Sashe 53
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma jami'an tsaro na garin nan, ga su a tasha, amma ake safarar makamai a tsakanin garuruwa suna gani?"
"Lallai
an samari zancen ka ke so, lamarin
asar nan ta mu ai sai dai Innalillahi wa Innalillahi raji'un, idan ka matsa sai ka kwana a ciki amma manyanmu sun san komai"
Aliyu ya girgiza kai ya ce "Allah ya kyauta".
Sai bayan la'asar sannan suka sauka, Ruma ta sha mita, kamar Aliyu ya ari baki, tayi masa shiru ta
i kulashi.
Sai da mama ta kira ta ji sun sauka sannan hankalinta ya kwanta.
Gidan da suka je babban gida ne, mak
auke da part-part, galibi Ruma ta san su, dan suna zuwa gidansu dan haka ba ta ga wani abu na musamman a a wurinsu ba, sai dai yanayin garin yayi mata kyau.
A sashin Gwaggo suka sauka, Gwaggo Atine har da hawayen murna, ta rungume ruma tana yi musu maraba.
'yar autar Gwaggo lawisa, sai kallon ruma take, da yake za su yi sa'anni da ruma, sai kallon ruma take yi.
Ruma kuwa jikinta ne duk ya mutu, saboda uwar tafiyar da suka yi, ba ta ta
a tafiya mai nisan ta yau ba.
Aliyu ya yi alwala, ya ce ita ma ta tashi ta yi salla.
A kan sallayar da ta yi salla, ta nemi wuri ta kwanta, nan da nan jikokin Gwaggo suka fara zuwa ganin ruma.
Ruma a ranta ta ce "Ji bala'i, kamar an ajiye musu buranya, sai kallona suke" ta dun
ule a cikin hijjabinta ta
oye fuskarta.
Gwaggo tamkar zata goya ruma, su Aliyu su kan zo, shi ma sai a shekara wani daga cikinsu bai je ba.
Nan da nan ta
orawa ruma.
"Auta taso ki zo ki yi wanka, zaki ji da
in jikinki sosai"
Ruma kamar ta ce ba zata yi ba yamma ta yi, amma ta ga kar ta watsawa gwaggon
asa a ido, daga zuwanta, ta tashi ta je ta yi wanka da ruwan zafin.
Bayan ta fito ta tarar da lafiyayyiyar alala ta sha manja.
Ruma haryanzu a
oshe take da kazar da ta ci, dan haka ta ci ka
an ta ce ta
oshi.
Lawisa kuwa so take ta yi wa ruma magana, amma ruman sai wani basarwa take tana ha
e rai, gaba
aya jikinta a ciwo yake, saboda wannan wahalalliyar tafiyar da suka yi, ga wani
acin rai da take ji da ba ta san dalilinsa ba.
Ganin ruma ba zata kulata bane, ya sanya ta fara
arin yin abin da zata burge ruman, sai
arin shishshige mata take yi.
"Ba ki ci alalar da yawa ba, zaki sha fura?"
"Na
oshi" ruma ta bata amsa a ta
aice.
Lawisa ta yi murmushi ta ce "To rama fa"
"Baiwar Allah cikina ne a cike fa, na
oshi, ko ha
ama ki ke so in yi?"
"A'a, ko in
auko miki fulo ki kwanta".
Ruma ta ce "Eh, dama na gaji sosai"
Lawisa ta je ta
auko fulo, ta kawo wa ruma, ruma ta kwanta babu jimawa ta hau bacci.
Nema yake ya fita daga hayyacinsa, duk Addu'a da ta zo bakinsa yi yake yi, amma kansa kamar ana buga masa wani abu, ga wayarsa na ta ringing amma ba zai iya
agawa ba, ya lumshe idanunsa, ya jin yadda cikin naman jikinsa ke wani irin zafi, idanunsa kamar za su fito saboda ciwon kai, ya dafe kan yana karanta al
ur'ani a fili, a hankali wani mawuyacin bacci ya kwashe shi.
Rumaisa ya gani a kan wani dutse a zaune tana kuka.
Haya
i na ta tashi a wurin, amma yana iya gane fuskarta.
*Wallahi sai ka yi dana sanin abin da ka yi mini, daga yau ba zaka sake yi wa wani abun da kayi mini ba, ba dai ta
amarka ku
i ba, to ni nan Rumaisa kai da ku
in naka da sarautar ta ka sai ka dur
usa mini a kan gwiwoyinka, kuma ka saka a ranka nice nan abokiyar gabarka* kamar yadda ta gaya masa a ha
uwarsu ta
arshe, haka ma a yanzu take sake maimaita masa, ya bu
e idonsa a hankali a cikin dodon kunnensa yake cigaba da jin sautin muryarta.
Ruma ma da bacci ya kwasheta, a razane ta yi wata 'yar
aramar
ara ta farka, tana haki kamar wadda ta sha gudu, a lokacin duhun magariba ya rufa!
Gaba daya suka yo kanta suna tambayar ta ko lafiya?.
Ayshercool
[8/22, 11:41 PM] Maman Aslam: *Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Tamkar wadda aka tsamo da ga kwata haka ruma ta juya ta koma gida tana kuka, mutane a hanya wasu na tambayarta ko lafiya? wasu kuma suna mata dariya, yara sa'aninta kuma suna dariya ta kamo kifi soyayye, saboda yadda ta yi tsumu-tsumu da ta
Takawa kuwa tafiya yayi yana jinjina taurin kai da tsagwaron tsageranci gami da rashin tsoro irin na Rumaisa.
