Sashe 110
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nusaiba ta ce "Ke kin ganta, wallahi yarinya ce sosai, dan ba ta kaimu ba ma ko ka
an, na yi mamakin yadda ta iya tsira da sabir".
Iman ta ce "Ai babu mamaki a cikin lamarin Ubangiji, babu abun da bau iya ba".
"Gaskiya ne, amma wai ya maganar uncle J ne, kun kuma magana da shi?"
Haushi ne ya kama iman ta ce "Dan Allah ki rabu da ni da wani uncle J"
"Dole na yi miki maganarsa, ke ma kin san rasuwar nan ce ta hanashi cigaba da bibiyarki, ina son nema miki mafita ne, idan ya je ya biyo ta saman fa kamar yadda ya gaya miki?"
Iman ta
an yi jimmm sannan ta ce "Bak
omai, Allah ya fishi, mu bar maganar nan sai wani lokacin*.
Lura da yanayin yadda iman ba ta son zancen, ya sanya Nusaiba jan bakin ta ta tsuke.
Rumaisa kuwa bayan kayan takaicin da ta turawa su usman, suna tafe a mota tana yi musu wa
e-wa
e, tayi wannan wa
ar ta saki ta kama wata, gashi galibin wa
in na indiya take yi, sam ba ta san ma me suke fa
a ba, kawai dai tana yi ne, kuma cikin ikon Allah daga usman har takawa ba wanda ya tanka mata har suka
arasa gidan rumaisa.
Usman ya kalli Adam ya ce "Mun gode
warai da gaske Allah ya saka da alkhairi".
Adam ya ce "Bakomai, ni ne da godiya ai".
"Hmm ai Yakamata in
ara ma da baka ha
uri, a kan abun da rumaisa ta yi, ka yi ha
uri dan Allah" Adam yayi Murmushin gefen baki ya ce "Kar ka damu, akwai sa
onta a mota amma, bari na bu
e booth
Ruma bu
e motar tayi, ta ruga da gudu cikin gida tana kwa
a sallama.
Kaya ne fal a booth
in Adam, da wanda ammi ta bawa rumaisa da wanda turaki ya bayar a bata.
Usman ya
auka ya yi wa Adam godiya suka yi sallama ya ce a gaida mama.
Ko da ya shiga gidan, rumaisan ya tarar har ta tu
e kayanta tayi
ai wai ta gaji.
"Dan ubanki ni bawanki ne?
Da zaki bar ni da kwaso miki kaya dan baki da kunya?" Shiru ta yi ba ta ce komai ba, ganin irin kallon da yake yi wa rumaisa ya sanya sanin cewa akwai abun da rumaisa ta yi.
"Usman, ya aka yi ne?
Kun je
in?"
"Eh mun je, amma ba ta sauya zani ba, ta yi iya shegen na ta da ta saba"
Mama ta kalli rumaisa ta sake kallon usman ta ce "me ta yi?"
Nan ya gaya mata iskancin da ta din ga yi, mama ta girgiza kai ta ce "Wai rumaisa me bawan Allah nan yayi miki da ki ke yi masa wannan rashin mutuncin?
Duk jan kunnen da na yi miki ba ki ji ba kenan?"
"Mama na fa
a komai fa"
Usman ya ce "To amma meye na cewa sai mun fita, a matsayin sa na mijinta yafi kowa bu
atar sanin meyafaru da ita".
Mama ta ce "Meyasa baka kama mini ita ka zaneta ba".
age kafa
a ya ce "Ai kin san wasu lokutan sa'a ce da ita, daga zuwanmu ta dinga zuba tana yi wa dattijon shishshigi tana ce masa baba,
aikuwa ya dinga biye mata, saboda sakarci har da ci masa abinci a gabansa"
Huzaifa da yake ban
aki yana jin hirarsu, yana fitowa ya ce "Sai ka ce mayya daga zuwa ba
unta ki hau cin abinci"
Aikuwa ta ce "To zigazigi wutar ma
era, mai zuwa lahira da
on dambu waya kasa da kai gwanin na iya".
"Kin rufe mini baki ko sai na taushe shegen bakin naki"
"Wallahi mama ni ban ci abinci ba, wannan abun na kayan gara mai kamar kashin nan da suga shi kawai na ci".
A fusace mama ta ce "Ni rufe mini baki, bera kawai" haka ta koma ta tura baki tare da jin haushin yadda kowa yake caccakarta.
Adam sai da ya fara biyawa yayi sallar la'asar, yana komawa mota ya tarar da missed calls
in Bashir.
Bin kiran yayi, bayan bashir ya
aga sun gaisa ya ce masa akwai issue, su ha
u a wani wurin cin abinci bayan sallar isha'i.
Adam ya amsa masa, ya yanke shawarar fara zuwa gida, kan lokacin sallar isha'i sai su ha
u da Bashir.
Ko da ya je gida, Ammi ta din ga tambayarsa yaya suka yi, da fari basarwa yayi, da ammi ta matsa ya gaya mata cewar rumaisa ba ta yi magana a gabansa ba sai da ya fita.
Ammi ta yi shiru ta ce "Wai ni anya Adam babu wani abu a tsakaninka sa yarinyar nan
ar tsamar da ku ke ta yi yawa, ta rainaka da yawa".
