← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 116

Sashe 18

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Umma ta ce "Eh irinsa ne"
"Wow, it worth 120k fa, lallai autar gidan Galadima, kin ri
e wuta".

Iman jin ta take tamkar a kan wuta, dan haka a gurguje ta ce "Ummma dama abincin salla ne, Ammi ta ce na kawo miki, kuma nazo mu gaisa, bari na tafi".

"Kai Iman tun da wur haka, ke dai ba kya son mutane, shikenan bari na baki barka da salla".

"A'a Umma, ai na girma da barka da salla" iman tayi maganar tana mi
ewa .
aniyarki, tsaya ki kar
a mana" girgiza kai iman tayi, ta fice daga
akin da sauri.

Har ta kai tsakiyar falon, ta ji an ri
e mata jaka.

Ta waiwayo tana kallon wadda ta ri
eta.

"Duk na san kin ci kin ta da kai, Ammi tana ji dake, na san kina da ku
i baki rasa komai ba, amma yakamata ki kar
a tun da kin san baki da gado a cikin dukiyar gidan Galadima?"
Cikin rauni Iman ta ce "Anty Soafy me kuma ya kawo wannan maganar?"
Cikin ko in kula Soafy ta ce "Yau aka fara gaya miki irin wannan maganar ne, ai gara a dinga yi ana tuna miki, ko ba haka ba?" Ta fizgi jakar iman, ta saka mata ku
in, ta sa
ala mata jakar a kafa
arta ta koma ciki.

Gwiwa a sa
ule, iman ta nufi fita daga falon, tuni idanunta suka cika da hawaye, sai dai tana fitowa ya sha gabanta, ya
ureta da idanuwansa.
arin ratsewa take ta wuce, amma ya ce "Me ta ce miki ne, har ta saka ki kuka?"
Girgiza masa kai tayi alamar bakomai.

Yayi murmushin gefen baki ya ce "Anyway, kin yi kyau sosai a outfit
in nan, ashe yayanki yana Saudiyya babu ko sallama?".

"Uncle J, am sorry sauri nake, Ammi na jirana" daga haka ta wuce ta bar shi a wurin a tsaye.
**********
Zuwa yamma mama ta saka ruma a gaba sai sa ta cire shaddar nan, dan idan ta bar ruma da ita sai shaddar ta fita daga hayyacinta.

Kwanukan da aka
ata, Yasir ya tattara yana wankewa, mama ta ce "Ke, shiga
akinsu ki dudduba mini idan da kwanukana, cokula ko kofi, duk ki fito mini da su, dan na san hali, sai a kai mini kwano
aki a
i fito da shi"
Ruma ta tashi ta nufi
akin samarin nan, ba tare da ko sallama ba.

Usman ne a kwance yana waya, kuma da alama da mace yake wayar.
e baki tayi, ta tsaya tana kallonsa.

Zumbur ya tashi zaune, ya katse wayar ya ajiye ya ha
e rai ya ce "Zo nan" ba musu ta
arasa in da yake.

"Me ki ka ji?"
Ta ce "A ina?"
"Ina tambayarki kina tambayata?

Nace me ki ka ji?"
"Wallahi ban ji komai ba, kawai dai na ji ka ce....." Sai kuma ta yi shiru.

"Ba zaki fa
a ba sai na taka ki?"
Ta tura baki sannan ta ce "Na ji ka ce, wai kwalliyar ta tayi kyau, kamar farin wata".

"Sai kuma me?"
"Shikenan na ji wallahi "
"To na rantse da girman Allah, idan ki ka sake ki ka fa
a, wallahi sai na yi miki dukan tsiya,
anwar abokina ce ba wata ba"
"To ai ni dama ban ce zan fa
a ba, mama ce ta aikoni" daga haka ta shiga duddubawa mama kwanukanta.

Aikuwa ruma ta fito da kwanuka a hannuta tana fa
in mama "Kin ga kofin ki, an sha fura a ciki sha zumamu ya si
e miki kofi tas, har
era ya fara ci.

Kin ga plate
in ki har da sauran alalar da ki ka yi tun sati biyu da suka wuce".

Yasir ya ce "To munafuka, uban waye ya saka ki wannan sharhin?"
Mama ta ce"Ai ba
arya ta yi ba, ku yi ta kwasar mini kwanuka kuna kaiwa
akin ku, sai na bi na tsinto abina,
azaman banza kawai"
Mama na tsaka da mitar sai ga Aliyu ya shigo, ya ce "Ina ruma"
Ta ce "Gani"
"Yo sauri, abokaina ne na filin ball suke tambayata kina ina, shi ne suka biyo ku gaisa, saura kiyi wani haukan da zaki zubar mini da mutunci ".

Murmushi ta yi ta ce"A'a ba zan zubar maka da mutunci ba, bari na sako gyalena"
Yana maganar ya fice, Huzaifa ya ce "Mama ke ba a zo gaishe ki ba, sai wannan yarinyar lallai ruma".

Ta fito daga
akin mama da sauri, ta kalli Huzaifa ta ce "Ka yi mini Addu6, Allah ya sa su bani ku
i" tana gaya masa ta kwasa da gudu ta fita waje.

Da fari gaishe su tayi kamar nutsatsiya, suka amsa mata cikin mutuntawa.

"Ya makaranta ya rikici2?"
Ta ce "Makaranta lafiya
alau, amma ni bana rikici" suka din ga jan ruma da hira ita kuma tana zuba, Aliyu sai hararta yake amma ta cigaba da zuba.

