Sashe 38
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta yi murmushi ta ce "Ke fa ki ka ce kin ji kin gani, ki yi addu'a kawai Allah ya baki zaman lafiya da ke da wanda zai aura mikin"
Zaman dirshan ruma tayi, ta
ora hannu a ka tana kuka, mama ta rufe fuska tana yi mata dariya ba tare da ta sani ba.
Ruma ta da
e a sujjada tana addu'a, sannan ta koma ta kwanta.
A islamiyya kuwa, malamin ajin da take ne, ya lura yana
ari tana kuka, dan yanzu a
an samu cigaba, ta daina guje-gujen aji, a babban aji da ajin su Yasir take zama, kuma yanzu tana iya karatu ba kamar da ba.
Sai da ya kammala
arin Alqur'ani, sannan ya kira ruma yana tambayarta me ya sa take kuka?
Ba ta gaya masa ba, ta ce mai babu komai,
arshe sai
yaleta yayi.
Ranar juma'a kuwa da farar safiya da kuka ta tashi, dan yau ne kwanakin da mai sunan baba ya
ibar mata suka cika, ba tare da ta samu wanda za ta kawo ba, a matsayin wanda take so, to ita wa ma take da shi.
Mama sai fama take da ita ta shirya ta tafi makaranta, amma ta rungume uniform
in tana kuka.
Umar ya fito fuska a ha
e ya daka mata tsawa, cikin tsuma ta hau saka kayan ba tare da ta yi ko wanka ba.
"Ki fice ki tafi makaranta, idan kin je can sai ki yi musu kukan, shi ne ki ka gayawa
an uwa wai zan yi miki aure ko?
To shi ma bai isa ya hanani abin da na yi niyya ba, ai ke ki ka nuna ki na son auren, wuce ki bawa mutane wuri"
Kamar korarriya, ta
au jakarta ta tafi makaranta.
Bayan fitarta, mama ta kalleshi ta ce "Babana, a sassauta mata ta horu haka, kwanaki uku kenan ba ta ko cin abinci, ayi mata afuwa babana"
yaleni da ita, horata kawai nake, amma yau zan
yaleta in sha Allah"
in shiga makarantar ta yi, ta tsaya a waje tana kuka, mai gadi ne ya ganta, ya ja ta ya kaita ofishin Headmaster, ya sanar masa da a waje ya ganota ta tsaya ta na kuka.
Headmaster ya ce "Ai ni rigimar yarinyar nan nake tsoro, ke me aka yi miki?"
"Yayana ne ya ce zai yi mini aure yau"
Waro ido ya yi ya ce "Aure kuma?
Waye zai kwasa?
Ke bana son wasa"
"Wallahi haka ya ce"
Headmaster ya kalli ruma, sai ya kawo ko rashin hanklin ruman ne ya motsa, dan haka ya ce "To shikenan, ki yi ha
uri ki tafi aji, zan kira gidan na ku mu yi magana da su" yayi ta lalla
a ruma ya kaita aji.
Ba ta sake tsinkewa da lamarin ba, sai da ta dawo gida ta tarar mama tayi tuwon shinkafa da miyar taushe, da wainar masa wai azo a kai ma
wabta ace na auren ruma ne, mai sunan Baba ya ci farar shadda ya fito tsakar gida ya ce "Mama, idan an idar da sallar juma'a za a
aura mata aure, sai ayi mata addu'a"
"Na shiga uku, mama wai da gaske ne?
Mama ku yi mini rai ban isa aure ba wallahi"
Wani mugun kallo ya yi mata, ta shige
aki da gudu tana kuka, ya fice ya bar gidan.
Dariya Huzaifa ya din ga yi mata yana "Ruma, Allah ya sanya alkhairi zan kawo miki goron
aurin aurenki har gida ki tauna, dan mijin naki ma tsoho ne, malam labaran ladan ne"
Ruma sam ba ta shiri da malam labaran ladan, saboda ya ta
a tsula mata carbi, wataran yana kiran salla, ta ta
a tsayawa a
ofar masallaci tana
kiransa da
arfi, wai saboda muryarta ta fito a sufika, ya idar ya kamata ya zane ta da carbi, gashi tsoho sosai.
Mama ta shiga
aki ta tarar da ruma sai rizgar kuka take.
"Haba amarya, ya da kuka kuma kamar ba amarya ba?"
"Dan Allah mama ki bani ku
in mota na gudu"
Mama ta kwashe dariya ta ce "Dama ruma akwai abin da zai baki tsoro haka?"
