Sashe 19
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kin ga ina rabaki da sabgar munafurci amma ba zaki dai na ba ko?"
Jiki a sanyaye ruma ta girgiza kai ta ce "Mama so nake a bata kaya
aya a cikin kayana" gaba
aya juyowa suka yi suna kallon ta jin abin da ta ce.
Huzaifa ya ce "Kina da hankali kuwa?"
"Amma dai ka san tun da nake ni ba mahaukaciya ba ce ko?
Mama dan Allah a bata ita ma ta saka sabon kaya"
"Rufewa mutane baki, mara zuciya nan babarta ta zo ta ciwa mutane mutunci, amma ki ka cigaba da shishshige mata, ba za a bayar ba
in" Aliyu ya fa
a yana zaro ido.
Mama ta girgiza masa kai, ta dubi ruma ta ce "Allah ya kaimu gobe, sai ki za
i wanda zaki batan"
Murmushi ruma ta yi ta ce "Na gode mama, Allah ya saka da alkhairi, to zaki
an zuba mini naman kazar ita ma na kai mata ta ci, na san su basu yanka kaza ba".
Yasir ya ce "Dama ta yaya zasu yanka, wannan babar ta su tana kiwon kaji kamar su kasheta, amma ba zata yanka su ci ba, bayan talauci har da son zuciya"
"Ka daina zagar mini babar
awa dan Allah"
Mama ta ce "Kin ga, tashi ki wuce ki je ki kwanta"
Ta mi
e ta shige
aki, mama ta mayar da idonta kan Aliyu ta ce "Aliyu, kar ku hora yarinyar nan a kan halin rowa, duk rashin jin ta tana da tausayi da son taimako, idan har abin da za ta yi bai sa
awa shari'a ba ku
yaleta"
Aliyu ya jinjina kai.
Ruma kuwa ji take kamar ta janyo washegari, ta kai wa habiba wannan kayan, ita ma ta saka ta ji da
Washegari da wuri ruma ta yi wanka, ta yi kwalliyar salla da
aya daga cikin kayanta, ta zauna ta
aukarwa Habiba set
aya na atamfa har da ribbon da abin hannu.
Mama bata hanata ba, ta
ulle mata nama ta bata ta kai wa Habiban.
Har zata
auka ta fita, ta tsaya ta ce "Mama, dan Allah idan ta yi kwalliyar zamu je gidan 'yan ajinmu mu yi wasa".
Mama ta
ata fuska ta ce "Amma dai kin san babna son wannan abun ko, ba na son yawace-yawace"
an marairaice ta ce "Dan Allah mama, kin san bana yawo, daga aike sai makaranta, yanzu fa salla ce".
"Shikenan, na ji, saura kuma ki je ki zauna sai an nemo ki, ina da ina zaku je?"
Ruma ta lissafa mata, mama ta yi ajiyar zuciya ta ce"Yanzu
arfe goma da rabi, kar ki wuce sha biyu, idan ki ka wuce abin da zai zo biyo baya ba zai yi miki da
i ba".
Cikin murna ta ce "Mama da wuri zan dawo in sha Allah " ta yi waje ta na murmushi.
Kai tsaye gidansu Habiba ta nufa, ko da ta je ta yi ta sallama, shiru ba a amsa ba.
Tsayawa ta yi a tsakar gidan ta cigaba da sallama.
Sani ne ya le
o yana amsawa, yana ganin ruma yayi saroro ya ce "Ke uban me ki ka zo yi mana a gida?"
Hararsa ta yi ta ce "To ina ruwanka ai ba wurinka na zo ba, ba yayana yayi maka tsakani da ni ba, babu ni babu ba, ko kuma na kira shi, ya zo ya
ara kumbura maka fuska"
Tana tsaka da maganar, sai ga babar Habiba ta fito daga ban
aki, tana ganin ruma ta tsuke fuska ta ce"Ke me ki ka zo yi mini a gida?"
"Gurin Habiba na zo"
"Da izinin wa ki ka zo wurin Habiban?"
Habiba ce ta fito daga
aki, hannunta ri
e da kwanon tuwo da miyar kuka, tana ganin ruma ta ce "Laaa ruma, kin dai na zuwa makarantar allo "
Ruma ta ce "Ba na ganki a masallacin idi ba ki ka
i kulani"
Habiba ta ce "Wallahi ruma ban ganki bane ba?
Ya salla?"
"Lafiya lau, wurin ki na zo, zo ki ji?"
Mamaki ya cika babar su Habiba, ta ri
e ha
a ta ce "Habiba, wato cigaba da shiga sabgar yarinyar nan ki ka yi ko?"
Habiba ta girgiza kai ta ce "Wallahi Ummanmu ba kulata nake yi ba, na da
e ma bamu ha
u ba".
Ruma ta mi
owa Habiba leda ta ce "Kawo miki na yi, ki zo ki kar
a ki gani"
Babu musu ta
arasa ta kar
i ledar, taga
inkakkiyar atamfa ga abin hannu da ribbon, sai kuma
ullin nama.
Habiba ta ce "Ruma wannan na waye?"
"Naki ne, in gaya miki, kayan salla na
kala goma sha biyu da hijjabai, har da abin hannu da sar
a, shine na ce bari na kawo miki
aya, ki saka mu je yawon salla".
Babar su Habiba ta ce "Ba ta so ba zata kar
a ba, bana son shishshigi, ba ta kayanta ce muku aka yi tana bu
ata?
