Sashe 97
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To shikenan, in sha Allah za ta yi magana, Sai a bi komai a hankali Allah ya sa tana lafiya, shi kuma jaririn Allah ya raya shi" iman ta sake
aukar wayar Ammi, tana kallon hoton jaririn.
Nusaiba ta ce "Ba wai tayar muku da hankali zan yi ba, amma kar ku manta masarautar nan ba a iya samun bala'i ba, idan aka sako mutum a gaba da baki da surutu sai zaman garin nan ya nemi ya gagare shi".
Iman ta ce "Haka ne, amma in sha Allah babu abun da ya gagari Allah, Addu'a zamu du
ufa babu dare babu rana.
Amma Ammi yaushe zamu je asibitin mu ga yaron muma?".
Ammi ta ce "Ba yanzu ba, ku
an bani lokaci, bana son mutanen gidan nan su fuskanci wani abu tukuna"
Haka suka cigaba da tattaunawa, sai dai Nusaiba ta kasa magana domin kuwa ta riga ta gama karaya.
****
aton katafaren office ne, mai
auke da duk wani kayan alatu na jin da
i da more rayuwa, Senator Usman wakili na zauna a
aya daga jerin kujerun office
in, sai kuma ba
onsa da yake zaune a kan kujerar da take fuskantar sa.
"Kana
aya daga cikin makusantan wancan yaron, da ya dage kai da fata sai ya ga bayana, sai dai kuma kwana biyu na ji shi shiru, duk na gama duk wani shiri da zan yi maganinsa, ko kuma akwai wani abu da yake
ullawa da ban kai ga sani ba, kar yayi mini bazata".
"Ranka ya da
e shi
ain banza ja da ikon masu
asa?
Ku ne fa
asar nan yadda ku ka dama haka ake sha, shi da duk masu goya masa bayan gayyar rashin sanin ciwon kai ce, dan tabbas manyan
asar nan akwai masu goya masa baya, wanda nake kyautata zaton 'yan adawarka ne".
Wakili yayi murmushi ya ce "Ba abokan adawata bane ba, domin abokan adawata muna aiki tare ne, mabiya kawai muke rainawa hankali".
"Haka ne Yalla
ai, amma a yanzu haka dai, bana tunanin wani shiri yake yi, dan a 'yan kwanakin nan akwai abun da ya
auke masa hankali, ko office bai fiye zuwa ba, ya ce bashi da lafiya, amma babu tabbas a maganar ta sa"
Wakili yayi murmushi ya ce "Yaro bai san wuta ba sai ya taka, shikenan ka cigaba da sanya mini ido a kan sa, da kawo mini rahoton duk abun da yake ciki, sannan zamu cigaba da shirye-shiryen tsayar da khalifa takarar gwamna, shi ma ba zamu baro ya
ata masa suna ba".
"Amma ranka ya da
e, na ji wancan satin majalisa ta na
a kwamiti, domin bincikar gaskiyar abun da hukumar dss suke zarginka da shi, ya za'ayi da wannan"
Wata iri dariya wakili yayi ya ce "Duk sa
atta juyatta ne na siyasa, domin juya tunanin talaka baibai, ka san shi talakan Nigeria idan har zai ci ya
oshi, duk abun da zaka
ora shi a kai zai bi a haka, babbar damuwar
an Nigeria ya ci ya
oshi ne, daga haka ba shi da wata damuwa da yadda abubuwa suke wakana, suma Dss
in muna nan zamu yi abun da ya dace a kan su"
Mutumin ya jinjina kai ya ce "Yanzu ranka ya da
e wannan kwamitin da aka na
a na binciken shi ma plan ne?"
Kamar mara imani haka wakili ya sake
yacewa da dariya ya ce "Ka je ka cigaba da yi mini aiki, nima zan yi amfani
arfin kujerata da fa
i a ji na
asar nan, na cika maka naka burin".
Risunawa mutumin ya yi yana jinjinawa wakili yana fa
in "Allah ya ida nufi, wakili na kowa"
Yayi maganar yana kamabama wakili, yayin da shi kuma yake ta
aka dariya.
Kamar yadda Adam ya fa
a, da azahar bashir ya zo, zai kai rumaisa wurin X-ray, amma mai sunan baba ya ce bai yarda ba, su zasu kaita kar son banzan na su yayi yawa.
Bashir cikin mutuntawa ya ce "Haba Yalla
ai, rumaisa fa ta zama
anwarmu mu ma, ko ma in ce maka 'yar mu, duk abun da muka yi mata bamu fa
i ba, ka duba girman aikin alkhairin da ta yi mana, ai tafi
arfin abun da muke yi mata a wurin mu, dan Allah kar ka damu, wallahi ba son banza bane, idan dai har ku
i ne, akwaisu adam ba shi da matsalar su, ku kwantar da hankalinku, dan Allah ka bari a kaita".
Mai sunan baba ya ce "Wanda ku ke yi mana, da wanda ku ka riga ku ka yi mana ma mun gode sosai, Allah ya saka da alkhairi, amma muma a matsayin mu na ahalinta yakamata mu tagaza".
Bashir ya
an langa
e kai ya ce "Zaku ja mini magana a wurin uban gidana, ga kuma uwa uba Ammi, ba za ta ta
a jin da
i ba, sun
ora ni a kan kula da komai, dan Allah ku yi ha
uri wallahi baku da wata damuwa a kan hakan,
aukar
awainiyarta ba yana nufin gazawarku bane ba, yana nufin nuna godiyarmu da jin da
inmu ne a gareku, da yaba karamcinku, duk da mun san ba biyanku zamu yi ba".
