Sashe 68
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Motsin da ta ji ne ya sanya tayi saurin goge hawayen ta ce "Babana ba ka yi bacci ba?" Ya zauna a gabanta ya
an kalleta ya ce "Ba ki sha furar ba, ki yi ha
uri ki daina zama da yunwa" ba ta iya ce masa komai ba sai kallonsa da take yi.
"In
auko miki kofi ki sha?" Yayi maganar a hankali.
Hawaye ne ya cika idonta, ya mi
a hannu ya
au kofin da ya kawo mata tun a lokacin, ya tsiyaya mata ya ce "Ki sha ko ka
an ne"
"Ba zan iya ba, na san ruma ba ta sha kamar wannan ba, kar su lalata mini 'ya babana na fara karaya" tayi maganar tana rushewa da kuka.
Kamar zai yi kukan shima, ya dake duk da yadda zuciyarsa take masa zafi.
Ya kai hannu yana goge mata hawayen ya ce "Duk abin da ya sameta dama Allah ya rubuta mata faruwar hakan, amma addu'armu tana tare da ita a duk in da take, damuwar ki kawai ta isa ta
ara mana zullumi, ki kwanta ki huta ki cigaba da yi mata addu'ar.
Haka ya lalla
a mama ta kwanta, ba dan yana saka ran zata yi barci ba, sai dan fatan zuciyarta da
walwarta su samu salama.
Ya tashi cikin sanyin jiki, ya tafi
akinsu, sai dai yana zuwa ya tarar da Huzaifa da Yasir sun ha
a kai da gwiwa suna ta uban kuka, Abubakar yana rarrashinsu, Abdallah ma ya ha
e kai da gwiwa usman kuwa ya zuba tagumi yana bin su da kallo, hannunsa ri
e da Alqur'ani, Aliyu ne kawai a kwance shima kuma ba bacci yake ba.
A hankali mai sunan Baba ya ja da baya, ya koma tsakar gida ya zauna, yama rasa ina zai saka kansa, shima da hali kukan zai yi, ya riga ya gama karaya.
Wayewar garin Allah, jikin ruma ya
ara tsanani, sai rawar jiki take tana kwarara wani irin koren amai, ga kukan ciwon ciki da take yi duk ta fita hayyacinta.
Babu wanda ya damu da halin da take ciki, sai wannan matar, da a yanzu ba ta kanta take ba ta ruma take, saboda tausayin da take bata, sai sannu take yi mata, tun tana iya amsawa, har ta daina .
Cikin damuwa matar ta ce "Dan Allah bawan Allah ku taimaka ku kai yarinyar nan asibiti, kar ta mutu a haka, wallahi tana jin jiki sosai".
"Idan ta mutu meye naki?
Ki ji da kanki mana uwar shishshigi" wani daga cikinsu ya bata amsa.
Cikin damuwa ta ce "Amma yarinya ce, dan Allah ku taimaka ko magani ku sai mata kar ta galabaita" banza suka yi mata suka cigaba da shaye-shayen su.
Kamar zata yi kuka, sai sannu take yi wa ruma tana dafa goshinta.
Ruma kuwa sai jujjuya kai take tana kiran sunan mama, duk ta fita kamar ta shekara tana ciwo.
Ko da rana ta
aga idon matar nan yayi ja, jikinta sai rawa yake saboda yunwa da take ji, ga
an cikinta sai motsi yake, ga mura da ta addaba mata, amma tafi tausayin halin da rumaisa take.
Mijin iya ne wato dagaci a tsaye a tare da wannan dogon mutumin da su ruma suka ta
a ha
uwa da shi.
"Dan Allah dogo ku taimaka dan zatin Allah ku sako yarinyar nan, ko ku fa
i abin da za a baku, ba 'yar garin nan bace ba, a mayar da ita hannun ahalinta wallahi marainiya ce".
Dogo ya ce "Ni ba 'yan
ungiyar mu ne suka kawo farmaki ba, kuma dama yarinyar na ga kanta yana rawa, tun da aka kai wannan lokacin ba su ce muku komai ba, wata
ila sun kasheta".
Cikin ki
ima dattijon ya girgiza kai ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, dan girman Allah tun da baka tabattar ba ka duba mini, wa
anda suka sako suka dawo gida,
sun ce mana tana can a raye, dan girman Allah ka duba mini ka sanya baki a lamarin nan dan Allah"
"Ni ne zan saka bakin?
Su sha tara ne fa suka yi aikin, ban maka wannan al
awarin ba, zan dai je na duba maka ko tana nan"
Dagaci ya ce "To shikenan, hakan ma na gode sosai"
Mummy na barin gidan wambai ta tafi gidan aminiyarta Hajiya Lubabatu, domin fesa mata labarin da ta guntso a gidan wambai.
Sam labarin bai yi wa Hajiya Lubabatu da
i ba.
Cikin hasala take cewa "Yanzu saboda tsabar wula
anci ace har yana shirin yin murabus amma ni ban sani ba".
"To da baki sani ba ni ba gashi na gaya miki ba, kuma shi yana can Germany ke kina nan ta ina zaki sani?"
"Amma shima wannan wamban
asurgumin munafuki ne"
Waro ido mummy tayi ta ce "Rufa mana asiri kar wani ya ji mana, ke ai ba a wannan yakamata ki mayar da hankali ba, wai yana tunanin idan yayi murabus Adam za'a dawo wa da sarauta, sai dai na gyara miki hanya, dan na kunno mus wuta daga shi har uwarsa, dan sai da na tabattar da na fusata shi sosai a kansu.
