Sashe 89
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta turo mini sa
o a waya tana bani ha
uri a kan ita fa ta tafi, ba zata iya jira na dawo ba, a tsorace take kar kakarta ta mutu.
Bayan dawowata daga Abuja, sai samun sa
o na yi, an tsinci gawar yarona da motar, ita kuma ba a san in da take ba, tun da ga wannan lokacin nake
arin gano in da take, har zuwa wannan lokaci, daga ni sai Bashir muke ta
ari, dan ko su Jabir basu sani ba, na san na yi laifi ammi amma ba da gayya na yi ba.
"Adam nika
ai zan fuskanci wannan bayanin naka, duk mutane sun san da cewa tana Saudiyya, babu wanda ya san ta zo Nigeria haka zalika babu wanda ya san tana da cikin ma, kawai sai mu ce ga
a to ita tana ina, na gaya maka bana samunta a waya, amma ka yi ta yi mini
arairayi, dama akwai abun da zaka iya
oye mini Adam?
Me zaka cewa Turaki?".
A raunane Adam ya ce "Ko babu wata cikakkiyar shaida,ni na san da cewa
ana ne, babu yadda za ayi yarinyar nan ta san wasu abubuwan idan ba gaya mata tayi ba, amma ammi ni yanzu ba abun da mutane zasu ce ne ya dameni ba, samo aisha ne ya dameni, babu wata hujja da nake jira yaron nan nawa ne, ko a fuskarsa kamanni na ne, sannan da kaina zan gayawa turaki komai, duk hukuncin da zai yi mini zan
auka".
Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce "Zan cigaba da yi maka Addu'a, Allah ya kawo mana mafita, amma yarinyar nan ka bita a hankali dan Allah, in sha Allah yadda jaririn ya ku
uta, ita ma zata ku
uta".
Adam ya jinjina kai kawai, ya tashi ya fita daga
akin, su Nusaiba suna falo a tsaye cirko-cirko, adam ya zo ya fice.
Cikin rige-rige suka tafi
akin Ammi, amma suka tarar ta shiga toilet, ko da ta fito umarni ta basu, na su je su kwanta sai da safe, dan kar su bi diddigin abun da ya faru, sai dai a tsorace take da abun da ka iya faruwa idan zancen nan ya fasu.
A asibiti kuwa, Aliyu ne ya dubi rumaisa ya ce "Ke dai a rayuwarki ba a ta
a rasaki da matsala, an samo uban yaro kin ce ba shi ne ubansa ba, sai ki nuna mana waye ubansa?"
Usman ya ce "Ai ko da uban me ki ke yawo, sai an mayar musu da
an su"
Mama ta ce "Yanzu dai a bar wannan maganar, Allah ya dawo mana da ita, daga dawowarta sai a bari ta sarara kan a hau yi mata fa
a, Ali ku je gida haka, kwa sanar da mutane an ganta"
Mai sunan Baba ya ce "Eh amma kar su sanar da Asibitin da take, kar azo a takura mata, ko ayi ta surutu saboda jaririn nan, a bari komai ya daidaita"
Mama ta ce "To hakan ma babu laifi, kar ku gayawa Abubakar a daren nan tun da ba a samu wayarsa ba, ku bari sai da safe kar ya ce zai bsro dutse yanzu"
Usman ya ce "In sha Allah"
Mai sunan Baba ya saka hannu, ya kar
i jaririn da ga hannun rumaisa, sai bin sa take da ido, kar ya fita ya bawa Adam yaron, ya
arewa yaron kallo ya ce "Bari na bawa nurses
in nan, su mayar da shi
akin da ake kulawa da sh, mama gobe in Allah ya kaimu zan zo mu koma ki ga likitan ki"
Mama ta ce "Ga mara lafiya ni ina zani?
Dama rashin lafiya tawa saboda ita ne"
Ya ce "Duk da hakan, yakamata ke sai da safe, ki nutsu ban da gardama da taurin kai ki yi addu'a ki kwanta ki huta"
Kamar ba zata amsa ba sai kuma ta ce "Dan Allah mai sunan Baba kar ka bawa kowa shi, wallahi zan iya rasuwa idan aka rabani da shi" bai ko waiwayo ba ya fice daga
akin.
