Sashe 17
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ni ki ke gayawa ba kya son kayan nan, zaki saka ki wuce ko kuwa?"
Za ta tsaya gardama Aliyu ya yi mata tsawa, ya ce ta
au kayan ta saka su wuce sallar idi.
Ga lalle dungulmi, ga kaya
inkin mutanen farko, ga kai babu kitso mai kyau, ba yari ba sar
koma kamar 'yar
auye.
Huzaifa kamar ya shi
e don dariya.
"Yarinya kin yi kyau kamar bafulatanar
auye" Yasir ya yi maganar yana dariya.
"Babu ruwanka da ni Yasir, zan maka rashin mutunci wallahi".
"Na kuma jin bakin ki sai na
arara da ke, maza wuce mu tafi" Aliyu yayi Maganar yana nuna mata hanyar fita.
Usman ne ya mi
o mata sabon hijjabi ya ce "Gashi nan ba dan hakinki ba".
Ajiyar zuciya ta yi, ko ba komai hijjabin zai taimaka mata ta rufe wannan buhun
inkin, tun da hijjabin dogo ne.
a tayi tana yi masa godiya, ta saka suka tafi idi.
********
"Masha Allah, looking take away my beautiful angel" Ammi ta fa
a tana kallon Iman.
Murmushi iman tayi ta ce "Ammina, an yi salla lafiya"
"Alhamdilillah my dear, ina fatan dai an yi mini Addu'a"
Murmushi ta yi ta ce "Ba dole ba Ammina"
Wata matashiyar budurwa da ke zaune a kan kujera, ta
ago ta ce "Wai mu Ammi baki ganmu bane?"
"Na ganku mana"
"Ai shikenan Ammi, wannan wariyar launin fata tayi yawa, mu shikenan ba za ki dinga kallanmu ba, sai wannan mai kama da bafulatanar dajin" cewar
aya yarinyar.
Ammi ta ce "Kun dai ji kunya, da ku ke kishi da
anwarku"
Iman tayi musu gwalo ta ce "Iya wuya dai, nice ta gaban goshin Ammina"
'Ta mayar da ke ciki, ko a saka ki a zanin goyo a baki Nono,
arshen
auna"
Ammi ta girgiza kai ta ce"Allah ya shirye ku, Iman ki je ki shirya direba zai kai ki gidan zinariyar Galadima, ki kai musu Abincin salla".
ata fuska Iman tayi ta ce "Ammi"
Kan ta
arasa maganar, Ammi ta
ora yatsanta a kan lips
in ta ta ce "Shhhh, bana son musu, tana ta complain ba kya zuwa"
an gya
a kai Iman tayi ta ce "Shikenan Ammi, bari na shirya"
*****
"Ke ba zaki ta so ki fara kai tuwon nan ba"
Ruma ta kwa
e fuska ta ce "Dan Allah mama ki yi ha
uri, ki bawa su huzaifa su kai wallahi idan na fita dariya za ayi mini"
"Ni nake aiken ki, ki ke cewa na aiki wani ruma, ni ko ruma?"
"A'a mama ba haka bane ba, wallahi dariya yara suke yi mini" tayi maganar hawaye na taruwa a idonta".
"Tashi ki wuce ki je aiken da aka yi miki" Usman ya daka mata tsawa.
Jiki na rawa ta tashi, ta
au kwanukan da mama ta zuba tuwo, ta fara kai wa.
A hanya ta ha
u da wasu 'yan makarantar bokon su, cikin fara'a
ayar ta ce "Laa ruma, ya ki ke ina kayan sallar ki?"
Ruma ta kalleta ta ce "Ji masifa, to ba ni da su, ba a
inka mini ba"
"Daga tambaya sai masifa?"
"Eh, ina ruwanki da ina kayan salla na, tsirara ki ka ganni?" tayi maganar tana saye hannun ta a cikin hijjabi.
