Sashe 49
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka tasa ruma a gaba, ta waiwayo ta kalli takawa ta ce "Wallahi ban yafe ba ku....."
"Ke wuce mu tafi, kin samu an
yaleki kuma kina yi wa mutane iskanci, mara tarbiyya"
Cikin dakiya ta ce "Eh bani da tarbiyyar, ku tarbiyyar ce ta saka kuka
auko ni ba da sanin iyayena ba ku ka kawo ni nan, cikin maza Allah sai ya saka mini"
Jabir ya ce "Kar ka kuma tankawa yarinyar nan, mayar da ita"
Jabir ya zauna a kusa da takawa ya ce "Takawa, wa me yake faruwa ne, ka san ta ne?"
Adam yayi shiru bai motsa ba, kuma bai ce komai ba, Jabir ya yi masa tambayoyi har ya gaji, amma bai amsa masa ba.
Ruma kuwa suna zuwa unguwar su, suka ajiyeta suka tafi, ta samu wani borehole ta wanke fuskarta, sannan ta tafi gida.
A tsakar gida ta tarar da Yaya Aliyu, ya kalleta ya ce "daga ina ki ke?"
"Makaranta" ta bashi amsa tana
ata rai.
"Ba jarrabawa ku ke yi ba?"
"Laifi muka yi aka saka mu punishment" ta bashi amsar tana tsoron kar ya ganota.
"Haka dai ki ka iya, kullum cikin laifi kamar ke ka
aice
aliba a makarantar"
Ganin bai ganota ba, ya sanya ta shiga
aki, ta ajiye jakarta ta tafi gaban mudubi ta tsaya, ta
arewa kanta kallo, ta tuna yadda takawa ya sha
eta hannunsa har yana ta
irjinta.
Wasu hawayen ne suka shiga ziraro mata.
"Wallahi sai ka gane baka da wayo, ka zunguro sama da kara, ni za a ciwa mutunci?
Wallahi sai na kuma rubutawa, zaka gane ba ka da wayo, ai talauci ba hauka bane, mai kyan banza" haka ta tsaya a gaban mudubi, ta cigaba da kuka.
Kamar zararriya ta
auko jakarta, ta
auko wayar ta kuma komawa kan account
in da Jabir ya saka hoton takawa, ta sake rubuta "Wallahi Allah ban yafe ba, sai na kai
ararka wurin 'yan sanda, zaka san da ni kake yi" ta ajiye wayar tana fatan Allah ya sa kar idan mama ta dawo ta fuskanci wani abu.
****
Baba uwani ce ta shiga kitchen ta tarar da iman tana faten dankali.
"A'a mutuniyar ba kya gajiya da aiki, Ammin ake yiwa girki ne?"
Iman ta yi murmushi ta ce "A'a baba uwani, nice zan ci"
"Au yau ba za a ci abincin namu ba ne?"
Iman ta yi murmushi ta ce "Ba haka bane, kawai da wannan
in nake sha'awa bana son takura muku ne"
"A'a ai da kin fa
a ma babu wani abu, sai ayi miki, ni kuwa na ce takawa lafiya
alau kuwa yake?"
Cikin rashin fahimta iman ta ce "Me ki ka gani?"
"Ganinsa na yi duk wani iri"
"A'a lafiyarsa
alau, ina ga hakan ya na da ala
a da yanayin aikinsa, kin san abubuwa su kan yi masa yawa"
Baba uwani ta ce "haka ne wallahi, ina tausayawa takawa yadda al'amura suke shan kansa Allah ya yi masa jagora"
Iman ta ce "Amin" a dai-dai lokacin ta juye dankalin a plate ta
auka ta fice.
Baba uwani ta yi tsaki ta ce "Kai wannan yarinyar kininabbiya ce ba wani abu da zaka samu daga wurinta".
