← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 116

Sashe 74

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Cigaba da tunkaro su ruma suka yi, ruma kuma ta tattara hankalinta ta ga me za ayi.

Suna zuwa suka kewaye su rumaisa,
aya daga cikin su ya sanya hannu zai
aga Aisha, amma ruma ta saka hannu ta kare, ta ce 'Wai me zaka yi mata?

Matar aure ce fa yaya zaka ta
a ta?".

"Ke, ni ki ke yi wa wannan maganar?" Ya kuma kai hannu zai janyo Aisha, amma ruma ta ri
e hannunsa.

Jin hayaniya ya sanya Aisha motsawa a hankali ta bu
e idonta, ta kalli mutanen da ke tsaye a kanta, ta yin
ura da
yar ta tashi zaune ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un Lafiya?"
A karo na uku, mutumin ya kai hannu ya dan
i Aisha, ya fara janta, ruma kuma ta mi
e zata bi bayansa,
aya daga cikinsu ya dan
o ruma, yayi jifa da ita a gefe ya saita ta da bindiga.

Da sauri sha tara ya ce "A'a kar ka kuskura ka yi mata wani abu, akwai yarjejeniya tsakaninmu da
ungiyar su barde, mun yi yarjejeniya a kanta, muddin wani abu ya sameta zamu ya
i juna, babu ruwanku da ita, zan ri
e muku ita, dan ba zata yarda ta bari ku yi aikinku ba".

Yayi maganar tare da
arasawa ya dan
o ruma, aikuwa ta hau bori, tana kiran Anty Aisha, Aisha kuwa ta kasa magana, sai mi
awa ruma hannu take yi, mutumin nan kuwa babu imani sai janta yake yi.

Cikin gigita ruma ta ce "Dalla ka cikani, suwaye su me zasu yi mata?"
Sha tara ya ce "Ke a shegen shishshigin ki, zaki jawa kanki abun da ba shikenan ba" kan ruma ta kuma yin wata maganar, sha tara ya watsa wa ruma wani abu a fuska, ta silalale a wurin nan, tana gani sama-sama.

"Uwani ki bu
e kunnenki da kyau ki ji ni, bana son a wannan karon a samu wata matsala, ki yi mini aikin nan yadda yakamata"
Baba uwani ta risuna ta ce "In Allah ya yarda ba zan bari a samu wani kuskure ba uwar
akina".

"Yauwwa, aikin da na saka ki ki ka kasa, Fauziyya ta yi mini rabin aikin, dan haka
arashe ne zaki yi yanzu, Fauziyya ta tabattar mini da ta gano in da maganin nan yake, yana
akin iman, a cikin drowern mudubinta, dan haka duk yadda zaki yi, ki samo mukulli ki bu
e wardrobe
in nan, ki
auko mini, akwai wani aiki da za ayi mini, wanda lallai sai da shi".

Baba uwani ta
an yi shiru tana nazarin yadda za ta
au wannan kasadar.

"Ya ki ka yi shiru ko ba zaki yi ba?"
"Wace ni?

Ki
addara an gama wannan aikin uwar
akina, zan yi da iznin Allah".

"Ai na zata ba zaki yi bane, sai kuma abu na biyu, wata jita-jita nake son ki ya
a mini a gidan nan, na san daga nan har masarauta kowa zai ji, dan duk wani mufurci ku hadimai kun iya shi.

Ina son ki je ki yayata cewar, Adam ya yi shaye-shaye ya bugu ya tashi yin
urin yi wa iman fya
Ras!

Gaban baba uwani ya fa
i, ta gyara zamanta ta ce "Uwar
akina, fya
e kuma?"
"Eh, ko baki ji ba?"
"Allah ya baki yawan rai, na ji zan kuma aiwatar"
A wula
ance "Mummy ta ce "Tashi ki je"
Jiki a sanyaye baba uwani ta tashi ta bar
akin.

A hanyar komawa sashinsu ta ha
u da baba sabuwa, sabuwa ta
ure uwani da ido, uwani ta ce "Lafiya ki ke yi mini wannan kallon haka?"
"Lafiya lau, kawai ina tunanin ranar da dubunki ta cika ya zaki yi?

Baiwar Allah can ta yarda da ke ta baki amanar kanta da ta 'ya'yanta kina ci, duk wahalar da take yi miki"
A fusace baba uwani ta ce "To ina ruwanki, bana son saka ido fa, wallahi idan ba ki yi wasa ba, sai na gaya mata ta
au mataki a kan ta".

"Wallahi ki ka gaya mata, kan ta
au mataki a kaina zan
auka a kanku, dan sai na ja abun da za'a
auremu duka, dan nima na san sirrinta tana sakani aiki, ni idan nayi mata babu laifi, dama hadimarta ce ni, ke kuwa fa?

Ki dai ji tsoron Allah wallahi" ba ta jira me baba uwani za ta ce ba, ta tafi ta bar wurin.

Hajiya Jamila
awisu sarkin ado, sukari ba ka yi farin banza ba, gugar
arfe sha kwaramniya.

