Sashe 102
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da ba zai iya tantance manufar kulawar da mama take bashi ba, amma tun da ya taso kulawa
aya ce yake gani ta zahiri, wato kulawar ammi ban da haka galibi masu yi masa murmushi suna yin sa ne da biyu.
yar ya kar
i kofin shayin, ya
an sha ka
an ya ajiye, mama ta yi ta masa nasiha, da rarrashi cikin siga ta dattaku da manyance.
an murza zoben hannunsa ya ce "Da ke da iyalinki, babu abun da zan iya ce muku sai godiya, a rayuwata na da
e ban ga mutane masu karamcinku ba.
Amma dan Allah ku yi ha
uri da abun da zan fa
a, ina son zan kar
i yarona, dan Allah a rarrashi mamansa, na san zata tsaneni fiye da da, amma ni ba zan iya da rigimarta ba, a bata ha
uri zan
au yaron nan zan tafi da shi wurin kakansa, sai hukuncin da ya yanke a kanmu".
A take mama ta ji babu da
i, domin ita kanta ta sha
u da jaririn ba ka
an ba, ya shiga ranta.
A zahiri ta ce "Babu laifi, Ubangiji Allah ya raya shi bisa tafarkin addinin musulunci, ya ji
an mahaifiyarsa.
Amma ina fatan ba zaka rabamu da shi gaba
aya ba, dan a halin rumaisa bana jin za ta iya ha
ura".
Yayi murmushi ga hawaye na zuba daga idonsa ya ce "Za ta saba in sha Allah, ba zata damu sosai ba amma yarona yana bu
atar kariya ta musamman, ba zan manta soyayyar da ta nunawa gudan jinina ba"
Jiki a sanyaye mama ta ce "Babu laifi, Allah ya ji
an mahaifiyarsa, kai kuma ya baka lafiya" da haka mama ta yi musu sallama ta koma
akin da rumaisa take.
Ta kwanta tana facing
in Sabir, tana ta baccinta, ta saka hannu ta ri
e masa nasa hannun suna bacci.
Tausayinsu ne ya kama mama, amma babu yadda ta iya, haka ta shiga harha
a wa sabir kayansa, a daren ta ha
a komai cif a wuri
aya.
Suma ta ha
a musu nasu kayan, dan ta ji likitan yana cewa washegari zai sallami rumaisa, tun da ita ma ta warware sai abun da ba a rasa ba.
Sai da ta kammala, sannan ta yi alwala ta tayar da salla.
Da asubar fari, sabir ya tashi yana 'yan koke-koke, mama ta
auke shi ta yi masa wanka, ta bashi madararsa, ita kanta ma
ma tana matu
aunar yaron da tausayinsa, ta
auke shi ta goya shi a bayanta, ta yi sallar asuba, ta tashi ruma ta yi salla sannan ta fita daga
akin.
Harabar asibitin ta koma ta kira mai sunan baba, tana shiga ya
aga, ya gaida mama, ta amsa masa sannan ta ce "Babana, dan Allah da gari yayi haske ka taho asibitin nan, yau za a sallami rumaisa, kuma yau za su kar
an su, ka san halinta sarai, jiya da daddare babansa da ya farfa
o ya ce zai kar
an sa ya tafi da shi ya gabatar da shi a danginsa, sannan ya sanar da rasuwar uwar
an".
Mai sunan baba ya
an yi shiru sannan ya ce b"Babu laifi, zan shigo in sha Allah, amma a bita a hankali dan Allah, ko a bari na zo tukuna"
Mama ta ce "ai shi ya sa na ce sai ka zo
Bayan sallar asuba, Adam ya kar
i wayarsa a hannun Aliyu, ya kira ammi, suka yi magana, ta ji da
i sosai da jin muryarsa, tayi masa addu'a da fatan alkhairi.
Ya kira Bashir ma suka gaisa, tare da sanar da shi, ya je ya taho da Ammi.
Kiran jabir ne yake ta shigowa tun bayan da ya kunna wayar, kamar ya share sai kuma ya
aga.
"Wai ina ka shiga haka baka
aga wayata?
Ya ake ciki ne akwai wani labari ne?
Ko ka koma wurin yarinyar?"
"A'a ban koma ba, zan koma bacci yanzu zan zo gida in sameka anjima" bai ko tsaya saurarar mai jabir zai ce ba, ya kashe wayar ya ajiye, haryanzu ya kasa gazgata maganganun rumaisa, wai Aisha ta mutu, ganin abun yake kamar almara, sai yanzu ya gane ka rasa mutum ka ga gawarsa wata ni'ima ce, ba irin tunanin da bai zo masa a kan gawar Aisha ba.
Abun mamaki yau ruma ta
i komawa bacci, mama har tambayar ta ta yi ba zata koma bacci ba, ta ce ba ta ji.
Ta dubi in da mama ta ha
a kayansu ta ce "Mama wai tafiya zamu yi ne an sallame ni?".
"Eh, in anjima za a sallame mu"
"Yeeee dama na gaji da zaman asibitin nan wallahi, yau sai gida, ga kayana ga na babyna nima na samu mai sunan babana, sai dai Allah ya sa kar yayi halin mai sunan kakanmu" tayi maganar da sigar tsokanar mama, amma mama ba ta tanka mata ba.
Har gari ya waye ruma idonta biyu, ta damu mama a kan ta bata sabir, amma mama ta hanata.
