na taho"
"Saboda ayyukan ka sun fi kirana muhimmanci ko, ashe abubuwan da ake gaya mini akan ka gaskiya ne ko Adamu?" Cikin mamaki Adam ya ke kallon wambai.
"Zaka nemi wuri ka zauna, ko kuma jera kafa
a zamu yi sannan mu yi magana?"
Adam yayi ajiyar zuciya, ya samu wuri ya zauna a
asa yana tunanin laifin me yayi wa wambai haka har yake kiran sunansa haka.
"Dukkanin abin da ka ke yi ya sameni, kuma ka bani mamaki ka bani kunya, turbar da ka
auko ba ita ce turabar da mahaifinka ya
oraka a kai ba, dan haka ka shiga hankalinka idan ma uwarka ke zigaka kanka yake rawa gara ma tun wuri ka nutsu ka shiga hankalinka, kuma wallahi idan ba ka yi wasa ba, sarautar da kake jiran ba zata dawo gidanku ba, idan ma ta dawo
in sai dai a bawa
an uwaka tunda kai dai ba ka san abin da yake maka ciwo ba" maganar Ammi ce ta sanya shi yin shiru, gaba
aya ya rasa a kan me Wambai yake yi masa fa
a tare da ci masa zarafi, shi ce masa yayi yana jiran a bashi sarauta ne?.
Nan da nan jijiyoyin kan Adam suka
aga, saboda tsananin
acin rai, haka tsohon nan ya saka Adam a gaba ya zage shi tsaf ba tare da wata tartibiyar hujja ba.
Sai da yayi mai isarsa sannan ya tafi gida, da
yar ya kai kansa gida, yana shiga sashen Ammi ya tara da su Fauziyya da Samha a falon Ammi.
Wucewa yayi ciki yana ta huci, Ammi da take zaune tare da su a falon ba ta tashi ba, ta basar da shi.
Cike da gulma Fauziyya ta ce "Ammi meya sami takawa ne?"
Ammi da tun daga shigowar su Fauziyya shashenta ta san akwai wani abu a
asa, dan rabonta da su anfi wata guda, kawai ta basar ne.
Ammi ta ce "Babu komai, ina ga aiki ne yayi masa yawa kawai".
"Kin ga yadda idonsa yayi ja kuwa?
Kamar ba shi da lafiya fa".
Iman ce daga kitchen ta wuce
akinta, dan sam
a ta san abin da zai sanyata shiga shirgin su Fauziyya, tana zuwa ta tarar da takawa a tsaye a
akinta, tamkar zai fashe, ya watsarwa mata da kayan kan mudubinta, sai karkarwa yake.
Yana jin motsin iman, ya bu
e jajayen idanunsa yana kallonta.
Girgiza masa kai ta shiga yi, amma ta kasa gaba ta kasa baya.
"Zo nan ya fa
a a kausashe".
"Dan Allah ka yi ha
uri, ba ni na
ata maka rai ba" tayi maganar cikin rauni.
"A hayyacina nake iman, hannunki kawai zan ri
Cikin rawar murya ta ce "Amma ba zaka yi mini komai ba?"
"Na rasa abin da zan ri
e, kaina zai tarwatse ne, help me just your hands" cikin tsoro ta nufe shi, ta
arasa nesa ka
an da shi ya kama hannunta ya ri
e tamkar zai
allata.
Ihu ta
wala jin yadda ya mur
a mata hannu, ha
oransa sai karkarwa suke yi.
Sama-sama suka jiyo ihun iman, suka tashi suka nufi
akin Iman.
Takawa suka tarar ya ban
are hannun Iman, hannu
aya kuma ya sha
eta, rigar jikinta ta
age sai kokowa take da numfashi tana kakari.!!
AYSHERCOOL.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWA
I WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Gaba
aya tsaya wa suka yi suna kallon su, Ammi ce kawai ta iya
arasawa tana
arin
wace Iman "Me ka ke yi haka ne takawa, iman ce fa"
A hankali ya saki wuyan iman yana
are mata kallo, jikinta duk yayi ja saboda azabar wahalar da ta sha.
"Kalli fa ka gani, iman ce fa takawa"
Kamar wanda ya warke daga ciwon hauka, haka ya din ga bin Iman da kallo, kamar zai fashe da kuka ya ce "Iman yi ha
uri, ban san ke ba ce, hannunki kawai na ce zan ri
e, na ga kin koma wata mata zaki caka mini wani abu, yi ha
uri iman, Ammi ban san iman ba ce ki bata ha
uri"
Nusaiba ce ta kalli su Fauziyya da suka yi tsaye suna kallon abun da yake faruwa, ta ce "Anty Samha ba wani abu, zaku iya tafiya".
Samha ta ce "Ba zamu tafin ba, a kan ki muke ko yayanki ne ke ka
ai".
Ammi ta
ago iman tana yi mata sannu, iman ta jinjina mata kai.
Ammi ta ce "Ina maganinsa yake? shegiyar gardama irin ta sa
auko in shafa masa" A hankali iman ta yin
ura, ta je ta saka mukulli, ta bu
e wata drower, ta
auko wata jarka cike da wani mai.
urii Fauziyya ta yi, tana kallon in da iman ta
auko maganin.
Adam yayi zuruu da ido yana bin su da kallo, can ya sauke idonsa a kan su samha, cikin tsawa ya ce "Get out" sai da suka razana, kan su yi wani yin
uri ya sake daka musu wata tsawar, cikin rige-rige suka yi waje da gudu.