Sashe 54
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Meye haka?"
Cikin rawar jiki ta nuna masa ta ce "Mai sunan baba ka ga, fitsarin jini nake, mutuwa zan yi" tayi maganar idonta na cika da hawaye.
"Yaushe ki ka fara irin wannan fitsarin?"
"Yanzu kawai na gani" tayi maganar tana dafa bango, saboda jirin da take ji.
Ya waiwayo ya kalli Yasir ya ce "
auko mata zanin mama" Yasir shima jiki na rawa ya tafi
akin mama, dan hankalinsa ya tashi sosai.
Ya sake duban Usman ya ce "
ora mata ruwa ya yi zafi, ta yi wanka" cikin damuwa Usman ya ce "To meya sameta?"
age kafa
a ya ce "May be is her fisrt period"
A razane Aliyu ya ce "What!
Rumaisan?
How old is she?
Yarinya ce fa sosai"
Usman ya ce "Ikon Allah"
Mai sunan Baba ya mi
a mata zani ya ce ta
aura ta fito.
Ta
aura ta fito ya bata kujera ta zauna, Usman ya zuba ruwa ya wanke ban
akin.
Ruma kuwa jikinta sai rawa yake yi tana tunanin
arshenta ne ya zo.
Usman ne ya fita sayo pad, sai dai babu wanda ya san ya ake amfani da ita.
Gaba
ayansu suka diririce, musamman ganin yadda ruma ke kuka, Huzaifa kamar ya tayata kukan, ita sam ba ta san menene ya sameta ba, mai sunan Baba ne kawai yake ta wani basarwa.
Aka kai mata ruwa tayi wanka, usman ya tattare kayan da ta cire, ya zuba a bokiti ya zuba musu ruwa.
Gaba
aya mai sunan Baba ya rasa ta ina ma zai fara, gaba
aya baya manta lokacin da aka haifi ruma, kamar jiya aka haifeta haka yake gani, wai ita ce yau period ya zo, yarinyar da ko ciwon kanta ba ta sani ba, ban da tarin rashin hankali da rashin kunya ba abin da ta sani, duk wani abu da ya shafi rayuwa ba saninsa ta yi ba.
Sai da yayi browsing, sannan ya ga yadda ake amfani da pad, ya nuna mata, har zuwa yadda ake discarding
in ta, ta kar
a ta saka, sannan ta saka kaya.
Ya kalli su Usman ya ce "Su basu wuri, za su yi magana" ba musu duk suka fita.
Ya kalli ruma ya ce "Kalleni nan" ta
aga kai ta kalleshi.
"Ko akwai wani abu da ya ha
aki da wani?"
Ta ce "Eh" gabansa yayi wata irin mummunar fa
uwa ya ce "Menene?kuma waye shi?"
"Wani mutumi ne, ruwan kwata ya watsa mini da motarsa jiya da safe".
"Ba wannan nake nufi ba, ko akwai wani wanda yayi miki abin da bai dace ba, ko wasan banza ko ya kai hannunsa jikinki?"
Tunowa ta yi da takawa, yadda ya cakumota, amma tayaya za ta fara yi wa mai sunan Baba wannan bayanin, ai kan a kai ga takawa, ita zai fara tattakawa, a karon farko da ta yi masa
arya ta ce "Babu kowa"
"To idan ma akwai ki ka
i fa
a, idan na gano sai na yankaki na zuba a rijiya, kuma wannan yanayi da ki ka shiga, duk wanda ki ka bari ya ta
aki ko yayi miki wasan banza, ciki zaki yi kuma mutuwa zaki yi" gaban ruma ne yayi mummunan fa
uwa, meye makomar ta
ata da takawa yayi?
Ta yi ciki kenan?.
Haka suka shimfi
a tabarma a tsakar gida, suka kewaye ruma, yau har masu zuwa ball ba wanda ya fita, suna ta jera mata sannu, ban da masu fifita da masu ba ta abinci.
A haka mama ta dawo ta tarar da su, cikin mamaki ta dube su ta ce
"Wai har yanzu jikin ne?"
Usman ya ce "Tun da ki ka fita a haka take"
Mama ta ce "To Allah ya
ara afuwa, wallahi ina can muna fama, da
yar aka samu aka
ora yarinyar nan, tana jin jiki, sannu 'yar auta" ruma dai ba ta amsawa mama ba, ta sake lafewa a cinyar Aliyu.
Mai sunan Baba kuma yana gefe kamar mai gadi, yana kallonsu.
Mama ta kalli kayan ruma da suke shanye, gidan ko ina tsaf, amma ko girkin dare ba su
ora ba.
Mama ta ce "Yasir, tashi ka
ora mana ko taliya ce a ci da daddare" gaba
aya basu da walwala kamar wadda aka ce musu ruman mutuwa ta yi.
Cikin damuwa mama ta ce "Wai me yake faruwa ne duk na ga kun yi jugum-jugum?
Duk dan ba ta da lafiya ne ku ka zo ku ka tare a wuri
aya haka, ba an sayo mata magunguna ba?"
Duk shiru suka yi, suna sunkuyar da kai aka rasa mai iya yi wa mama bayani.
"Mama fitsarin jini fa nake yi " Ruma ta yi maganar daga kwance.
"Wane irin fitsarin jini kuma?
A garin yaya?" Mama ta yi maganar a tsorace.
Usman ya
an yi gyaran murya ya ce "Wato ainihin, muna tunanin, wato ko.. abin nan na mata da suke duk wata, wato haila shi ta fara" waro ido waje mama ta yi ta ce "Ban gane ba"
Mai sunan Baba ne ya kar
a yayi wa mama cikakken bayanin abin da yake faruwa.
