← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 116

Sashe 67

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ayshercool.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*.

Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
https://youtube.com/@CoolhausaNovels?si=Uv_ZJT91QMMuaNxG
Ku yi subscribing YouTube channel
in mu domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.

Cikin
arfin hali da kuka, matar ta ce "Dan Allah ku yi ha
uri, ku tausaya mini halin da nake ciki, ku sallameni, ko dan halin da nake ciki, cikina saura kwanaki ka
an na shiga wata tara, dan girman Allah ko nawa ku ke so ku kira gidanmu, za su baku ku sake ni".

"Ke ki rufe mana baki, ke zaki gaya mana abin da zamu yi?"
"Ba abin da zaku yi nake gaya muku ba, taimaka mini zaku yi, dan Allah ku duba halin da nake ciki"
Banza suka yi da ita suka cigaba da abin da ya dame su.

Ruma tana fama da kanta, amma sai bin matar take da kallo,
arshen tausayi matar ta bata.

Galibin wa
anda aka
auko ruma da su, da wa
anda ta tarar an sallami wasu, wasu kuma an kashe su, sannan kuma kusan kullum akwai wanda mutanen za su kawo.

"Ki yi ha
uri ki daina kuka, ki yi addu'a" ruma tayi maganar cikin sanyin jiki.

Matar ta kalli ruma ta share hawayenta, ta ce "To, Allah ya ku
utar da mu, sun kashe mini direbana ma, ya iyalinsa za su ji?" Tayi maganar cikin kuka.

Ruma a ranta ta ce "Lallai wannan 'yar gata ce, har direba ne da ke"
A haka dare yayi, matar nan na ta kuka, abinka da farar fata ta koma jawur saboda kuka.

Suna nan a
zube a wurin kamar shara, ga wata irin iska da ake yi mai sanyin gaske, ga yunwa na damun ruma ga ciwo, dare ya tsala ruma ta kwanta ta takure, saboda yadda sanyi ya takura mata.

Matar nan kuwa tana zaune tana cigaba da aikin kuka, gaba
aya a tsorace take da wurin sai waige-waige take, ita ma tana sake dun
ule jikinta saboda sanyin da take ji.

Idon ruma biyu tana kallon matar, a hankali ta matsa kusa da ruma zata kwanta a
asa, saboda ta gaji da zaman ga
an cikinta ya dun
ule mata wuri guda, cikinta yayi mata babu da
i, hannunta ne ya ta
a na ruma, ta ji yadda jikin ruma ya
au zafi sosai, ta sake kai hannunta goshin rumaisa ta ji kamar an kunna wuta.

Ta
an jijjiga ruma amma ba ta motsa ba.

Ta cire
ankwalin kanta ta rufawa ruma a jikinta, ta kwanta ta mi
afafuwanta, sai dai ba aje ko ina ba, matar ta fara tari da atishawa wanda hakan ba ya rasa nasaba da sanyin da yayi mata yawa.

Katafaren falo ne mai girman gaske, kai kace wata fadar ce, saboda girma da tsaruwar falon, Hajiya Jamila ce zaune a kan wani lallausan carfet a
asa, yayin da wani babban mutum ke zaune a kan kujera.

"Ina jinki Jamila, ina fatan dai ba wata matsalar ba ce?"
Ta sake du
awa ta ce "Allah ya ja kwanan mai girman wambai, matsala kam ba za a rasata ba".

"To Ubangiji Allah ya warware mana, meke faruwa?"
"Allah ya taimake ka, tatsuniyar gizo dai ba ta wuce
arar giwa na kawo maka" sai kuma ta yi shiru.

Ya ce "Ina jinki".

"Allah ya baka yawan rai, na rasa gane in da ta dosa, ban san menene a ranta game da ni da yarana ba, 'ya'yanta ne manya, nawa
anana ko da kishi a tsakanin mu, ai bai kamata zumuncin yaranmu ya ta
u ba, shikenan ina son ganin su Nusaiba amma ba sa zuwa in da nake, shi kansa mai babban suna sai ya shafe wata bai taka in da nake ba, wataran tamkar zai dakeni, na rasa irin wannan abu. yaranmu ai abu
aya ne a ganina, amma sam yaran nan ban san kallon me suke yi mini ba, gaisuwa sai sun ga dama suke yi mini, mussaman wannan buzuwar yarinyar ni na gaji da irin wannan zaman da muke yi" ta
arasa maganar cikin damuwa.

Wambai ransa ya
ci ya ce "Shi takawan da kansa yake wannan rashin albarkar?

Aikuwa albasa ba ta yi halin ruwa ba, haka ya canza hali?

Har galadima mai ci yana batun zai yi murabus, mun fara tattaunawa a kan akwai yiwuwar a dawo muku da sarautarku, tun da ya kawo
arfi, kuma shi galadima babu lafiya, ina daf da kai maganar ga mai martaba, to a haka za a bashi mulkin yana wannan rashin
a'ar?"
Gaban Mummy ne ya fa
i, jin batun wambai na cewa za a dawo da sarauta gidansu a bawa Adam.

"Allah ya baka yawan rai, ni ba ziga ba, kuma ba wai ina kushewa bane ba, amma takawa ai ba zai iya jagoranci ba, ya fiye zafin zuciya da saurin fushi, abu ka
an idan su Fauziyya suka yi masa ba ka ga cin mutunci ba, kuma kar ka manta bashi da cikakkiyar lafiya, larurar nan da yayi tun yana yaro haryanzu fa tana tashi, ai gara a bawa mahamud duk da shi ma da sauran
uruciya a kansa, ko a barwa Jabir kawai"
Cikin mamaki wambai ya ce "Kina nufin haryanzu takawa bai warke ba, amma ta ja bakinta tayi shiru balle a cigaba da nema masa magani?

Meke damun Binta ne?"
"To ban sani ba idan ka shiga lamarin ko a samu mafita, amma takawa bai dace da sarautar nan ba ba zai iya ba, gara Mahmud amma Mahmud haryanzu hankalinsa da saura, ai gara a bawa Jabir, idan yayi murabus shine yakamata ya gaje shi"
Wambai ya ce "Wannan ba huruminki bane ba, sai abin da muka yanke, tashi kije zamu san abun yi".

Mummy ta du
a ta ce "Allah ya baka yawan rai, a huta lafiya" ta tashi ta bar gidan.

Mai sunan Baba ne yayi rigingine yana kallon saman roofing, zuciyarsa sai bugawa take yi, yana ji a ransa da ya san direction
in da zai nufa ya tarar da in da aka kai ruma da sai yaje ko da zai mutu a can, babban fatansa kar a lalata rayuwar ruma, gashi tun yana buga waya ya ji ya ake ciki, har ya ha
ura, dan babu wani labari mai da
i an doshi sati na biyu.

A hankali ya tashi ya bu
ofar
akin su ya fito tsakar gida, ya ga
wan
akin mama a kunne.

A hankali ya
arasa ya tsaya ta window
akinta ya le
a, mama na zaune ta
aga hannayenta sama sai zubar da hawaye take yi.

Har ya shiga
akin ba ta sani ba, ga furar da ya kawo mata da magariba ko ta
awa ba ta yi ba.
Chapter 67 · 0% Book details