Dariya suka dinga yi mata, suka babbata barka da salla, ko
an cewa ba zata kar
in nan ba tayi ba, zuruf ta mi
a hannu ta kar
e tana godiya.

Wani mugun kallo yake wa ruma, amma ko saurararsa ba tayi ba.

Ta duba a cikin ku
in da aka bata, akwai
ari biyu da ta tsufa sosai, ta kalli wanda ya bata ya ce "
an uwanmu
an canza mini wannan, ba zata kar
u ba" bu
e baki Aliyu ya yi yana bin ruma da kallo.

Aikuwa ya kar
a ya canza mata wata, ta ce ta gode ta shige gida.

"Mama kin ga abokan yaya Aliyu sun bani, kuma sun ce suna gaishe ki"
Mama ta ce "To madalla"
"Mama gashi ki ajiye mini, ki
ora da lissafi, idan kin manta ni ina sane da lissafin, dan Allah mama kar na zo kar
ar ku
ina ki fara ce mini, abubuwan da ki ke mini ba da ku
ina ki ke yi mini ba, wallahi mama da za ayi lissafi ban san iya adadin ku
in da nake bin ki ba"
Cikin gatse mama ta ce "To Anty ruma, ki zauna ki lissafa duk ku
in da ki ke bina, na biyaki"
"Dan Allah mama da gaske ki ke?"
"Eh mana" murna ta dinga yi tana cewa 'Ai mama ku
in da nake binki, sai ma zauna musamman na yi lissafi, tsaf sai na zama attajira da ku
in nan, unguwar da muke zuwa a bani ku
i ai da yawa"
Yasir ya ce "Ba zaki ta
a hankali ba".

Aliyu ne ya shigo rai a
ace yana hararar ruma.

Kawar da kanta tayi gefe ta
i kallonsa.

"Dole ki kawar da kai mana, yarinyar nan ana bata ku
i ta kar
e, wai har da cewa wai wata ba zata kar
u ba, da yake ke ki ka basu ajiya"
"Yaya ba kyau mayar da hannun kyauta baya fa"
"Zaki mini shiru, ko sai na mareki, mara kai kawai"
A ranta ta ce "Ohoo dai, tun da Allah ya sa na kar
Bayan sallar isha'i yaya Umar ya dawo, duk sun daddawo suna gida, ana ta hira.

Ruma tayi gyaran murya, ta kalli Yaya Usman ta ce "Mama kin san me?"
Mama ta ce "A'a".

Usman ya zubo mata ido, kowa ya yi shiru yana sauraron wani shirmen zata fa
Ayshercool
08081012243
(INCLUDE ME IN YOUR PRAYERS PLEASE
[05/07, 5:40 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.

Wani irin kallo Usman yake mata, amma ta basar ta ce "Mama kin san me yaya Usman ya yi?"
Mama ta ce "A a sai kin fa
Usman ya ce"Haka muka yi da ke ruma?"
"Oho ni dai bana munafurci da rashin gaskiya, duk abin da aka yi mama bata nan sai na gaya mata, ba zan ga ana ba dai-dai ba mama bata sani ba na yi shiru".

Kamar ya yi kuka ya ce"Amma haka muka yi da ke?"
Mama ta ce "Gaya mini ina jin ki"
Ruma ta kalli Usman ta ce "Sai dai ka yi ha
uri fa, amma wallahi sai na fa
a a gaban kowa da kowa, ba zan zuba ido ana abin da ba dai-dai ba"
Ba dan ya san idan ya yin
ura zai yi mata wani abu mama zata hana ba, da sai ya kife Ruma da mari, ya san idan ta
aga maganar nan akwai damuwa, zai sha fa
a da mita.

Uwa uba ga Yaya Umar a zaune a wurin, kuma ba shi da tabbacin iya abin da ruma ta gaya masa ta ji, shi ka
in ta ji, dan kawai
aga kai ya yi ya ganta a tsaye lokacin da yake wayar.

Ta gyara zamanta sannan ta ce "
azu, da ki ka aikeni kai tuwo gidan mai
uli, na ganshi a
ofar gidan su wannan abokin nasa Yahaya, shi da abokansa sun dawo daga idi, ko gida ba su zo ba, ya zauna an fito da abinci sun ha
u suna ci, kuma kin hana hakan"
Ajiyar zuciya ya yi, yana hamdala da ba wancan zancen ta yi ba.

Mama ta ce "To wannan abun ne ki ke ta zuzutawa, ai shima ya zo ya
au abinci ya fita da shi sun ci tare"
"To mama sai aka ce ya je ya zauna a
ofar gida yana cin abinci ai rashin kamun kai ne, kuma ke ki ka ce rashin kamun kai ne fa".

Mama ta ce "To shikenan, za a yi masa fa
"To mama kiyi masa fa
an mana yanzu"
A fusace ya ce "Ke wai ni sa'an ki ne?"
Umar ya ce "Maganinku kenan da ku ke wasa da ita"
Can ta sake gyara zama ta kalli mama ta ce "Mama, kin san wani abu?"
"Ke na gaji da wannan shirmen naki fa" mama ta fa
a cikin
osawa.

"Mama ba shirme zan ba,
azu na ga Habiba a masallacin idi, da tsofaffin kaya na ganta".

"To ina ruwanki?
Chapter 18 · 0% Book details