Sashe 103
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki rufewa mutane baki, idan an baki
an ya zaki yi da shi, ke wace irin yarinya ce da ba a isa a gaya miki, ko ki rufe mini baki, ko na casaki a wurin nan" mai sunan baba yayi mata wata irin tsawa mai razanarwa.
A gigice ta
ame mama tana
arin ha
iye kukanta, amma ta kusa
warewa saboda kuka, ga hawaye ga majina har da yawu, saboda kuka.
Ammi na tsaye tana hango rumaisa yadda ake fama da ita, wani irin tausayinta ya kamata.
Allah kenan ya kar
i uwar yaron, kuma ya sanya soyayyarsa mai tsanani a wata zuciyar.
A hankali ta juya ta koma
akin da adam yake, yana rungume da jaririnsa.
Ammi ya dube shi ta ce "To me ka yanke?
A ganina mu bari nan da ko kwanaki biyu ne ka gama warwarewa".
Adam ya girgiza kai ya ce "Ammi, ba zan ta
a warkewa ba, barin lamarin ina sake jinkirta loka8, abubuwa ca
ewa za su cigaba da yi, daga nan gidan turaki zan wuce, zan je na sanar masa da laifina gaba
aya duk hukuncin da ya yanke a kaina shikenan".
Cikin damuwa Ammi ta ce "Kana ganin hakan shine mafita?".
"Ammi dole ita ka
ai ce mafita, na yi zaton aisha tana raye ne dama, shi ya sanya nake ta jinkirtawa, amma na yadda ta rasu yanzu, yanzu zan fara fuskantar mai girma turaki, daga baya kuma sai na fuskance
alubale na gaba".
Ammi ta
an yi shiru yana kallon
asa, daga bisani ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shin, Ubangiji Allah ya yi mana jagora baki
aya "
Ya amsa da amin.
Bashir suka shigo tare da likita, likitan ya dubi adam da yake rungume da jariri ya ce "Allah sarki rumaisa, gaskiya ta sha
u da yaron nan, ba ka kyauya ba da ka
wace mata
a" Adam ya sunkuyar da kai ba tare da ya iya yin magana ba.
"To Yanzu me yake damunka, zan rubuta maka teses na yi reviewing file
in ka, na ga vitals
in ka duk normal".
"Sallama nake so" ya fa
a a ta
aice.
"Meyasa zamu sallameka?
Dole mu ri
e ka zuwa gobe in Allah ya kaimu mu ga abun da hali zai yi".
"Ba zaku hana Allah zartar da hukuncin sa ba, ku yi ha
uri tafiya zan yi " duk yadda likitan nan ya so lalla
a adam ya
a zauna, amma ya
i ammi ta ce ya basu sallama kawai, suna da issue a gida.
Haka kan likitan ya rubutawa adam sallama, da yayi tunanin ya kira jabir su tafi tare, sai ya ga babu wani amfani ma da jabir
in zai yi masa a halin yanzu, dan haka kawai ya share suka tafi.
Suna tafe a mota, yana kalon sabir da yake ta
amshin turare, yana wasa da hannunsa, har da farar hoda da kwalli mama ta shafa masa, ba ayi masa aski ba, dan haka suma ta cika masa kai, ga ta a cike ba
a si
ik, har ta
asan hularsa ta fito, ga gashin girarsa a hankali yana tofowa.
asan zuciyar Adam yana ta fargaba da tunanin, yadda zai fuskanci turaki.
Har gidan turaki bashir ya kai su, sai dai shi ya tsaya a mota, su kuma suka shiga.
Da fari ta
ofar turakar turaki ta harabar gidan, Adam ya shawarci Ammi su shiga, amma sai suka tarar da ita a rufe, dan haka dole suka bi ta cikin gida.
Falon ba kowa sai hadimai, suna ganin Ammi tare da Adam, cikin rawar jiki suka gaishe su, aka tafi nema musu iso wurin matar gidan.
Ba su jima a zaune ba sai ga mama ta fito cikin ta
ama, ta dubi Ammi ta yi murmushi ta ce "Giwa, yau ke ce a gidan namu?"
Ammi ta ce "Ni ce, kin san
aurowa take a
aure al
ali, ya gida ya iyali?"
"Alhamdilillah, takawa magajin takawa, dan kujerar galadima ta yi maka
anta babbar kujera muke fata" tayi maganar tana kallon jaririn hannun Adam.
Ta sake cewa "Ina ku ka samo
Adam ya ce "Dan Allah idan babu damuwa, muna neman iso wurin mai girma turaki idan yana nan"
an jinjina kai ta ce "Yana nan, bari ayi masa magana".
anwar Samha ce ta fito sumayya, ta gaida Ammi tare da takawa, ammi tambayeta ina samha, ta ce mata ta je abuja.
Mama ta fito ta ce "Bisimillah, ku shigo"
Ammi ta tashi, tana gaba adam na bin ta a baya, suka shiga falon turaki.
Yana zaune a falonsa, gefensa ga Alqur'ani a ajiye, da alama karatu ya idar.
Ya kallesu yayi murmushi ya ce "Maraba da manyan ba
Ammi ta risuna ta ce "Barkanmu da wannan lokaci"
"Barka dai, ya iyali ya kuma rayuwa"
Ammi ta amsa da Alhamdilillah, maimakon mama ta fita ta bar
akin, sai ta nemi wuri ta zauna.
Turaki ya kalli Adam ya ce "Takawarka lafiya, ana lafiya?"
Adam ya jinjina kai kawai, amma bai yi magana ba.
Ammi ta gyara zaman ta ta ce "Allah ya baka nasara, wata muhimmiyar magana ce ke tafe da mu, amma kan in ce komai, zan fara da neman afuwa sannan a sassauta mana hukunci"
"Babu laifi, ku muke sauraro".