Ya girgiza kai ya ce "Ni ban santa ba sai a dalilin abun nan da ya faru, dan haka ni babu komai a tsakanina da ita"
"To, amma ina kyautata zaton akwai wani abu mai muhimmanci a bakinta, tun da ta
i fa
a a gabanka".
"Haka nake tunani nima, amma zan koma wurin turaki, sai mu yi magana".
"To shikenan, Allah ya yi jagora"
Ya amsa da amin.
Kamar yadda suka shirya, suka ha
u da Bashir a wurin cin abinci, ya tambayi adam mai za a kawo masa ya ce ba ya jin yunwa.
Bashir ya ce "A'a ba zai yiwu ba, sai ka ci abinci ko na koma da labarin da na zo da shi".
yar adam ya yarda a kawo masa chips, bashir ya din ga yi masa hira, tare da gaya masa ya kusa komawa abuja wurin aiki.
Adam dai bai iya tankawa ba, jira yake kawai ya ji me Bashir zai ce masa.
"Wai ni kuwa ya ake ciki da maganar binciken da ka ke yi ne, na mutanen nan mutane hukuma fa suke jira, su ji sakamakon binciken ku, gashi wa'adin da kwamitin da gwamnati ta kafa ya cika ya wuce, amma ba su ce komai ba, kaima kuma kun yi shiru.
Adam yayi ajiyar zuciya ya ce "Bashir, sawun giwa ya take na ra
umi ai,
asar da ba ta damu da halin da al'ummarta suke ciki ba, tayaya zan cigaba da wahalar da kaina, a hukumar tamu ma kana gani sun rabu biyu, wasu suna goyan bayanmu wasu ba sa yi, a
asa kuwa talakawa ne kawai suke supporting
inmu.
Ni yanzu hankalina yafi karkata ga binciko wanda suke da hannu wurin sace matata, dan a jikina nake jin na jikina ne".
"Kenan kana nufin zaka fito ka cewa duniya sace matarka aka yi, bayan an gama jita-jitar a
asar waje ta zo haihuwa ta mutu?"
"Bashir dole hakan zan yi mana, ba zan bar mutuwar aisha ta tafi a banza ba, ko da haka yana nufin zubewar kimata ne a idon duniya".
Bashir ya jinjina kai, ya saka hannu a aljihunsa, ya ciro naira ya
an daddana sannan ya mi
awa adam.
Adam ya kar
a ya fara dubawa, shafin wata jarida mai suna ciki da gaskiya ya bu
e masa.
Yana shiga ya ci karo da hotonsa, tittle
in labarin aka rubuta dara ta ci gida.
Shahararren jami'in tsaron nan na farin kaya, mai jagorantar wata tawaga da ta zama babbar barazana ga manya
arayin
asarmu, ko kuma dai ace, shugabannin da yake yi wa sharrin sata, wato Adam Sharif Galadima.
Kwanaki ka
an bayan kamala zaman makokin mutuwar mai
akinsa, An banka
o wani babban al'amari game da shi, in da lamarin mutuwar matarsa ya sha ban-ban da abun da aka sanar game da rasuwar ta ta, ashe
an bindiga ne suka yi garkuwa da mai
akinsa, har ta haihu a hannunsu, daga
arshe ta rasa ranta.
A wata majiyar kuma, aka ce da sanya hannunsa a yin garkuwa da matar ta sa in da ya kasheta yayi tsafi da gangar jikinta, kwatsam wata yarinya ta zo da jariri a zuwan
an matarsa ne, duk dan a
atar da hankalin mutane, da tunaninsu daga kan zargin shi wannan za
urin bawa da yake jin cewa ya fi kowa gaskiya da adalci, masu bibiyarmu ko menene ra'ayinku game da wannan labari?!
Hannun adam har rawa yake yi a lokacin da ya kammala karanta labarin, wani irin wahalallen gumi ya din ga tsatstsafo masa, ya aka yi maganar nan ta fita?
Waye ya yi masa wannan yankan bayan?.
Jiki na rawa ya ajiye wayar, ya mi
e tsaye, jin kansa ya fara sarawa, yana neman rasa nustuwarsa, bashir ya tashi zai yi masa magana, amma tuni adam ya sulale ya bar wurin.
Kafin ya cimmasa, ya hau motarsa yayu mata key, ya fice daga restaurant
in da gudu.
08081012143
*Paid book ne
500 via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
Gudu yake sosai a kan titi, Bashir ya hau motarsa ya bi bayansa, amma ya kasa cimmasa.
Ko da Adam ya
arasa gida, wani irin horn ya din ga yi kamar tashin hankali.
A gigice masu tsaron
ofar suka bu
e masa gate ya shiga da motar, ko da ya fito ko rufeta bai yi ba ya wuce sashin Ammi.
A can cikin gidan kuwa, bayan sallar isha'i, wata hadima ta shiga ta sanar da ammi cewar mummy na son ganinta.
Mamaki ne ya cika ammi, meya kawo mummy a wannan lokacin?
Ba tare da wani
ata lokaci ba, ta tashi ta fita falonta, ta tarar da mummyn tare da autarta ru
ayya.
Ta kalli ammi ta yi murmushi ta ce "Barka da warhaka giwar mata".