Mama ce ga rungumota tana rarrashinta ta ce 'Ba wani zai bawa ba kin ji, ki yi ha
uri
akin da ake kula d shi zai kai shi" rumaisa ta yi lamo a jikin mama, can ta ce 'Mama"
Mama ta amsa mata da na'am.
"Ba mafarki nake ba ko, ba zan kuma farkawa na ganni a dajin ba, na ga kun da
e a wannan mafarkin nawa".
Mama ta shafa bayanta ta ce "Ba mafarki bane ba, duk muna tare da ke".
"Mama kin ga yadda ki ka rungumenin nan?
Haka maman yaron nan take rungumeni tana rarrashina idan na tunaki ina kuka, sar
arta da zobuna ne a cikin
ankwalin nan,
an kunnen da ki ka cire a kunnena shi ma nata ne, mama ba zan manta da ita ba" rumaisa ta yi maganar cikin kuka.
"To ya isa, ita ma in sha Allah zata ku
uta cikin amincin Allah" rumaisa ta cigaba da kuka, dan ba wanda ta gayawa aisha ta rasu.
Aliyu suna zuwa unguwarsu, ya wuce gidan su Habiba, lokacin kusan
arfe goma na dare, ya aika yaro ya ce yana sallama da Habiba.
Maimakon Habiba sai babarta ta fito tana masifa, wani watsatstsen ne ya zo neman habiba a wannan daren, yar habiban guda nawa take?
Tana ganin Aliyu ta yi sak, ta ce "Ya aka yi ne, ko laifin ta kuma yi maka, ko
anwar ta ka ta kuma duka ka zo rama mata, duk da ance an yi garkuwa da ita"
Ya ce "Ba
aya, wani abu zan gaya mata".
"Wani abu ne kenan?"
Aliyu ya ce "Shikenan tun da na ga hankalinki bai kwanta ba"
Sai kuma ta ce "A'a, bari na taso ta" ta koma cikin gida, mintuna uku sai ga habiba ta fito tana mutsutsuka ido.
"Habiba" ya kira sunanta, ta kalleshi ta ce "Yaya Aliyu ina wuni"
"Albishirnki" yayi maganar cikin murmushi.
an yi saroro ta ce "Goro".
"To zaki bani goron nan, Alhamdilillah addu'a ta kar
u, rumaisa ta ku
uta yau, tana asibiti ma"
Gigicewa ta yi ta ce "Innalillahi, dan Allah da gaske, dan Allah kar ka ce da wasa kake yi, dan Allah mu je in ganta".
"No, ba a zuwa wurinta yanzu, ba ta da lafiya, amma zan zo da kaina na kaiki ki ganta"
Hawaye ta fara matsewa tana "Allah sarki
awata, Alhamdilillah, Allah na gode maka"
Ya ce "Maza ki je ki cigaba da baccinki, Sai da safe"
"Dan Allah yaushe zaka zo ka kaini na ganta, gobe?"
"A'a zan zo dai, ki je ki cigaba da baccinki" yayi maganar yana
aga mata hannu ya tafi.
Ta shiga gida da gudu tana murna.
Adam kuwa yana zuwa
aki ya zauna ya fashe da kuka kamar yaron goye.
Wai matarsa ce ta haihu a daji a hannun 'yan bindiga, ko a yaya ta haihu oho, ko a wani hali take sanin gaibu sai Allah.
"Why aisha, meyasa ki kasa jira na dawo ki ka tafi?
Duk yadda muka tssra rayuwa bayan kin haihu,
arshe a tsinto mini
ana babu ke, haba aisha kin ga sakamakon rashin jin magana ko, matar da ki ke so ki je ki duba ita bata mutu ba, amma ke kin shiga wahala.
Amma bakomai, Allah ya sa kina cikin
oshin lafiya, zan fito da ke ko da zan rasa rayuwata ne!
ANWAR
500 ne, via 0009450228 Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143*
Ayshercool
08081012143.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.