Abubakar ne ya ce "Shikenan
an uwa babu damuwa, Allah ya saka da alkhairi".
Bashir ya ce "Yauwa
an uwa Amin, ku gama kintsawa sai a fito da ita ga mota can a waje" yana gama maganar ya fita.
Mai suanan baba ya ce "Malam wannan wane irin abu ne, shikenan sai mu zuba musu ido suna
awainiya da mu, bana son nan gaba su yi amfani da wannan damar, su ce zasu juyamu ka san ba zai yiwu ba".
Abubakar ya ce "Haba dai, in sha Allah babu abun da zasu yi".
Sai da rumaisa ta tabattar da mama ta goya Mahmud, wanda take wa la
abi da Sabir, ta ce saboda ha
urin yaron take kiransa da sabir, tun da suka baro daji bai fiye kuka ba, ba kamar
an wata malamarsu ba jarababbe mai kukan masifa.
Suka
unguma suka tafi kai rumaisa x-ray, mama na ta fatan Ubangiji Allah ya sa lafiya babu wata matsala.
Adam ya idar da salla yana zaune a kan sallaya, yayi shiru ya rasa abun da yake yi masa da
i, babu tsammani ya ji an turo
ofar bedroom
in sa.
Jabir ya gani, ya shigo bakinsa
auke da sallama.
Ya amsa masa a ciki, yau ya manta bai yi wa masu gadi warning na kar su bar kowa ya shigo ba, koma yayi musu ya san basu isa su hana Jabir shigowa wurinsa ba.
"Adam, wai ina ka shiga ne a kwanakin nan, na zo gidan nan ba adadi, bana samunka idan na je can gida ma baka nan, ina ka shiga haka?".
"Ina nan" ya fa
a a ta
aice.
"A'a,
an tsaya meyake faruwa ne, ka wani rame, ga fuskarka duk ta kumbura har idonka, menene?"
Tashi Adam yayi ya ninke sallayar, ba tare da ya kula Jabir ba.
"Adam magana fa nake yi maka, ka wani shareni, ni ne fa nake yi maka magana, meya sameka haka?"
"Idan ka tashi tafiya, ka sanarwa masu gadi, kar wanda ya sake zuwa wurina" yayi maganar yana
arin hawa gadonsa ya kwanta.
Ture shi jabir yayi ya tsaya a gabansa ya kalleshi ya ce "Kalleni, da Jabir kake magana, har akwai wani abu da kake
oye mini a rayuwa?
Muna
oyewa juna wani abu ne?".
Adam ya dafe kansa ya zauna, yana ajiyar zuciya, ya dubi Jabir ya ce "J, gaya maka matsalata ba shi ne maganinta ba, ka yi mini addu'a kawai".
"Mu kan tattauna abubuwan da suke damunmu a tsakanin mu, ko da bamu da mafita, sai dai hakan yana
ara mana yarda da juna da jin matsalar
ayanmu ta dukkaninmu ne, dan haka babu bu
atar
oye mini komai".
Adam ya kama hannun Jabir, suka zauna a tare, ya kalli Jabir ya ce "Ha
a ka tuna mini abun da na kusa mantawa, tabbas damuwar
ayanmu, ta dukkaninmu ce, duk da ina ta
oye abun, ban bari kowa ya sani ba, amma a kowane lokaci na san dole komai zai fito, amma a yanzu ku
aga mini
afa please ".
Jabir ya jinjina kai ya ce "Shikenan" ya fice ya bar Adam, da ganin s yadda ya fita Adam ya san bai ji da
in abun da yayi masa ba, sai dai shima dole ce babu yadda ya iya.
Sai daf da magariba sannan Bashir suka dawo da rumaisa daga wurin X-ray, yanzu tana iya taka
afafuwan ta sannu a hankali.
Sai bayan sallar magariba, sannan Bashir ya yi musu sallama, mama ta yi ta masa godiya da sanya albarka.
Daga nan asibitin bai wuce ko ina ba, sai gidan Adam, ya tarar da shi ya dawo daga masallaci sannan, lokacin an yi sallar isha'i.
Bayan sun gaisa Bashi ya ce "Yauwwa, mun je an yi mata hoton, likita zai ganta gobe in Allah ya kaimu, sannan ya duba idan da yiwuwar a sallameta"
Adam ya
ago ya kalleshi ya ce "Babu in da za a sallameta sai ta fa
i in da matata take, ko na sanya a tsareta"
Bashir ya girgiza kai ya ce "No, Adams, a hankali zamu bi ta, duk da muna cigaba da
ata lokaci, kuma can katsinan ma, babu wani cikakken bayani, dan haka na yanke shawarar zamu je da police, kai tun da ban san meye a tsakaninku ba, kamar wasu ma
iyan juna kai da ita, za mu je da masu uniform, wata
ila su ta yi musu bayani, yadda ake ciki sai mu san abun yi".
"Zuwa yaushe kenan?"
'Zan yi magana da Hassan, sai muje ko zuwa gobe in Allah ya kaimu da safe ne".
"Wannan shi ne chance na
arshe, idan har ba ta yi magana ba, zan saka ta yi ta
arfin tsiya!".