"Kutmelesi, ruma meye wannan a
afarki?" Gaba
aya suka kalli
afar ruma, da take sanye da silifas
an madina, ga
afa tayi maroon da lalle, kasancewar ruma ba
iya
aurin zani ta yi ba, zanin ya
age har
waurinta, kuma hijjabin bai gama rufe
afar ba.
"Kutmelesi, wane irin lalle aka yi miki, lallai mai lallen nan ta cuceki, kut kamar
afar tsohuwa"
Dariya yaran suka kwashe da ita suna sake le
afarta.
Cikin takaici, ta juya zata tafi, amma wata za
urar yarinya, ta biyo ruma tana
age mata zani.
Mai jiran
iris ya samu a sarari, tuni ruma ta yi watsi da kwanuka, ta fara sana'ar ta ta dambe.
Kasancewar a
ule take dama, ta rasa in da zata sauke fushinta, dan haka ta zage ta kama yarinyar nan ta dinga jibagarta kamar Allah ya aikota.
Suna cikin damben Allah ya bawa yarinyar sa'ar ketawa ruma hijjabi, hakan ya
ara tunzura ruman, ta danne yarinyar tana duka.
"Wannan yarinya an yi jarababbiya, duk in da ta tsuguna sai dambe, sai ka ce annoba" cewar wani mai awo a gefe, da bai raba su ba sai zance.
agowa ta yi cikin masifa ta ce "Wallahi ni ba annoba bace ba"
Ta du
a ta cigaba da dambenta.
ji tayi an yi sama da ita, ta fara kokowar
wacewa tana kai duka.
"Zaki nutsu ko sai na kakkarya ki" yaya Aliyu ne ya tsare ta da ido.
"Dama abin da ta aiko ki kenan?" Ta yi shiru tare da sunkuyar da kai.
"wuce mu tafi, dage uwar fa
Haka ta kwashi kwanukan, da yagaggen hijjabinta a hannu ya tasa ta a gaba, zuwa gida.
Mama na ganin ruma ta shigo tare da Aliyu, a yadda ta shigo kawai mama ta gane halin ta je ta gwada a waje.
"Damben ki ka je ki ka yi kenan ko, mara kintsi?"
Wage baki ruma tayi zata fara yiwa mama bayani, amma mama ta katseta ta ce "Ban tambayeki ba ruma, ki je ji yi tayi, bakin mutane kawai ya ishe ki"
Gefe ta koma ta zauna, tana jin yadda ba ta gamsu da dukan da ta yiwa Hauwwa ba, saboda dariyar da suka yi mata.
Yaya Umar ne ya fito daga
akin su, cikin wata dakakkiyar shadda dark blue, ya karya hula sai
amshi yake zubawa.
Tsuruu ruma ta yi da ido, tana jiran ya sauke mata masifa, tun da ya ji ance ta yi dambe.
Nufota ya yi, ita kuma ta
ura masa ido ko
iftawa ba ta yi.
Ya kalleta ya ce "Na canza miki ne?"
Ta girgiza kai ta ce "A'a ka yi kyau ne"
Murmushi ya yi, ya mi
a mata leda ya ce "Je ki ka gwada wannan" da sauri ta tashi, ba tare da sanin meye a ciki ba ta kar
a ta shiga
aki.
Doguwar riga ce ta shadda kalar kayansa, da mayafi da sabon takalmi da yari da sar
Ko da ta saka ta fito ba
aramin kyau ta yi ba.
"Mama kin ganni, na yi kyau"
Aliyu ya ce "Saboda son kai, shine ku ka yi kaya iri
aya babu ko labari"
Cikin tsananin farin ciki ta ce "Yaya Ussy, kalleni dan Allah na yi kyau?"
"Eh to, babu laifi sai ki ka zama kamar budurwa, duk da
waila ce".
Cikin tsananin farin ciki, ta fa
a jikin yaya Umar tana murna "Yaya na gode sosai, Allah ya saka maka da alkhairi ya sa ka gama da duniya lafiya"
Ganin yadda take murna ya sanya shi yin murmushi na gefen baki ya ce "Allah ya sa ki daina rashin ji".
