← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 116

Sashe 13

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranar wata juma'a da yamma, Abdallah yana ta ha
a kayan miya, za a kai marka
e, Yasir ya kalleshi ya ce "Abdallah kyanta na
au hotonka kana ha
a kayan miyar nan, na je na nunawa yarinyar nan mai awara".
e rai Abdallah ya yi ya ce "A'a mai wake zaka nunawa ba mai awara ba"
Yasir ya yi dariya ya ce "Zaka ga mai wake, wallahi yarinyar nan ta mato a kan ka, kawai ka nutsu ku daidaita, wallahi shar da kai awararka zaka yi ta ci"
"Na rantse idan ba ka yi mini shiru ba sai na
arar da kai"
Yasir ya ce "Yaya ba zan
ari na tayata kafa gwamnatin ta ba, kullum sai ta kyauta mini".

Buut Ruma ta fito daga
aki ta ce "Yasir yakamata muje ka gabatar mata da ni, na dinga biyawa idan zan je makaranta".

Tsaki Yasir ya yi "To munafuka waye ya sako dake, na zaci ma bacci take wallahi "
Abdallah ya ce "Wallahi ko da wasa ki ka je, sai na kakkarya ki".

"To ni ce maka ma nayi zan je?"
"Ke dai ki ka sani gulayya" Yasir yayi maganar yana hararta.

"Wallahi ni ba gulayya ba ce" shareta suka yi suka cigaba da hirarsu, yayin da Ruma ta koma gefe tana na
ar abin da suke fa
Kamar yadda a islamiyya ruma ba wani ja take ba, haka ma makarantar boko ba uwar da take ganewa sai wasa.

Ta na cikin top 10 na marasa ganewa a aji, sannan ta farko a sahun marasa ji.

Yau bayan an taso daga makarantar boko, ta biyo ta hanyar da lambun mai unguwa yake.
aton lambu ne da ya kasance mallakin wani a babba masarautar Kano, wanda yake
ashin kulawar mai unguwa, ba kowa ya san da hakan ba sai
aikun mutane.

Gaba
aya hanyar ba ta cikin jerin hanyoyin da zata bi su sada ta da gida, amma tun da ta ji 'yan ajinsu suna labarin mangwaron lambun ya fito yayi kyau, tayi alwashin bi ta hanyar dan ganewa idonta abin da suka gaya mata.

Aikuwa babu
arya, lambun
ato ne na gaske, wani wurin an kewaye shi da katangar bulo, wanu wurin kuma aka
arasa kewaye shi da waya.

Akwai bishiyoyi kala-kala a ciki, wasu duk sun yi 'ya'ya kasancewar lokaci ne na damuna.

Mangwaron nan yayi 'ya'ya sosai gwanin ban sha'awa.
atuwar
ofar shiga wurin ta gani, babu kowa a wurin, dan haka kai tsaye ta kutsa a gaban wata
atuwar bishiyar mangwaro ta tsaya, yanayin wurin yayi mata kyau sosai da sosai.

Ta samu dutse, ta dinga jifan bishiyar, suna fa
owa tana
iba, ta tara ta cika jakarta, sannan ta nufo hanyar fitowa.

Tana fitowa wani matashi yayi caraf ya dan
eta yana fa
in "Alhamdilillah, shegiya
arauniya ashe ku ne masu shiga lambun nan suna
urguma mana sata".

"Ban gane ba wace iri
arauniya me nayi maka?"
"Zaki ga me ki ka yi mini, gidan mai unguwa zan kai ki, ke saboda
warewa ma, da ki ka sata sai ki ka biyo ta
ofa zaki fita, kina 'ya mace kina sata"
Cikin rashin kunya Ruma ta ce "Wallahi ni ba
arauniya bace ba, ta
ofar nan fa na shiga, ba wanda ya haura gida ne
arawo ba?"
"To da ki ka bi ta
ofar, wa ki ka tambaya ki ka shiga ki ka
ebo abibda ba naki ba?"
"A'a, to ni wa na gani a wurin, kuma ma naga ai bishiyar ta Allah ce, Allah ne ya fito da ita, kuma sai ace sai an tambayi wani sannan za a
au abin da Allah ne ya fito da shi, kai iskar da ka ke sha
a wa ka tambaya ka ke sha
arta?" Saroro ya bi ruma da kallo, wata 'yar cukul da ita sai shegen surutun tsiya.

"Zaki yi bayani, sai na kai ki gaban mai unguwa"
inta shi mai unguwar ba shi da wutar da zai sakani, kuma duk in da za a je ai bishiyar Allah ce, kuma ka sakar mini hijjabi dan ni ba 'yar iska bace ba.

Bai ko saurareta ba, ya figi hijjabinta ya fara janta.

"Ka dai na ja na haka kamar wata akuya, ba
aramin aikina bane na cire maka hijjabin nan na
ara gaba.

Mama sai kallon agogo take yi, tana kallon hanyar shigowa, amma babu ruma babu alamunta.

Tsakar gida ta fito tana kiran Usman, kasancewar shika
ai ne a gidan, ya dawo da wuri bashi da lectures.

"Ka ga haryanzu yarinyar nan shiru ba ta dawo ba"
Usman Ya ce "wata
ila tana can tana rashin hankali a titi da
awayenta, amma maybe ki ganta yanzu".

"A'a zunnuraini, shi biyu da rabi fa take dawowa amma kalli yanzu
arfe
aya da rabi, hankalina ya kasa kwanciya"
an yi shiru sannan ya ce "Kuma fa kamar ma ga 'yan makarantar su lokacin da nake hanyar dawowa, amma bari na je makarantar ta su" yana rufe bakinsa, suka ji ana
wala sallama a waje.

