← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 116

Sashe 105

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce "mu shiga daga ciki"
Rumaisa dama tun da ya zo yana fara magana, ta wani juya
eya, irin ba ta ma san yana wurin ba, sai dai kamar yadda ta ga ya rame, haka shima ya ga tayi rama, ta fi cikowa kwanaki uku baya da aka sallameta daga asibiti.

Yayi musu jagora zuwa ciki, rumaisa ta gwalala ido, ganin kayan alatun da ke falon ammi, ya wuce da su babban falon, ya ratsa da su zuwa falon ammi, wanda bai kai wanda suka baro ba.

Yayi musu iznin su zauna, ya kira
aya daga cikin barorin ammi, ya ce a kar
i su rumaisa.

Ya ce "Bari na yi wa ammin magana".

"To ina
ana yake?" Ta yi maganar ba tare da ita kanta ta yi niyyar maganar ba.

Banza yayi mata bai kulata ba, sai da ya juya zai bar falon, sannan ya ce "Na kai shi koyo yadda ake gaida mutane"
Aliyu ya ce "Ai da abun duka ka samu ka zaneta wallahi, mara kunya kawai".

Adam yana barin falon, rumaisa ta mi
e tsaye, ta sake zama a kan kujerar ta ce "Wayyo laushi, Innalillahi kujerar nan ta ji katifa yasin, kujerar masu ku
i daban take, har na tuna wata kujera da na gani a gidansu wata 'yar ajinmu, kujerar nan duk
ashi, sai soso duk a waje, na
usa ta kusa tsarge mini mazaunai"
Usman ne ya talle mata
eya ya ce "Gaisuwa fa muka zo, ki ke yi mana surtu, shashasha" shiru ta yi ta sunkuyar da kanta
asa kamar ta Allah.

Mama ta ce "Rumaisa yaushe ki canza halaye zuwa na banza ne?

Dama haka na koya miki rashin gaida mutane ko?"
Ta girgiza kai ta ce "A'a ki yi ha
uri"
Aka zo aka din ga jere musu kayan abinci kala-kala, da na sha, ita dai rumaisa burinta ta ga Sabir.

Adam ya je ya tarar da ammi ta aiki su Nusaiba, daga ita sai sabir a
akin, ya ce "Ammi kin yi ba
Ammi ta ce "Suwaye, na ce duk wanda yayi gaisuwa ya tafi ina son hutawa ne".

Rasa mai zai cewa ammi yayi, dan ko sunan rumaisa ba ya son kamawa, ya ce "Yarinyar nan ce, da mamanta da yayyenta suka zo yi mana gaisuwa".

Cikin rashin fahimta ammi ta ce "Wace yarinyar kenan?"
"Wannan yarinyar da ta zo da Sabir" Sabir
in ma da ya fa
a ji yake kamar ya kwafsa, kasancewar rumaisa ce ta sanya masa sunan.

Cikin fara'a ammi ta mi
e tana fa
in Allah sarki.

Adam ya kar
i Sabir a hannun ammi, da niyyar ya gwanyawa rumaisa, suka fito falon.

Ko ammi ba ta kalla ba, ta mi
e tsaye tana jiran Adam ya
araso ta kar
i Sabir, amma ya canza hanya ya yi wani wurin.

Ai ba su ankara ba rumaisa ta bi bayansa da gudu tana "Ka tsaya in
auke shi, ka zo ka bani
ana".

Ayshercool.
paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, masu bu
atar vip ko special kuma, suna iya garzayawa arewabooks ku searching sunan littafin*
Da fari bayan bayyanar rumaisa, mama ta zaci ruman nutsuwa ta
an ratsata, amma ina sai ta ga akasin abun da ta yi tsammani, halinta yana nan yadda yake, Aliyu na
wala mata kira amma ta rufawa takawa baya.

Murmushi ammi ta yi ta ce "
yaleta, shi ma dai neman magana ne ya sanya ya
auke shi zai fice, da na san haka zai yi da ban bashi sabir
in ba".

Usman ya ce "Ai gara da ya hanata,
in gaishe shi ta yi, sai tambayarsa ina
an ta dan ba ta da kunya"
Mama ta girgiza kai ta ce "Rumaisa ai sai fatan Allah ya shirya.

Hajiya ina wuni ina gajiya?" Ta yi maganar tana mayar da kallonta ga Ammi
Ammi ta ce "Lafiya lau Alhamdilillah, ya gida ya iyali?".

"Kowa lafiya
alau, ya kuma
arin ha
urinmu".
uri mun gode Allah"
Mama ta ce "To Allah ya sa ta huta, Allah ya rahamsheta"
Ammi ta amsa da "amin ya rabb, ya jikin rumaisa kuwa ina fatan ta wartsake gaba
aya"
Mama ta ce "Jikinta dai da sau
i, amma ta
i sakin jiki kullum kuka ita sabir, yau ne ma ta
an saki jiki har da hira da ta ji an ce za a zo gaisuwa".

Ammi ta ce "Allah sarki rumaisa, Allah dai ya bata ha
uri"
Hira suka
an shiga ta
awa da mama, har ammi take
an gutsura mata ka
an daga cikin halin da take ciki, na dangane da
alubalen rasuwar aisha, daga ita har adam, haka nan ammi take jin yadda da mama a cikin ranta.

Rumaisa kuwa bin adam ta cigaba da yi, tana cewa ya bata
an ta, amma yayi banza da ita ya cigaba da tafiya.

"Wallahi idan ba ka tsaya ka bani
ana ba, sai na yi maka ihu na tara maka mutane" bai ko tsaya ba balle ta sanya ran zai kulata.