Haka hadimanta suka shiga jera mata kirari, sai dai babu wanda ta kula ta cigaba da takunta
ai ta nufi sashin Ammi.

Ammi kuwa na zaune ita da Adam a
akinta, yana zaune a gabanta ya sunkuyar da kansa, sai dai duk ya rame, cikin nutsuwa da tawakalli Ammi ke yi masa nasiha.

"Har kullum Adam ba zan gaji jadadda maka batun yin addu'a ba, addu'a na da muhimmanci a rayuwarka, tun da na haifeka a cikin jarrabawa ka ke, ko in ce muke, ka
ara ha
uri wannan ma zamu cinyeta da yardar Allah, ka yi ha
uri ka jure, na sani akwai ciwo amma ka sani, jarrabawa alamar soyayya Allah ce ga bawansa, kullum cikin Addu'a nake maka, har abada ma
iyanka fadawanka ne, wa
anda ka sani da wanda ba ka sani ba, Allah zai ije maka su in dai har kana Addu'a, ni dai fatana ka rage zafin zuciya adam, babu in da zuciya zata kai ka, ka din ga ha
uri da yanayin da duk zaka tsinci kan ka" wata hadimar Ammi ce ta nemi izini ta shiga, ta sanarwa da Ammi zuwan Mummy.

Sai da gaban Ammi ya fa
i, ba ta
aunar abin da zai ha
ata da Mummy, dan ba
aramin fargaba take shiga ba,
arfin Addu'a ne yake sanya ta iya ri
e kanta.

Jiki a sanyaye ta tashi ta fita falo, ta tarar da Mummy a zaune a falon tana yi wa iman magana, sai dai ba ta kai ga jin abin da take cewa iman
in ba ta yi shiru.

Ita kanta iman ba
aramin tsoron Mummy take ji ba, saboda ha
uwarsu babu da
i sam, ta tsaneta sosai da sosai.

Fuskar iman Ammi ta kalla, ta san akwai wani abu da Mummy ta gaya mata, da ya sanya Iman shiga ru
i, dan fuskar iman kullum idan ba murmushi ba, to tabbas shagwa
a, amma sai ta ga iman a razane.

Mummy kuwa na ganin Ammi ta fa
a murmushin ta, ta risuna ta ce "Allah ya taimaki giwa, barka da fitowa".

Ammi ta nemi wuri ta zauna, ta ce "Barkan ki dai, kuna lafiya?"
"Eh to, mun gode Allah sai dai ba na ce lau ba, yara babu wanda yake zuwa, duk sun
auke
afarsu".

"Kin san yanayin makaranta, ba sa samun zama shi ne kawai".

Mummy ta yi murmushi ta ce "Haka ne, dama yara ne suka zo mini da batun rashin lafiyar takawa, na ce bari na zo na yi masa sannu, Allah ya bashi lafiya, amma gaskiya yakamata ki tashi ki nema masa magani, shi da ake sanya ran ya gaji mahaifinsa, amma ya din ga abu kamar mahaukaci, gaba
aya zance ya cika masarauta har kunnen manya".

Kalmar mahaukacin da ta kira Adam da shi, ba
aramin dukan Ammi ya yi ba.

Amma ta maze ta ce "Ai shi lamari irin wannan, duk maganin da zaka nema, lafiya ta Allah ce, idan ka mi
a masa lamarinka kuma, sai ya kawo maka mafita, tun da shi ya halicci kowa".

Mummy ta
an ka
afa ta ce "Haka ne, akwai wasu
abi'unki da suke burgeni, wanda har nake koyi da su,
arfin hali da yarda da kai, bari mu gani idan yana da rabon warkewa, Allah ya bashi lafiya, na barki lafiya uwar masu jiran gado" ta mi
e tana wani irin shu'umin murmushi.

Kan iman Ammi ta mayar da idonta ta ce "Iman, me ta ce miki ne?"
Iman ta
alo murmushi ta ce "Bakomai Ammi, tambayata take ya jikin Takawa" Ammi tayi shiru, dan ta san iman
arya tayi mata, ba ta takura sai ta ji ba, saboda kar ta ji abin da zai
ara bata haushi.

A hankali ruma ta bu
e idonta, ta ji kanta kamar ba nata ba, yayi mata wani irin nauyi har yana nema ya rinjayeta, daga kwance nan ma jiri take yi.

Shiru ta yi tana
arin tuna abin da ya faru, kan abun da aka watsa mata ya
auketa, ta tuna yadda ta ga ana jan Aisha, da ta ja ta tsaya saboda cikinta,
aya daga cikinsu wani ya tsinketa da mari, har sai da ta dur
ushe saboda gigicewa,
aya daga cikinsu ya takata da
afarsa, ta saki ihu daga haka ruma ba ta san meya kuma faruwa ba.

A gigice ruma ta tashi, sai dai ta cigaba da tanga
i, saboda abun bai saketa ba, Aisha ta hango a zaune jingine da bishiyar da suke kwana a
asanta da daddare.

Ruma ta nufeta, amma ta kasa sauri, da ta yi
arin yin sauri, sai ta ji tana
arin fa
uwa.
Chapter 74 · 0% Book details