Ita ma tana da kayan salla"
Idon Habiba ya cika da hawaye ta ce "Wallahi Umma bani da kayan salla, ina son kayan dan Allah ki bar ni na saka".
Ruma ta ce "Dan Allah Umma ki bari ta saka, mun shirya ai mun dai na fa
a, dan Allah ki bari ta saka"
Umma ta kalli yadda Habiba ta rungume kaya tana kuka, wai tana so, haka ta
yaleta.
Habiba ta shiga
aki ta saka kayan, aikuwa tamkar dan ita aka
inka su suka yi mata kyau.
Sani ya din ga ce wa habiba mara zuciya.
Abin ka da
uruciya, tuni habiba ta shirya a cikin kayan, duk da babar Habiba na jin haushin ruma, hakan bai hanata rawar jiki wurin raba naman kazar da ruma ta kawo ba, fan kuwa an da
e ba a ha
u ba.
Daga haka suka fita nasu yawo.
Tamkar awakai haka suka dinga yawo, kusfa kusfa gidajen
awayensu, wasu a ha
u a rabu da su
alau, wasu kuma a
are da fa
a.
Ruma ba ta tashi tuna kashedin mama ba, sai bayan azahar tana ta gararanbarta a gari.
A suwkane ta nufo gida, tana ta tunanin yadda za ta kare kanta a wurin mama, dan ta san zuwa yanzu ana can ana nemanta kamar ku
in guziri.
Yaya Usman ta hango a tsaye a jikin wata mota, ya sha kwalliya, shi da abokansa, da alama fita za su yi.
Da gudu ta
arasa in da yake tsaye ta ce "Yaya ussy, me ka ke yi a nan?"
"Ban sani ba, wuce ki tafi gida, ki kai aiken da aka yi miki" abin da ya fa
a ne ya sanya ta fuskanci kamar mama ba ta neme ta ba, dan haka ta ce "Dan Allah ina zaka?".
"Zamu
an fita chilling ne"
"Meye chilling kuma?"
Ya ha
e rai ya ce "Cewa na yi fa ki tafi gida ko?"
"Dan Allah ka yi ha
uri, zan bika dan Allah"
"Ke wai ni sa'an wasanki ne?
Ba zaki wuce ki tafi gida ba?"
Ta sake marairaice wa ta ce "Dan Allah Yaya"
e rigarsa tayi tana kallonsa kamar za ta yi kuka.
Tunawa ya yi da haushin
in tafiya da ita zai iya sanyawa ta tona masa asiri.
Yayi
asa da murya ya ce "To ki je ki tambayo mama, idan ta yarda sai mu tafi"
"Wallahi na san idan na tafi, tafiya zaka yi"
"Shegiya sai ka ce mayya, idan na tafi da ke a ina zan saka ki motar ba space" yayi maganar a
ule.
"Sai na zauna a cinyarka" duk yadda ya so ya yakice ruma, ta
i ta nace, gashi ya san zai sha kunya, idan har ruma ta tona masa asirin yana waya da budurwa, dan ya san sai dai ya kasheta bayan ta fa
a zare idonsa ba zai hanata fa
ar abin da ta yi niyya ba.
Haka ya sakata a motar, dama ta abokinsu ce, ita ka
ai a cikin maza, sai zaginta yake, amma ko a jikinta, ya sakata a gefensa.
Abokansa sai dariya suke masa, suna "Ka ga
anwar maza, suke mulkin amma dole a biki ko ba a so" ba wanda ta kula a cikinsu suka tafi.
Wurin sha
atawa suka je, duk abin da suka ci sai da suka sayawa ruma ita ma ta ci, da ta ji ta
oshi ta kalli Usman ta ce "Yaya ussy, a samo leda a
aure mini sauran na tafi da shi gida"
"Saboda kowa ma bashi da hankali kamar ke?
Wallahi baki isa ba" ba dan ya ji da
in fitar ba, ya azalzali abokansa suka koma gida, saboda yadda ruman ke ta zubar masa da mutunci a idon abokansa.
Ko da suka je gida, mama a ki
ime take, tun sha biyu ake nemanta ba a ganta ba.
Bin su da kallo mama ta yi, ta dubi Usman ta ce "A ina ka ganota?"
"Nima a hanya na ganta bayan la'asar, zamu fita da abokaina, ta nace sai ta bini, na kira Aliyu a waya na gaya masa muka tafi da ita".
"Ku ka je ina?"
"Wurin wani cin abinci ne, ni da su Isma'il ne"
"Kuma ita ka
ai a cikin maza Usman, ka san tun yaushe yarinyar nan ba ta gidan nan, ka ga tashin hankalin da na shiga kuwa?
Wallahi yau sai kin ci ubanki"
Abdallah ya ce "Wallahi mama ko ba ki daketa ba, sai na zaneta yau, ki yi mata bugun shekararriyar dawa, yarinyar nan ta ci a bata gado a Asibitin mahaukata".
Mama a tsananin fusace ta janyo ruma, ta din ga turjewa tana ihu, mama ta zaro bulugari ta dinga bugunta da shi tana kurma ihu tana neman taimako.
Mama ba ta saba tarbiyya da duka ba, amma idan ta kai bango jikin mutum yana gaya masa, sai da Usman ya
waci ruma da
yar a hannun mama.
Tun daga ranar, mama ta ce ba zata bata sauran kayan sallar baz gashi an aiko mata da kayan salla daga can garin su, ga dangin mahaifin su ma, sun
inko mata kaya, sun aiko mata da su, duk mama ta ce ba zata sake sakawa ba ta gama kwalliyar salla.