Kan ta ankara tuni ya sulale ta wata
ofar ta neme shi ta rasa.

Komawa ta yi falon da ta baro su mama tana kuka.

Duk suka bita da ido, ammi ta ce "Rumaisa lafiya?

Menene?"
Cikin kuka ta ce "Ba guduwa yayi da sabir
in ba, ina ta ro
onsa ya
i kulani, ya bi ta wata
ofa ya gudu"
Ammi ta ce "Subhanallah, takawa fa wasu lokutan ba shi da girma sai na jikinsa, bari kan ku tafi zai zo har nan ya sameni"
Mama ta ce "Rabu da ita, yanzun nan zamu tafi, can gida ina ta ba
i, yan dubiya da jaje"
Ammi ta ce "Allah sarki, na zata zaku wunar mini, baku ci komai ba fa"
"Wallahi karki damu"
Rumaisa ta ce "Dan Allah mama mu
an jira ko zai dawo ".

Aliyu ya ce "Ba in da zai dawo, ba dai ke fitsara ba, gara ayi maganinki ai"
Ammi ta yi murmushi ta ce "Yauwwa, dan Allah wata alfarma nake nema, idan Allah ya kaimu jibi, ina son a kawo mini rumaisa, za'a kaita wurin turaki, mahaifin aisha, abun da zai hana a kaita yanzu, haryanzu yana kar
ar gaisuwa kuma yana cikin alhini, amma ya bu
aci ya ganta, ko zuwa jibi ne in Allah ya kaimu sai ko turowa na yi a
aukota".

Mama ta ce "Yayyenta za su rakota in Allah ya yarda, babu wata damuwa Allah ya yi mata rahama, ai ko bai nemeta ba ya ci taje ta yi masa gaisuwa "
Ammi ta yi ta yi wa mama godiya, da kanta ta raka su har harabar gidan, rumaisa kuwa sai kuka take yi, ammin tana bata ha
uri, tare da yi mata alwashin hukunta adam.

Ko da suka taho hanya, mita ta cigaba da yi tare da cewa da ta san ba zata ga Sabir ba da wallahi ba zata bi su ba, dan ita saboda sabir ta je.

Su Aliyu ne suka tanka mata, mama kuwa shiru ta yi mata, sai da suka je gida, ta dirar mata da fa
a, fa
an da tun da ta ku
uta daga hannun yan ta'adda ba ta yi mata irinsa ba, sakamakon rashin hankalin da ta yi wa takawa yau.

Takawa kuwa ya kai awanni uku bai dawo ba, har wayarsa ammi ta din ga kira, yana
akinsa ya kulle kansa da shi da sabir, sai da ya daidaici su ruma sun tafi, sannan ya mayarwa da su iman sabir, ya fice ba tare da ya bari ya ha
u da ammi ba dan kar ta yi masa fa
a a kan abun da ya yi.

Yana fita gidansa ya wuce, ya je ya kulle kansa, ya kashe wayoyinsa, dan baya ko son jin motsin wani a kusa da shi.

Rainin hankalin da rumaisa ta yi masa ne ya fa
o masa a rai, ta
i gaishe shi, amma ta biyo shi tana kiran ya bata
an ta, wani gajeren tsaki yayi ya nemi wuri ya kwanta tare da lumshe idonsa.

Da magariba mama take bawa su Abdallah labarin yadda suka yi a gidan su takawa da suka je gaisuwa, da abun da rumaisa ta yi, suka yi mata caa suna yi mata fa
a, ita gaba
aya fa
an da suka yi mata bai dameta ba kamar takaicin rashin ganin sabir, ji take da zata ga Adam ta sha
e shi ta huta.

Mai sunan baba da yake jin hirar ta su bai ce komai ba, ya kalli in da rumaisa take ya ga sam hankalinta baya kan fa
an da suke yi mata, baya raba
ayan biyu ya san ba zai wuce tunanin Sabir take ba.

Gyaran muryar da ya yi ne ya sanya su waiwayowa suna kallonsa.

Cikin kakkausar muryarsa ya ce wa rumaisa "Ki nemo uniform
in ki kafin ranar monday in Allah ya kaimu, zan je mu yi magana da shugaban makarantar ku zaki koma makaranta" turus rumaisa ta yi, dan har ga Allah ita ba ta
aunar makaranta a ganinta kawai salon uzzurawa rayuwarta ne.

Usman ya ce "Amma mai sunan baba bai yi wuri ba?

Yakamata a bari ta gama warwarewa"
"Ba wata warwarewa da zata kuma yi, makaranta za ta koma, daga boko har islamiyya" yadda ya yi maganar very serious, ya sanya kowa jan bakinsa ya tsuke, rumaisa ji ta yi kamar ta fasa ihu, dan ba ta
aunar makaranta ko ka
Daga bisani ta ajiye tunanin komawa makaranta, ta sanya tunanin yadda za ta yi ta ga Sabir a gaba.

Samha ba irin tunanin da ba ta yi, a kan yadda za ta samu burinta ya cika a kan Adam, tun da yanzu dai wadda za ta zame mata matsalar ta kau, so take yi ta samu wata kafa da za ta sanya ace ta maye gurbin aisha a wurin Adam.

Ko da ta je ta yi wa mahaifinsu gaisuwa baya walwalar da zata sanya ta kawo masa zancen abun da yake ranta.

Rashin samun mafita ya sanya ta shirya ta tafi gidansu takawa, wurin babbar aminiyarta Fauziyya.
Chapter 105 · 0% Book details