← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 116

Sashe 37

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da hannu yayi mata nuni da ta fito ta biyo shi.

Haka ta fito ya na gaba tana baya, zuwa tsakar gida.

Ya ja kujera ya zauna, ita kuma ta zauna a
asa tana sunkuyar da kai.
ago ki kalleni" ya fa
a a kausashe, amma ta kasa ta sake sunkuyar da kanta
asa.

"Aure ki ke so ko?" Nan ma ba magana sai girgiza kai.

"Shikenan, na fahimta na baki nan da kwana uku, ki kawo wanda zaki aura
in, ranar juma'a in Allah ya kaimu sai a yi miki auren kowa ya huta"
Da sauri ta
ago ta kalleshi, "Wallahi yaya ba haka nake nufi ba, wallahi ba aure nake so ba"
arya ki ke yi, baki da aiki sai zance da tambayoyin batsa, aure ki ke so"
"Wallahi a'a, ban san batsa nake tambaya ba"
"Na gaya miki, sai kin fito da miji, ranar juma'a za a
aura miki aure"
"Wallahi bani da saurayi, saurayina bai sanni ba"
"A ina saurayin naki yake?"
"A cikin tv nake ganinsa,
an wrestling ne, amma ban san a ina yake ba"
Mai sunan Baba ya kalleta ya ce "To tun da baki da saurayi, ni zan nemo miki, ba har da mafarki ana bikinki ba, to sa
onki ya isa za ayi abin da ki ke so"
"Wallahi yaya ba haka nake nufi ba"
"To ya ki ke nufi?

Da kunnena fa na ji ki na cewa, ayi miki aure ayi addu'a ki yi tsawo ayi miki aure, tukuna ma me ake yi a auren da ki ke son auren?"
Cikin kuka ta ce "Wallahi ban sani ba"
Ya sake tsuke fuska ya ce "
arya ki ke yi, sai kin gaya mini ko na taka cikinki a wurin nan"
"Wallahi ban sani ba, 'yan ajinmu na islamiyya dai sun ce ana soyayya, kuma ina son in ga an sai mini kujeru da kuma sabuwar katifa"
"Wace irin soyayya?"
"Wallahi ban sani ba, na ji dai suna cewa, soyayya ta na da da
i, kuma ana soyayya idan an yi aure, shi ya sa nake son na yi saurayi na ji me ake a soyayyar, amma wallahi ba aure nake so ba".

Ya yi ajiyar zuciya ya ce "Shikenan, yanzu dai tun da baki da saurayi, ni zan samo wanda nake so na aura miki, tashi ki je ki kwanta, ranar juma'a
aurin aure"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, dan girman Allah ka yi ha
uri, manya ake yiwa aure ban da yara"
Cikin zafin rai ya ce "Ni zaki gayawa abin da zan yi, tashi ki bani wuri" jiki na rawa ta tafi
aki, tare da fashewa da kuka.

Gaban mama ta je tana kuka ta ce "Mama dan Allah ki saka baki, wai aure mai sunan Baba zai yi mini"
"To ai haka ki ke so ruma, Allah ya sanya alkhairi, duk wanda ya za
a miki shikenan"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, dan Allah mama ki saka baki, wallahi wasa nake yi, ni ba da gaske nake ba wallahi"
Mama ta ce "Maganarku ce ke da shi, babu ruwana, ni gafara nan na kwanta, gobe in Allah ya kaimu na tafi kasuwa na fara yi miki sayayya"
Mama tayi kwanciyarta ta bar ruma, kuka wiwi kamar ba gobe, haka ruma ta din ga yi,
arshe a nan wurin bacci ya kwasheta.

Da safe kuwa wasan
uya aka shiga yi tsakaninta da mai sunan Baba, ta
i yadda su ha
u, ko karyawa ta kasa yi, haka ta tafi makaranta.

Ruma fa gaba
aya hankali ya tashi, ta rasa nutsuwa ko maganar kirki ba ta iya yi, tamkar wadda wani mummunan abu ke shirin faruwa da ita.

Mama tana kallonta, abinci sai dai ta cakala idan ta
uya sai kuka, duk ta rasa sukuni.

Mama ta shiga ban
aki ta lalla
a ta
au wayarta, ta kira Abubakar.

Yana
agawa ta fashe masa da kuka, har sai da gabansa ya fa
i "Ruma, menene?

Meyafaru?"
"Yaya, mai sunan baba ne"
"Me ya same shi, me ya yi miki?"
"Wai aure zai yi mini, dan Allah ka yi masa magana, mama ta
i hana shi, dan Allah ka ce masa ni yarinya ce, dan Allah kar ayi mini auren nan bana so"
Cikin rashin fahimta ya ce "Wani irin aure kuma?"
"Haka ya ce wai ranar friday zai mini aure da wani, dan Allah ka hana shi"
"Kwantar da hankalin ki 'yar gudaliyar, zan kirashi in sha Allah, ki daina damuwa"
"A'a ba zan iya dainawa ba, ka kirashi yanzu kawai"
"To an gama, kiyi ha
uri babu mai yi miki wani aure yanzu".

Ya yi ta kwantar mata da hankali, har ta samu ta
an nutsu.

Yana zaune a falo, yana duba labarai a wayarsa, Mummy na gefe tana shan fruit, ta kalli yadda ya sha fararen kaya, da shu
iyar alkyabba hannunsa ya sha zobbunan azurfa, sai ka
afa yake a hankali.

Ta yi murmushi ta ce "Ka ga kyan da ka yi kuwa?