Takawa fa abubuwa suka sake rikice masa, tun bayan ha
uwarsa da ruma, da ya ji muryarta da take masa yawo a kunne, yana ta tuntuntuni, mutum ce ko akasin haka, dan iya
warin gwiwar ta, da rashin kunya da ayar tambaya a kanta.
Yau gaba
aya bai koma gida ba, ya wuce gidansa ya tura wa Ammi message a kan ba zai shigo gida ba, a gidansa zai kwana.
Bayan ya turawa Ammi sa
on, ya kuma komawa Instagram, ya duba comment
in da ruma ta yi a kansa, kawai ya ci karo da sabon sa
onta, ya tabatta kenan ita
in ce dai ta yi comment
in farko.
Kiran Ammi ne ya shigo wayarsa, ya saita nutsuwarsa ya
aga tare da yin sallama.
Ammi ta amsa sanna ta ce "Yanzu na ga sa
onka, ka sam yadda yanayin jikinka yake, amma ka ce zaka kwana a gidanka kai ka
ai, kar wani abu ya sameka fa"
"Ammi kar ki damu, babu abin da zai sameni in sha Allah, ina son gabatar da wani aiki ne"
"To shikenan, amma dai da ka ji wani abu ka kirani a waya".
Ya jinjina kai ya ce "To shikenan, in sha Allah sai da safe" suka yi sallama ya katse kiran.
Ya rintse ido, yana jin muryar ruma na sake amsa kuwwa a kunnuwansa, ya tuna yadda ta danganta shi da sata, take ya ji ya tsani yarinyar, kuma daga uniform
in jikinta zaka gane 'yar talakwa ce, amma sai
arfin hali da rashin mutunci, to yayi fa
a da wannan 'yar ma ya ce ya yi da wa?
Wani uban tsaki ya ja, ya koma ya kwanta yana
wafa.
Ya kuma komawa ya na duba comment
in ruma, amma ya tarar Jabir ya goge posting
in gaba
aya.
Ko da mama ta dawo, ta tarar gaba
aya ruma ba ta da walwala, duk tayi wani iri, mama ta tambayeta ko ba ta da lafiya, ta ce ita lafiyarta
alau kan ta me yake ciwo, mama kuwa ta
ayleta, amma ta cigaba da monitoring
in ta.
Yau ko wannan uban surutun da take kamar an jefeta a ka, babu ta yi shiru sai tunane-tunane take a ranta, a kan me za ta yi wa wannan
an tahalikin ta huce, gashi ita ba ta san a ina ma za ta sake ganinsa ba, balle ta gaggaya masa magana ta huce da abin da yayi mata.
Mama suna ta hira suna tsara yadda bikin saukar su Yasir zata kasance, ruma ta koma kusa sa Abdallah ta
an yi
asa da muryarta ta ce "Yaya Abdallah, dan Allah waye galadiman Kano?"
Ya dubeta ya ce "Basarake ne a Kano, ba shi ne aka ce yana Germany ba bashi da lafiya, meyasa ki ke tambaya?"
"Babu komai kawai tamabaya na yi, amma ba ya mutu ba?"
"Anya, gaskiya ban sani ba, na ji dai an ce yana Germany babu lafiya"
an shiru ta yi ta na tunani, a wurin Hauwwaliya kawai za ta samu abin da take so, dan haka ta sake gyara zama ta ce "Yaya dan Allah ranar juma'a mu je cikin gari"
"Ba zani ba, ina da abin yi ranar"
"Dan Allah, na ji mama tana waya da mamansu, an ce Hauwwaliya babu lafiya dan Allah ka kaini na ganta"
"Ke na ce miki ina da abin yi ranar"
"Ai Allah na ce, ka taimaka" ta yi maganar cikin magiya.
Abdallah ya
an yi tsaki ya ce "Zan yi tunani"
Ta ce "Dan Allah ka kaini"
Bai sake kulata ba, saboda baya son magiya, ruma kuwa ta
ware a kanta.