Wajen
arfe tara, Usman da mai sunan baba suka zo, ruma tana ta murna zata tafi gida, dan zumu
i ta ce abincin ma sai ta je gida zata ci.
Usman ya din ga kwasar kayansu yana fitarwa, sai murna take yi yau ba kwanan asibiti, dan takardar sallama kawai suke jira daga likita.
Bashir ne ya shigo
akin rumaisa, ya kalleta yayi murmushi ya ce "Yau sai gida uwar rikici"
Ta yi murmushi ta ce "
an uwanmu, na gode sosai Allah ya saka da alkhairi, jin godiyar nake ma ta yi ka
an a baki, amma zan din ga yi maka Addu'a idan na yi salla"..
Yayi murmushi ya ce "Kai masha Allah, amma na gode
warai da gaske, sister na asiya ma tana gaishe ki, ita ma ba ta da lafiya ne.
Amma kin je kin duba baban sabir kuwa?"
an yi turus tana kallon mama, mama ta ce 'Yanzu zan sakata a gaba mu je ta duba shi, sai mu tafi".
Bashir ya ce "Yauwwa mama, dama ga ammi can ma ta zo sai ku yi sallama, ai bai kamata ku tafi babu sallama ba".
"To ai yaya Aliyu ya ce bai mutu ba, har ya tashi"
"Haba rumaisa, idan da kara yakamata ki je ki duba shi, ko dan albarkacin sabir
inki".
Usman ya ce "Sai ka lalla
ata ma, wuce mu je, kuma saura mu je ki yi rashin kan gadon naki, ya saka dogarai su saita miki zama".
Suka
unguma zuwa
akin da takawa yake, suka tarar ammi na zaune a kusa da shi, ta ri
e hannunsa, tana share masa hawaye.
Ammi na ganinsu tayi murmushi ta ce "Kun fito?
Yau ban
araso mun gaisa ba rumaisa, hankalina ne a tashe"
Ruma ta dur
usa ta gaisheta, ta amsa mata cikin girmamawa.
Usman ya ce "Ki yi masa sannu mana"ta dubi Adam za ta yi masa magana, amma gabanta ya fa
i, ganin gaba
aya idonsa ya koma ba
i, yana fitar da haya
Mannewa ta yi bayan usman, tana le
o shi, taga ita yake kallo, amma idonsa yana ta haya
i, kallonsu take yi, tana jiran ta ji wani yayi magana a kan idon takawa, amma ta ji babu wanda yayi magana da alama su ba sa gani.
"Ba zaki yi masa sannun ba?"
Ta sunkuyar da kanta
asa ta
an zuro kai ta ce "Sannu, Allah ya bada lada" tayi maganar a rikice dan a razane take, bata ta
a ganin idon mutum a haka ba.
Bashir ya ce "Ladan me kuma rumaisa, shi da ba shi da lafiya?".
"Au ba lada ba, Allah ya warkar da shi"
Usman ya ce "Yau kuma meke damunki ne?"
Mama ce ta kwance Sabir daga bayanta, mai sunan baba ya kar
e shi,
ya
arasa gaban gadon Adam ya ce "Allah ya
ara lafiya, ya ji
an mamansa, kamar yadda ka bu
ata ga yaronka, Allah ya raya shi, Allah ya biyaka
awainiyar da ka yi da
anwarmu".
Adam ya kar
i Sabir, yana
arin mayar da hawayen idonsa.
A rikice ruma ta ce "Ban gane ga
an sa nan ba, da shi zan tafi ai, ni anty aisha ta bar wa shi" tayi maganar tana nufar Adam, amma mai sunan baba ya tare ta ya ce "Juya mu tafi" karo na farko da ta tsaya ta saka idonta a nasa ta ce "To ka kar
o mini
ana".
"Ni nake magana ki ke mayar mini?".
"Haba mai sunan baba, ya za ayi a
wace mini yarona, dama abun da aka shirya kenan?
Mama ki saka baki" ta dubi Ammi ta ce "Dan Allah ku bani yarona, na sha wahala kan mu tsira tare, idan aka
wace mini shi, mutuwa zan yi, wallahi ina son sa sosai,
an uwanmu yaya bashir, dan Allah ka kar
o mini
ana"
Gaba
aya sai tausayin rumaisa ya kama su.
Ammi ta ce "Kina ji ruma, ki kwantar da hankalinki, babu mai rabaki da yaronki, zamu je a kai shi cikin dangi ne, kuma in sha Allah za a din ga kawo miki shi ki ganshi".
Rumaisa ta fashe da kuka ta ce "Da na san haka ne, gara na zauna mu mutu a dajin, da da wannan mutumin ya ce in tafi ba zan tafi ba, gara a harbeni, kwanana biyu ba ma bacci ni da sabir, saboda sanyi yana kuka, kwanana uku ina bulayin hanyar da zamu dawo, kuma a
wace mini shi bayan mun sha da
yar, ba anty aisha ba sabir
ina.
Dan an ga ni yarinya ce za a
wace mini
a" Mai saunan baba ya dan
i hannunta zai yi waje da ita, tana kuka tana mi
a hannu tana "Dan Allah ku bani sabir
ina" tun da ruma ta fara kukan nan tana zuba, ko
aga kai Adam bai yi ba ya sunkuyar da kansa
asa.
Kuka sosai rumaisa take yi, tamkar an ce mata mama ta mutu, bashir ya rakosu yana
arin rarrashinta, amma mai sunan baba ya ce ya rabu da ita, ya bu
e mota ya sakata, amma sai mi
a hannu take taka kuka.