Sai ka fito a basaraken ka na asali jinin galadima, Allah ya kawo gingimemiyar kujera"
Bai kalleta ba ya ce "wace irin kujera ce gingimemiyar?"
"Ka gaji Galadima mana, ko ma kujerar garin gaba
aya"
Mahmud ya ce "Mummy you are funny, ni fa sabgar sarautar nan ba ta dameni ba, ki bar ni da karatuna, na kammala na samu aikina period, shi dai da yake ta zazzare ido, na san bai wuce a kan sarautar ba, sai ya je yayi ta yi"
Cikin mamaki ta kalli Mahmud ta ce "Mahmud, wai kai meyasa ba ka da kishin zuci ne, sarautar nan fa taku ce, ta mahaifinku ce gaba
aya a ka
auka aka kai wani gidan, kuma muna saka ran za ta dawo mana, tun da galadiman yanzu shi ma yana can babu lafiya, kuma da zarar ya mutu babu batun wani ya gaje shi, tun da duk 'ya'yansa mata ne, Jabir kuma bai isa ya saka rai ba, dole gidan nan za ta dawo.

Dan haka ba zan zuba ido a bawa Adam sarauta bayan ga ka ba, kai ma
an galadima ne, dan haka kai ma ka cancanci ka gaji sarauta".

Mahmud ya
an yi shiru ya na tunani, amma bai ce komai ba.

"Mahmud, kar ka watsa mini
asa a ido, idan ba haka ba, haka fa zamu cigaba da zama Giwar Galadima ta mamaye komai, ta cigaba da juyamu yadda take so, yaka ke gani idan sarauta ta dawo Adam ya samu, kai menene naka, a wani babin ka tashi?"
Ajiyar zuciya Mahmud ya yi, ya fesar da iska daga bakinsa, ya kalli agogon hannunsa sannan ya kalleta ya ce "Mummy, zan je salla daga nan zan
an shiga gari, sai na dawo" yana gama maganar ya mi
e a hankali ya bar falon.

Fauziyya da ke la
e take jin su ta fito, ta nufi wurin Mummy ta zauna tana murmushi ta ce "Hajiya Mummy, mai abubuwan ban mamaki, irin wannan famfo haka?"
Mummy ta yi murmushi ta ce "Ai ba ayi komai ba ma tukuna, dole sai na sakawa Mahmud
awazucin kujerar nan, yaron nan akwai ba
in taurin kai,
an uwan
ayan ne a taurin kai, tun da
uruciya nake kwa
aita masa da
in mulki, amma ya
i ganewa, amma zan cigaba da gwada masa fa'idar ace mulki yana hannunsa, in sake rura wutar
iyayya a tsakaninsa da Adam, kuma in toshe kafar da sarautar za ta dawo gidan nan, dan ita ma Hajiya Lubabatu kwa
ayi take na ta
an ya gaji sarautar idan mahaifinsa ya mutu"
Fauziyya ta jinjina kai ta ce "Mummy kenan, akwai lissafi, na zo miki da wani labari ne mai da
"Wani labarin kenan?"
"Khalifa Usman wakili, kin san case
in su da takawa, kusan shi ne yake trending a media yanzu"
Mummy ta jinjina mata kai.

"To dai in gaya miki shi ne ya gayyaci Samha, wai yana son su ha
a kai, su kawo
arshen yaya Adam, ita kuma ta ce bata yadda ba, kin san son shi take yi"
"Eh, na sani, ai itama Samha wata makami ce da nake amfani da shi ta
ashin
asa, amma labarin nan yayi mini da
i sosai, ke dai ku cigaba da baza kunnuwa, duk abin da ku ka ji, ko kuka gani kawai ku sanar da ni"
"In sha Allah Mummy, Allah ya ida nufi"
Suka yi murmushi gaba
aya.

Takawa ne zaune a wani
aton falo, mai
auke da kayan ado na gidan sarauta, gefe gud kuma tarin litattafai ne a jere a cikin wata drower.

Ya sanya system a gaba, yana dannawa yana
an juyi a jan kujerar da yake kai.

Jabir na zaune a kan kujera yana facing
in sa.

Jabir ya tattara nutsuwartsa a kan Adam ya ce "Takawa, kana bibiyar shafukan sada zumunta kuwa?"
"Meyafaru?"
"To ai gani na yi ka yi burus, kamar baka bibiyar meke faruwa"
"Shi ya sanya na tamabayeka, meyafaru?"
"Tone-tonen da ka ke
arin yiwa Senator usman wakili, akwai
ura fa sosai da sosai"
ago ya kalli Jabir ya ce "Ai ni
urar nake son ta tashi, ta hana kowa nutsuwa, saboda haka nake wannan aikin"
"Duk da haka, ko dan tsaron kannka da lafiyarka, yakamata ka san yadda zaka din ga gudanar da ayyukan ka, ta
a manyan nan ba abu bane ba sau
i ba fa"
Adam ya yi murmushi ya ce "Na fahimce ka mutumina, kar ka wani damu, ka tayani da addu'a kawai, amma dole mu yi wa
asarmu hidima"
Jabir ya jinjina kai ya ce "Haka ne".

Bil ha
i mai sunan Baba ya nunawa ruma aure zai yi mata, ya je ya a sayo sabuwar katifa ta 'yan makaranta, ya ce wa mama gata nan a ajiye ta ruma ce, ya sayo kwano da kofin silba mai murfi da sabuwar buta, shi ma ya ce na ta ne.

Hakan ya
ara dugunzuma hankalinta, cikin dare mama ta na bacci ta ga ruma tana shimfi
a sallaya tana kuka.

Mama ta ce "Ke lafiyarki kuwa?"
"Sallar dare zan yi, na ro
i Allah a kan mai sunan Baba, tun da kin
i ki hana shi, an rasa wanda zai hana shi yi mini aure".
Chapter 37 · 0% Book details