Sashe 101
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Usman cikin damuwa yake duban Ammi ya ce "Ki yi ha
uri, sai a gode Allah da ya ku
utar da
an ta, ko ba komai za a kalla ace ga
an Aisha, ku
utar yaron nan kawai ya ishi a godewa Allah, duk da ya kar
i uwarsa, komai yayi daidai ne, ki yi ha
uri, ki yi ha
uri Allah ya yafe mata, ya kula mana da jaririnta, ku yi ha
uri dan Allah kuka ba mafita bane, duk da dole ne jin zafi a duk lokacin da muka rasa makusanta mu da muke so, amma ayi ha
uri, duk jarrabawar da Allah ya yi wa bawa dai-dai ce".
Duk da ba wasu shekaru ne da usaman ba, amma ammi har cikin zuciyarta ta ji da
in yadda suka nuna damuwa a kan ta.
Ta ce "Na gode Allah ya yi albarka"
asan zuciyar ammi kuwa, tashin hankali ne mai yawan gaske, dan al'umar sun yi dagulewar da ba ta san ta ina zata kamo bakin zaren ba.
Sai wajen azahar rumaisa ta farka, ji take kamar ba a gaske ta fa
a musu mutuwar Aisha ba, mai sunan baba ta gani zaune a gefen gadonta, yana juya Sabir yana murmushi gefen baki, mai sunan baba da kan ka ga dariyar sa aiki ne ja, ruma za ta iya cewa tun da ta bu
i ido a duniya ba ta ta
a ganin mai sunan baba ya
auki
an wani ba, wani irin da
i ta ji da ta gan shi
auke da Sabir.
Ya dubi ruma ya ce "Sannu kin tashi?"
Ta jinjina masa kai alamar eh.
"Babu wata matsala dai ko?"
"Eh babu, baban mama kana son mai sunan babanmu ko?" Ya jinjina mata kai, a lokacin da yake gyarawa sabir kwanciyar sa a hannunsa, duk da ba wani
warewa yayi a iya
aukar yara ba.
"Mai sunan baba dan Allah kar ku bari a rabani da shi, wallahi mamansa ta ce ta bar mini shi, da gaske nake ba wasa ba" kallonta kawai ya yi bai ce mata komai ba.
Ammi kuma na kan dadduma tana jin su, amma ba ta tanka ba.
Su Iman sun kira wayar ammi har sun gaji, dan
arshe ma kashe wayarta ta yi ma gaba
aya, dan ba ta san me za ta ce musu ba.
Adam kuwa ya shafe awanni a emergency ana fama, domin a ceto ransa, sam zuciyarsa ta
i bugawa yadda yakamata, bpn sa ma an kasa picking
in sa, ga numfashin sa ma yayi
asa fiye da yadda ake so, su kansu likitocin sun fara fidda rai, da
yar da taimakon Allah ya farfa
o ya samu bacci, sai da ya yi baccin ne sannan aka fito da shi a ka bashi
aki.
Wunin ranar da su Aliyu aka yi ta sintiri a kan Adam, in an jima usman ya zauna ya yi ta yi wa ammi nasiha yana ba ta ha
uri.
Sai da aka fito da shi, sannan aka ce ammi ta je ta ganshi.
Aka yi mata jagora har
akin da yake, dan har ta fara fitar da rai a kan sa, jin shiru-shiru ba a fito da shi ba, ta zaci ko shi ma ya rasun ne.
Ta tsaya tana
are masa kallo, ga robar ruwa nan a sa
ale, shi kuma idonsa a rufe yana bacci.
Ta kama hannunsa a cikin nata, ta saka hannunta
aya tana shafa kansa ta ce "Na sani akwai wahala, amma ka
ara jurewa, tun da na haifeka a kullum akwai fejin
addara da kake bu
ewa babi babi, da an wuce wannan sai wannan, na sani da wahala amma ka
ara jurewa addu'a ta tana tare da kai yarona.
Allah ya shiga lamarinka Adam, Allah ya cigaba da dafa maka ya baka ikon cin jarrabawa" tayi maganar tana rushewa da kuka.
Bashir ya ce "Ammi, addu'a nan dai, ita zaki cigaba, kar jininki ya hau fa, kuma yanzu mun gano bakin zaren, tun da ta tabatta ta rasu, sai mu san abun yi na gaba, Allah ya yi mata rahama".
Aka din ga rarrashin ammi ana bata baki, daga bisani Bashir ya sallami direbanta, bayan magariba bashir ya ce zai mayar da ita gida, ya dawo ya zauna da Adam.
Mama ta ce "A'a, ita zata kwana a wurinsa"
Aliyu ya ce "Haba dai, saboda rashin kara ka wuni kana kaiwa da komowa, ita ma ta wuni a nan kuma ace ku kwana, ai ba wani abu, ko ni sai na zauna na kwana da shi".
Ammi ta ce "Kar a
ora muku
awainiya"
"Wallahi ba wata
awainiya, Allah ya bashi lafiya kawai".
Daga gida har wurin adam kowanne tana son ta zauna, amma ya zama dole ta za
i tafiya gida, domin kuwa ba ta son kowa ya farga da abun da ya faru kan su sanar da kansu, ta san rashin zamanta a gidan, kan iya jefa zargi a wurin masu son ganin bayanta, dan haka a dole ta yarda Bashir ya
auketa ya mayar da ita gida.