Mama ta yi salati tare da tafa hannu ta ce "Ruma haila, iko sai Allah girma ya riga hankali zuwa, a yanayin jikinta ban ta
a kawo zuwan wannan abun yanzun ba, ikon Allah"
"Mama wai menene ya sameni?"
"Girma ki ka yi" mama ta bata amsa.
Mama ta sake kallon igiya da kayanta a kan igiya, ta jinjina kai ta ce "Lallai
anwar maza, yanzu har
an kamfan ma ku kuka wanke mata?
Iko sai Allah to Allah ya shiga lamarin, amma akwai bada
ala".
"Mama wai mutuwa zan yi?"
"Ba mutuwa zaki yi ba, abin da yake hana 'yan makarantar ku salla shi ne ya zo kanki".
A gaban su Yasir mama ta zauna tana yi mata bayanin komai, sai a yanzu ta gane wasu daga cikin karatun da aka yi musu a Islamiyya in da suka dosa.
Gaba
aya jikin ruma yayi sanyi, babu babban abin da ya tsorata ruma, sai cewa da mama ta yi ita ma yanzu za a din ga rubuta mata zunubi idan ta yi sa
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na shiga uku, dan Allah kar a rubuta mini zunubi".
Aliyu da ta kwanta a kan cinyarsa ya ce "Wallahi sai an rubuta miki, gara tun wuri ki nutsu ki shiga hankalinki"
"Astagfirullah, dan Allah mama kar a rubuta mini zunubi, ba na jin magana, dan Allah mama kar a din ga rubuta mini zunubi bana son na mutu yanzu.
Wayyo Allahna"
Mama ta ce "Iko sai Allah, na ga yadda za ayi wannan lamari da wannan yarinyar mara kan gado".
Har zuwa washegari aka samu zazza
i ya sauka, amma jikinta babu
wari, mama da kanta ta kaita ban
aki za ta yi mata wanka, sai dai pad
in jikinta ba ta
aci ba, mama tana yi mata wanka ruma tana
oye
irjinta.
Mama kawai ta yi dariya ta cigaba da silleta.
Da ta fito da ita kuwa, tuni sun ha
a mata tea, Yasir ya
auko mata kayan sawa, har da pad
in da zata saka.
Mama kawai girgiza kai ta yi, gaba
aya sun wani nutsu sun damu, duk saboda
anwarsu.
Ruma ta yamutsa fuska ta ce "Ni ba zan saka wannan abar ba, damuna take yi?"
Mama ta ce "A haka zaki zauna?"
Ruma ta
aga kai alamar eh.
"Aikuwa kya
ata jikinki, a haka jininki ya
are, ni babu ruwana" mama kan ta mazewa take yi, amma lamarin ya zo mata a bazata, ba ta ta
a kawo wannan abu nan kusa a kan ruma ba.
yar ruma ta yadda ta saka pad
in nan, duk nasihar da mama tayi mata, tare da bayani, lokacin salla na yi ta
au buta ta ce ita alwala za ta yi.
"Wai ke wace irin yarinya ce ne haka?
Ba na yi miki bayanin babu salla, babu azumi, ga duk wadda take haila ba".
"To ni mama da wanne zan ji, kin ce mini za a din ga rubuta mini zunubi,.
Yanzu kuma kin ce ba zan salla ba, in shiga wuta kenan?"
"Wai ke Meyasa duk bayanin da za ayi miki, ba zaki tsaya ki fuskanta ba sai dai ki yi ta wauta, Allah ne ya
auke miki, sai kin yi tsarki zaki yi salla" Aliyu yayi Maganar a fusace dan ya fara gajiya da halin ruman, ana mata bayani tana bau
ewa.
Tun ranar da ya
an zubo
in nan, bai sake zubowa ba, ruma ko
waran motsi ba ta yi, ga pad ta isheta gaba
aya abin duniya ya isheta.
Tun daga kwana
ayan nan ya
auke, mama da kanta ta kaita ban
aki ta koya mata yadda ake wanka, babu babban abin da yake cigaba da
agawa ruma hankali, cewa da mama ta yi, ita ma za a fara rubuta mata zunubi.
Ta tattara laifin kacokan ta
ora shi a kan takawa, wanda a dalilinsa duk haka ta sameta, dan daga watsa mata ta
o ya sa ta fara rashin lafiya, wannan abun ya zo mata.
Mama ta ce a bar tafiyar su katsina, sai bayan ruma ta gama warwarewa zuwa wani satin.
Takawa kuwa har zuwa yanzu, bai daina jin muryar ruma ta na zuwar masa ba, abin har mamaki yake bashi.
Wasu lokutan a zahiri yake jin muryar tana yi masa gizo, gashi tun daga ranar yau kwanaki hu
u kenan, bai sake arba da wani abu da ya shafe ta ba.
Haryanzu zuciyarsa ta kasa nutsuwa da cewar ruma mutum ce, duk da sidi ya tabbatar masa da binciken da ya yi a kan ta da makarantar da take zuwa, wanda makarantar yayi niyyar zuwa, amma suka ha
u a hanya.
Tunawar da ya yi cewa yana da tafiya Abuja jibi zai je wata ganawa ta musamman da wasu lawyoyi, tuna hakan ya sanya shi dawowa nutuswarsa, ya bar tunanin ruma ya tashi ya fice.
Gidansu ya tafi, ya je ya samu Ammi dan sanar mata da batun tafiyar sa.