← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 116

Sashe 34

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk da wannan abu, babar Asiya ba ta huce ba, dan ta so a zane ruma, sai dai bisa ga mamakinta yarinyar sa'ace da ita, babu wanda ya daketa, sai ma nasiha da DPO ya yi mata, yana cewa Aliyu "Ka ga irin wannan yaran, idan aka yi ha
uri, suna da
oyayyiyar baiwa da Allah ya yi musu, da al'umma za iya amafana, ku yi ha
uri ku cigaba da kai ta Asibiti tana ganin likita, da sau
i tun da har tana iya zuwa makaranta, sannan ku kiyaye abin da zata din ga kallo".

"Kaii wallahi ni babu wani likita da nake gani, nifa lafiyata
alau, wato Yaya Aliyu kana nufin ni mahaukaciya ce?" Harar ya watsa mata yana yi mata da
uwa suka cigaba da magana da DPO.
bayan sun fita daga ofishin, Headmaster ya ce ruma ta zauna a gida, sai wani satin sa duba su gani idan zasu iya bari ta cigaba da zuwa makarantar.

Tsalle ta yi tana fa
in Alhamdilillah.

Aliyu ya girgiza kai ya ce "Mara hankali kawai"
******
"Takawarka lafiya magajin galadima, Allah ya baka yawan rai, ya ja kwanan hajiya"
aya daga cikin hadiman Mummy kenan, da ta ware ma
ogwaro, take ta zabga wa Adam kirari kamar za ta dungura, ma
ogwaronta ko zafi ba ya yi mata.

Hannu ya
aga mata, ya cigaba da tafiya zuwa cikin falon.

Sanyi A.C ya cika
akin, ga
amshin turare da ya ha
u ya gauraye falon.

Risunawa ma'aikatan da ke cikin falon suke yi a gareshi, tamkar sun ga sarki.

Jinjina musu kai ya yi, ya nemi wuri ya zauna a
aya daga cikin kujerun falon.

Ya shafe a
alla mintuna takwas, sannan ta fito cikin wata ha
iyar shadda sai
aukar ido take yi.

Ta na ganin Adam, ta yalwata murmushin fuskarta ta ce "Hutawarka lafiya takawa, fatan ana lafiya?

Kuma ina fatan ba a gaji da jirana ba, ina shiryawa ne"
Girgiza mata kai yayi ya ce "Barka da wannan lokacin"
"Yauwwa barka dai, an dawo lafiya ya ibada?"
"Alhamdilillah"
Ta sake yin murmushi sannan ta ce 'Ai har na fara shirin zuwa da kaina na kwashi gaisuwa, na ji labarin ka dawo, amma ba ka zo mun gaisa ba, kuma har aka yi bikin gidan Turaki aka gama ban ganka ba, ko jikin ne?"
aga idanuwansa ya kalleta, amma bai bata amsa ba.

"Well, kun ha
u da Mahmud kuwa?, yazo gari shima ya kusa komawa ma, ya dawo lokacin kana saudiyya"
"Dama zuwa na yi na gaishe ki, and a gayawa su Fauziyya ba na son yawan fitar nan" yana kaiwa nan a maganarsa ya mi
e, ya fara takawa sannu a hankali.

Murmushi ta yi ta bi bayansa da kallo.

"A zahiri mutum har mutum, amma ba
ini ba wanda ya san cikakken waye, kamar bil adama kamar kuma wani abu daban, da ni ki ke zancen Binta, sai na rabaki da komai sai na tabattar da na huce a kam abin da kk ka yi mini" ta yi maganar a hankali tana bin bayan takawa da kallo.

Ya kai tsakiyar falon, Mahmud ya bu
ofar ya shigo, ganin junansu ya sanya suka yi turus, suna musayar kallo, kamar abokan gaban da suka yi shekara da shekaru ba su ha
u ba sai yau.

LITATTAFAN DA NA RUBUTA SUN HA
A DA.

ABDULJALAL (FREE BOOK)
IDATA (BOOK1 FREE 2 PAID)
WATA KISSAR SAI MATA (FREE)
WUTA A MASA
A (FREE)
URUCIYA (BOOK1 FREE 2 PAID)
GABA DA GABANTA (1FREE 2 PAID)
ANWAR MAZA (1FREE 2 PAID)
Mai bu
ata ni zai tuntu
a ta lambata Please, a din ga biya kan a karanta, in kin sai littafi baki fa
i ba, atleast kin taimaki marubuciyar da bata
warin gwiwa
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
i na ba, anya akwai amana kuwa
Taku har kullum
Ayshercool
08081012143
[24/07, 7:43 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA*
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?

TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE?

KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHE
I TA NA HASKAWA?

MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro
Page 16
Kallon-kallo suka shiga yi wa juna, aka rasa wanda zai bawa wani hanya, Mahmud ne ya fara janye nasa idon ya wuce yana wani irin taku cike da rainin hankali, ya bawa Adam hanya.

Cikin hanzari Adam ya bar falon, yana jin wani abu yana tsikarar zuciyarsa.

Adam na fita, Mummy ta taso ta na fa
in "Mahmud ya haka, meyasa ba zaka tsaya ku gaisa ba, kamar ba
an uwanka ba?"
Mahmud ya ce "Mummy, ni baki ga abin da ya yi mini ba?

Lokacin da ya sauke girman kai ya du
a mini, wata
ila na fara saurarasa"
"Haba Mahmud, shi ne fa gaba da kai, ya zaka ce haka? ni fa bana son ace ina ziga ka, kuma ko ba komai ya ci sunan mai martaba, ya cancanci ka girmama shi, kuma idan Allah ya sanya sarautarmu ta dawo gidan nan, ka san shi ne magajin babanku, shi zai zama galadima tun da shi ne babba"
Ya dubi Mummy ya ce "Ni wata sarauta ko wani abu makamancin haka bai dameni ba, a na
ashi sarki ma gaba
aya, wannan shi ta shafa, look Mummy, a bar wannan zancen ni bani da lokacinsa, bari na je na karya"
yana gama maganar ya wuceta, ya na bada baya, Mummy ta yi murmushi ta ce "Haryanzu ina wasana yadda nake so, Mahmud dole na
arsa maka za
in mulki da
aunar sarauta, sannan kuma azo a rasa sarautar gaba
aya mu je zuwa".
****
Aliyu suna tafe a hanya, yana ta yiwa ruma fa
"Dan ubanki ku
in makaranta na, na registration na fara tarawa, yanzu kin saka na kwashe na bayar a banza, ban ci ba ban sha ba, dan ma Allah ya sanya DPO ya biya mafi yawa daga ku
in.

Saboda ba ki da mutunci ina kareki ki na
aryata ni, ni dama na
yaleta ta yi miki shegen duka".

Ta waro ido ta ce "Kaii, idan ta sumar da ni fa?"
"Ai gara ta sumar da ke
in, tun da ke dai har abada ba kya hankali, wai ki ka karya 'yar mutane saboda tsabar kanki ba da
"To ba kai ne ka ce mini mahaukaciya ba, wai ana kai ni asibiti"
"To meye marabarki da mara hankalin?

Zaki gane kurenki ne, bari mu je gidan sai na daki ku
ina" har suka isa gida, ruma ba ta sake cewa komai ba.

Mama na ganin Aliyu tare da ruma sun dawo, ta fito daga
aki ta na tambayar ko lafiya?

Ruma ta
an sosa kai tana kallon Aliyu.

"Zaki dai na kallona ko sai na tsokane idon?

Sai ki yi mata bayanin abin da ki ka yi ai".

Ruma ta kalli mama, kamar zata yi kuka ta ce "Wallahi mama tsautsayi ne"
"Tsautsayin me?

Me ki ka aikata kuma?" Ruma ta yi tsilla-tsilla da ido.

"Ba zaki gaya mata ba"
"Mama, da wasa fa na gwada irin na wrestling
in nan, shi ne wata ta karye"
an hasale mama ta ce "Kai ka gaya mini abin da ta yi mana, ka tsaya ka na mini wasa da hankali".

Aliyu ya yiwa mama bayanin abin da ruma ta aikata, da yadda suka yi, zuwansu police station yanzu.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ka shiga lamarina, Allah ka dubeni a kan halin wannan yarinyar".

"Mama dan Allah ki yi ha
uri ba zan sake ba, ita ta fara tsokanata na rama, ban san zata karye ba wallahi"
Mama ta dube ta ta ce "In dai kece, ba zaki canza hali ba, yanzu ruma har ta kai ki ga zuwa police station ruma, kaf yaran nan yayyenki babu wanda ya ta
a zuwa wurin 'yan sanda, sai ke ruma ko?

Allah ya yi miki magani, ki je ki yi ta yi kar ki fasa" mama na gama maganar ta shige
aki ta bar ruma a wurin.

Ruma ta kalli Aliyu ta ce "Kai baka da rufin asiri, wallahi da yaya usy ne zai rufa mini asiri, amma na fuskanci da kai da Yasir, da Huzaifa baku ta
a rufa mini asiri ba,
iris ku ke jira .....

"Dalla rufe mini baki, tun ban daki ku
ina a jikinki ba, dubu gomar nan ta tsaye mini, ni Wallahi da ma
yaleki na yi su yi miki duk abin da suka ga dama"
ata fuska ta yi, ta bi bayan mama, sai dai mama sam ta
i kulata, wanda hakan ba
aramin tayar wa ruma hankali yake ba.
Chapter 34 · 0% Book details