Adam ya tashi a hankali, ya tafi gaban turaki ya dur
usa, ya
ora masa Mahmud a kan cinyarsa".
Turaki ya rungumi sabir ya ce "Masha Allah, ina na samu
an kyakykyawa Masha Allah?".
an wurin aisha ne" takawa ya fa
a jiki a sanyaye.
Turaki ya fa
a fara'arsa ya ce "Ikon Allah, uwata yaushe ta haihu?, yaushe rabona da ita?"
"Allah ya baka yawan rai, ha
a ni mai laifi ne, kuma a shirye nake da kar
ar hukuncin da duk ka zartar a kaina.
Wannan jaririn
an wurin aisha ne matata, kamar yadda aka kai ruwa rana da surutu a kan karatu da nace zata tafi.
Duk ba wannan ba ma, maganar da nake maka, yanzu haka fulani ba ta duniya, ya rasu" Adam yayi maganar kansa a
asa hawaye na gangaro masa.
Ayshercool.
paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, masu bu
atar vip ko special kuma, suna iya garzayawa arewabooks ku searching sunan littafin*
Haka suka cigaba da
ulla mugunta kala-kala suna dariya.
Wunin yau Samha ba ta bi ta kan wayoyinta ba, sai yanzu ta nutsu, ta
au wayoyinta ta kunna, ta ajiye su a kan gado, ta shiga wanka.
Daga shigarta wanka zuwa fitowar ta missed calls sun fi goma sha.
Mamaki ne ya kamata, tana shirin duba missed calls
in, kiran Fauziyya ya shigo wayarta.
ata fuska ta yi ta ce "Wai lafiya ake yi mini wannan kiran kamar mara gaskiya?".
Fauziyya ta ce "Ke dalla can, idan ma wani rabon ne har ya wuce ki baki
aga waya ba, kawai kin wani kashe wayoyi".
"Ke karki
aga mini hankali, hutu na zo yi dan me za a dameni?
Ina jin ki"
Fauziyya ta ce "To, ai ni zancen ne ma ban san ta ina zan yi miki shi ba, abun farinciki zan ce miki, ko kuma tashin hankali da jimami, ko kuma abun
aure kai?"
Samha ta
an juya idonta ta ce "Fauzi, zan kashe wayata fa".
"Katangar da ta da
e da tsaye miki, ta hanaki cikar burinki ta rushe".
"Kamar yaya kenan?".
anwarki ce ta mutu"
ewa Samha ta yi, ji ta yi kamar ba ta ji dai-dai ba, wai
anwarta ta mutu.
anwata wacce?
Wace
anwar tawa?"
"Ahh, wacece ta sha gabanki ta hana cikar burinki na auren yayanmu, aisha
azu aka ce wai ta rasu a wurin haihuwa, a garin da ta je karatu, amma an dawo da jaririnta, amma dai kamar akwai wani abu da ake
oyewa ba a son a sani".
Wata iska samha ta fesar ta ce "I hope ba
arya ki ke yi mini ba?".
Samha ta ce "Ana
arya da mutuwa ne?
Ki tambayi wanda ba sa yi miki
arya sai ki tabattar".
"Am sorry, ba haka nake nufi ba, zan kiraki" ta kashe wayar ta cillata kan gadonta, ta hau sintiri a
akin.
To murna za ta yi ko kuwa jimami, wata zuciyar ta ce "Ke ina ki ka gata jimami, damar da ki ka da
e ki na jira, Allah ya kawota a sama ki tsaya wani jimami?
Yanzu hanya ta mi
e miki fetal, aiki ka
an ya rage miki".
Wayarta ta rarumo, sai dai ta rasa wa za ta kira ma, jefar da wayar ta yi, ta janyo akwatinta ta hau shirya kayanta, ko ba ta samu jirgi ba a mota zata koma gida gobe.
A daren ranar babu wanda ya runtsa a iyalin ammi, mussaman ita, da a kunnenta kishiyarta da facalolinta ke jifanta da miyagun maganganu.
Sabir kuwa tuni mama ta aike da shi gidan wata 'yar garinsu da take aure a kano, matar kamar
anwa ce a wurin ammi, dan haka aka kai sabir can, duk surutun da aka din ga yi ba ta fa
i in da sabir yake ba.
Washegari ma haka aka
ora zaman makokin aisha, samha kuwa tun da sassafe ta taho kano, sai dai ta rasa wani mood yakamata ta shiga, na farinciki ko akasin haka?
Duk yadda ta so ta ji lamarin ya ratsata ta kasa, babban fatanta Allah yasa da gaske Aisha ba ta raye.
Sai da ta isa gida ta tarar da tarin mutane, sannan ta tabattar da gaske aisha ta mutu, tun daga waje ta fashe da kukan
arya, dan kar a fuskanci wani abu, kai tsaye ta nufi cikin gidan tana kuka kamar gaske.
Nan yan makoki suka din ga rarrahinta suna yi mata nasiha a kan aisha addu'a take bu
ata ba wannan kukan da take yi ba.
Abu kamar gaske, Samha ta din ga kuka tana tumami, ana rarrashinta da
yar ta yi shiru, ta tafi
akin mamanta ta kwanta ta samu bacci.
Sai bayan la'asar sannan Hajiya Asama'u ta shiga
akin ta tashi Samha.
Ta dubi Samha ta ce "Ke yanzu Samha dan aishar ta mutu ki ka zauna kina wannan uban kukan kamar ni na muty?
Yarinyar da ta hanaku rawar gaban hantsi a wurin mahaifinku, har wani kukan mutuwarta zaki yi?".