Ya da
e bai ga abin da ya bashi mamaki kamar rumaisa ba, amma babu mamaki kamar yadda ya sanya aka masa bincike an tabattar masa da a cikin maza bakwai ta tashi, har halinta na rashin ji sai da aka gaya masa, tare da makarantar da take zuwa, a nan ya tabattar da muryarta da yake ji tabbas ta ta ce, tun da gidan gonarsu a unguwar su yake.
Amma ya aka yi ta san gidansu har ta bishi can.
Ya tsaya da mamakin ne a lokacin da ya tuna
arawo da ta la
anta masa, a take ransa ya
aci, ya sake
udurar aniyar sai ya ladabtar da ruma ta hanyar da ta dace.
Idan ya tuna sharrin da ta sake li
a masa, wai ya ta
a mata nono, sai ya rasa me ma zai yi, mamaki ko dariya?.
Mama ce ta kalli ruma ta ce "Meye haka, meya same ki?"
Cikin kuka ruma ta ce "Wani bugagge ne ya wanke ni da ruwan kwata, wallahi ba zan yafe masa Allah ya tattaro masifar duniya da ta gabasa da yamma kudu da arewa....
"Rufe mini baki?
Ban hana ki yi wa mutum irin wannan addu'a ba?
Wata
ila bai sani ba"
"Mama kalli jikina fa, ya na sane yayi mini, wallahi ba zan yafe ba, kuma in Allah ya yarda sai an sace motar, sai na yi masa tijarar da bai ta
a ganinta ba idan na kuma ha
uwa da shi, kuma sai an sace motar na ga ta tsiya"
"Wane mahaukacin ne yayi miki haka?
Makaho ne shi?" Usman ya fa
a yana
arewa uniform
in ruma kallo, da suka jagalgale da ta
Mama ta ce "A'a, kar ka zigata dan Allah, wuce ki je ji cire kayan, tsautsayi ne, kuma Allah yana tare da masu ha
uri"
Usman cikin takaici ya ce "Haba mama, kalli jikinta fa wallahi wannan da iskanci yayi mata, waye shi a ina yake?
Kin gane shi?
A nan unguwar yake?" Ya jero mata tambayoyin.
an shiru tayi ta tuna furucin takawa, na zai kama yayyenta ya rufe su, ya saka a rushe musu gida.
Nan da nan ta ce ni ban san shi ba, zuwa ya yi wucewa, yayi mini haka, to wallahi Allah ya isa na"
Huzaifa ya ce "
araso na tayaki ki wanke jikinki" ta
arasa, Huzaifa ya
ebo ruwa a rijiya ya hau she
awa ruma, sai da ta kusa shi
ewa, mama ta din ga yi masa fa
arshe dai ruma ba ta je makarantar ba ranar, ba ta yi jarrabawar ba, wunin ranar kuka ta din ga yi, tare da janyo wa takawa jafa'i iri-iri.
A daren da yakamata washegari su ruma su tafi katsina, ta fara ciwon kai da ciwon ciki, har zuwa wayewar gari, dan haka mama ta ce sai dai a
aga tafiyar zuwa kwanaki biyu idan ruma ta warke.
Har zuwa azahar ruma tana kwance tana fama da ciwon ciki, Yasir ya ce "Shegen ciye-ciyenki na masifa ne yake janyo miki ciwon ciki, kece ci wannan ci wancan a islamiyya kullum cikin tauna kamar tunkiya" ruma ba ta yasir take ba, ta kanta take yi dan haka bata kula shi ba.
Aka kai ruma chemist aka sayo mata magunguna.
Mama aka yi wa waya daga cikin gari,
babur ya buge Hauwwaliya ta karye a
afa, dan haka babu shiri mama ta shirya cikin tashin hankali ta tafi.
Ruma sai kuka take, ga karayar hauwwaliya, ga zafin ciwo kuma wai mama ba zata tafi ta barta ba.
Mama ba ta saurareta ba, ta shirya ta yi ficewarta.
Burgima ta din ga yi a tsakar falon mama tana kuka, kamar wata yarinyar goye, sai gunji take "Wayyo cikina"
"Ke!" Ta ji tsawar mai sunan Baba daga
ofar
akin.
Take ta nutsu ta yi shiru.
"Mara hankalin ina ce ke?
Dan baki da lafiya sai ki ishi mutane, ba zaki yi addu'a ba?"
Shiru ta yi tana kuka
asa-
asa dan ita ka
ai ta san abin da take ji.
Aka jima kuma sai amai, ga jikinta ya
au zafi sosai.
In da ta yi aman a nan ta zauna ta kasa tashi.
Sai Aliyu ne ya wanke mata baki ya
agata ya mayar da ita
aki, ya wanke wurin.
Har bayan azahar mama ba ta dawo ba, ga ruma jiki ya
i da
i, Aliyu ya ce zai samo abin hawa ya kaita asibiti.
Usman ya ce a fara ba ta abinci ta ci tukuna.
Cikin ruma ya sake
ullewa, har cikin
afafuwan ta, ta tashi da
yar, ta tafi toilet yin fitsari.
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na shiga uku dan Allah ku taimake ni " suka jiyo ihun ruma a toilet.
Mai sunan Baba ne ya tafi da gudu ya bu
e ban
akin a razane, dan duba meya sameta, suma sauran suka rufa masa baya, amma suka tsaya a waje saboda ya na bakin
ofar.
Ruma ce a tsaye, ta gama fitsarin ta mi
e tsaye tana kallon yadda fitsarin na ta ya gauraya da jini, duk da ba wani mai yawa bane ba.