Rungume mama tayi cikin kuka ta ke fa
in "Dan Allah mama kar ayi mini aure, wallahi na daina rashin ji, ina sonki sosai, bana son na rabu da ku, mama zaki yadda a aura mini wanda ya dakeni dan Allah mama ki hana shi aurar da ni"
Rungumeta mama ta yi tana murmushi, tausayin ruma ne ya kamata, dan har ramar dole ta yi, saboda damuwa.
Mama ta zubo mata abinci, ta zaunar da ita ta bata, amma ruma ta
i ci.
Mai sunan Baba suka yi sallama, duk suka shigo a tare daga sallar juma'a, duk sun sha kwalliya.
Aliyu ya ce "Amarya kin sha kuka, to Allah ya sanya alkhairi" ta rirri
e mama tana girgiza kai tana zubar da hawaye.
Mama ta kalli mai sunan Baba ta ce "Tuba muke babana, Allah ya bada ha
uri duk ta rame, ayi ha
uri"
Yasir ya ce "Haba mama, ya zaki yi mana haka?"
Mama ta yi masa da
uwa tana harararsa.
Umar ya
arasa gaban ruma da ta takure a jikin mama, tana share hawaye.
"Kalleni" yayi maganar yana tsareta da ido.
ago a hankali ta kalleshi, idanunta sun yi jawur.
"Daga rana mai kamar irin ta yau, idan na sake jin ki aikata wani abu na rashin mutunci, ko wannan shegen surutun naki, to ki tabattar aure babu fashi, kin ji na gaya miki?" Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tana sake rungume mama.
Mama ta ce "To madalla godiya muke, Allah ya rayaki, ya kaimu auren ki na gaske, da miji na gari ko?"
"Ni ba zan aure ba, bana so da ma da wasa nake, kuma ba zan auren ba"
Mama ta ce "Tashi ki yi godiya, tun da dai ya janye maganarsa"
"Na gode" tayi maganar tana
oye fuskarta.
Tashi yayi ya bar
akin ba tare da ya ce mata komai ba, ta din ga sauke ajiyar zuciya ta ce "Amma an shiga hakkina, Allah zai sakawa marainiya"
Yana tsaye a bakin
ofa, karaf maganarta a kunnensa.
(BOOK 1 FREE NE, BOOK 2 PAID, BOOK1 YA KUSA KAMMALA IN SHA ALLAH, GODIYA TA MUSAMMAN GA MASU BIBIYAR LITTAFIN
ANWAR MAZA)
Ayshercool
08081012143
[29/07, 7:26 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
P 18
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?
TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE?
KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHE
I TA NA HASKAWA?
MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
Sarai ya ji abin da ruma ta ce, amma ya share kawai ya tafi, dan idan ka biye mata babu abin da zai hana ta saka maka hawan jini.
Sai a lokacin ta samu zarafin dirarwa wainar da mama ta yi, ta fara ci ta na ajiyar zuciya, dan a kwanaki ukun nan Allah ka
ai ya san tsananin damuwar da ta shiga.
Yasir ya ce "Na so auren nan aka yi miki, mu ga ta tsiya, kowa ma ya huta da halinki"
"Ta Allah ba taka ba, bakinka ya sari
anyen kashi, na asuba mai tururi"
Mama ta ce "Meye haka, ki na cin abinci kina zancen
azanta"
"To mama ba sune suke tsokanata ba"
"Ina ruwanki da su, wato har kin samu kanki za ki
ora daga in da ki ka tsaya ko?".
Ta girgiza kai ta ce "A'a, ai na shiryu ba zan
ara ba"
"Kima cigaba, wallahi kin san idan ya zuciya da halinki, zai aikata abun
da ya ce"
Sallamar Abubakar da suka ji ne, ya sanya ruma yin wani zillo, ta daka tsalle ta yi waje, ma
ale shi tayi tana murmushi tana fa
in "Oyoyo yaya"
"Amarya ba kya laifi, kar dai har an
aura auren ban samu
aurin auren ba?"
ata fuska ta ce "Yaya har da kai ko?"
"A'a, nima fa kirana aka yi a waya, aka ce mini yau
aurin aure"
Waiwaya ta yi, ta kalli mai sunan Baba da ya shimfi
a tabarma ya baje litattafai yana dubawa, ta kalli Abubakar, ta kai bakinta kunnensa ta ce "Wallahi hussaininka ya
au hakkina, ba dan yayana bane ba ko?
Hmmm"
Ya kalli mai sunan Baba ya yi murmushi ya ce "Kai, a wani dalilin ya sa ka
aga mana hankali haka fisabilillahi?" Ko
agowa bai yi ba, balle ya kallesu.
Ruma ta kama hannunsa suka shiga
akin mama.
Mama ta ce "Ta barka ka
araso in ganka kenan?