Usman ya amsa, ya nufi
ofar gidan, aikuwa yana zuwa ya tarar da an ri
o ruma, tana rungume da jakar makarantar ta, sai kumbura baki take, tana cika tana batsewa.

Kallon matashin saurayin yayi, ya ce "Bawan Allah lafiya, ya zaka ri
o yarinya haka kamar ka ri
arauniya?"
Matashin ya ce "To kusan hakan ne, kar
i jakarta ka duba ka gani"
"Ka saketa mana" yayi maganar a fusace yana fincike hannun matashin daga hijjabinta.

"Me tayi maka haka?".

"Nan matashin ya kwashe komai ya gayawa Usman"
"Wallahi ni ba
arauniya bace ba, tun da ta
ofar wurin na shiga kuma ban ga kowa ba, ai ba haurawa na yi ba"
Usman ya fizgi jakar ruma, ya bu
e ya ga mangwaro ya kai takwas a ciki manya, nunannu da
anyu, sai goba guda hu
Ya kalli ruma, sannan ya kalli matashin ya ce "Yanzu kai a kan wannan zaka dan
ota ka keto layi da ita haka?

Ka ta
a kamata ta shiga ta
aukar muku abu ne?"
Matashin ya ce "Ban ta
a kamata ba, amma ana haura mana, ayi sata"
"To kuma sai aka ce maka nice nake yi, ni wallahi ban ta
a shiga ba sai yau".

Usman ya zura hannu a aljihunsa, ya
auko dubu
aya, ya mi
awa matashin ya ce "Na san dai abin da ta
auka, bai kai na hakan ba, gashi nan na biya, kuma kar ka sake kiranta
arauniya Please, ba halinta bane ba ba ta ta
a yi ba, dan ka ci sa'a da na biyewa zuciya sai na kifar da kai, saboda yadda ka ri
o mata hijjabi, ka keto unguwa da ita, saboda
anyen mangwaro"
Yana gama maganar, ya ingiza
eyar ruma zuwa cikin gidan, suna shiga gidan ya dan
ota ya
wace jakarta, ya dur
usar da ita ya ce "Oya tsallen kwa
o maza"
Waiwayo ruma tayi, ta kalleshi cikin mamaki, amma taga babu alamar wasa a tare da shi, cikin tsawa ya kuma cewa tayi tsallen kwa
Mama ta fito tana fa
in "Lafiya, me aka ce tayi, sallamar da ake kenan?"
Usman ya ce "
yaleni da ita mama" nan ruma ta kama tsallen kwan
Duk yadda mama tayi a kan Usman ya gaya mata me aka ce ruman tayi, amma ya
i, sai dai ruma ta ci
wal ubanta, dan ko mi
ewa kasa wa tayi.

Duk yadda mama ta ka
a ta raya, amma bai gaya mata ba, kuma babu wanda ya gayawa abin da ta aikata.
****
Islamiyyar su ruma, sanya mata ido suka yi, dan ba ta iya karatu balle kawo hadda, ko karatun aka zo sai dai a tsallake ta, dan ba iyawa take yi ba.

Malamin ajin ko sabgarta ba ya shiga, tun daga ranar da ya dake ta ta ce ita sikila ce.

Yau dai ya kasa jurewa yace mata "Wai ke ba kya jin haushi yadda 'yan ajin ku suke karatu, amma ke ba kya iya wa?"
"To malam karatun yayi mini yawa, yaya zan yi?"
"Su sauran da suke iyawa, da me suka fiki?"
Ita kanta ruma gaba
aya malamin bai yi mata ba, dan bai fi sa'an Abdallah ba, shi ma
alibi ne a makarantar, amma ya dinga takura mata.

Tayi masa banza tana kallon wani gefen daban.

"Magana fa nake miki?"
"To ya sayyadi me zance maka?

Ni wallahi ba zan iya karatun nan ba, ni fa tun farko ba son makarantar nake ba, kawai dan yayana ya kawo ni ne".

Ita gaba
aya kanta tsaye take fa
ar magana, ko tayi maka da
i ko kar ta yi maka kai ta shafa.

Tsaki yayi ya ce "Da
iya mara zuciya"
agowa tayi ta kalleshi ta ce "Malam wannan ba halin musulmi nagari bane ba, ba koyarwar addinin Musulunci bace.

Saboda bana iya karatu dama duk ka bi ka tsaneni Allah ya bu
a mini
walwata nima.

Zuwa zan yi a canza mini aji" ta tashi ta
au jakarta ta bar ajin, ba tare da ko izini ta nema ba.

Ta bala'in jin haushin cin mutuncin da ya yi mata a gaban 'yan ajinsu, wai da
iya mara zuciya.

Ofishin shugaban makarantar ta nufa, dan ta sanar masa a canza mata aji, malaminsu ya tsaneta, amma ta tarar baya nan.

Azuzuwa ta shiga dubawa, aikuwa ta ganshi a ajin su Yasir yana yi musu karatu.
ofar ajin ta tsaya ta ce "Headmaster ina wuni?"
ago ya kalleta, ba wanda yake ce masa wani head master sai yau a bakinta.

Ya ce "Lafiya lau"
"Malam zuwa na yi ka canza mini aji, ni na gajj da ajin nan, malamin ya tsaneni"
Dariya 'yan ajin suka fara yi, Yasir kuwa ya sunkuyar da kai
asa.

Yayi murmushi ya ce "To shikenan, ki je ki jirani, idan an tashi sai mu yi magana"
"To, Yasir in jiraka idan an tashi mu tafi tare?"
Wani mugun kallo ya yi mata ya ce "Da tare muka zo"
Murgu
a baki tayi, ta koma kan barandar ajin ta zauna, shiru-shiru ta gaji basu tashi ba, ta ka
a kai tayi tafiyarta gida.
Chapter 13 · 0% Book details