Kamar wasa Samha ta kira Khalifa a waya, kamar dama jiran kiranta yaje, tana kira ya
aga.
"Adon gari ya kike?"
"Ba dogon surutu ba, ina son sanin deal
in da kake son mu yi, na gani idan zan iya"
Murmushi ya yi, tare da kashe sigarin hannunsa ya ce "Kin yi tunani kin ga ni ke da mafita dai kenan?
Sai dai kin so ki makara dan na samu wanda ya kawo tayin shiga deal
in, ban sani ba ko ta wurnki aka samu bayani, amma duk da haka kema akwai role
in da zaki taka, a ina zamu ha
Cikin mamaki Samha ta ce "Amma waye haka, da har ka ke tunani ta hanyata ya ji labarin deal
in nan?".
"Kar ki damu da sanin waye, mu ha
u a hotel
in da muka ha
u last"
Ta girgiza kai ta ce "No, kar ka manta ni 'yar babban gida ce, ba zai yiwu ma din ga yawon hotel ba, ka sama mana wani wurin kawai".
"To Shikenan, zan turo miki wani address
in, ki huta lafiya" ta sauke wayar daga kunnenta, tana tunanin anya ba ta yi garaje ba wurin amincewa da Khalifa ba tare da ta san aikin sa za ta yi masa ba?.
Ranar juma'a ana tashi daga makaranta ruma ta taho gida, saboda ta tirke Abdallah ya cika mata al
awarin kai ta cikin gari, dan tuni ta tambayi mama, mama ta barta Abdallah ya kaita, musamman da ta ji ta ce Hauwwaliya zata duba.
asan zuciyarta kuwa, so take ta sake ha
uwa da takawa, ta yi rashin kunya ko ta huce abin da ya yi mata.
Duk wani hoton Adam yake kan account
in Jabir, sai da Jabir ya sauke shi,
arshe ma yayi blocking
in ruma, bayan yayi reporting account
in ta an rufe mata shi.
Abdallah ya ce "Sai dai ruma ta yi ha
uri, dan wani wurin za shi, amma mama ta ce ya daure ya kaita, dan ruma a zahiri damuwa ta nuna da rashin lafiyar Hauwwaliya.
Ba dan ya so ba ya tasa ruma a gaba zuwa mandawari, Hauwwaliyarma ta samu sau
i, bayan sun gaisa da mutanen gidan, Abdallah ya ce da yamma zai zo ya
au ruma.
Hauwwaliya ta yi ta murna da ganin ruma, dan rabon da su ha
u tun wancan zuwan.
Bayan ruma ta
an jima, ta fara
arin aiwatar da abin da ya kawota.
"Hauwwaliya, ina ne gidan Galadima ne?"
Hauwwaliya ta ce "Wai makaranta?"
Ruma ta yi tsaki ta ce "Galadiman kano"
"Wanne?"
"Au biyu ne?"
Hauwwaliya ta ce "Ai akwai Galadima na yanzu, wanda ba shi da lafiya yana Germany, sannan akwai gidan Galadiman kano wanda ya rasu"
Ruma ta ce "Wanda ya mutun"
Hauwwaliya ta yi dariya ta ce "Ke ai wan baban su Janna ne, jikar turakin nan da muka je gidan su biki ta bamu kaya, kuma yayan Galadiman kano na yanzu ne duk fa 'yan uwa ne, sarautar ba a rabawa a bawa bare dole sai su"
Ruma ta yi tsaki ta ce "Ni fa ba nasaba na tambayeki ba, ina ne gidan na sa"
Hauwwaliya ta ce "Shi wa?"
"Ke wai ya ina magana kina raina mini hankali, maganar wa muke ne?"
"To ke meye ala
arki da su da ki ke tambayata?"
Ruma ta ce "Assignment aka bamu a makaranta"
"Aka ce me?" Ruma ta
ata fuska ta ce "Hauwwaliya, ni zaki wula
anta?".