Yanzu dai ki nemi Jabir ku tattauna a kai, ku yi duk iya
ari kar a rabaku da sarautar nan, Jabir ya gaji ubansa".
Hajiya Lubabatu ta ce "Ai fa
a ma
ata baki ne, ai dan ubansa dole ya zo ya san abin yi, ya tare a gindin Adam sai ka ce ubansa".
"To wallahi ku san abun yi"
"Kar ki damu zaki ji ni" daga haka suka cigaba da hirarrakin su.
****
Kamar a bayi haka aka fara rabawa su ruma abinci, gurasa
aya da ruwa
aya, haka ake basu kullum, sai ranar da Allah ya kawo wannan mutumin, ya kan kawo mata abinci.
Wannan matar kuwa ko magana ta kasa saboda a wahale take, ji take kamar yunwa za ta kasheta.
Ko da aka bata gurasar nan ba ta tsaya komai ba, ta yi loma uku da ita, saboda azabar yunwar da take ji.
Ruma ta mi
a mata tata ta ce "Gashi ki
ara da tawa ni na
oshi".
Matar ta girgiza kai ta ce "A'a, ke ce baki da lafiya, ki daure ki ci, sai ki ji
warin jikinki" ruma ta girgiza mata kai alamar a'a.
Matar ta saka gefen zaninta, ta sharewa ruma gumin da ta fara yi, saboda zazza
in jikinta ya sauka.
Mutumin da ya tinkaro su, ruma ta tsaya ta zubawa ido, sarai ta gane shi, mutumin da ya tare su yana tambayar wacece ita?
Kenan duk rabin mutanen garin abu
aya suke yi kenan, satar mutane?
Ta tanbayi kanta.
Suka gaisa da 'yan bindigar da suke wurin, ya yi musu magana da yaren da ruma ba ta iya ji.
Suka amsa masa, sannan ya shiga duba mutanen wurin, can ya nuno ruma, ya ce "Waccan ce".
aton da ya ta
a dukan ruma da bakin bindiga ya tashi ya je ya dan
o ruma, kamar an yi cinikin kaza za a sayar haka ya fizgota, cikin dakiya ta fizge hannunta tana haki.
"Bata da lafiya ka yi mata a hankali" cewar matar da haryanzu ruma ba ta san sunanta ba.
"Ke idan baki kiyayeni ba, da shiga abin da ba a saka ki ba, wannan cikin naki ba zai hana na keta miki haddi ba a gaban jama'a ba, ki shiga hankalinki" daga haka ya mayar da idonsa kan ruma ya ce "Wannan ka ce ko?"
Dogo ya ce "Eh ita, ya ce ku taimaka ku fa
i abin da za'a bayar ku bayar da ita"
yace da dariya ya ce "Ai wannan ta zama tamu, ba zamu bayar da ita ba, ta ce sai da a kashe ta a wurin nan, dan haka muma muna so,
su yi ha
uri su mance da ita, ko su fansheta da 'yan mata biyar, dan ni ba dan barde ya saka mini ido a kanta ba, da tuni ta zama yarinyata, kawai su je idan ubanta da sauransa yayi wani
arin su haifi wata, wannan kuwa ba zamu bayar ba" yayi maganar yana
arin rungumo ruma jikinsa.
Duk da yadda take a galaibaice, amma haka ta dun
ule hannu, ta
irka masa duka a ciki.
Sak suka yi gaba
aya suna kallonta, kamar wata zakanya, ta ja da baya ta dun
ule hannu "Wallahi idan ka kuma ta
ani sai na yi maka duka, ni ba 'yar iska bace ba, wane irin azzalumai ne ku?
Ba kwa tausayinmu?
Muma fa mutane ne kamar ku, kar Allah ya sa ku sake ni, ku kasheni ka kasheni idan kai
an halak ne, ni a duniyar nan bana tsoron kowa sai Allah La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin" cikin tsananin
warin gwiwa take maganar ga jikinta yana tsuma.
are mata kallo ya yi, dudu tsayinta bai fi cikinsa ba, ko a shekaru baya tunanin tayi sha hu
u, ko maza surrender suke idan suka shigo hannu amma yarinya
arama ta tsaya a gabansa tana wannan maganar.
"Dan Allah ka kashe yarinyar nan mu huta, sun hana a ta
ata sun
i bari a saketa duk ta gallabi mutane, barde yana da matsala, kalli yadda take rashin mutunci fa"
aya daga cikin mutanen yayi maganar yana gyara bindigarsa tare da saita ta a kan ruma.
"Kai kuma ban saka da kai ba, idan kuma na kasa da kai to ka kwashe, kuma in sha Allah ba zaku gama da duniya lafiya ba, sai kun ga abun da Allah zai yi muku".
Murmushi
aton nan yayi cikin
arfin hali, da jin kunyar dizgin da ruma ta masa ya ce "Idan ka kasheta a yanzu ai ta ci bulus, bari in gwada mata tabon da zata tafi lahira da shi, yau ko ni ko barde amma sai na nunawa yarinyar nan iyakarta, ni ki ka ce zaki daka ko?"
Ruma ta sake gyara tsayuwa ta ce "Wallahi kana ta
ani sai na ware
wanjina, na rama kai ka san wace ruma kuwa?"
Dogo kuwa kamar soko haka ya ri
e hannu yana kallon ikon Allah.