Sashe 22
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan hatta ma
wabta sai da ta shiga ta gaya musu ai tayi
ari a makaranta an bata kyauta.
Da ta je Islamiyya kuwa, har ofishin shugaban makaranta ta je, shi ma ta gaya masa, ya tayata murna tare da sanya mata albarka, ta
arasa staff room bayan sun gaisa da malaman suma ta gaya musu ai a makarantar boko tayi
ari an bata kyaututtuka.
Nan suka yi ta mata fatan alkhairi, ji take a duniya yau ta
ure da
i tayi abin da ba ta ta
a ba.
"Malam to idan an idar da salla dan Allah a sanar"
Wani malami ya kalleta ya ce "A sanar da me?"
"Na yi
ari a makarantar boko mana, har na ciyo kyauta, word kusan
ari biyu da hamsin fa na haddace yadda ake spelling
in su"
"To amma ai nan ba makarantar boko ba ce ba, ki bari idan ki ka yi bajinta a nan ma, sai a sanar wa
alibai"
Ruma ta ce "A'a malam gara ai a sanar, saboda masu ce mini da
iya su san
walwata na aiki, wataran zan bayar da mamaki".
Malam Habibu ya yi caraf ya ce "
warai kuwa, dole a sanar da
alibai wannan namijin
ari da ki ka yi, nima ba rannan na yi
ari kin iya ba, duk za a sanar kar ki damu" cikin jin da
i ruma ta ce "Yauwwa malam na gode"
Bayan tafiyarta ya yi dariya ya ce "Yanzu idan ba ku yi yadda take so ba, Allah ka
ai ya san wace tijarar zata yu, amma yanzu idan aka fa
in, za ta ji da
i da
ara samun
warin gwiwa".
Ruma da ta ga an idar da salla, ana neman a watse ba a sanar ba, ta tafi
ofar masallacin maza, ta le
a ta ce "Malam Habibu kar ka manta fa, na ji ba a fa
a ba".
Malam Habibu ya ce "To bari a sanar, ai yakamata wannan abin arziki haka"
Haka malam Habibu ya tashi ya ce "'yan uwa
alibai da malamai, a taya 'yar uwa murna, wato 'ya ta rumaisa, bisa nasara da ta yi a wata gasa da aka shirya a makarantar bokon su, har ta samu kyaututtuka dan Allah ayi mata Addu'a, Allah ya
aro nasarori"
i kamar ya kashe ruma, masu dariya na yi, masu jin haushi na yi.
Huzaifa da suka yi salla sahu
aya da Yasir ya ce "Ka ji abin da wannan mara kan gadon ta yi ko?"
"Bar motsatsiya, suma malaman da suka biye mata, idan ba tayi wasa ba sai na
ona banzayen litattafan da aka bata, kowa ma ya huta".
Cike da annashuwa ruma ta tafi gida, ta je ta bawa mama labarin yau har a wurin salla, aka sanar da ta ci kyauta a makarantar boko.
Tana shiga gidan ta tarar da Yaya Abubakar ya zo hutu, da kuma waa dattijuwar mata a zaune a tsakar gida.
Da sauri ruma ta nufi dattijuwar ta fa
a jikinta ta ce "Gwaggo Atine, yaushe rabon da na ganki?"
Dattijuwar ta washe baki ta ce "Dama ina zaki ganni, nayi-nayi da babarki ta din ga kai mini ke ina ganinki, amma ta
i saboda ina
auye".
Mama ta ce "Haba Yaya Atine, wallahi ba haka bane ba, kin san yanayin makaranta kuma ruma ba ta ji idan aka kai miki ita sai ta gallabe ku"
Ruma ta haye kan cinyar matar cikin jin da
i ta zauna.
Matar ta
ora da cewa "Ba wani rashin ji, a kawo mini ita a hakan ina son ta, duk rashin jin ta.
an uwana ya
allafa rai a kan ta yana son ta, nima ina matu
aunarta da na ganta shi nake tunawa amma ba za a kawo mini ita ba, sai wannan
artin ne kawai suke zuwa in da nake" ta yi maganar tana fashewa da kuka.
Mama cewa take "Allah ya baki ha
uri, in Allah ya yarda za a dinga kawota".
Ruma kuwa ta kalli Gwaggo ta
yal-
yale da dariya ta ce "Dan Allah Gwaggo ki daina wannan kukan, ni wallahi fuskarki dariya take bani idan ki na yi, kin ga yadda ki ke yamutsa kuwa?"
Yaya Aliyu ya ce "Ai gara ta fara gwada miki halin"
Gwaggo ta tsaya da kukan ta ce "Rumaisatu, kukan nawa ne yake baki dariya?"
Ruma ta ce "Eh mana, amma ki daina ce mini wata rumaisatu, sai ka ce wata masara, kowa aka saka masa suna mai da
i a gidan nan, amma aka saka mini wata Rumaisa kamar masa"
Gwaggo ta jinjina kai ta ce "Ikon Allah"
"Gwaggo wai ina wannan 'yar ta ki, mai kamar ni
in nan?"
Jin ruma ta tambayi 'yar autarta ya sanya Gwaggo yin murmushi ta ce "Au Lawisa tana nan
alau, ta na ta a gaishe ki, ita ana biki sun tafi da tuni tare zamu zo"
Ruma ta yi dariya ta ce "Wai Lawisa, ai har gara nawa sunan ma da nata, wata lawisa kamar za ace lawashi, ta fini girma yanzu?"