"Iyee, lallai mai sunan Baba, ni sai ka ha
ani da atamfa kala uku, amma kai da
anwarka ka yi muku kaya iri
aya, wato an fi son ta a kaina" mama tayi maganar cikin sigar wasa.
Murmushi ya yi, dan ya san halin mama da barkwanci wasu lokutan.
Mama ta shiga
aki, ta fito da wata
atuwar leda, ta mi
awa ruma ta ce "Gashi nan, ba dan halinki ba, kayayakin da suka yi miki ne, na wannan sallar na
i nuna miki dan in hora ki"
Rikicewa ruma tayi, dama suna yi mata
inke-
inke, amma sallar bana bata san sun yi mata ba, dan a
alla ta tashi da kaya ku san dozen, banda hijjabai da abun hannu da sauransu.
"Wayyo Allahna, dama kuna so na haka?
Duk nawa ne wannan mama kin ga fa duk nawa ne"
Gaba daya suka kewaye ta suna murmushi, ganin yadda ta rikice tana murna.
Bin su ta dinga yi
aya bayan
aya tana yi musu godiya, tana zuwa kan Huzaifa ya wani maze ya ce 'Kar ki damu, wannan fa bakomai bane ba, idan har zaki dinga biyayya".
"Ba zan yi biyayyar ba, na san ma ba uwar da ka saya mini, duk gidan nan waye ya kai ka talauci da son banza?"
"Laaaa, ke fa ba a abin arziki da ke ko?"
"A'a yi ha
uri mama, shi
in ne zai
ata mini rai, yanzu a cigaba da zuzzuba tuwon ina kaiwa, amma wallahi duk in da na san ba za a bani ku
i ba, sai dai Yasir ko Huzaifa su kai"
Haka tayi ta rabon Abinci cikin annashuwa, gidan da aka bata ku
i tayi ta murna, idan ba a baya ba tayi ta jin haushi.
********
Ba zata iya
ayyade rabonta da gidan nan ba, dan haka ta
aga kai take ta na kallon sauye-sauyen da aka yi a gidan.
awatu, duk da ginin yana nan a yadda yake, amma an yi wa gidan gyara sosai.
Da haka ta
arasa cikin
aton falon da ke cikin gidan.
Hadimai ne ke ta kaiwa suna komowa a cikin tangamemen falon, suna aikace-aikace.
aya daga cikin hadiman ce ta kalli Iman da fara'a ta ce "Maraba da zuwa".
Iman ta ce "Yauwwa sannunku da aiki, Ummma fa?".
"Tana cikin turaka, bari ayi miki iso"
Babu jimawa hadimar ta fito, ta kalli Iman ta ce "Bisimillah, ta ce ki shiga"
Bayan hadimar Iman ta bi, zuwa turakar Ummma.
Shigarsu
akin ke da wuya, gaban Iman ya fa
i, bisa tozali da mutanen da ba ta son ko ha
a hanya da su, ba dan jinin Ummma bane su, to tabbas da kai tsaye zata iya cewa mutanen da ba ta
auna.
a murmushi Ummma tayi ta ce "Masha Allah, Iman dama talaka na ganinki?"
Murmushin ya
e iman ta
alo, ta dur
usa a kan gwiwoyinta tana gaida Ummma.
Cikin mutuntawa Ummma ta amaa mata, tare da tambayarta ya Ammi.
"Hajiya Iman, manya manyan 'ya'ya a gidan Galadima, ya kike ya school?" cewar wata matashiya da ke zaune a gefen Ummma.
Ko ba a gaya mata ba, ta san da biyu budurwar ta yi wannan maganar, ta dake ta ce "Lafiya lau Anty Soafy, an yi salla lafiya?"
"Hmm lafiya lau, irin wannan ado haka, Ummma wannan leshin kamar irin sa Khairiyya ta saka ranar kamunta ko?" Tayi maganar tana
arewa Iman kallo.