Aikuwa a falo ta tarar da su Nusaiba a zazzaune fuskokinsu duk babu da
Nusai ce ta fara cewa "Ammi akwai matsala ne, tun safe mun kira wayarki ba kya
agawa hankalinmu duk ya tashi, yanzu uncle Jamil ya bar gidan nan yana nema ya
aga mana hankali wai ina takawa yake?"
Gaban Ammi ne ya fa
i, kar dai ya san wani abun ne, ta bu
e baki da
yar ta ce "Ya ce muku wani abun ne?"
"A'a kawai dai yana tambayar mu wai ina yake, baya samunsa a waya, ya je gidansa ma baya nan"
"Babu wani abu, ban zaci zan kai haka ba nima, amma ai gani na dawo"
Buutt baba uwani ta fito cikin girmamawa ta ce "Allah ya ja zamaninki, ha
a yau mun wuni cikin zulumi da tashin hankali, mussaman da baki wuni a gida ba na tambayi su auta, sun ce ba su san in da ki ka tafi ba, ga wayarki ba ta shiga duk sun shiga damuwa kamar marayu".
Ammi ta ce "Gani na dawo, uzuri ne ya ri
e ni, zan shiga in huta, kar wanda ya shigo mini".
Iman ta ce "Ammina abinci fa?".
"Na ci" ta fa
a a ta
aice ta wuce sashinta.
Nusaiba ta ja hannun iman, ta yi
asa da muryarta ta ce "Anya kuwa babu matsala?".
Jiki a sanyaye Iman ta ce "Nima haka nake tunani, amma ta ce kar wanda ya je in da take balle mu ji".
Nusaiba ta yi ajiyar zuciya ta ce "Bari mu jira zuwa Allah ya kaimu da safe mu gani"
Iman ta amsa da "Allah ya kaimu ya sa lafiya"
Tafiyar Ammi babu da
ewa Adam ya farka, Aliyu ya yi masa sannu, ya
an jinjina masa kai.
Ya yin
ura zai tashi, Aliyu ya taimaka masa ya tashi zaune, ya bashi ruwa ya sha.
Aliyu ya ce "Zaka ci wani abun ne?" Adam ya girgiza kai ya ce "Salla zan yi".
Aliyu ya taimaka masa ya kai shi ban
aki yayi alwala, ya dawo da shi ya shimfi
a masa abun salla, ya jero sallolin da suke kansa, sai dai bai tambayi Aliyu komai ba, can kamar an mintsine shi ya ce "Da gaske
anwarka take matata ta mutu ko?"
Jiki a sanyaye Aliyu ya ce "Haka ne, amma dan Allah ka kar
addara ka yi ha
uri, ka ga da
yar likitoci suka ceto ranka, mahaifiyarka na cikin damuwa, kar ka sake sawa hankalinta ya tashi".
Hawaye ne ya taru a idon Adam, ya ha
iye wani abu mai
aci, da sai da adams apple na ma
ogwaronsa ya motsa sosai, cikin rawar murya ya ce "Jikina ya da
e yana bani ta rasu, amma zuciyata ta
i aminta da hakan, ina jin zan sake ganinta, zan sake kallon fuskarta, ashe bankwana na yi da ita, na san ko gawarta bani da ikon gani, balle in binneta da hannuna ina yi mata addu'a da tuna biyayyarta da soyayarta, wayasani ma ko yar da gawarta suka yi ta lalace a haka, sun tozarta ni, sun tozarta iyalina.
Amma ni musulmi ne, muslmi ne ni tabbas, dole na yi imani da
addara.
Ku rarrashi
anwarku, amma a gobe in Allah ya kaimu zan kar
ana, zan je gaban sirikina, kuma uba a wurina, in sanar masa komai, ya
auki duk matakin da yake ganin ya dace da ni".
AYSHERCOOL.
08081012143
*paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
Wani irin tausayinsa ne ya kama Aliyu, duk yadda adam ya so
oye hawayensa kasawa yayi, ya barsu suka din ga zuba son ransu.
yar Aliyu ya
an yi gyaran murya ya ce "Kamar yadda ka ce kai musulmi ne ka yarda da
addara, to Yakamata a ga hakan a aikace, ka yi ha
uri in sha Allah sirikinka zai fuskance ka, Allah ya yi mata rahama".
Mama ce ta yi sallama a
akin tana fa
in "Aliyu ya tashi kuwa?".
Ta tarar da su a zaune, mama ta ce "Alhamdilillah ala kulli halin, Allah mun gode maka, sannu ka ji?" Ya jinjina wa mama kai yana share hawaye.
"Ayi ha
uri, a fawallawa Allah, yaronka mahaifiyarka da sauran makusantanka suna bu
atar ka, ita tata ta
are ta yi shahada sai fatan Allah ya kar
i shahadarta, ayi ha
uri, Aliyu je ka
aki ka kawo ruwan shayi da abinci ya samu ya saka wani abu a cikin sa".
Aliyu ya tashi ya fita, yana fita lokitan dare ya shigo, ya dudduba Adam aka bashi maganinsa na dare, likita ya jaddada masa ya kula da magani da dokokin da aka saka masa.
Sam Adam ba ya fahimtar abun da likitan yake fa
a, mama ta mi
a masa kofin shayi cikin kulawa ta ce "Daure ka sha, ka ga an baka magani, dole sai ka ci abinci" kallon mama kawai yake yi, wato duk in da uwa take uwa ce, yadda ta ke ta nuna kulawa a kansa sai ya ji da
i, duk da tarin damuwar da yake ciki.