"A'a zaku yi tsayi
aya da ita"
Ruma ta yi murmushi tana ka
afa.
Abubakar ya ce "Ruma
aga mata
afa mana"
"A'a
yaleta, ai haryanzu yarinya ce, Allah dai ya kai ni auranku ke da Lawisa"
Ruma ta ce "Amin, ki yi mini Addu'a, Allah ya sa na yi tsawo na isa aure, kuma Allah ya sa na auri kyakykyawa mai ku
i sosai"
Mama ta ri
e ha
a ta ce "Ruma,
anuwarki da ke, har kin san wani miji mai kyau mai ku
i?".
Gwaggo ta ce wa mama "Wai ke ina ruwanki da mu ne, muna hira kina saka mana baki" ta mayar da hankali kan ruma ta ce "Amin 'yar albarka, Allah ya kai ki in da zaki huta, mu ci mu sha mu yi wada
"Amin, kuma Allah ya sa na auri me kyau".
Aliyu ya ce"Da wannan shegen hancin naki kamar na aladae zaki auri me kyau?"
Gwaggo ta ce "
arya ka ke dan ubanka, wallahi kamar ta
aya da babanku, kuma hanci ne da shi har baka, in Allah ya yarda sirikina kyakykyawa ne kuma mai abin hannu, tun da 'ya ta ba daga nan ba"
"Gwaggo kin san wa nake so na aura?"
"A'a sai kin fa
"Kina kallon wrestling?"
Gwaggo ta ce"A'a ni ban san shi ba"
'To ball fa?"
"Ni ina zan ga wannan shirmen"
Ruma ta ce "Da kina kallo, da na gaya miki wanda zan aura a cikin su".
Cikin son katse surutun da ruma ke yi ba kunya ba tsoro mama ta ce "Ruma tashi ki canza kaya, zan aike ki" ruma ta mi
e daga cinyar Gwaggo ta tafi sauya uniform.
Tun da Allah ya sa Gwaggo ta zo gidan nan, ruma ta
ara ta
aru, don ko me ruma za ta yi ba zata bari a yi mata fa
a ba, gashi kullum cikin fa
a take da mai sunan Baba, dan kome za ta yi idan ruma tayi laifi hukunta ta yake yi.
"Wannan yaro da fuska kamar bajimin sa, ba ka da imani, wannan 'yar tatsitsiyar yarinyar guda nawa take, da zaka dinga azabtar da ita wallahi Hauwa wannan
an naki mugu ne"
Gaba
aya ruma da Gwaggo suka gallabi gidan nan, ruma kuwa aka samu tikitin rashin ji dan ma tana tsoron mai sunan Baba.
Yau Malam Habibu yana babban aji, ruma tana tare da shi, yayi musu
ari, tana ta wasanninta da ciye-ciye, sai da ya kammala yana amsa tambayoyi sannan ruma ta ce "Malam ka ce idan mace tayi mafarkin namiji sai ta yi wanka zata yi salla, to ni kuma kullum sai na yi mafarkin yayyena, Kuma ni sai zan tafi makaranta nake wanka watarana kuma mama ta ce bana fita tayi mini wanka, to yan.....
Kan ta
arasa 'yan ajin suka hau dariya, dan ba zaka ta
a cewa hankalinta na kan abin da yake koyarwa ba.
Malam Habibu ya ce " 'ya ta ta kaina, ai wankan da mama take yi miki ya wadatar, duk
ayane"
Ta ce "Au ho, na gane"
Tana dawowa daga islamiyya ta turke Abubakar ta ce "Yaya Sadik yau ka san meyafaru a makarantar islamiyya ?"
Sadik ya ce "A'a"
"Ka san na canza aji a islamiyya, saboda malaminmu baya
aunata, Ajin su Yasir kuma ya ce idan na
ara zuwar musu aji sai ya dakeni, sai na koma ajin malam Habibu gaba
aya ajin 'yan sauka"
Abubakar ya ce "To ban da abinki kin ta
a ganin an fara gini daga roofing, ai daga tushe ake farawa"
"Oho dai koma yane, wani karatu aka yi nake son na tambayeka, da zan tambayi malam Habibu na manta"
"To ina jin ki"
" 'yan ajin ne da su da wasu na ga wataran ba sa salla fa, ko su
i zuwa da Alqur'ani izifi sittin wai Haila suke yi.
Na tambayesu sai suka ce mini wai ai mata ba kullum suke salla ba, idan ba su yi salla ba haila suke yi ko bi
i.
Aikuwa nima na
i yin salla, wata prefect ta ce me yasa ba na salla nima na ce bi
i nake"
Gwaggo da ta idar da salla ta ce "Subhanallahi" jin maganar ruman kamar saukar aradu.
Ita kuwa ko a jikinta, ta cigaba "Shi ne ta ce dan ubana ni na isa in yi bi
i, na ce ba dai ubana ba sai dai na ta, kuma tun da nima bi
i nake ba zan salla ba, ashe wataran mata ba sa salla amma ni kullum mama sai ta ce sai na yi"
Abubakar ya ce"To, wannan zancenku ne ke da maman ita zata baki amsa".